Sashe 25
Malamin Bogi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Guntun gatarinka ya fi sari ka bani" Ta ce tana mata kallon up and down.
Mai Gari ya ce
"Ya isa haka Tasallah ku dakata yanzu dai duk magana tana wajen ki Tasallah" Cike da takaici Inna ta ɗauko ledar nan ta fara fito da atamfofin nan ranta yana ƙuna, sai da ta fito da su gabaɗaya tana duddubawa ta ce
"Tsakani da Allah na kai zuciyata nesa, kafin in É—akko wannan atamfofin ka gansu dai a wanke suke karrr, sun sha linki " Mai Gari ne ya ce
"In za ka yi alheri ai ba sai a idanun mutane ba, sai ki bari sai kin je wurin wanda za ki ba jacen kayan sai ki fito da su yanzu dai batun saniya ake" ,Galala ta saki bari tana kallonsa hannunta riƙe da rigar atamfar ta mai dogon hannu, Lami ta shiga danne dariyarta don ta ga kamar dai Inna tana son bada kayan ne a maimakon kuɗi.
Cike da masifa ta ce
"Wane jace wai? Ni ina na ga arziƙin bayar da jacen atamfa sabbil dal ya wannan basu sha jiki ba, ai ni in ka ga na bayar da zani to na ga yana darewa ne ta wajen mazaunai, sai in ba mai so ya ƙarasa, amma waɗannan basu ji jiki ba daga wacce na saka sau goma sai wacce na saka sau sha biyar dama dama ɗayar ce ma na saka sau bakwai ita ce ta ganin aarki" Jummau ta ce
"Mu duk wanann bai shafe mu ba... Inna ta katse Jummai da faÉ—in
"To Almunafunfun masu zuwa lahira da ƙoƙon bara" Ta faɗa tana ɗaukan cinikin kayan miya ta miƙawa Mai Gari ta ce
"Irga min nan" Da kamar ba zai karɓa ba sai kuma ya karɓa ganin dubu biyu da ɗari takwas da hamsin sai ya washe baki don ya ɗauka ko ladan rufe baki ne ta bashi saboda ya sassauta mata a wajen shari'a.
Yana gama doɓara yawu ya yatsansa ya irga ya faɗa mata yawansu, tana jin babu daɗi a ranta ta tura masa setin kwankwatsatstsun samirun nata kamar za ta yi kuka ta ce
"Abu uku dai dole ya famshi abu É—aya, ga atamfofi, ga samiru, ga kuÉ—i" Ya ce
"Ban gane ba" Ta ce
"Duka fa na bayar Jummai ta zauna a matsayin saniyarta" Tsaye Jummai ta tashi tana baloƙoƙo ta ce
"In na yarda da wannan tatsuniyar in daskare a wajen nan, duk inda saniya take sai an nemo min" Inna tana kama haɓa ta ce
"To tun da haka ne sai ki jira dawowar Ibra ya biya amma ni dai iya arziƙina kenan" Mai Gari ya ce
"Tasallah baki da gaskiya, yanzu fa a wajen nan kowa ke yake jira ki ba Jummai kuɗinta don ta warawa Lami haƙƙinta" Inna ta ce
"To sai dai a kaini mahauta wajen mahauta masu yankan nama, a yi cinikina su saya su yi tsirena su sayar in Allah ya sa na yi kasuwa shikenan sai a biya su amma dai ni bani da wani kuɗi wannan ma ƙundubala ce na yi zan koma in zauna in rungumi ƙaddara don jarin kayan miyar ne karkaf na kawo"
Jummai masifa kawai take surfawa Mai Gari yana taka mata birki amma ta ƙi yin shiru hakan ya sa Inn tashi tana goge ƙwalla ta ce
"Ni dai wannan abu bai mini rana ba, a ce baka ji ba baka gani ba ana maka titsiye a kan abin sa baka da laifi a ciki, Mai Gari bani wannan kuɗin" Mai Gari ganin Inna ta fitittike sai ya miƙa mata, ƙullewa ta yi a hannun zaninta, ta kwashe atamfofin ra mayar cikin leda ta ajiye a gefe ta janyo setin samirun ta daga gaban Mai Gari ta ajiye kusa da ledae atamfofin.
Komawa ta yi ta zauna ta ce
"Haƙiƙa tashin hankali ba a saka masa rana, sannan shi ya sa ba a son yin alƙawari saboda wata rana, da na ɗauki alƙawarin tun da Malam mijina ya bar duniya ba zan sake yin aure ba, amma yanzu ƙaddara ta gifta dole in yi aure, Mai Gari ina so tun da ga mijin Jummai a zaune, kaima gaka kuma ga mutane nan matsayin shedu" Dakatawa ta yi da bayanin tana share hawaye tsakaninta da Allah kuka take kowa ita yake kallo duk da basu gane inda maganar tata ta dosa ba ta ce
"Na yarda na amince a É—aura min aure da mijin Jummai, na yafe masa sadaki aurena da zai yi shi ne biyan bashin saniyar Jummai wallahi na amince zan aure shi"
Jummai wacce ta koma É—azu ta zauna yanzu sai gata a tsaye ba shiri...
MAMAN AFRAH
09025576222
[7/13, 7:00 PM] Mom mashkur & Afrah: 👳ðŸ»â€â™‚ï¸ *MALAMIN BOGI*👳ðŸ»â€â™‚ï¸
NA
MAMAN AFRAH
First Class Writer's Asso.ðŸ“
Daga marubuciyar:
Ƙazamin miji Bonono Ruɓaɓɓiyar igiya Ƴar zaman wanka Ƙara'in inna delu Beelal Ƴan adaidaita sahu Ungozoma Jalli joga
Da sauran su.
*09025576222*
BOOK1ï¸âƒ£
PAGE 12
IMZEEDVENTURE
https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Duniyar kayan kitchen da na yara masu kyau da araha!
Kina neman kayan kitchen masu kyau, luxury da adashe, ko kayan yara masu kyau da tsada ko gonjo mai kama da sabo?
To shiga group É—in IMZEEDVENTURE!
Za ki sha mamaki! 🤩Muna da:
✅ Adashe na kayan kitchen
✅ Kayan yara sabbi da gonjo
✅ Kayan gyaran gida da na mata masu kyau
📞 Tuntuɓi mu: +234 707 753 2253
📩 DM: WhatsApp
📸 IG/Tiktok: @imzeed_venture
*INNA TASALLAH*
Kamar Jummai za ta kai mata duka haka ta hayayyaƙo mata tana kumfar baki, Lami kuwa tsabar mamaki ta rasa bakin magana baki sake take kallon Inna ganin jiki duk yaba amma tana ambaton a aure ta kuma ma wai a fansar saniya, bayan kowacce mace ta tsani kishiya bare ma wai da bashin ta.
Cike da masifa ta ce
"Tasallah cin fuskar taki har ya kai haka a ce wai ni da kuɗina zan wa kaina da kaina kishiya, wato ga Jumman mahaukata ke ko kunya ma bakya ji" Inna haɓa ta kama ta ce
"Mene ne abin kunyar a aure sunnar ma'aiki? Kuma ni a ganina da a zauna ana É—auki ba daÉ—i ai gwara na aure shi shiknn"
Jummai ta ce
"Tsofai tsofai da ke sai ki auri jikan cikin ki?"
Inna ta ce
"Yo haramun ne kuma da kike wannan maganar sai ki ga ni tsohuwar na fiki kataɓus a gidan auren... Cike da haushi ta katse Inna da cewa
"Yo Sale mai zai yi da ke"
Inna ta ce
"A'a Jummai tsakani da Allah kar ki ari bakinsa ki ci masa albasa ai sai ki bari ya bada amsa da kansa" Jummai tana nuna Inna da yatsa kamar za ta tsone mata ido ta ce
"Yo wannan abu ai a bayyyane yake gwara tun muna shaida juna ki biya bashi in ba haka ba birni zan je in É—akko miki É—an sanda"
Inna ta ce
"Kulki za ki ɗakko mini, ke ko ƙarewa ki ɗakko soja" Sale ya ce
"Haba Jummai ya ana neman masahala kina ƙin karɓa ko kin gwammace ake abu ɗaya wato faɗa" Juyaw Jummai ta yi bakinta sake tana son tabbatar da manufar mijin nata, saboda a yanayin maganarsa sai ta ji kamar dai yana goyon bayan Innar ne.
Ya cigaba da faÉ—in
"Tun da har ta amince ai babu komai in har hakan zai zama masalaha" Inna wani murmushi ta yi saboda ita dai ta san wannan ce mafita babu inda za ta samo kuÉ—in saniya.
Jummai ta ce
"Babu wani masalaha munfurci dai irin naka in ba haka ba, ta yaya za ka amince da auren tsohuwa" ,Mai Gari ya dakatar da su ya ce
"Haba Jummai wai ni ku mata wani lokacin me ya sa bakwa son gaskiya, duk wani abu in dai aka ce warwarar matsala ne shikenan kuma mutum ba ya fita a wajenku"
Zuwa wannan lokacin Jummai ta kai linta a ɓacin rai, ji take tamkar ta yi da dukan Sule, Inna da kuma Mai Gari, tsabar haushi.
Lami ta ce
"Inna wai da kike maganar aure da mijin Jummai da wasa kike? Idan ba da wasa kike ba ni kuma ya za a yi da nawa kuÉ—in"
Inna ta ce
Lami kin san dai ni guda É—aya ce ba biyu ba, kuma dai jikana kike aure bare ke É—in ma in ce zan aure mijinki a fanshe kuÉ—in, sannan tun da ba wani shegen ya aike ki basho sanoysr ba sai ki jira ya dawo ya biya ki"
Mai Gari ne ya katse da cewa
"Ni kaina na gaji da shari'ar nan kuma shi wanda ya cinye saniya ba a san inda yake ba ma, yanzu tun da Tasallah ta amince da auren Sale za a É—aura auren... Jummai ce ta koma ta yi zaman Æ´an bori ta ce
"Yanzu Mai Gari wanann ne adalci? Ya za a yi a dakeni a hanani kuka, a cinye min saniya kuma a aure mini miji"
Mai Gari ya ce
"Idan har kin amince kin haƙura har ranar da Ibra zai dawo to, amma da sharaɗin kar in ƙara ganin ƙafarki a fadar nan"
Jummai ta fitittike ta ce bata yarda da jiran Ibra ba kuma ba za a auri Inna ba. Sale ya ce ai ko an fasa shari'ar nan to fa shi dai aure da Inna babu fashi, a cewarsa ma zai biya Jummai kuɗin saniyar idan ya yi noma da damina" Kafin ya gama rufe baki Jumma ta je tsakiyarsa inda yake zaune tana ruwan bala'i, a ƙarshe dai Inna ta ce
"Jummai ki kwantar da hankalinki auren nn na wuce gadi ne, idan na aure shi duk inda Ibra ya dawo to takardar sakina za a bani in bar muku gida, in ba larura ba ma ina ni ina aure a wannan shekarun nawa"
Mai Gari bai jira komai ba ya fara gabatar da shawara a wajen jama'ar fada kowa ya ce wannan ce mafita, Sule ya kyallara idanu yana kallon Inna da wani murmushi Inna ta rufe fuska irin na jin kunyar nan.
Har za a fara gabatar da É—aurin auren Inna ta ce
",Mai Gari a ja kunnen Jummai fa kar a zo bayan aure take ce mini Æ´ar sadaka, ko take kiran aurena da auren biyan bashin saniya"