Sashe 56
Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel · about 3 min read
EPISODE 4️⃣7️⃣
Zama yayi akujeran office dinshi yana kallon wayanta da har yanzu messages me shigowa, bude wayan yayi ganin babu pin ko password yasa ya shiga ciki, watsapp dayake ta ganin messages na shigowa ya shiga yana kallo yawancin messages din dake shigowa now ma batada contact din, first message din ya danna ya shiga. "kirabu da Asad inba hakaba no peace for you, kedin uban waye ke dahar kin isa ki kwacema Aneesah boyfriend, mun baki 2days" dan jim yayi dan to be honest bai gane me ake cewa ba, hakan yasa yazauna yabi messages din duka ya karanta harda na wanda zasu karanta dakuma group din friends forever dayaga ancireta yabi chats din yakaranta jiyayi ranshi ya bala'in baci su Aneesah da Mariya da kawayensu ke zagin Du'a haka, fitowa yayi daga group din yabi messages dinta tass nada yaga bata chatting da kowa banda su Aneesah dama fitowa yayi yashiga normal message dinta daga message din data saina MTN, contact dinta Grandma driver sai nasu Aneesha sai kuma contact din dayaga ansa Yayana, danna contact din yayi yaga number Sharif ne, gallery yabude yashiga babu komi ciki sai hotunan ta datayi yawanci tana kan gado ne da kayan bacci ajikinta dakuma wanda take kwance ajikin Grandma da shimi ajikinta tana turo baki idanunta sunyi kulu kula alamun Grandma tazo tadata ne, wallet dinshi yaciro yaciro wani pin ya ijiye gefe sanan yashiga watsapp din nata yay deleting account din daga watsapp gabaki daya sanan yadau pin din yazakulo wajen simcard, MTN Sim din yacire sanan yakashe wayan yaja locker dinshi yasa wayan aciki kafin yadau Sim din ya kakkarya yabude wani fine dutsin irin na yangayun nan dake gefenshi yajefa line din aciki daidai lokacin anyi knocking ta laptop din gabanshi yaduba ganin itane gaban kofan yasa yace "come in" shigowa tayi kanta akasa ta share fuskanta tass, tunda tashigo yake binta da kallo harta karaso gaban kujeran, kaman ance dole yay maganan yace "sit" zama tayi kan kujeran tana sauke ijiyan zuciya dashi kanshi saida yaji, laptop yaja gabanshi yafara aiki yace "ur card and bank details" jakan data shigo dashi tabude taciro komi sanan ahankali tadago kanta tamikamai hankalinshi nakan system din dayake aiki akai yabata hannunshi, samai ahankali tayi ciki sanan tamaida kanta kasa, saida yakarasa abinda yakeyi sanan yadago kanshi yana kallon National ID CARD din nata, sanan yaduba takardan da aka rubuta mata account number yaga First Bank aka budemata, ijiye duka biyun yayi gefenshi dan zai bada ayi scanning asaka a file dinta, maida kanshi yayi jikin system din yacigaba da aikin dayake, murya chan kasa kaman wanda baiso yay magana yace "this is ur second late coming, idan kikai 3rd one u are leaving my company dan late coming is completely not allowed in this organization, go to you office I've sent u list of what u gonna be drawing yana printer dinki" gyadamai kai tayi ahankali tadago kanta takalleshi kaman tacemai yaushe to zasu rabu yasaketa tunda ai daman auren he did it dan yataimaketa kar a tafi da itane kuma gashi ba'a tafi da itaba basai ya saketa ba sabida Aneesah tagani there's nothing like yaudaranta datayi, yama za'ayi tayaudari Aneesah her friend. Dago kanshi yayi suka hada ido ganin yanda take kallonshi, harwani irin firgita tayi dawani irin sauri ta mike dagakan kujeran zumbur tawuce tafita harda dan gudun ta.