Sashe 71
Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel · about 4 min read
Ahankali yake bude idanunshi kadan kadan, kafin yagama budesu duka, Dad dinshi yagani kusadashi yarike hannunshi cikeda damuwa, sai Ammin shi zaune a gefen Dad din tabuga tagumi tana kallonshi idanunta sunyi ja sosai, sai Sharif dake tsaye tareda likita yanamai magana, sai Anty Turai dasu Rahima gabaki dayansu babu wanda ya lura dayama farka, motsin dayayi yasa Dad yatashi dasauri kanshi yana shafa soft coil gashin shi yace "Son are u awake? Can u hear me" dasauri Dr dake tareda Asad yazo kanshi yataba kanshi sanan yace "Asad can u hear me" bude idanunshi duka yayi ya kallesu sanan yay yunkurin tashi zaune yace "I am fine maisa kamin fixing drip" dasauri Dad yatareshi shima tsayawa yayi jin kanshi yasara, Dad yace "please son don't be stubborn kanka na bala'in ciwo, Dr yace u need to rest stress yamaka yawa" yatsine fuska yayi yajuyar da kanshi shifa baiso ataru ana kallonshi sabida yanadan ciwon kai, ranshi abace yace "Dad to kutafi please niku barni da Dr kun cikamin daki, those children should get out" murmushi Rahima tayi tai kwafa taja su Mariya duk suka fice,Anty Turai ta ballamai harara tace "ai dabaka so aga kana rashin lafiya dabaka sumema mutane ba sabida dan ciwon kai, lazy man sai uban wearing strong man's face ciwon kai yasa yasume mtswww" tawuce tafita, juyodakai Asad yay yakalli Dad dayaga yay murmushi yace "yakuri yazakayi she's ur aunt" dauke kai yayi cikeda fushi, Dad yatashi yakalli Ammi yace "zokiga muje tunda danki kunya yake muganshi baida lpy" ahankali ta tashi tana kallon Asad din daya juyamusu baya suka wuce suka tafi sanan Sharif yakalli Dr yace "bari nabaka wuri kayi magana da patient dinka, please Jabir kama abokinka fada kadaiga irin halinshi" yawuce yafita tareda rufo musu kofa yasauka yafice danyaje yadebo mai abinci tunda yafarka.
Abakin gadon Jabir yazauna wanda tare sukai school da Asad din abokin shi ne a school, dayake Asad bai iya keeping friends ba saisa they're not that close, ahankali yace "u can turn around now I am d only one adakin let's talk" ahankali yajuyo yakalleshi yace "hope baka fadamusu abinda ke damuna ba" ahankali Jabir yace "so kasan abinda ke damunka Asad" yatsine fuska yayi, cikeda mamaki Jabir yace "Asad wai har yanzu kana nan da halin nan? Anyway that aside kaje kar aure kar family ka dake mugun sonka dinan wata rana su wayi gari suga gawanka adaki, banda haka anything dazai saka damuwa koke baka damuwa ka gujeshi, damuwa na tadaka, tadaka kuma na sakin maka bala'in magrine" yatsine fuska yayi yace "nariga nai aure already so it's not a big deal I can handle din, kawai kacemusu ciwon kaine" gyadamai kai yayi sanan yaciro wasu magunguna daga aljihunshi yamikamai yace "da Sharif yakirani nazo nadubaka saida nakara fita I got this drugs for u banbashi ba dan zai iya ganewa, so kadinga sha, and avoid any matsala da damuwa da abinda zai tayarmaka da hankali please" gyadamai kai yayi ahankali yakarbi maganin yace "thanks" sallama Dr yamai sanan yawuce yatafi lallabawa yayi yatashi yana tafiya ahankali yashiga bayi alwala ya dauro yazo yay salla sanan ya kwanta Sharif yakawomai abinci yaci kadan.
Wasa Wasa yau 2weeks da kwana 6 kenan Du'a bata kara sashi a ido ba, dudda Grandma tacemata baida lafiya, Rahima ma da kullum saitazo tagayamata baida lafiya ne amman ya warke yakoma office, gashi yakara komarda ita square one batada waya kuma, tuni kafarta ya warke ancigaba da mata gyara na ban mamaki, Grandma sai shirin biki take gadan gadan itace uwa itakuma ce uba wajen Du'a ko sau daya bata taba kiran Abba tace mai yakawo kudi tasiyamata kaza ba, tasai kirasu amatsayinsu na iyayenta tagayamusu anyi fixing ranan biki tafadi musu ranan, amman ita ke komi, Alhamdulillah tanada kudinta sanan danta Muhammad yayan Mami yakara aikomata da millions tai hidiman biki sanan shida matarshi da yaranshi duk zasuzo habawa zokaga shiri har fentin gidanta ake sakeyi zata aurar da jika, Du'a harwani sheki take ga kamshi kaman ba gobe, magungunan ko karamata kiba suke oho amman har wani cika take tana karawa fatarta yakara laushi da haske, sai idanunta ne dasukai zuru zuru itafa bama wai zigin Rahima ba koda bata Allah yasan batasan auren nan to ai auren wayaune ba aureba gashi bata karasa Ya Asad din a ido ba kuma batada waya.
Sosai Grandma kesaa_ girki kuma Alhamdulillah ba laifi tadan iya sosai.
5️⃣7️⃣