Sashe 27
Malamin Bogi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kun kashe ni, leƙen asiri kuma? Ni da ba gaskiya gareni ba ina ɗan rurrumawa amma yanzu a ce wai za a mini aure, auren ma da mai aljannu, in ƙi auren ku gano lagona' A fili kuma sai ya ce
"Kash aljannun nan basa kyautawa wataran" Ya faÉ—i hakan a ransa yana cewa sai ya , yanzu ni ai ba zan ke garajen faÉ—ar laifukansu ba kar in je a yi ta kife da shi.
ÆŠaya daga cikin dattijan sa suka zo ya ce
"Amma Allah gafarta malam, me ya sa ka ce basa kyautawa wataran ni a nawa tunanin aljannu ai kullum ma basa kyautawa, ka ga fa yadda yanzu suka ce idan baka auri amaryarka ba za a tashi yaƙi a garin nan a kashe rayukan garin rabi da kwata, kenan akwai wani abu ko dai kan tsoron su ne?" Sheik jin za a harbo jirginsa ya ce
"Ashsha Malam Wada ai ni nan aljannu ko wucewa na zo yi suna waje sai sun sara mini, ni ai ba zan ƙi aurenta ba bare ma kun ce ido ɗaya gareta ai mu a ƙasashen larabawa jihadi ne ka auri mace mai nakasa, kamar mai ido ɗaya ma muna kiranta mar'atul mubaraka, wato mace mai albarka"
GabaÉ—aya suka É—auki kabbara " Allahu akbar!"
Don sun jinjina masa, shi kuma a zuci kuka yake yana jin wannan auren kamar dai wata ƙulalliya ce aka shirya masa, tun da in akamce matarka ai dole za a ce za ta san sirrinka, shi kuma da yake da manya sirrika, ya zai yi rayuwar aure da mai ido ɗaya kamar ɓera ya leƙa buta, bayan nasa matan ma masu lafiyar ido ma ya bar su a can.
Haka ya ringa janyo kalmomin larabci wanda bai san ma'anarsu ba yana ta faÉ—a musu tare da kwaÉ—aita musu cewa duk wannan larabcin ayoyi ne yake janyowa a kan falalar auren mace mai ido É—aya, yana yin hakan ne ko Allah zai sa É—aya daga cikin su ya ce zai auri mai ido É—aya amma sai ya ga babu niyya ango ya kwana da wando.
Ya amince da buƙarar auren saboda ba ya so ya ƙi su ga gazawarsa, ba ma komai ne ya ɗaga masa hankali ba sai da ya ji Mai Gari yana bayanin cewa asali da idanunta biyu aka haife ta amma daga baya kuma aljannu ne suka cire mata idon guda ɗaya, buɗar bakin Sheik sai ya ce
"Garin yaya?" Ya faÉ—a gabansa yana tsananta bugu.
Mai Gari ya ce
"Ai wataran aljannunta sun tashi sai aka É—auke ta zuwa wajen mai magani, to mai maganin ne ya shiga dukanta da dorina, ashe dai aljannun sun ji haushi shi ne suka cirewa mai maganin mafitsara ita kuma suka cire mata ido É—aya.
Dadammm gabansa ya yi wani irin bugu musamman da ya ji an yi batun mafitsara, tun da ya san dole in ya aure ta a yi sunna to kuwa ina zai yarda ya tuɓe a gabanta ya je a masa mai kankat wato a guntule shi kamar yadda aka bashi labarin an guntule wani malamin mai magani, lallai yana cikin jalala amma dai hakan ba zai sa ya nuna karayarsa ba, a matsayinsa na wanda ake girmamawa.
Haka suka yi ta saka masa albarka a ƙarshe suka ce gobe za a ɗaura auren tun da gudun kar aljannun su fara aika-aika a garin.
Duk da Sheik yana da son mata amma yana ji yana gani, wannan macen ba ya É—okinta.
Bayan tafiyarsu haka Sheik ya kwana da zulumi bai runtsa ba, saboda ga damuwar aurensa da mai ido ɗaya, ga kuma yadda aka kwana ana taɓa jikin langa-langan da aka binne mai ƙusumbi a gidan.
Washe gari aka ɗaura auren Sheik da mai ido ɗaya, kowa sai kiransa ango yake, amma Sheik ransa ƙuna ma yake da aka ce an ɗaura auren. A ranar ne aka ce za ta tare gudun shaiɗacin aljannun kar su yi abin da suka ce za su yi a garin.
Ranar kaji biyu aka dafawa Sheik saboda sun zama su biyu, kuma dai a gidan da yake za su zauna shi tunaninsa ma buhun kuɗinsa da yake taro, da kuma ya zai yi in zai je wajen Malam karɓar magani, shi dai kawai gani yake wata maƙarƙashiya aka shirya masa don a tona masa asiri. Bayan magriba yana zaune a ɗaki yana tunanin yadda zai ke yi da hular gashin kansa kar amarya ta harbo jirginsa.
Turowar ƙofar gidan da kuma shigowar Mai Gari da mahaifiyar amaryar ta Sheik dukansu a kiɗime suna rafka sallama, shi ya sanya hantar cikin Sheik ɗin kaɗawa ya fito daga ɗakin a ransa yana ambaton Allah sa ma aljannun ne suka ɗauke ta da ya huta.
Mai Gari a rikice ya ce
"Sheik akwai matsala fa, aljannun nan dai sai ka tashi tsaye a kansu, suna son yin fito na fito da kai a gurin amaryarka, yanzun nan muna jiran fitowarka mu yi sallar isha'i sai ga sirikarka a kiɗime wai amarya tana shirin da za a kawo ta gidan miji, tun da ka ce ba sai an kawo ta da komai ba katifar ɗakin ma ta isa, abinku ku malamai mai sauƙi ne kar a yi wahala, to shi ne fa amarya ta kurma ihu mahaifiyar tana zuwa ɗakin ta ga amarya kwance amma abin mamaki abubuwan nan guda biyu sun ɓace ɓat babu su"
Gabansa faɗuwa yake duk sun ruɗa shi, ya kasa ma gane inda maganar ta dosa, uwar amaryar ce ta karɓi maganar da faɗin
"Wallahi sun ɗauke mata mashayar shayar da yara duka biyun(Breast) Babu ko ɗaya wajen ya shafe shafal kamar ƙirjin babe, ko in ce kamar bayan silba"
*MUNA DAB DA GAMA BOOK 1 WANDA PAGES KAƊAN SUKA RAGE MANA, KAMAR KULLUM KUN SANI INA BAKU BOOK 1 FREE BOOK 2 PAID, WANNAN KARON MA ZA A BIYA 500 KACAL DON KARANTA LABARIN HAR ƘARSHE, AKWAI CAKWAKIYA KUN SAN DAI YADDA AKE CAKWAKIYA TO NAN MA BA ZA A BAYAR DA KUNYA BA IN SHA ALLAH.*
*MAI BUƘATA ZAI IYA TURA KUƊIN KARATUNSA TUN YANZU DON WASU TUNI MA SUKA BIYA, ZA A TURA ZUWA FAIZA ABAUBAKAR 9030283375 OPAY SHAIDAR BIYA TA 09025576222 IDAN AKA KAMMALA CMPLT DOCMENT 800.*
MAMAN AFRAH
09025576222
[7/15, 8:21 PM] Mom mashkur & Afrah: 👳ðŸ»â€â™‚ï¸ *MALAMIN BOGI*👳ðŸ»â€â™‚ï¸
NA
MAMAN AFRAH
First Class Writer's Asso.ðŸ“
Daga marubuciyar:
Ƙazamin miji
Bonono Rufin ƙofa...
Ruɓaɓɓiyar igiya
Ƴar zaman wanka
Ƙara'in inna delu
Beelal
Ƴan adaidaita sahu
Ungozoma
Jalli joga
Da sauran su.
*09025576222*
BOOK1ï¸âƒ£
PAGE 13
IMZEEDVENTURE
https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Duniyar kayan kitchen da na yara masu kyau da araha!
Kina neman kayan kitchen masu kyau, luxury da adashe, ko kayan yara masu kyau da tsada ko gonjo mai kama da sabo?
To shiga group É—in IMZEEDVENTURE!
Za ki sha mamaki! 🤩Muna da:
✅ Adashe na kayan kitchen
✅ Kayan yara sabbi da gonjo
✅ Kayan gyaran gida da na mata masu kyau
📞 Tuntuɓi mu: +234 707 753 2253
📩 DM: WhatsApp
📸 IG/Tiktok: @imzeed_venture
*INNA TASALLAH*
Har aka ɗaura auren Jummai tana sume bata falka ba, Lami tana gefe mamaki ya kashe mata jiki, ta rasa ma ina za ta sanya wannan lamari shin waye mai laifi Jummai da ta kawo a karɓa mata haƙƙinta ko kuwa ita ma da aka cinye mata kuɗin adashe, ko dai Mai Gari ne mai laifi wajen rashin aiwatar da komai bisa adalci.
Inna ta sanya mayafinta ta kare fuskarta sai wani murmushi take dokawa, bayan an shafa fatiha sai Mai Gari ya yi gyaran murya ya ce
"Sule ga amaryarka nan aure dai sunan ce ta ma'aikin Allah S.A.W ka riƙe ta da amana kar ka ga ta fika shekaru ka ce za ka mata abu na rashin kyautawa ko dai ka bari matanka su mata, ba zan lamunta ba, tun da dai ka ga ta yi hakan ne saboda ta sadaukar da kanta a matsayin kawo masalaha ga wannan tashin tashina da ake yi, ta yi biyan bashi da kanta ka ga hatta ni ta sama mini lafiya a kan wannan shari'a da ban san ranar ƙarewarta ba" Sulen yana wani murmushi sai washe haƙora yake ya ce
"Ai kar ka damu Mai Gari babu abin da zai faru kuma ai amarya ko ta buzuzu ce dole za a so ta a yi ɗokinta" Inna jin wanann lafazin sai ta ƙara jin wani daɗi a ranta.
Abin da basu fahimta ba shi ne Inna ta jefi tsuntsu biyu ne da dutse ɗaya, ma'ana ta auri mijin Jummai saboda kawo maslaha sannan kuma saboda take samun abinci tun da yanzu ta ga dai idan aka kafa mata ƙahon zuƙa a kan biyan bashin nan hatta abinci ma sai ya gagare ta amma yanzu in ta yi auren dole dai a ciyar da ita, tun da ta lura abincin ta yana dab da ƙarewa kuma yanzu tun da da biyan bashi ba za ta samu sararin siyan abubuwa ba.
Cikin jin kunya ta ce
"Mai Gari a samo ruwa a yayyfawa Æ´ar uwata ta tashi mana" Kowa sai da ya jinjina lamarin wani ne daga cikin mutane wajen ya ce
"Kai Inna amma dai bakya ma kishi da Jummai"
Inna ta ce
"Haba ina ni ina kishi da ita" A daidai nan aka miƙo ruwa Lami da take cike da al'jabi da jin kunya ganin an ɗaurawa kakar mijinta aure a wajen ta karɓi ruwan ta yayyfawa Jummai, sai ga Jummai wuruf ta tashi tana waiwaye ganin jama'ar wajen da kuma Inna da take kakkare fuska da mayafi hakan ya tabbatar mata da cewa ba mafarki take ba a zahiri ne.
Tana tashi tsaye ta kalli Mai Gari ta ce
"Ni ba ni aka yi wa amarya ba tun da ni ce mai bin bashi ni za a biya kuÉ—ina tun da Sule ne ya auri mace"
Mai Gari ya ce
"Jummai Tasallah fa ta ce bata kishi da ke, kin fa zaman nan da za ta yi na É—an lokaci ne, daga Ibra ya dawo za a bata takardar saki ta bar muku gida... Sule ne ya ce