Sashe 35
Tuna Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na roki Allah kada ya kara samin wannan mummunan tunani,
55....
karfe hudu ne jirgin TWA ya saukemu a filin jirgin saman lagos ma'aikata foreign affairs dake kar karkashinsa suka zo tarya yallabai Allah yayi yawa dasu mun sauka a wani guest house dake titin hearbeart macaulay, bansa yallabai a idanu na ba sai washegari ya shigo a masifar gajiye, yace kwana sukai suna meeting da ministocin nigeria gaba daya a fadar governor tinubu.koh um ban ceba har alokacin muka baro lagos a mota audi,tafiyace mai dadi dasa nishadi don direban baya gudu sosai haka moto cin dake take mana baya ga sanyi AC na ratsamu ganni yallabai na karatun jarida batare da ce min ko sannuba,hankalina ya kara tashi,na kifa kaina a cinyoyina kamar inyi ihu,anan nefa na tuna nima macece,mai zai hana inja ajina?sai nayi biris dashi na bude karamin Al'qur ani ina karantawa ? har muka iso karaye cike nake da dokin rungumar gudan raina JAWAD an sauke yallabai a gidanshi na bayan gari kamin ya sauka yace any matsala?na daga kai kurum yace toh sai gobe zan aiko abdulraheem ko to din bance ba 'yan rakiyar shi dake bayanmu duka nan suka tsaya, nace wa direban ya fara tsayawa gidan mai martaba ya kira min abdulraheem (abdulraheem kanin yallabai ne dake bin fatima yana level two a bayero) ya dan leko ta taga bakin shi a washe a'ah momin jawad har kun sauka?tun jiya muka je tarenku a airport din mallam aminu kano mun dauka tacan zaku sauka akace ba jirgin US da zai sauka muka gaisa ciki mutunta juna da sakin fuska na gayamai ta lagos muka biyo, sabida yallabai nada meeting nazo daukar dana ne yace Allah sarki jawad yananan yana takabarki,
ya rantse baza ki mutu kibar shiba duk gidanan dukamu yake yi da kafa da hannu har maimartaba bai tsira ba.fulani kadai ke tsawata masa yaji, bari inkirashi amma dan Allah kar kiyi magana sai ya shigo af namanta in tambayeki ya jiki? nayi murmushi mai fidda sauti kawai, can sai gashi rike da hannu jawad, ya bude mushi kofar motar ya mayar ya rufe shima ya shiga gidan gaba,direba yamika unguwarmu ,jawad ya dubeni,na kunshe fuska cikin mayafina,sai ya matso sannu a hankali yana sunsunani,yako yimin wata wawiyar runguma nayi dariya shi kuma yakama kuka,ya tusa kan shi cikin rigata yana fadin momina mai yasa kika ji ciwo ki tafi kika barni?sai kuma ya koma buguna da kutufo ta koina,na shiga shafar kanshi bana ko jin zafin kutufon shi da yasaba yima mutum in ya bashi haushi,hawayen tausayi suka cika idona, cikin satittika uku kawai jawad dina ya koma tamkar ba shiba,ya rame,yayi duhu tamkar wanda ya kwanta ciwo,don kanshi ya bari yayi shiru, ya kara kanainayeni kamar yana tsoron in kara tafiya in barshi abdulraheem dariya yakemana kamar mai kallo comedy film muna isowa kofar gidanmu nayi mamaki, na rude da aljabi,gaba daya gidan an rushe shi ana gina bulo da bulo da alama ba'a kammalaba har da hawan bene,na russuna cikin kunnuwan shi jawad muje wurin inna amarya,sai inga yama duk inda naje,ni sai kin goyani,ya'ilahi, yau tabaran ya tashi kenan, kuguna har yanzu ciwo yake kai bakasan nayi accident bane?bayana ciwo yake,sai ya kara rikecewa da kuka, nace yi hakuri kai da bayanka? ai ko zan karye bazan ki goyanka ba jawad, zo ka hau,na fito motar,na russuna ya hau
abdulraheem yace,wallahi wannan ba gata bane zubaidah.shi yasa yake zakka acikin yara.komi yake kaman dan jar fata ba kwaba ba horo daga ke har uban?toh ai kaima uban ne kada keshi mana,ka gani in zamu kyale?ba gwarashi bama akan masu kyaman tsofaffi?yayi dariya wai su mukhlas,amma dai kinsan ya girmesu?da hirarraken da muka kenan,amarya da aminata ke shirya kayan gara.sai tatsaya baki abude,cike da murmushi,suko sai ihun murna baba dasu awal dake daki duk suka fito lallai nasara bokan turai, zubaidah data tafi tamkar matacciya jina jina,itace har da sunkuto katon danta abaya ,duk suka yi dariya baba ko sati biyu ba a rufa ba ai ba abinda baza su iyaba,hirar kena n kamin kice miye wannan gida ya cika fal ana ta murna da arziki kodayake dama yanzu gidan mu yazamo gaban goshi n matan karkaranmu,tamkar su yiwa amarya sujjada saboda tsabar kwadayin abin duniya da ishai inna ta shigo itama,tana bada hakuri wai taje gaisuwane gidan atika babban danta ya fada kududdufi ya mutu .na sunkuyar da kaina,na dubi inna duk ta rame , ta wani yamushe nace Allah ya jikansa,inna idan na karajin kwarin jikin zani in dibo atika,in mata gaisuwa ta tashi sum sum ta fice.wurin karfe tara muka kebe babada amarya na labarta musu jinyata a asibitin pittburgh da ainihin yadda mukai da bello sai dai addu'a kam,nima nan yazo yayi tayimin kuka .ni kaina na tausaya mishi na bashi hakuri,na gaya mai bazan iya hana yallabai ba aurenki in bashi ba ko alhaki sai ya tambaye ni.duk hidimar dayai mana na bashi yaki karba yace ko bai aurekiba bazai iya baki abu ya amsa ba ya yafe duniya da lahira na dauka shike nan zancen ya mutu ya hakura?shinne yayi wannan danya aikin?aida ya kashe ku,da ya mutu kafiri zan dage da addu a nima Allah ya sanyaya mishi zuciyar shi don Allah shaida ne akan ina son bello, ban kuma kullace shiba illa wani abu ne da Allah ya riga ya rubuta cewa bashi da rabon auren ki anan gidan duniya kema kuma ki mike da addua dan barci bai same kiba
ki mike da addua Allah ya kareku sharrin makiyi da mahassada,ga uwar yaronnan jawad ance tan nan tana neman fansa akan ki don haka daga yau akwai rubutun da liman (na yanzu )zai dinga aiko miki kullum akwai nafiloli da magunguna sammu daza ki dage dayi muma baza mu kwanta ba Allah ya kade duk wani mugun ji da mugun gani na tambayi baba maganar ginin dana ga anayi wallahi yadda kika ganshi haka na dawo kasuwa naga sunayi.bani da abinda zance da bawan Allah nan sai addua atine ki iya talaucin mu,duk wani matsayi da Allah ya kai ki ki tuna mutumin nan shine sila kibi shi yadda Allah ya umarta ya mutuntani,ya darajani,ya mai dani dake da duk jinina mutane,idan ki ka sake ya kawo mun shaidar banza akan ki wallahi yafe ki zanyi .maganganun baba sun tsoratani na mike tamkar wadda kwai ya fashewa a ciki,na nemi sani nace ya rakani gidan atika yace shi wallahi bazashi wannan shegiyar unguwar da daddareba. dole na hakura saidasafe ,muna kwance jawad ya dameni sai in gaya mishi me akayimin a asibiti na rabu da jini daya gani?ina daddy shi?wai da gaske munyi auren da yace muyi?
Yaushe zamu koma gidan mu mai tsabta da su uncle tom?baya son gidan baba dan tsoho(sarki)da wannan gidan mai rami (rijiya)nayi mai bayani dalla dalla yadda kwakwalwar shi zata fahimta,yace aunty ashshah ta tafi ta barni nayi nayi inbita taki, zata dawo? zata dawo muma zamu gidan su har anti lola da zee da yar balarabiyarnan SARATU INTISAR mai baka chocolate ko su baka sansu?ina sonsu duk,amma nafi son anti ashshah,kin ga ita tafi su kirki duk nace shikenan muka juya muka kwanta abin mu wayar ashshah ta tadani washe gari ta tambayi yadda muka iso da lafiyata na gaya mata komi normal yanzu tace salaha ta koma ilorin,su zainab duk sun koma cike da taraddadi,idan an tsaida ranar bikin sun dawo kuma alphat da yusuf suna dibani da jiki mamanta da sauran kannen ta tayi shiru can tace zubaidah ban taba tsammanin tsakanin mu har akwai munafurci ba, akwai abinda zaki boye mini
naji maganar kama daga sama wane irin munafurci? me na boye miki ashshah?tayi dan tsaki ban takura naji ba,amma tsakaninki da uncle mohd mijin aunty faty?kika ki gayamin shine bello childhood dinki,ba don naga ni da ido na ba ko kin dauka bansan shi ya kaiku ga accident ba? ke kin faya ci da zucci wallahi dama ina da niyyar gaya miki to yaushe na dawo ga ciwon har yanzu ban gama murmurewa ba zan hau miki zancen bello ki bari a hankali mana koma meye in natsa ai zan gaya miki oho miki kuna mama ce dama tace naga ya miki gudunmawarta in an tsaida date din biki kamar da kwana uku kizo muje sokoto gurin aminiyar ta ai miki shiri na amare na sokoto bayan na maidugurin duk da muka yi toh nidai baruwana,sako ne na ida in kuma baza kiba gatanan gefena sai in gaya mata kin ce bakya so kai ashshah basan yaushe kika zama masiffafiyaba zan gayawa yallabai inshah Allahu kice da mama nagode,ince ko shikenan? ba shikenan ba,da saura yallabai yace duk abin da za ayi a karaye,akare shi cikin kwana biyu rak dinner, luncheoun, da tea party duk rockview na nan abuja zamu yi akwai kuma walimar taya murna da foreighn affairs
[10/23, 5:13 PM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_
[10/23, 5:14 PM] A A Dboy:
*TUNA BAYA*
~BOOK 2~
Tuna Baya2 61-70
ta shirya muku a NICON yace wai ya isa baki da lafiya baza ki iyaba.haka kawai zai kwaremu toh in zaki mike ki mike dan wallahi sai kinje gaba daya dariya tabani sosai nace ni sai magana kike ba comma balle full stop gaskiyar yallabai ne bazan iyaba Allah har yanzu kuguna ciwo yake kuje kuyi tayi amma ni biyu zani dinner da luncheoun wannan duk almubazaranci ne biki bana yar kowa ba,bana yar kawan kowa ba har ake mai irin wannan gagarumin shirin ai sai kisa duniya ta zageni ki bari dai sai bikin ki da alphat duk sai musha wannan shagalin,yo ni da wannan ku hado kudin mana in kaikayi suke muku ku gina masallaci a Jama'are da karaye.indai nice nagode,nagode ashshah kun nunan kauna,da bani da kalmar dazan gade mukuda ita sai kyakkyawar addua kawai ashshah tayi shiru nasan ta tsani tayi gwaninta a gwaleta to amma a ganina hakan shine dai dai.