Sashe 13
Malamin Bogi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ya Sheik ya dai?" Ya faɗa ganin duk ya diririce yana ta faman haɗa gumi" Ya san babu wanda ya lura da abin da ya gani, bai sani ba dai ma ko shi kaɗai aljannun suka buɗewa ido yake ganin kan ƙwarangwal ɗin. Yaƙe ya yi ya ce
"Ah babu komai fa dama"Ya faɗa yana ɗan ɗaga kai kaɗan ya hangi saman kukar, dariya ya ga kan yana masa, kafin ka ce kwabo sai aka ga an fara sama da Sheik alamar ƙafafunsa sun fara barin kan ƙasa, idanu ya zare don kafin ƙiftawar ido har ya wuce saman kan mutane shi kaɗai yana shawagi a saman ba tare da ya riƙe ko ina ba, yana riƙe da fantekar kuɗi.
Jama'aka shiga faÉ—in
"Subhanallahi!" Ana ta maimaitawa kowa yana ganin ikon Allah, Sheik gabaɗaya ya tsure sai hannu yake miƙawa alamar a kawo masa ɗauki, tun da aka fara sama da shi yake faɗin
"Yauma tublar sara'ir, jama'a taimako" Kowa jin Sheik da kansa yana ambatar taimako sai suka fara ja baya, jar su Mai Gari kowa ya koma can nesa, sai da aka kai Sheik saman kuka, wuyan jallabiyarsa da shi aka rataye shi a jikin kuka, yana ji yana gani kan wanann ya ciro hirami daga wuyan Sheik ya masa É—aurin É—ankwali gwaggwaro a kansa, babu wanda yake ganin kan sai Sheik...
MAMAN AFRAH
09025576222
*TALLAH TALLAH TALLAH*
💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃
????????????
*KIN KARANTA*
??????????????
*Shin kin karanta littafin nan? Kin ji cakwakiyar da ake yi a ciki? Ta kamu da mugun son sa wanda da shi ta raini zuciyarta tun tana ƙarama, tun bata san mene ne so ba, sai dai tana daf da sanar da shi aka saka aurensa da yayarta da yake ƴan uwa ne, ta ji takaici a hakan take fafutukar jan hankalinsa duk da yana mijin yayarta, mutuwar yayarta shi ya bata damar cin karenta babu babbaka, ta shiga ta fita ta aure shi tun dafin mutuwar matarsa bai barshi ba, sai dai shegen kishin ta, ya sa ta raba mijinta da kowa ciki kwa har da uwar da ta kawo shi duniya, hatta ƙawayenta mararsa aure sai da ta daina hulɗa da su dk don kar a aure mata miji, mai zai faru? Aminiyarta da ta yarda da ita take faɗa mata sirrinta ita ce mafarin komai, kwatsam mijin ya tashi ƙara aure, da aminiyarta suke fafutuka wajen toshe ɓarakar auren da mijin ya ɗakko, ashe dai ita ce ta yi wufff da mijin nata sai a washe garin ranar da ta tare suka yi ido huɗu, shin ya zaman zai kasance? Kin taɓa jin inda kishiya take yin asiri ta rufewa kishiyarta HQ a toshe wurin gabaɗaya a gefe guda a fito mata da mazantakar namiji? To a buk ɗin nan an yi wannan badaƙalar, da 500 kawai zan baki book ɗin har ƙarshe* .
09025576222
[7/5, 6:08 PM] Mom mashkr & Afrah: https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1
Mums & mums-to-be! 👶🧺
Adashen washing machine🥳🥳🥳🥳bby & kids’ clothes + accessories ya dawo!🔥
Easy payment, zero stress!
Ki shiga kafin a gama! 📥💃
+234 707 753 2253
👳ðŸ»â€â™‚ï¸ *MALAMIN BOGI*👳ðŸ»â€â™‚ï¸
NA
MAMAN AFRAH
First Class Writer's Asso.ðŸ“
Daga marubuciyar:
Ƙazamin miji
Bonono Rufin ƙofa...
Ruɓaɓɓiyar igiya
Ƴar zaman wanka
Ƙara'in inna delu
Beelal
Ƴan adaidaita sahu
Ungozoma
Jalli joga
Da sauran su.
*09025576222*
BOOK1ï¸âƒ£
PAGE 6
*MA'ARUF*
Yana dafe da kuncin yana jin zafi da kuma haushin abin da Hajiya ta masa.
Daddy ya ce
"Haba Hajiya yanzu abin da ya yi har ya ci hukuncin mari haka?" Ya tambaya yana kallon ta
Rahma ce ta taɓe baki ta ce
"Haba Daddy ko duka aka masa ai hukuncin ya yi kalli fa yadda ya ɓata mini kaya" Shiru Daddy ya yi duk da bai ji daɗin abin da aka yi wa Ma'aruf ɗin ba, amma sai dai son ƴarsa ya rufe maaa ido. Hajiya ce ta ce
"Alhaji kai kake sangarta wannan yaron, in ba haka ba har ya ɓatawa tilon ƴar tamu jikinta kake tambayar dalilin dukan da aka masa, kuma har kana ganin hukuncin da aka masa ya yi tsauri" Daddy iska ya furzar mai zafi ya ce
"Bai kyauta ba kam amma dai da baki mare shi ba" Ma 'aruf ya danne takaicin da ya ji yana mai sauke hannunsa daga fuskarsa ya ce
"Ba komai Daddy ai ita ma mahaifiya ce a gareni, duk abin da ta yi daidai ne... Kafin ya ƙarasa maganar Hajiya ta katse shi da faɗin
"Ai indai tsara magana ne kai dai sai ko a samu na biyunka amma babu na É—ayanka, ka iya kalallame mutane wannan da mace ne kai kishiyarka ta shiga uku saboda kissa" Bai ce komai ba ya juya jiki a sanyaye zai fita, Daddy ne ya ce
"Ina kuma za ka je" Ya ce
"Zan je in É—an watsa ruwa ne" Amsa masa Daddy ya yi shi kuma ya fita.
Hajiya ta taɓe baki tana cewa
"Wannan uztazun yaron miskilin gaske yana abu kamar dai bai san me duniya take ciki ba" Ta faÉ—a tana kama hannun Rahma. Daddy bai ce komai ba ya mayar da hankalinsa ga danna waya.
Sai shagwaɓa take zubawa a haka suka haura sama wai za ta yi wanka ta sauya kayan wanann na jikinta.
Ma'aruf yana zuwa ɗakinsa ya mayar da ƙofa ya rufe tare da jinginuwa a jikin ƙofar, ya sauke wata nannauyar ajiyar zuciya yana tuna irin yadda Hajiya da Rahma suka ɗora masa karan tsana, ya san kuma ba komai ba ne dalili illa kasancewarsa ɗan ƙauye kai ba ma ƙauyancin kaɗai ba babban abun shi ne bashi da masu gidan rana, ya san da a ce yana da kuɗi ko da kasancewarsa ɗan ƙauyen ne to zai samu sassauci da salama, sai dai ba sa ganin ilimin da yake da shi na addini a nasa ganin da tunanin ilimin addini kamar shi ne zai zama ginshiƙin da za a ƙauna ce ka, ko yaya dai ka fi ƙarfin jahili, amma a hakan suke masa kallon bagidaje saboda addininsa.
Goshi ya dafe jin yanayin da ya fara ziyartarsa a ƴan kwanakin nan, wato wasu sababbin abubuwa da suke son ɓullowa daga zuciyarsa, wanda a halin yanzu shi kansa yake yaƙi da xuciyarsa, saboda ya san tabbas tana son ta kai shi ta baro ne, to in ba tsautsayin takaba auren shiɗaɗɗe ba, mene ne yake jin zuciyarsa tana son ta kai shi ta baro shi?.
Ya san tabbas ba ya son halayyar Rahma, ko kaɗan baya damu da sallah ba, ga raini da ɓaci a gaban iyaye saboda an sangarta ta, sai dai yanzu yana jin wasu ƴan canje-canje a game da ita, wanda ba ya raba ɗayan biyu wannan kalmar ce da ake kira SO, wannan kalmar dai da bata duba cancanta ko matsayi, tun da ya san so babu ruwansa da ɗaukaka, matsayi, ƙanƙanci, talauci mulki kyau ko muni, idan ba zuciyarsa tana son yaudararsa ba mai ya kaita take son faɗawa tarkon son Rahma. A fili ya furta
"Zuciyata karki mini haka, kar ki yaudare ni, kar ki ja mini abin da zai zama da na sani, kar ki saba da abin da ba za ki taɓa samu ba, idan mafarki kike yi ki falka, Rahma ta masu kuɗi da ƴaƴan masu faɗa a ji ne"Ya ƙarasa faɗa yana faɗawa kan katifarsa ya yi rubda ciki. Ya ci gaba da faɗa a zuciyarsa cewa
'Ta yaya ina baƙauye, sannan ni da albarkacin zumunci na zo gidan nan cin arziƙi amma kike ɗakko mini dala ba gammo haba zuciyata ki mini lamuni, ki rufa ni ki saya, ki rufa mini asiri kar ki ja mini tozarci, don abin da kike so ba za ki samu ba ni na sani' Ya ƙarasa faɗa a zuciyarsa yana fito da wayarsa, number mahaifinsa Mai Garin Ƙundu wanda yake ɗan uwa ne na jini ga Daddy, ya shiga kiransa, amma bai ɗauka ba, sai da ya kira sau uku ba a ɗauka ba sannan ya mayar da wayar ya akiye a kan katifar yana mai kifa kansa a jikin katifar yana jin yadda son Rahma yake fara huda zuciyarsa a hankali.
*LAMI*
Kallon Sheƙeƙe ta yi wa Tunde tana riƙe da ƙugu ta ce
"Tunde na faɗa maka ba ya nan, ni nan da ka ganni da haushin kuɗin da ya guje mini na kwana, amma in kana ganin kamar yana nan na hana shi fitows ga ƙofa ka zo ka shiga ku fafata, ka ga sai a yi ko a kai ko a shi" Idanu yake zarowa jin furucinta shi dama ya tsani bayar da bashi saboda ba yadda zai yi ne ya ba Ibra amma gashi cibi yana neman zama ƙari.
Kamar zai yi kuka ya ce
"Ba zan yarda ba sai kin biya ni kuÉ—in da nake bin mijinki" Wani uban tsaki ta yi ta ce
"Da na san lokacin da kuka yi, to ko biyar ba zan bayar ba idan rigima kake ji na dame ka na shanye, ni na fi inyamuri iskanci dan ka ji in faÉ—a maka" Ta faÉ—a tana wani zazzare ido. Haushi da takaici ya cika shi ya ce
"Ko za ka daure ki ranta masa" Hanci ta yatsina ta ce
"Ko naira biyar ɗita ba za ta yi ciwon kai ba, ka kama hanya ka je gidan kakarsa wataƙila tana da abin biyanka" Tana gama faɗar haka ta juya ta bar shi a tsaye yana riƙe da takarda yana sababi cikin gurɓatacciyar Hausar sa .
Yana fita bai zame ko ina ba sai gidan Inna Tasallah kafin ya ƙarasa can ya haɗu da wani wanda jiya yana zaune a fadar Mai Gari aka yi wa su Lamu shari'a. Ganin Tunde yana tafiya yana ɗaga takarda yana masifa ya masa magana, bayan sun gaisa da shegen tsegumi sai cewa ya yi
"Ah, ah Oga Tunde sai ina kake sauri" ,Kamar jira yake ya ce
"Tsausayi mana ya sa na ba wannan Ibra bashi, ya ce zai dawo daga kasuwa jiya ya mini blance amma yanzu na je gidanaa wai ba ya gari yanzu sai cewa ta yi matarsa wai sai dai in je gidan Kakarsa ta biya ni" BuÉ—ar bakin mutumin sai cewa ya yi