← Book details Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 109

Sashe 98

Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel · about 7 min read

Da kyar ya iya bude idanunshi wajajen 9 na safe, kanshi nawani irin ciwo, wayan Ammi dake gefenshi yadauka yakalla ganin 9 yasa dasauri yatashi kanshi naciwo bayi yashiga ya dauro alwala yafito yay salla, yana sallamewa ana bude kofanshi Sharif ne yashigo ahankali yace "finally katashi, kazo Dad na neman ka" gyadamai kai Asad yayi ahankali Sharif yajuya zai fita saikuma yadawo ahankali yazauna bakin gadon Asad hakan yasa Asad yatashi yataho inda yake dan yana ganinshi yasan da magana abakinshi zama yayi gefen gadon yace "what is it meke damunka" iska yafuzar ahankali sanan ya kalleshi yace "Dad naji yana ma Ammi kuka sosai dazu wai his only son daya haifa aduniya bai damu dashi ba that baka iya kwana dashi, Ammi tana mace ita zata dinga daukanshi tana kaishi bayi da sauransu" ahankali Asad ke kallon Sharif din dake magana sanan murya chan kasa yace "saida yay bacci fa nabar dakin Sharif around 1" kama hannunshi Sharif yayi yace "Asad forget Dad nada kyan jiki we all still look him kaman wani yayan mu Dad ya tsufa so he thinks different and see things differently, banda haka u and Dad fought for a long time kafin finally kwanan nan kushirya, so maybe he still feels baka sonshi ka tsaneshi har yanzu da sauransu, banda haka u know how sick people are sunason mutane around them most especially kai Asad u know u are Dad whole life, I know anshiga hakkinka u just got married, yakamata kana tareda iyalinka yanzu, but ciwo baya tambayan izinin kafin yazo banda haka paralyze ne, ga Ammi ma manejin kanta take, let's just be here for them kafin komi ya daidaita saika dauki matanka ku koma gidan ku, munriga mungama booking komima gobene tafiyan, so tell ur wife" gyadamai kai kawai Asad yayi tareda dan fuzar da iska ahankali sanan yamike yawuce yatafi side dinsu, kawai da dauriya yake komi dan ko kadan baida natsuwa ko rufe ido yayi Du'a yake gani he just want to see her cuddle her kiss her and smell her wasa wasa har dare baisata a idanu ba ga Dad yanda ya makalemai baima barinshi fita, ko zancen tafiyan saidai yatura mata text ta shirya kawai.

Jirginsu karfe 11 na safe zai tashi tuni Anty Turai tashigo Abuja dan ita za'a Varma gida dasu Aneesah, wuraren 8 Dr Abba yazo dawata hadaddiyar electronic wheelchair, saida aka shirya tsaf sanan Ammi takalli Asad tace "jeka kira Du'a", fita yayi.

Gidansu yashiga yana tafiya one one, ahankali yabude kofan falon da sallama yana kallon Du'a dayagani azaune rikeda wayanshi a hannu tana murmushi, tana sanye dawani black designer abaya mai jarababben kyau, tai wani kalan haske tai kyau, tai rolling gyalen sanan gawani karamin traveling akwati na LV dake gabanta da handbag dinta akai, sai Grandma dake gefe tana magana awaya ganin Asad yasa takashe wayan tace "son badai har kun shirya ba" dan murmushi yayi yace "good morning Grandma" yay maganan yana kara satan kallon Du'a daya kasa boyewa, ganin haka yasa Ammi takalleta tace "ke tashi ga mijinki yazo kutafi" murmushi tasakeyi sanan takalli Grandma ashagwabe tace "Grandma Matan Asokoro fa nake karantawa na M Shakur a Wattpad" tabe baki Ammi tayi tace "kya karasa a jirgi Allah kiyaye" Ameen tace tai gaba abinta tabude kofa tafita Asad na kallonta saida ta maida kofan tarufe sanan yajuyo ahankali yakalli jakanta da handbag sanan ahankali yasa hannu yadauka yakalli Grandma data dauke kai kaman batasan meke faruwa ba yace "Grandma saimun dawo" ahankali tace "Allah kiyaye hanya Asad, Allah yabama Abban ka lafiya, ga Du'a nan please kasamata ido bata taba tafiya ba infact zuwanta Abuja was her first trip, kana ganinta haka bamatasan nizan inda zaku ba, please hold medication incase of ciwo ko wani abu haka, da lot of vitamins" gyadamai Grandma kai yayi ahankali yace "I've packed everything already dazu nafita nasayo" murmushi Grandma tayi tace "nagode Asad Allah maka albarka wuce katafi" fita yayi ahankali yafice yana kalle kalle bamata gidan jiyayi ranshi yabaci so bazama ta jirashi ba wai what even happen to her ne? Gidansu ya shiga yaganta harta shiga mota kusada Ammi, motan maza kawai yabude bayan yasaka akwatinta yadauko jakanta yataho motansu bude motan yayi da fushi da sauri ta kallai batare daya kalleta ba yasa mata handbag din ajiki sanan yamaida kofan yarufe yawuce ya shiga tasu motan Su Rahima namusu bye bye suka fice, itadai tana tareda Ammi har sukakai airport sai kalle kalle take ahaka taga sunje wani waje sun dade saikuma gasu awani waje sai kawai ga jirgi datake gani a TV, wani kalan murmushi tayi Asad yana satan kallonta dan dudda tana kusada Ammi kome take idanunshi na kanta, dan murmushi yayi shima sanan suka wuce suka shiga jirgin dakenan da 1 siter kujera guda biyu side by side, sai dogayen kujera guda biyu side side, saikuma one sitter guda biyu side side abayan dogayen,daukan Dad sukayi dake kan keken guragu aka kwantar dashi akan sitter aka samai sit belt, sanan Ammi tazauna akan one sitter dake takanshi, Dr shi yazauna akan 1 sitter dake takafanshi, sai kuma dayan side din Sharif ya zauna akan 1 sitter Du'a tazauna akan dogon, Asad baiji kunya ba yazo kan dogon yazauna ahankali yana daddanna wayan Ammi dake hannunshi, da kyar Dad ya iya daurewa baiso yakada Ammi dan it will look somehow yasa Asad yadawo wajenshi kar Asad dinma yafara sensing wani abu hakan yasa yadaure, kulle jirgin akayi aka fara shirin tashi Du'a nakan wayanshi har lokacin soyake ya karbi wayan yaga mai takema dariya amman yakasa sabida su Ammi hakan yasa yadaure jirgin yafara tafiya, kafin taji sunfara wani kalan gudu faduwa gabanta yafara saichan taji sun daga dawani irin sauri takama hannun Asad tarike gamgam tana kalle kalle, ganin cikinta nawani iri yasa kawai ta rungume Asad ta gefe takankameshi sosai, yunkuro dakai Dad yayi yace "me haka lafiya Du'a" dasauri Ammi dake murmushi tace "barta tsoro takeji" wani irin ijiyan zuciya Dad yasauke sanan yadauke kai Sharif dama ko saudaya baima dago kanshi ba, shi ko Dr Dad bini bini yake satan kallon Du'a yanzu yaga abinda yasa Dad ke going up to this limit just to have this girl in his bed, menh!!!! This girl fine ya Ilahi!, jin takasa dainajin abinda takeji yasa ahankali tadago idanunta dasukai ja takalli Asad shima kallonta yayi da wanan mayun idanun nashi, murya chan kasa ta yanda babu uban wanda ya isa yajisu tace "Ya Asad I'm scared" yana kallon idanunta yace "just hold me tight, u will be okay" kankameshi tayi sosai ta chusa kanta ajikinshi Ammi ita kanta daina kallonsu tayi, sosai tafiyan tai tafiya tai shiru ajikinshi tana shakan kamshin shi, chan kuma ta kalleshi tace "Ya Asad amai" kwance sit belt dinshi yayi da sauri yana cire nata yadagata, dasauri Dad yabude idanunshi yace "ya akayi" hannunta yaja batare daya kallesu ba yace "amai zatayi" dasauri Ammi tace "assha" bayin cikin jirgi suka shiga tafara yunkurin aman amman baizoba dagowa tayi ahankali gatanan duktai wani iri tana kallonshi murya chan kasa tace "nika kaini gida nafasa tafiya this aeroplane is making me sick" wani irin fizgota jikinshi yayi yana matse ass dinta da hannunshi yace "better get use to it dan u are married to Mr Asad, ina yawan tafiye tafiye" murguda mai baki tayi dawani irin sauri yakama habarta yana kallon idanunta yace "what did u just do" turomai baki tayi tace "na murguda maka baki ne" wani irin jawo bakinta yayi da hannu sanan ya shiga kissing dinta yawani matseta jikin bangon bayin yakai hannunshi yana kama boobs dinta tasaman abayan dake jikinta yana wani irin nishi yana komi da sauri sauri kaman ana gab da kamashi.

8️⃣2️⃣

"wayyo Allah na jama'a kafata yafara!" ihun Dad da Asad yaji da karfi yasa yasake ta dasauri" sanan kawai yakamo hannunta suka fito, tuni Dr ya tsaya akan dadi yana dube duben karya ganin Asad yasa yace "it's a good sign wanan da kafan yasomamai zugi" dasauri Ammi tace "Alhamdulillah" ahankali Dad yanisa sanan yadena ihun yana kallon Asad da Du'a datai zuru tana kallonshi yace "yadena ku koma ku zauna" komawa duk sukayi suka zazzauna Asad yabude wata yar karaman jaka yadauko wasu magani guda biyu yadau goran ruwa ya tsaya gaban Du'a yamika mata yace "take this" hannu tasa takarba ahankali Dad na kallonsu tahadiye tasha ruwan tabashi ahankali karba yayi ya ijiye sanan yazauna kusada ita ahankali yana kallon nails dinta, ahankali taji tafarajin bacci, hamma tayi hakan yasa yakalleta, lumshe idanu yayi, ahankali ta kwanto kan kujeran gently tadaura kanta akan cinyanshi tareda lumshe idanu, dan murmushi yayi sanan ya fuske yana son yanda Du'a batada wayau dinnan jibi yanda tai cinya da kafanshi agaban iyayenshi OMG he's super crazy about this girl. Ko 1min bata dauka ba wani lafiyayyen bacci yay awon gaba da ita.
Chapter 98 · 0% Book details