Sashe 33
Tuna Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Yace suna meeting ne da
wani corridor muka bi zuwa cikin gidan,akwai sassa guda biyu kawonne dabam da dan uwansa taba ni mukullan daya sassakine amarya zubaidah, ni zan yi amfani dana maman jawad, bakisan wata sa'a ba harda wata jakarta da dollers a ciki na tsinta.in kinaso nakawo mu raba ko ina take Allah sarki!kai faty akwai surutu kamar aku, nayi murmushi,ni banaso,ba abin da zanyi da kudi, nida bani da lafiya?in zamu tafi gida zaki bukata mana?ni dai na yafe, yaushe zamu tafi? jibi in an sallami mohd koda yake kune zaku tafi jibin ni zan tsa inkula da lafiyar miji
na nida muhd jos wata kila har akare biki baza ku ganmu ba sai kunzo 'haney moon'a biyo ta gidan mu ko? na dan kyabe baki kadan, don sai naji banbarakwai.
Faty tayi dariya tace kije kiyi wanka, in kin kintsa'exercisearea' zamu zaga.kinji likita yace ki dinga yawan motsa jiki.baza kiga angonaki ba sai yamma kinji sunce yana meeting fuska na yamutsa kamar zanyi kuka nace ni nace miki inason ingan shi?kai aunty fatima tayi dariya ta wuce daya 'part' din
nayi wanka amma na rasa kaya da zansa in sauke sallolin dake kaina, na jikina sunyi datti kwarai, na bude dirkekiyar warddrove ta jikin bango dake dakin,kayan yallabai ne ajere abin sha'awa wani nabin wani.naja wata jallabiya ruwan makuba kirar omman,wani lafiyyayen kamshi take na yallabai dana dade da sani wanda bako wana taba ji dashi ba sai shi daya,na sanya nayi lullubi da sabon zanin gado na sauke duk sallolin dake kaina,inda duk yallabai yake bakya rabashi da karamin Alqur'ani mai tsarki.don haka ina diba wallet din shi na samu,bugun misra na karance fatiha,baqara al- imran,da nisa'i.nasoma maidah kenan fatima ta shigo tana rike da kayan hannuta ta shirya cikin farin dogon wando da karamin riga ruwan powder pink masu ratsi fari ,kanta cikin 'showercap'sai digar ruwa take tabbacin daga 'swimmingpool'ta fito ta dubeni tayi murmushi tace ba sai kin rokaba
45....
Allah ya kashe ya baki indai!taheer.kizo muci abinci,muso ma exercise din ko?ga kayan nan inaga zaki fi jin dadinsu.ko man shafawa babu a gidan nan,in mun kare sai muje mu lodo cosmetics (kayan kwalliya)jin ta kwai nake,ina jinjina abin data fada cikin raina,da gaskene mazama matar yallabai?
ALLAH THE GREAT!
Mai yin abuwawan dayaso,maiyiwa bawa falala da nasibi ta inda bai taba zata ba,da abinda bai taba tsammani ba.ina na taba tsammanin a rayuwata zan mallaki abban jawad?wani abu ne dako a mafarki, bai taba zuwa min ba,babu wanda ya isa ya hukuntashi.tsigar jikina ya tashi ya mike yarrr,cikin kara jin tsoran sa da kambama iko da hukuncinsa.
Bansan sanda na daga murya nace daita ni bana jin yunwa kije kici, lemu kawai zan sha tadan yi jim kamar tana mamakin daga murya da nayi can tace to kisa kayan muje, ina zuwa ta juya ta fita tana bada baya na dungura goshi na cikin sujadda, na kwararo tasbihi yabo da godiya ga maqagina don inban dashi babu wanda ya isa yamiin wannan gatan, nasan kuma ba dabarata bace, ba iyawa ta bace haka bawani abu nawane ya mallaka min mutum irin baban jawad,am indeed among the luckiest!na dubi kayan data zubemini irin kayan jjikintane sak, sai kalla data bambanta wannan zaben abban jawad ne, brown lallai ma fatiman nan, ance mata zan iyasa irin kayanta?sai nasa kayan agaba da kallo (in ruwan "yar kauyen karaye) ina haka ta sake shigowa zubaidah bah de kunyar sa kayannan kike jiba?babu kowa agidannan saini,sai ke sai mijiki.idan kuma shi kike jin kunya,toh babin mu wurin exercise zai ba nayi dan tsaki, sabida haushin data bani,na dubi kaina a dogon mudubin dake dakin,nace ashe dai nima yanzu macece har haka ban sani ba?babu mai kirana KYANDIR?basan sanda nayi murmushi ba,na cinmta tana shan ice-cream duk uban sanyi da ake a kasar tace fantastic !kin gan ki kuwa so cute so beautiful muje amma aiba slippers zaki sanya ba ta zura a guje kamar wata yarinya tadawo da irin takalmin kafarta
46....
wani simple farin cambas ne mara tudu ko kankani wanda dama dan exercise aka kirkire shi na amsa na sanya,muna wannan karfe, mu sauka mukoma waccan keke,tana naushin boxing bag na tambayeta ina jawad dina?tace yana wurin fulani shidasu mukhlas ya addabesu da kuka da kutufo naji ba dadi har yanayin fuskana ya nuna hakan ta tuntsire da dariya tace jawad ya dauka ke da uncle din shi kun mutu.daya ga an fiddo ku jina jina shida mukhlas suma sukayi yanzu in yaganki kin koma da kafarki ban san irin dadin da zai jiba.kaunarki da muhd jawad daga Allah take nace hakane saida magriba tayi mukar gurin motsa jikin muka sallaci magriba muka ci abinci, har dare yallabai be nemeniba.wurin karfe takwas fatima ta shigo rungume da jariri har kin idar da sallah anti mu? baki nayi makociyar gidan nan ce isabella kin ga jaririnta nipole na amshi jaririn muna gaisawa da isabella suka shiga fira ita da faty da alama sun dade da sanin juna don ita isabella yar pittsburgh ce amma mijinta ke aiki inda su faty suke, acan kuma take karatu jami'a daya da fatiman.sai karfe tara isabella tayi mana sallama ta tafi faty ta fiddo dollars tana kirgawa tace ga kayana kisa muje boutique din yanzu ga kudi yallabai yace in baki sabida yana ganawa da ambasa bashir sambo yanzu yana maki sannu da jiki kamin ya sallamesu, jikina ya soma sanyi da canji da nake gani daga abban jawad,tun muna asibiti bance komiba,illa fuskata ta nuna mata rashin jin dadina, a zahiri ina sunsunar wani abu mara dadi a zuciyar yallabai, wannan karon ma faty ke jan mu a motar dazun sai dai ni duk raina a jagule yake ba dadi na rasa inda zan tsoma raina tsorona Allah tsorona kada ya kasance yallabai ya fahimci jikkakiyar dake tsakanina da bello, ni atine da ya zanyi in fidda kaina?to tunani nan ma ai bashi da wani amfani,yaya ma za'ayi ace bai gane komiba?
47....
Sai dai shi inba cikakken mai hankali bane wannan tunanin tamkar andiga min ruwan dalma ne. atake kaina ya shiga sarawa duk raina ya kara dagulewa komi yayimin baqiqqirin,ko ido bana iya dagawa indubi faty,nikadai nasan irin yanayin rudanin da zucia ta ke ciki.muna bisa kwalta tana bani labarin yawon honey moon din su da muhd har nan pittsburgh. tace zubaidah bamuyi auren so da muhammad bello ba.domin ni ke son shi,shiko hankalinshi na kan wata yarinya dayaso aure baisamuba.waddanaji iyayenta sun mata aure tun tuni yanzuma 'ya'yanta uku.amma kulawa,nuna tsantsar so ga mijina,biyayya da maida kaina niba komi bace face baiwa a gareshi,kuma mai son abinda duk yake so,itama atinen tashi,ina sonta.lokuta da dama in inason shawo kanshi inyayi fushi sai ince bello kayimin afuwa albarkar atine,wallahi bai qara tada zancen.na haifi mukhlas,yace inama mace ce.daya samata sunan atinen shi.ban nuna nadamu ba,illah na nuna nima naso hakan.amma sai in shiga daki inyita kuka.
48...
haka dana kara haifan taheer yace dama mace ce yasa mata ATINE,ko yanzu inya murde da tunaninta kamar ya dokeni.idan na taba nuna naji haushi Allah ya tsine mani.wannanne yasiyo min darajah da kima a garesa.yau da gobe shiba mahaukacibane,shida kansa yalura yana cusguna mani.wata rana yasameni yanunamin tsananin kauna da bai taba ba yace fatima nasanfa kina haquri dani,bayadda zanyi ne Allah ne yadora min son atine,kitayani rokon shi ya yaye mani, don da
Nace ni bazanyi wannan adu'arba.
Sai dai nima in rokeshi ya dasa nawa son ko yaya a zuciyarka idan nasamu wannan ya ishe ni rayuwar duniya gaba daya,sai ya rungumeni,yace fatima kenan ina sonki,ko bakomai ke zabin taheer ce,kin san kuma bazan taba kin zabin yaya taheer ba wallahi zubaidah daga ranar ban sake bakin ciki ba,bai sake ambaton atine a gabana ba,bai sake cusguna mun akan atine ba.a haka muka haifi mohd taheer cike da kauna da fahimtar juna.