Sashe 49
Tuna Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na tabbata idan naje kry a wannan lokacin kam ba mai ganeni,cikin ma kansa ba mai cewa ina da shi, idan na ishi yallabai da wannan korafin sai yace ai don ni doguwa ce,ba a faya ganin cikin mu ba.
Maganar rashin ganewa kar wanda ya gane din, ya damu a gane nine?
Shi dai yasan zai gane ni cikin kowanne hali koda ya gamu da laluran makanta ne da ya shafa lallausar fatana zai fiddani cikin dubban mata 'zubaidah cikin matan duniya duka ni a wurina daga na Africar har na turai bbu mai irin jikin matata idan mijin wata yaji haushi shima ya kiwata tashi yadda nake kiwon tawa,ya ji da ita yadda nake ji da tawa,ya riritata yadda nake ririta tawa shine ya burgeni.
A irin wadannan lokutan na kan ce a zuciyata anya za'a samu?
Bana tsammani.
Shin akwai wacce zatayi sa'ar samun mujin dake sonta kamar yadda nawa mijin ke sona?
Akwai wadda ta kai ni sa'ar aure?
Bana jin akwai.
Ashe gaskiyar taufiq ne da yace'am among d luckiest.
Na kan tausaywa anti mubina sbd yadda yay watsi da al'amarinta bashi da aiki sai na kula da ni ko numfashi ji yake kamar yay mun.
Cewa yake wai akwai macen da ta taba shan wahala irina?
Ciki a wajen mahaifa?
Shi kam bai taba ji ba.
Sai ince har ma da wadanda suka fini akwai dan wasu ma in ya gani ba zai jure ba.
Na damu kwarai mu dawo gida ko don anti mubina amma yace ina!
Shi sai na huta.
Sai cikina yay kwari.
Itama mubinar taci lokacinta akan me zata ci nawa?
A rana in bata bugo waya sau goma ba ta bugo ashirin,kullum dai uzuri daya yake bata na ta kara hakuri abubuwane sun sha mai kai damn too busy amma yana nan tafe.
A wannan lokacin zan iya cewa babu irin kulawa,so da kaunar da ban gani daga yallabai ba,har saida cikina yay kwari sosai ya shiga wata na bakwai.
Wannan zamani da muke ciki na kwamfuta don haka duk wani aikin ofis din shi ta computer yake tafiyar dashi.
Watannin mu bakwai cif akan wata ukun da mukayi niyya sannan yallabai ya yarda muyi shirin tahowa gida.
Inda ya hadani da credit card na kudi masu yawa wai inyi siyayyar haihuwa,maganartsarabe tsarabe duka ba ruwana shi zai kula da wannan, ni sai abun ma ya koma bani tsoro muka je kamfanin motoci yay cinikin 'roll-royses'guda 2 yace na alkawarin da kika yiwa taufiq da ibraheem,kana ya zabi wata dunkulalliyar 'ferraris' sabuwar shigowa ko 9ja bata zo ba a wannan lokacin,ruwan kasa mai sheki,ya danka mun mukullin yace'gift'din shi kenan na cikina,saura na haihuwa.
To har sai na rasa bakin godia.
To da me zan gode?
Banda kauna ta har abada ga mijina abun kaunata?
117.....
bana bukatar komi domin ni kan a rayuwa a yanzu zance ba abunda Allah bai hore mun ba,sai nay tunanin yanzu ne ya dace duk wanda ke kaunata,ya rabi inuwar da nima nake ciki.
Na kira Halisa kawata ta jiki a London diyar Ambasadan 9ja na ingila.
Halisa sa'a ta ce sai dai ba tayi aure ba,tana kara2 a jami'ar Shiffield tun zuwan da mukayi gidansu bayan fitowa ta daga asibiti muka likewa juna da ingantattar abota ta hanyar ta ne nasan wurare da dama ta hanyarta ne nasan wai ashe duk yawancin matan manyan mu na nan 9ja dake zuwa sayayyar tufafi, kayan kawa na matan da suka amsa sunansu,da sarin kowanne irin (machandies)suna yinta ne a wata kasuwa dake ci ranar lahadi kadai a Liverpool Street wai ita(sunday morning market),nan ne matan manyanmu dake kasuwanci da London ke sayen lesussuka,atampopi,jewels,takalma da duk kayan amfanin mu na jiki dana gida wadanda sunfi arha kadai a sunday mrng mrkt.
Ni da halisa muka shiga sunday mrng ranar lahadi karfe goma cikin motarta,na sayi lesussuka da atamfofin ingila masu karshen tsada(material yards) da shaddodi zuwa boyel boyel 'yan ubansu duk domin dangi,da 'yan uwana dana yallabai.
A kantin jewelleries na sayi fashion necklaces da ear rings asamfurin Blue royale misaki venato da shimmering pearls domin assha sadia da anti fati,duk da nasan faty bata can amma bazan iya bawa sadia ban bata ba.
Shiko abdulraheem agogon nan Raymond weil mai tsadar gaske da bandirorin shadda da boyel na siya mishi,na hadawa assha kayan shafa na'gres cabotine' da fari gudunmuwar aure naso hada mata.
Yallabai yace kar in siya mata crystal daga kamfaninsu na yin crytal dake Washington zai tura mata ta can,haka takalma da jakunkuna daga Italy Kelvin zai turamin airport ta can,in rabawa al'ummarmu.
Halisa ta hadan set din turaruka na'envy me,voyage da miyaki tace wannan ya zamanto na amfaninki kadai zubaidah,don ki fita daban da sauran mata a wajen mijinki.
Inda duk ya jiyo unique kamshinki zai san kece koda kin bar wurin kuwa,haka in dosowa kikayi kafin ki karaso zai san kin taho,wannan wani sirri ne na matan manya.
Sannan ta zaba min saitin wani gado fari sol (italian bed) da madubinshi da komai saiti biyu,tace inyi amfani da daya in baiwa anty mubina daya a matsayin tsaraba, kudin kowanne daya anan kudin mu na 9ja naira miliyan daya ne.
Nace'wai wai kinason tace ya sakarmin bakin aljihu kenan fiye da ita?
Tace'ai ko baki nuna ba zubaidah kallo daya za ai miki asan mijinki na sonki kuma yana ji dake,ya kuma mallaka miki duk abunda ya mallaka a dunia.
Kudin sayayyar haihuwa kuwa rabasu biyu nayi, na kashe rabinsu a sittiru da kayan amfanin gudan raina MUHAMMAD JAWAD,da ragowar kudin ba abunda ban sayawa babyn ba amma unisex wato wanda mace ko namiji zasu iya sawa don daga ni har yallabai bamu amince da scanning ba sai motsin lafiyar jaririnmu..
Hatta cokalin da zai sha ruwa da gadon da zai kwanta zuwa motar da zai koyi zama ba abunda ban saya ba.
118...
Yallabai ne kwance falon mu na birnin London ana i'gobe zamu tafi,yana sauraron labarun BBC sashen hausa daga bakin Hindu Waziri.
Mota ta shiga sassauke jibgi jibgi a harabarmu,nima ribdediyar jakata dankare take ba masaka tsinke muka fada cikin kujera shirim da ni da tirtsetsen cikina nace'wayyo baban jawad kafata'' yace 'wayyo sannu,idonshi akan jibgin kaya,ya gurgusa yace'wannan ai kece sunday mrng mrkt din shin boutique za a bude ne a Abuja ban sani ba?
Ke da nace ki sayo kayan baby kawai shine kike karar da kudin a shirmen ku na mata?
Nace 'ayya!
Ai tsarabar mutane ce baka ga ba harda furniture marassa nauyi?
Kudin fa suna da yawa in ba kantin kake son a sayewa babyn ba shi kadai?
Yace'so wat?
Kudin bana ubansa bane don wa ake nemosu ba don su ba?
Nace hkn amma 'ya'yan jama'a ma suna da bukata sai shi kadai dan gatan daddy?
Yace amman nace dake zanyi tsaraba kamar yadda na saba wa jama'ar kary,me yasa kike da kunnen kashi ne?
Nace'i'am sorry angon karni ai tsaraba bata yawa duk sai a hada masu ba laifi bane.
Ya tuntsire da dariar sabon sunanshi ya ciccibeni ko nauyi baya ji mukayi daki yana cewa 'muje ki gayamin wanene angon karnin?
An gaya maki matata ko 'ya 'ya goma ta haife a lokaci daya zatayi karni ne?
Karfe shida na yammacin washegarin litinin muna a 'gatwick airport' muna sallama da mutanen da mukayi zaman aminci da su musamman iyalin ambasada suna ta bani sakonni ne ga 'yan uwansu na gida dake jos.
Muna cikin jirgi (boeing 745) mai zuwa portharcout din 9ja,kalmashe nake jikin yallabai sbd sanyin London mai shiga bargo shi kuma yana ta aikin lallatse waya yana gayawa kowa gamu nan mun taso daga London amma kar su je tun yanzu don Portharcourt zamu fara sauka.
Jirgi ya daga ya nausa gida.
Ba taheer din ba ba zubaidahr ba kowannensu ya gama murjewa ya kara girma akan nashi sbd tsabar hu2 da samun nutsuwa uwa uba dauwamammen Kwanciyar hankl.
Da ganin su dai kaga well-fed-Londoners' wato wadanda suka ci suka hantse da diet din London.
119...
Su zubaidah aka shagwargwabe fuska'nifa jirgin kn zan shiga kai ne zaka hau na Abj don ni kry zani in haihu za'a fi kula dani tunda yake haihuwar fari ce.
Kuma ya dace in baiwa antina enough tym din ta itama sai a gyara mun gidanmu na bayan gari mu zauna nida inna luba da mohd jawad.
Yace'ai wlh baki isa ba,kinyi kadan kinyi tsararo ni kuma ya zakiyi dani?
Kinsan dai zamana a kry ba zai yiwu ba sbd office ga aiyuka masu tsauri da zan je in taras.
Na soma magiya nace'don Allah yallabai kay 2nani anti ma fa mu2m ce tana da hakki akanmu,ya dace a kula da hakkokinta itama ko don gudun daukar hakki.
Yace'au to ni shine za'a dauki nawa hakkin?
To ba'a isa ba.
Hankalina ma bazai kwanta ba ku kuna can da tsohon ciki ni ina wani gari?
Thnk twice lady.
Saidai ko in daga ni har mubinan mu tarkato mu dawo kry a aje aikin Allah kinji na rantse.
Na tabbatar ya gama magana kenan tunda shidai baya magana 2,sai nasa mishi kuka nace'to ni yanzu shine kiyi ta kuka kiyi ki koshi,har sai hawayen sun kare jirgi ya sauka mu tafi abj shine shawara.
A daidai lokacin da aka samo sanarwa ta bututun maganar jirgi zai sauka a daura belt.
Na fiddo powder a jakata(ailin) mai manne da madubi ina gyara hawayen fuskata na shafa lipshimmer sai yasa mun dariyar data kara kular dani.
Ya karkatar da kai yace ke dai yi dan murmushin nan naki mai kama da flora bella rose in da gaske kina son zuwa qaraye....
Bansan sanda na murmusa bamhar 'yar wushiryata ta fito yace'to ko ke fa?
Amma cewa nake cikinki yanzu ya shiga wata na bakwai gashi ba'a gani ba wanda ya sani balle ki ce za'ayi miki suru2n baki zo goyon ciki ba,in ya shiga wata na tara sai in kawo ki gaban fulani da amarya da kaina su ga irin kwazo na aure wata goma haihuwa wata tara...
Na harareshi yay murmushi yace ko kuwa amaryar karni na?
Nace haka za'ayi angon karnin,yadda kace bazan ki ba.