Sashe 54
Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel · about 7 min read
Fadawa kan gado Aneesa tayi tafashe dawani irin mugun kuka, shigowa su Rahima sukayi suna maida kofan suka rufe, ahankali Rahima takaraso gaban gadon ta zauna tana shafa kan Aneesah tashi tayi dagudu ta rungume Rahima sosai tana wani irin kuka, ahankali Rahima tace "kiyakuri Aneesah ba" dasauri Mariya tace "kiyakuri Aneesah ni banmaga abin kuka ba kema ai kinsan Asad bayasonta kumama ai temporary aure ne" wani irin hararanta Rahima tayi tace "angayamiji akwai wani abu waishi temporary aure ne aduniyan nan, ni wlh Sharif ma yafi bani tausayi, ita Aneesah babu wanda yasan kina naki ai komu baki fadamana ba, shiko Sharif ya nunama kowa yanason Du'a, kwata kwata Ammi batai planning abin da kyau ba but nasan harda sabida Asad ne agida Sharif bayanan da am sure Ammi Sharif zatasa ya aureta dan yafi kirki dan Ya Asad dakeda bakin halin nan ai gana mata azaba zaiyi" dagakai Aneesah tayi cikin kuka sosai tace "da yardan Allah sai Ya Asad yagana mata azaban da saitai dana sanin cewa tana sonshi, wlh wlh Du'a mayaudariya ce kuma makira ce algunguma maicin amanan friendship, ita kadai nafadama inason Ya Asad" dasauri su Rahima har suna hada baki sukace "dagaske" gyadamusu kai tayi tace "ana gobe birthday dina ranan Thursday wlh saida na gayamata har tana cemin tona gayamishi ai gashi ita tagayamai, wlh Du'a makirace Allah ya isa tsakanina da ita wlh bazan taba yafemata ba duniya walahira wlh wlh ko" tsabagen bakin ciki tama kasa magana sai kuka, ta bala'in bama su Rahima tausayi.
Ahankali yatura kofa yashiga dakinsu tsaye yaga Sharif yakafa goran ruwan sanyi abaki yanasha kaman wanda yaje yaki, dan tabe baki yayi yawuce stairs abinshi, binshida kallo Sharif yayi kawai yacire goran ruwan daga bakinshi ya jefar ruwan yazuba atsakar dakinsu wani irin kifa kanshi yayi a fridge din yana kokarin daidaita heartbeat dinshi yace "Ammi why? Why? Eh" ahankali yazauna a kasan bango yakifa kanshi yana magana shi kadai ahankali. "nasan ni kika fara nema rashin ganina yasa kikai reaching out to Asad for the help, Ammi maisa baki kirani awaya ba? Don't u know that Asad is bad choice ma Du'a haaa? He will maltreat the poor gurl and make her suffer, Asad baya sonta" wani hawaye mai zafi ne suka zubomai dasauri yashare ahankali yace "but Dad yace ita dakanta tace tanason Asad, Du'a how could u love Asad mutumin da all abinda zaiyi shine ya wulakanta ki and make u cry all the time" ajiyan zuciya yasauke yace "I've been so good to you starting from the first day dana fara ganinki aduniya, ta dalilina kike araye yau, I forced Asad to save u a rijiya, I've been very generous good and romantic towards u but all this baki ganiba kikaje kinason wanda bai damu dakeba daidai da zarra daya, maisa mata sunfison mazan that makes them cry always mazan dake wahalar dasu eh"? Wani irin fashewa da kuka yayi mara sauti awajen yana taushe bakinshi he is deeply hurt, like deeply, part din da Du'a ne tai proposing komi shiyafi cimai zuciya, ko kadan baya ganin laifin Asad dan yasan tursasashi akayi.
Asanyaye Asad yamaida kofan dakinshi yarufe tareda jingina da kofan yana lumshe ido dan he could hear sautin kukan Sharif dan dakin komi akashe yake ba'a kunna AC ko TV so so zakaji sound na komi very well, ahankali yazauna akasa gaban kofan still idanunshi a lumshe, he really care about his brother yanason Sharif sosai he hates seeing him hurt, ahankali yace "I am so sorry Sharif, I am sorry".
💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫
✍️M SHAKUR
EPISODE 4️⃣6️⃣
Wani irin lafiyayyen bacci tayi da kyar ta tashi shima sabida Grandma data tadata ne tawuce tafice ahankali ta tashi zaune da kyar tana hamma, sanan tasauko da kafafunta tamike tsaye daga gado jin tsamin da kafafun nata sukayi jiya duksun bace yasa taji wani dadi tawuce ta tafi bayi, brush tashigayi saikuma tadago kanta ahankali ta kalli kanta ta cikin madubi tace "ke matan aure ne yanzu fa Du'a" wani irin kawarda maganan tayida sauri dan daga ita sai Asad sukasan komi tasan wanan ba aure bane besides ma ita ai taroki Ya Asad to save her gashi kuma hakan dayayi really saved her dan bagashi Abba da Mamin ta duk sunzo sunkoma ba'a tafida ita ba, so all this ba aure bane, ina zamata iya auran Ya Asad dinan mugu, zata sami mijinta mai kirki kaman irinsu Ya Hamad dasu Ya Sharif suyi aure abinsu, karasa brush din tayi tana wani irin murmushi dan harga Allah murna sosai take ta tsani kano sosai rashin tafiya da ita ba karamin dadi yamata bata ganin anything sama da hakan, alwala tadauro sanan tafito tai salla tana idarwa ta zauna tana biya karatun da malaminta yamata sanan tazo tai assignment din daya bata duka tamaida books din jaka sanan ta tashi, fitowa tayi tana tafiya ahankali tasauka kasa dan yunwa takeji sosai, Grandma tagani zaune a falo tanajan charbi ganinta yasa dasauri ta tsinke charbin datakeja tace "ke yau zakije aiki ankawo komi naki jiya kinyi bacci, wuce kije kiyi wanka kiga" turo baki tayi dan bataso tajeba takoma sama, wanka tashiga, koda tafito saitaga anfito mata da kayan dazata saka, wani baki da golden abaya ne mai mahaukacin kyau tagani akan gadonta, dasauri tai wajen abayan tana dagawa tace "wow yaushe Grandma tasaimin wanan" ijiye rigan tayi sanan takoma gaban mirror tadauki mai ta shafa sanan ta fesa bodyspray sanan tadauki rigan ta shirya tsaf cikinshi tana kallon kalaban kanta da duk suka soma warwarewa da kansu dan haka gashinta yake yatsine fuska tayi tadauki ribbon takullesu sanan tawuce tafito kasa zuwa dinning zama tayi Razika tafito daga dakinsu tana mata murmushi tace "mezan zuba miki?" Irish tafadi tana kallon soyayyan Irish din, zuba mata Razika tayi sanan tamiko maka karba Du'a tayi tace "thanks" sanan tadau fork tafaraci, dagakai Razika tayi takalli Grandma ganin lazimi take abinta yasa Razika tazagayo taja kujeran kusada Du'a tazauna tana kallonta tana murmushi tace "sannu Amarya ke kodan kunyan nan da kawaici na amare bakiyi" kallonta Du'a tayi kaman wacce batagane me ake fadiba tace "wacece amarya"? hararanta Razika tayi tace "kece mana jiya duk munje mun gama raba cingum da sweet, Allah Du'a namiki murna sosai Asad dinan yahadu wlh gashi baya wasa da mutane baya murmushi, u are very lucky dakika aureshi" kallonta Du'a take da ace tasan wanan ba aure bane daduk batai maganganu hakaba, gyadakai kawai tayi tadauki cokali tacigaba da cin Irish dinta sanan tadau tea kurba daya tayi kawai ta tashi zata wuce Dasauri Razika tace "wai har kinci abinci kenan Du'a "? gyadamata kai Du'a tayi alamun eh, dasauri Razika tace "Irish din dakikaci banjin su kai guda 10 bafa wai mesa bakison abinci ne Ulcer sai kamaki fa" cunno mata baki Du'a tayi tawani juya tai sama Razika tabude baki ganin wani tsiwa ma takeji da safen nan, shafa lazimin da Grandma takeyi tayi takalli Razika tace "ai Du'a sai dai Allah yatarota karki biye mata sami kula mai kyau ki zuba mata abinci tatafi office din dashi danni ban yarda Ulcer yakamata ba ba gaira ba dalili atoh" murmushi Razika tayi taje kitchen tadauko wani karamin kula mai kyau ta zubamata chips din da plantain tasan yanda takeson nama hakan yasa tazuba mata soyayyen naman kasa ciki, daidai nan tasauko tana duba jakanta taga kotasaka komi Tao rolling gyale dudda babu komi akan fuskanta amman tai bala'in kyau, ganinta yasa Grandma tabita da kallo murmushi tayi tace "kawo kulan nan kiga Razika" karasowa tayi rikeda kulan tana kallon Du'a data tsaya atsakiyan falo tana kallonsu, karba Grandma tayi tamikama Du'a hannu tace "bani jakan nan" turobaki tayi tace "akwai wajen cin abinci fa a office so kike acemin yarinya zan wani tafi da abinci" hararanta Grandma tayi tanasa kulan ajaka tace "dabakison kijeda abincin da kinci da kyau, zo ga national ID card dinki yafito gakuma account number ki nan rubuce akan paper nan ga ATM card dinki" zama tayi kusada Grandma tana duba komi tana murmushi sanan takalli ATM CARD din daga sunanta ajiki tai wani irin murmushi tace "nima yanzu inada katin cire kudi" tabe baki Grandma tayi tana kallon agogo takwas saura tace "wlh Du'a kikai latti mijinki Asad daidai yake dake" dasauri takalli Grandma jinta kirashi da mijinta wani bambaran abin yamata tashi tayi tana zuba komi ajaka sanan tarataya jakan tace "natafi Grandma, Razika bye" tama Razika dake kallonta waving hannu dan Du'a tamata mugun kyau kodan andaura mata aure jiya ne oho amman yau taiwani irin special kyau kaman wata Amarya.