Sashe 48
Tuna Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kaman in ja tsaki ko na samu sanyin zuciyata daga wannan tonon sililin da yake mani gun kirkiro murmushin kissa nace nothng,kawai raina ne ba dadi,tun safe na kasa cin komi,komai na ci ji nake kamar zai dawo' yace'nima nay tunanin yi mana booking,jirgin London sun fi kowa kwararrun lokitoci,muje a gobe a duba ki sosai,mu koma gida ko don mubina dake jiranmu,ban yarda wai ba ciki bane zubaidah 'i luv a bby desperately' Dubar ni don Allah kato dani a yanzun daya dace a ce ina da diya a gidan aure ki taimakeni don Allah zubyna.
Harara na bishi da ita kasa-kasa sbd matukar haushin daya bani a raina nace'wai kayi tunani ko an baka shawara.
Ya dace in soma kwatarwa kaina 'yanci tun yanzun don bazai yiwu in zauna anti ta soma tsara mana abunda take so ba.
Na dago ido na taf cike da kwalla nace'ni ba asibitin da zani,bani da komi.
Yay sakale!
Kamar yana mamakin musun da nayi mishi a yau amma bai furta ba.
Yace'shikenan in ma wani abu susan ta rakaki aka makala miki don kar ki haihu ai Allah ba azzalumin kowa bane kuma bazan taba yafewa ba.
A razane na dago na dubi yallabai bai taba yi mun magana ta irin wannan sigar ba,cike da zargi, tuhuma, rashin yarda da jin haushi, nace 'lallai!
Sharrin da za'ayi min kenan,ba komi.
Sai hawayen da nake ta tattali suka kwararo a kundukukina.
Na soma girza kuka mai tunzura rai wanda dama zuciyar a cike take taf,da kishi, kiris take jira ta fashe.
Mai neman kuka ne aka manna mai dunkulen kashi a baka.
Amma yallabai yau ko gizau sai ma ya fice ya bar mun dakin kwata kwata.
Yau ce rana ta farko da mukayi kwanan dacin rai tunda mukayi aure irin wadda bamu taba yi ba.
Daga ni har yallabai ba wanda ya runtsa sai juyi a gefen da yake,ba wanda yace da dan uwansa ko sannu har wayewar gari.
Washegari naga yana harhade yan abubuwan da ya san mallakinmu ne cikin jakunkunan mu bai ce min komai ba,nima ban ce masa ba.
Karfe tara na dare taxi tazo aka sa kayanmu sai a nanne yace dani tafiya zamuyi bance komi ba na dau jakata na rataya nasa takalmi muka kulle dakin muka baiwa receptionist din mukullinsu muka nufi airport.
Karfe goma na dare muna zaune cikin jirgi mai zuwa London daga Wellington.
Da asubah filin jirgin saman (heathrow) muka wayi gari.
Ambasadan Nja a ingila wanda ya kasance aboki na jiki ga yallabai shi ya tura da mota a taryomu, muna tafe cikin motar ambasada direban ya gaya mishi ance anyi mishi masauki a hotel din (Royal Horseguard) nan zai kaimu.
114..
Yallabai yace kar su damu da wannan.
Na sha mamaki matuka da naga yallabai yasa makulli ya bude wani flat house a (Northumberland Avenue).
Ashe yallabai nada flat a London?
Surprised!
Direban ya koma yace zaije ya gayawa ambasada ya cika aikinsa amma zai dawo da daddare ko zai zaga damu.
Yallabai yay mishi sannu yace a gaida ambasada.
Gidan flat ne mai farin fenti babu abunda babu,babunce kurum babu.
Yallabai wanka ya fada ni ko jaka na aje a gefe na kunna injinan saukakama dan adam wahala na gyare ko'ina ya shiga sheki na feshe ko'ina da air freshner mai dadin kamshi.
Na wanke toilets din fes fes ko'ina ya shige diban kamshi kana na fada wanka.
Ina shafa a gaban madubi yallbai ya shigo,ya hade cikin caftan na farar shadda yana daura agogonshi na fatan damisa ya karaso har inda nake yana murmushi.
Yay shiru yana shakar kamshin man 'caris' da nike murzawa lallausar fatata.
Ya saki wata irin ajiyar zuciya mai nauyi yace 'kiyi hakuri kiyi hakuri dani kiyi min uzuri,Atine Zubaidah,i cn't do without u......
To ni ma din hakan nasan bazan iya fushi da Oga na ba.
Naji tausayinsa,na tabbatar ba karamin azabtar da juna mukai ba a daren jiya kacal saura da me?
Muka shiga biyan bashin juna.
Daga ni har yallabai mun nemi afuwar juna mun tabbata shaidan ne ke son kawo mana matsala a rayuwar auren mu.
Washegari mun tashi cike da farin cikin da baya misaltuwa, muka nufi wani restaurant wai shi Auberge muka karya kumallo muka komo gidan mu muka shiga maida bashin barcin da bamu samu munyi ba.
Da yamma na shirya cikin jibgegiyar rigar sanyin birnin London har ya zarta hankali.
Yace 'look zubaidah a yi maganar gaskia wai ke bakya tausayi na ne?
Na dauke ki mai son duk abunda nake so ce wai me yasa kike man yawo da hankali ne?
Kin ki gaya mun ciki gareki ko naji sanyi bayan ga alamu duk sun nuna.
Yana nuna min jikina gabadaya yace'yanzu don Allah ba zaki taimaka mun in samu 'ya'yannan da nake burin samu kamin Allah Ya dau raina ba?
Maganar shi ta sokeni duk sai ya dugunzumar mun da zuciya na nace to ai ni iya gaskiya ta na fadi Allah ina al'ada,kuma bana jin wani sauyi a jikina a kan me zan ki haihuwa har ka zargeni da abunda kaima kasan ko giya na sha bazan iya aikatawa ba?
'In hakane ki amince muje kwararru su duba ki wai akan me to zaki ce baza'a dubaki ba?
Nace 'da idear' dinka ce mai zai hana in amince?
Sabida Allah waya ce a kawo ni asibiti a London a dubani?
Na tsatstsare shi da ido.
Yay dan jim kamin yay dan tunani can kuma yace'toh me ya kawo wannan banzar tambayar ashe ni ban isa yin yadda nakeso dake ba?
Na lura ranshi ya baci,na kara jin haushi na mike tsaye nace:kay hakuri amma ban zaci cikin yardar da mukayiwa juna akwai boye boye ba,ni dai nasan ba kai bane bana kuma son irin wadannan abubuwan da suka shafeni a dinga neman shawarar wani akai ni bama na son a sani ko cikin ne dani balle babu,ni ina ruwana da harkar wani?
Ya tuntsire da daria yace waye wanin nan ne da kike ta ambato?
115....
Ashe kuma labe kika koma yiwa antin taki?
To kiy hakuri Allah ba don shawarar ta bane dama nima nay tunanin hakan tun kamin ta fada,kuma ina laifinta don ta nuna kulawa da lafiyarki?
Tun yanzu har an soma kishin daman na gaya miki duk abunda kike fadi cika baki ne zamuje asibitinne ko kuwa a kyale shawarar ta tunda bakya so?
Na dago hankali kirjina na harbawa dana lura shi fahimtar da yai mun ma daban ne da abunda ni nake nufi,nace cikin nutsuwa 'baban jawad kai namijine bazaka gane ba,ba kishi nake ba ba kuma labe nake maku ba illa irin wannan bai dace ake gaya mata ba don ko bata nuna maka ba zata ji dadi ba.
In ma cikin ne ai sai a bari in ya fito kowa ya gani ko?
Yace'na fahimce ki zubaidah so kiyi hakuri insha Allah ba za'a sake maimaitawa ba kuskurene.
Nay murmushi nace'fahimtarkagareni a komi ita ke kara min kaunar ka.
Nasara jar fata ya barbaza injina a kaina cikin kwarewa da sanin makamar aiki yana zakule zakulensa har Allah Ya bashi nasarar gano makalallen ciki har wata hudu.
Mu na gaban teburin Dr.
Dadrian Russo na asibitin Hilditch mun maida hankulanmu a kanshi.
Ya dibi yallabai cikin jamami yace'ina tayaka murna domin matarka na dauke da ciki har wata hudu (wato tun farkon aurenmu) muka dubi juna a gigice muka yiwa juna murmushi sai dacta yace amma akwai matsala.
Tuni murna
ta burma ciki, yace 'kincekina al'ada don haka nayi analysing matsalar matarka sosai ciki dai akwai shi tabbas to amma ba'a cikin mahaifa ba.
Daga ni har yallabai muka hada baki ba tare da sanin mu ba muka ce'to a ina?
Yace'ku kwantar da hankulanku komi zaiyi daidai yana gefen mahaifarki ne yana girma a wurin don haka yanzu zaki hau gado in maida shi cikin mahaifa cikin gaggawa in ba haka ba ko saidai a cire shi in anyi sakaci a haka zai ta cgb da girma a gefenki sai ku gode Allah da Ya nufe ka da zuwa asibiti da wurwuri.
Idona yay kwalkwal cikin tashin hankali na soma sharar hawaye,to amma yallabai ya fini rudewa ya lailayo ashar irin wanda ban taba zaton ya iya ba ya dannawa likitan yace'a gidan ubanka ne aka taba yin cikin a wajen mahaifa?
Ya figi hannuna muka fice yana ta fadace fadace kamar mahaukaci,yace zakule zakulen bature na tsiya ya fara zama karya, muka nufi wani asibitin (Rudolph Guiliana Clinic) cikin (Central London) wata kwararriyar likitar mata ta dubani ba tare da bata lokaci ba ta sallami yallabai tace in hau gado ko bayanin ma bata tsaya yi mishi ba don ganin yadda yake shirin dukanta ta kulle kofa ta umarci nurses su hada kayan aiki nan da nan aka manna mun allura sai dogon barci kanin mu2wa daganan ban sake sanin me ke faruwa ba.
Sai bude ido nay akan gadon asibiti wai yau yallabai nane da hawaye jage jage yana rokon su su cire cikin baya so.
Mrs.Wilcox babbar likita na kwantar mai da hankali tace komi yay daidai yanzun sauran karfin jiki.
Tay umarni na irin abincin da nurses zasu dinga bani a kuma kula da allurai da shan magunguna na akan kari.
Allah sarki na tausayawa aljihun yallabai shi ko ta lafiya ta kawai yake bata komi ba.
Asibitin ba'a zaman jinya duk aikin asibitinne,su suke kula da patient din su,abincinsa,walwalarsa da duk wani motion dinsa.
Cikin sati 2 na warware garau jikina ya kara kyau komi nawa ya kara bunkasa, shining da haske kuwa sai abunda ya karu.
Ni kaina a ranar da na dubi madubi saida na cillar.
Yallabai yana makale dani muka dawo gida, rayuwa ta koma sabuwa.
[11/3, 8:37 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_
[11/3, 8:38 AM] A A Dboy:
*TUNA BAYA*
~BOOK 2~
```SECOND TO THE LAST```
Tuna Baya2 115-120
116...
Cikina ya shiga wata biyar a lokacin komi lapia amma marata ko dan tasawa bata yi ba,in ba don ina jin motsi ba cewa zanyi karya ne bbu wani ciki,to balle kuma sauran mutane.