Sashe 14
Malamin Bogi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"To ai kai faÉ—uwa ta zo daidai da zama" Tunde ya saki baki cike da jin haushin wancan É—in yace
"Wannan wulaƙanci ne, ashe kana mini baƙincikin kasuwancina in ba haka ba ni kake wa fatan faɗuwa?" Ya faɗa yana nuna kansa.
Da sauri wancan É—in ya ce
"Haba Oga Tunda ya za a yi in maka fatan faɗuwa a sana'a Hausa ce fa na maka wato karin magana, abin da ya sa ma na faɗa saboda ina sp in jaddada maka cewa wannan Kakar tasa kuɗi gare ta jiyan nan a fadar Mai Gari muna zaune sai da ta biya kuɗin saniyar Jummai... Tun bai gama bashi labarin ba Oga Tunda ya yi gaba yana sauri yana zabga masa godiya, saboda so yake ya je kar kuɗin ya ƙare.
Inna Tasallah ce zaune a bakin gadonta ta sha ɗaurin ɗankwali gwaggwaro, tana zaune robar kayan miyarta a ƙasa a gabanta, hannunta kuɗi ne naira ɗari da saba'in dama da safe ta yi cinikin naira ɗari ya zamana tana da 200 shi ne ta saya koko na talatin ta sha a haka ko suga bata saka ba, duk don kar ta saya sugan tun da ita bata ƙaunar abin da zai taɓa mata kuɗi sai dole.
Sai maimaita irgen kuÉ—in take tana ta washe baki a fili ta ce
"Kai jama'a wato a jikin kuɗi akwai wani maganaɗisu wanda idan kana irgawa duk ɓacin ran da kake ciki sai ka ji ya washe, Allah ka ƙarawa kuɗi daraja" Ta faɗa yana gyara naira ashirin ɗin, da yake ɗari ce guda, sai hamsin sai ashirin ɗin.
Tana cikin wannan yanayi na nishaɗi kamar daga sama ta fara jin ana rafka mata sallama, abin mamakin ma yadda ta ji muryar ba ta bahaushe ba ce, da sauri ta ɗaga filo ta cusa kuɗin a cikin rigar filon ta gyarawa rigar filon wajen ta gyara ta ja robar kayan miyarta ta tura ƙasan gado a zuciyata tana faɗin
"Yanzu na shirya ko tashin bob(Bomb) Za a yi na ɓoye kayan sana'a ta kadarata, haka kawai ka ji inyamuri yana rafka sallama, har ta buɗe baki za ta amsa sai ta fasa, fitowa ta yi daga ɗakin, wani tsohon gatari ta ɗauka ta nufi ƙofae gidan a ganinta koyaushe gwara ka zauna cikin shirin kar kana zaune a zo a cika da yaƙi" Ta faɗa tana dosar zauren tana ɗan ɗar-ɗar.
. Tunde yana tsaye ya ga Inna ta fito riƙe da gatari, a tsorace ya fara ja da baya yana faɗin
"Ba tashin hankali bane ya kawo ni" Ganinsa sai Inna ta sauke gatarin da ta É—aga saman, ta shiga kallonsa da mamaki ta ce
"Bayerabe mai kuma ya kawo ka gidan nan?" Kallonta ya yi ya ce
"Dama Ibra ne ya ci bashi a wajena... Tun bai ƙarasa ba Inna ta fara sababi tana faɗin
"Allah sa uban bashi ya ci ba bashi ba, ni ina ruwana ko na san lokacin da kuka yi, ko ka taɓa gani ko siyen ashena na je shagonka, saboda ba na son arne ya ƙaru da ni, in sha fafutukar neman halal ɗina ta hanyar siyar da kayan miya amma in je in yi wa arne ciniki, on bar musulmi to na san ciwon kaina ehe" Ta faɗa tana muzurai
Cike da jin haushin ta cw za ta yi wa musulmi ciniki ya ce
"To in ma liman za ki yi wa ciniki ni babu ruwana, yanzu ki shiga ki fita ki biyani kuÉ—in da nake bin jikan ki tun da lika biya kuÉ—in saniya ma...
Tana masifa ta ce
"Wato ga Tasallar mahaukata, sai aka ce ni gabaɗaya rayuwata a biyan bashi za ta ƙare, ni ba zan yi abin kaina ba sai dai in yi ta biyawa Ibra rigimar da ya ɗakko, tun yana ƙarami nake faman asarar kuɗi a kansa, kuma wanda ya ce na biya kuɗin saniya ƙarya ya shirga maka, don ni wallahi Jummai ko kuɗin igiyar ɗaurin saniya ban bata ba bare kuma kuɗin wata saniya" Ransa a ɓace ya ce
"Ko baki biyata ba ni dai dole ki bani, mayukan bilicin ɗin da ya karɓa kaɗai ma ba na ƙananan kuɗi ya karɓa ba idan baki bani ba sai na je birni na ɗakko ɗan sanda...
Kamar za ta kai masa duka ta ce
"Gwafar uban ɗan sandan, idan ka yi asarar kuɗin motar zuwa birnin ka ce ɗan sandan na ce ba sanda ba ko ƙota ce na bi ta kanta da gudu aikin banza da wofi, wani shegen ya ce ka bashi bashin man bilitin(Bilicin) Gabaɗaya ka sauyawa yaro kamanni da man turawa ka mayar da shi fata kamar ƙullin ƙosan da ya sha jan tattasai, fuska tana masa tabbare-tabbare, ni ba don na yi wa Ibra farin sani ba wallahi tsabar wannan shafe -shafen da yake ba zan gane shi ba, duk ya sauya halitta da jikinsa da baƙin bayan tukunya bambancin kaɗan ne wajen baƙi, amma yanzu gabaɗaya jikinsa babu baƙi, ban da ma Ibra ya girma yanzu na tabbata ko mazaunansa aka kwataye aka buɗe sai an samu sun yi fari ina dalili" Ta faɗa tana hararar Tunde da yake jin ba don kar a kore shi daga garin ba, ko kuma a yi shari'a da shi da tuni ya make Inna ta faɗi sumammiya saboda takaici.
Ganin bashi da niyyar tafiya ta yi wurgi da gatarin tana faÉ—in
"Yanzu zan yi maganin ka, ka bari in shiga in fito, kai ba kai kaɗai ba duk wanda ya ƙara zuwa neman bashi wajena, bayan ba ni na ci ba aradu sai ya gwammace kiɗa da karatu" Ta faɗa a fili a zuciyarta kuma ta shiga cikin gidan tana faɗin
'Anya Ibra zai ga annabi kuwa, a ce ka gudu da saniyar mutane, jiya ma da tsakar rana sai da me wainar rogo ta zo karɓar jaka biyu da rabi (500) Yo in ba fashi da makami nake yi ba ina zan samu wannan maƙudan kuɗi in biya ta in na biya kuɗin bashin Ibra sai na daina siyar da kalwa da kuka wallahi' Murfin wata ƙatuwar tukunya irin ta girkin gidan biki ta ɗakko, tana ɗauka ya fara rinjayarta kasancewar yana da nauyi, amma a haka ta nufi zauren da ɗan saurin ta, Tunde yana ganin Inna ya fita a guje don takardar ma a zauren ya barta, yana gudu yana masifa cikin yarbanci.
Inna har ƙofar gida ta fito riƙe da murfin tana huci saboda nauyin da ya mata....
*A yi haƙuri da wannan yau ko malam bamu leƙo ba, in sha Allah sai a next page*
MAMAN AFRAH
09025576222
[7/7, 7:36 PM] Mom mashkr & Afrah: 👳ðŸ»â€ *MALAMIN BOGI*👳
NA
MAMAN AFRAH
First Class Writer's Asso.ðŸ“
Daga marubuciyar:
Ƙazamin miji
Bonono Rufin ƙofa...
Ruɓaɓɓiyar igiya
Ƴar zaman wanka
Ƙara'in inna delu
Beelal
Ƴan adaidaita sahu
Ungozoma
Jalli joga
Da sauran su.
*09025576222*
BOOK1ï¸âƒ£
PAGE 7
IMZEEDVENTURE https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Duniyar kayan kitchen da na yara masu kyau da araha.
Kina neman kayan kitchen masu kyau, luxury da adashe, ko kayan yara masu kyau da tsada ko gonjo mai kama da sabo?
To shiga group É—in
IMZEEDVENTURE
👉join Here.
Za ki sha mamaki!🤩
Muna da
✅Adashe na kayan kitchen
✅ Kayan yara sabbi da gonjo
✅Kayan gyaran gida masu kyau
📞Tuntubi mu:+2347077532253
📩DM ;Whatsapp
📸IG/Tiktoc:@imzeed-venture
*SHEIK*
Gabaɗaya sai hankalinsa ya tashi ganin mutane da ya zo wajen don ya taimaka musu suna gudunsa, wato wasa tare amma ci bamban. Duk mutane an koma can nesa da kukar ana kalllon ikon Allah, Sheik kuwa gabaɗaya ya yi saranda ya san tabbas abin kunya yana dab da bayyanuwa, don bai san yadda zai kuɓuta daga wannan tarkon ba.
Kan ƙwarangwal ɗin nan ya fara yawo a saman kukar da yake mutane babu wanda yake ganin kan sai Sheik abu ɗaya dai suka sani shi ne in ba aljannu ba babu wanda zai ɗaga Sheik ya kai shi saman kuka.
Kan ne ya nufo kusa da fuskar Sheij, yana ji yana gani kan yake nema kaiwa bsminsa sumbata, Sheik ya shiga kawar da kai gefe, don ya san tabbas akwai gagarumar matsala a ce , amma kan kamar an ce dole ne ya sumbaci Sheik, duk ya ruɗe amma har lokacin saboda ƙarfin hali fantekar kuɗinsa tana ƙanƙame a hannunsa. Gashi yana son ya ɗakko robar ruwan maganin nan ta cikin fantekar ya watsawa kan amma kuma tsoro da fargaba ba zai bari ya yi hakan ba, ba ma a nan gizo yake saƙar ba so yake ya maje, ya jajirce kar ya bari rauninsa ya bayyana ga ƴan gari don idan ya bari suka gane yana tsoro to kuwa akwai babbar matsala, kuɗin da yake saka ran ci daga gare su ma zai zama ya masa wahala saboda za suke masa kallon kamar dai ba malamin bane.
Lura da ya yi basa ganin kan wannan ya san hakan ba ƙaramar matsala ba ce amma da hakan yake ƙoƙarin saita kansa. Baki ya buɗe zai yi magana kan ya karkata ya saka masa kunne a baki, ma'ana ƙwarangwal ɗin ya saka kunnesa a bakin Sheik.
Sheik a zuciyarsa ya ce
'Mai Gari a kawo taimako saboda aljannu sun fara mini ɗaurin goro' A fili kuma ya shiga ciccira idanu, amma saboda ƙarfin hali yana so ya ɓoye halin da yake ciki, duk da abin yana neman cin tura.
Mai Gari a zuciyarsa ya ce 'Shikenan ma in suka ɗauke ka, uban kuɗin nan da ka tara ai sai na maye gurbinsa, kafin Allah ya sa ka kuɓuto' Ya faɗa idanunsa a kan fantekar kuɗin saboda gani yale matsayinsa na Mai Gari da a ce mutanen gari haka suk tara masa kuɗaɗe da yanzu ya yi ban kwana da talauci.
Sheik da wani irin sauti ya ji wannn kan yana masa magana yana cewa