Sashe 46
Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel · about 8 min read
Runtse idanunta tayi gam jin jikinta gabaki daya acikin na Asad hannunshi daya na waist dinta dan tanan yarikota dayan kuma nakan lips dinshi dayamata alamun tai shiru tana shakan wani irin mugun kamshi dayakeyi dake sa jikinta yana wani irin saki kaman tanajin bacci, ga kamshin numfashin shi dake fita yana sauka akan jikinta, wani irin sanyi taji tanaji heart dinta na beating way too fast, jin karan bude kofa tafita yasa yasauke ajiyan zuciya ahankali yana kallon fuskan Du'a data runtse idanunta gam gam ko'ina najikinta narawa, dan sakon wardrobe din akwai ray na haske dake shigowa dake haskata saisa yake iya ganinta da kyau, sosai ta runtse idonta gam gam lips dinta nawani irin rawa yana feeling yanda zuciyata ke bugawa da sauri da sauri sabida yanda take jikinshi, zufa dayaga tanayi agoshi yabida kallo zuwa wuyanta, she looks so cute and helpless a hannunshi, baisan maisaba kasa sakinta yayi dudda yaji Anty Turai tafita daga dakin, murya chan kasa ta yanda dagashi sai ita zasu iyaji yace "Ke" bude idanunta dasukai dan ja tayi tsabagen yanda ta kankamesu tadaura akanshi tana kallonshi cikeda mugun shakkan shi, cikin wanan fuskan nashi nababu alamun wasa aciki yace "are you scared"? gyadamai kai tayi ahankali kaman yar baby shi idanunta na neman kawo kwalla, murya chan ciki still batare daka gane yanayinshi ba yace "of what"? lips dinta narawa sosai kaman wata yar baby tace "of you and her" tanuna mai kofa alamun Anty Turai danta lura matan batada mutunci her face alone is not welcoming, cikin wata irin murya kaman batashi ba yace "kinsan dama tana aikin yan yankan kai tana saida yara ma yan shan jini that's why nima nake tsoronta, nabata ke takaiki gidan yan shan jini su kasheshi"? Dawani irin sauri ta girgixa mai kai hawaye sharrr ya zubo daga idanunta dan he sounds so brutal zaka dauka da gaske yake, yana kallonta still yace "hold me tight to inba hakaba zan bata ke takaik......" baikarasa maganan ba tawani irin kankameshi da kyau ta chusa fuskanta akan kirjinshi tana kuka ahankali jikinta ko'ina narawa, wani irin lumshe ido yayi yana having one kind strange and awkward feeling dashi kanshi baisan nameba, shakewa muryanshi yayi ahankali yace "Ke" dago jajayen idanunta tayi daga jikinshi tadan kalleshi atsorace, da shanyayyun idanunshi yana kallonta yace "mubace daga nan karta ganmu"? Gyadamai kai tayi dasauri tana share hawaye da bayan hannunta, lumshe ido yayi yabude ahankali yasake daurawa akanta yace "close ur eyes zanyi wani abu dazaisa mubace daganan kome zakiji don't open ur eyes idan kika bude zan turaki waje sanan inyi ihu infadama kowa ke kika jawoni dakinku harda sani a wardrobe dinku sanan Anty Turai takaiki gidan shan jini, now close ur eyes" dawani irin sauri ta runtse idanunta gam gam tana jikinshi, shi kanshi baisan wani irin evil spirit ne yashigeshi ba, kirjinta yabida kallo data daura pink towel akai, towel dinma yadan zame yay kasa kadan dan yana ganin saman cikakkun tsayayyun boobs nata, yabi neck dinta da kallo dake jike da zufa dan babu iska ko kadan a wardrobe din gashi kuma tsoron datakeji dayasa takw kara keto uban zufa, ahankali yajuyarda ita ya mannata ajikin bangon wardrobe din shi yanata gabanta fuskanshi yakai saitin wuyanta gently yahura mata iska akan wuyan wani irin yirrrr taji dayasa lips dinta yafara rawa sabida iskan saiyasa taji wani sanyi akan zufan datake ketowa, ahankali yakai babban yatsanshi yadaura kan lips din yana murza lips din dake rawa sanan yasaukar da kanshi kan wuyanta yana shakan kamshin datake yana wani irin shinshinata hancin shi na gogan skin dinta sanan yadago kanshi ahankali yana kallon lips dinta dayake murzawa da yatsunshi still, cire Yatsun yayi sanan ahankali yana wani irin kallon fuskanta da yanda ta runtse idanunta gam gam dake pulling nashi more ahankali gently kaman wanda baiso yayi yadaura lips dinshi kan nata, wani irin bude idanunta tayi kaman ankunna globe w din wutan lantarki hada ido sukayi dashi da idanunshi dasuka kankance kaman bashiba kafin gently yamaida nashi idanun ya lumshe ahankali yakamo duka lips dinta da kyau yashiga kissing yana wani irin sauke ijiyan zuciya kaman yadade yana neman abin bai samuba.
💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫
✍️M SHAKUR
EPISODE 3️⃣9️⃣
Tunda take yau shekarunta dai dai har ashirin da daya dayan watanni aduniyan nan bata taba sanin something like this exit ba, ko Novels din da Ya Hamad ke siyo mata tana karanta anyi kiss but ba'a taba explaining abinda akeji a kiss dinba, danji tayi gabaki daya duka gabobin jikinta sun dena aiki idanunta kur har lokacin tana kallon fuskanshi yanda yake kissing mouth dinta passionately kaman he has been waiting for the kiss for a very long time, yakankameta sosai yana nishi sosai making some wired sounds tsabagen yanda kiss din ke tsagamai kai, hannunshi nashafa gefen fuskanta zuwa kanta ribbon din data kama gashin dashi yawani jaaa yasaki gashin yana tura hannunshi dayaji yana nitsewa ciki silky hair din yana wani irin nishi mai kama da sambatu amman ahankali yana kara barbaza kitson yana yamutsa su. "ahhh....unnnn......huhhhh" sauko da hannun nashi yayi yana shafa wuyanta ahankali tunda yake baitabajin fata mai taushi irin nataba wlh jikinta zaima iyafin na jariri taushi ahankali yakai hannunshi saman kirjinta tasaman towel din batare daya matsa nonon ba ko damko suba feeling how big they are, rawa sosai hannunshi yashigayi kaman anjona dawani abu soyake kawai ya fizge towel din ya yar ya tumurmushe boobs din yasha amman yana kokarin hana kanshi hakan yasa yaki motsi da hannunshi trying to fight the temptation kawai ya ijiye akansu ne yana wani irin tura bakinshi cikin nata ahankali yafara dunkule hannun zai matsa kawai yaji muryan su Rahima dawani irin sauri yasaki bakinta tareda komawa baya da sauri yana kallonta saikuma yabude kofan wardrobe din yafito da sauri gabanshi yamugun tashi dayasa yakalli gaban wandon cikin wani irin kunci yace shit, hannunshi yasa ciki ya gyarata tahanyar mikota sama daura wandonshi akanta sanan yay hanyar kofa daidai suna budo kofan, daure fuska yayi yanuna dakinsu yace "why is dakinku so dirty haka"? duk sunnar da kansu kasa sukayi, cikin fushi yace "karna dawo dakin nan baku gyara shi ba" sanan yasakai yafice dakin Ammin shi yayi harda gudu gudun shi yana shiga yamaida kofan yarufe ganin bata ciki yasa yafada kan gadonta yanajan bargo yay wani irin wahalallen nishi yana mika aahhhhhhhh sanan yakankame kanshi idanunshi sunyi jajir.
Yana wucewa duk suka shiga dakin da saurin su Aneesa tace "ina Du'a damuka bari zata shiga wanka" dasauri Rahima tai bayi ganin babu kowa ciki yasa tace "babu kowa" ganin kaman kofar wardrobe nasu abude yasa Mariya tai wajen dasauri tabude saita tsaya turus tana kallon ciki, ganin haka yasa duk sauran sukazo duk suka tsaya Du'a suke kallo dake tsugunne daure da towel akirji takife kanta akafa sai uban zufa take karta a sake yana taba har kasan wardrobe din, kallon junansu sukayi saisuka kwashe da uban dariya dukansu Mariya tace "yanzu sabida Ya Asad kika labe a wardrobe jibi yanda kike uban zufa" dago kanta tayi ahankali lips sunyi pink yirrrr sunwani kumbura sabida yanda ya tsotse su idanunta sunyi ja sabida kukan datayi" dasauri Aneesa gabanta hannunta takai tana sharemata hawaye tace "wai haka kike tsoron Ya Asad jibi yanda kikai kuka har idanunki da lips dinki sun kumbura, babu abinda zai miki wlh, ko munan baya dukanmu shi kawai baruwanshi da yarane, sorry kinji, tashi ki wanke fuska a ayi kizo nabaki abayan dazakisa mutafi" Aneesa tai maganan tana dagota, Rahima tace "Mariya zomuyi sauri mu gyara dakin nan kiga" gyara dakin suka shigayi itakuma tashiga bayi ahankali ruwa takunna ta tara hannunta ta wanke fuskanta sanan tadago kanta takalli madubi abinda yafaru ne yanzu just flash a mind dinta dasauri tadauke kai tafito duk ta zama so uncomfortable, shiryawa duk sukayi suka fito, Ammi duk suka gani afalon sama da Anty Turai sukace "Mum muntafi" "a dawo lpy ai gashichan duk sun cikamana gida da decoration wai ahaka ma basu gamaba" cikeda jin Dadi Aneesa tace "ai Dad is the best, kumu tafi, Ammi bye" binsu da kallo Ammi tayi barin Du'a dataga idanunta sunyi ja kaman ta tambayeta mesa idanunta sukai ja saikuma ta share ganin Anty Turai awajen ta daga musu hannu suka tafi, sanan ta tashi tace "bari kiga na leka dakina tun tuni ina dakin Baban su ina gyarawa" tai maganan tanayin hanyar dakinta, ahankali tasa hannu tabude kofan dakin Asad tagani kwance kan gadonta yarufa da bargo yana bacci, fuskanshi kawaine abude yana zufa dudda uban AC dake kunne adakin, maida kofa tayi dasauri tarufe takaraso dakin, zama tayi abakin gadon tana kallonshi kafin ahankali takai hannunta saman kan goshinshi taji zafi amman zafin na cooling down ne saisa yakema zufa, ajiyan zuciya tasauke ahankali rabonda tasashi a ido tun jiya da Babanshi yadawo, tai bala'in kewanshi but kawai ta shareshi ne sabida ya gyara kuskuren shi dan bakin halinshi yayi yawa inma haka tamaiba zai karama yar mutane haka, tana zaune awajen tana gogemai zufan harya farka around karfe biyu, bude idanunshi yayi ahankali yasauke akanta dasauri tace "imaza kajeka shirya katafi jummaa naga bakada lpy ne daman saisa bantadaka ba" gyadamata kai yayi ahankali yana tashi zaune, saikuma ahankali yatashi tsaye takalmanshi yazura yawuce yafita, hanyar stairs yayi yana sauka Anty Turai na fitowa daga ciki, kafinma yay magana tace "ni daman nasan naganka wlh dazu dan banyi tsufan da za'ace bazan ganeka ba Asad idan na ganka" tai maganan tana ijiye kulan data dauko kan table sanan ta taho inda yake atsaye yana kallon gefe ahankali yace "ina yini Anty" cikin fushi tace "har yanzu dai Anty nan bazai fita daga bakinka ba yau kwana na nawa agidan nan" ahankali yace "biyu" wani mugun kallo tamai tace "shine saiyau kake gaidani shima dan mun hadu, wuce katafi nasan maganinka agidan nan nine daidai dakai wlh" kaman jira yake dasauri yawuce tabishi dawani bakin harara.