Sashe 60
Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel · about 5 min read
Tashi tsaye yayi yazauna gefenta kan gadon dasauri tadago da kanta takalleshi, wayanshi taga yakara akunnenshi kaman waya yake amman baya magana but tana iyajin sound na magana dagata dayan gefen, ahankali take binshi da kallo tundaga kan fuskarshi har zuwa kan kirjinshi dayabar boturan abude ganin tulin kwantaccen bakin gashi yasa dawani irin sauri tadauke kanta dan batasan namiji nada gashi ajikinta hakaba, kaman asiri jitayi tanaso tasake ganin gashin dan gani tayi kaman idanunta ne amman ba gashi bane, ahankali tasake juyowa fuskanshi takalla ganin ya lunshe idanunshi yana sauraron maganan da akemai yasa ahankali tadan dukarda kanta tana leka leken gashin kirji daga inda take zaune, wani dan gajeren murmushi ne yasaki batare daya bude idanunshi ba dan duk abinda takeyi yana kallonta kafin ahankali yakai hannunshi daya yakama side da side din rigan yahada tarike a tsakiyan sabida tadena ganin kirjinshi dawani irin sauri takalli fuskanshi, ganin har lokacin akulle yasa tasauke ijiyan zuciya takoma gefen datake tazauna da kyau tana jingina da bangon gadon, ahankali taji yafara magana da harshen turenci calmly yana maganan one one daga yanda maganan da abubuwan dayake cewa tagane it's a business related call.
Gabaki daya tagaji ga wayan yaki karewa sai magana yake ahankali akuma natse kaman ba jiranshi take yabude mata kofa tafita ba, kwasheta bacci yayi azaune awajen yanda duk ta takure jikin bangon gadon tana turo baki, jin yadenajin yan motsi motsinta yasa yadan juyo yakalleta, ganin tai bacci makure zaune akan gado yasa ahankali ya gyara zama yanda zaiyi facing nata yana kallonta, she looks so innocent, ga dan bakin nan nata data turo, ga kalban dasuka zubo agefen fuskanta binsu yay da kallo yanda har cinyanta tsayin gashin, yanda tazauna yakebi da kallo da wayan nan white leg din nata, gently idanunshi suka sauka kan white pantie dake jikinta dawani irin sauri yadauke kanshi dan rigan datasaka iya cinyanta ya tsaya yanda take baccin atakure yasa taidan wawan zama dayake iya hango white lace pant din dake jikinta mai bala'in kyau.
Wani irin gasping breath yayi he can't believe what he just saw, tambayanshi abu ake a wayan amman yakasa bada amsa, ahankali yasake juyoda fuskanshi wanan karan sosai idanunshi suka sauka awajen, he p*s yacika wandon ga shaidan jikewa, dawani irin sauri yasauka daga gadon jin jikinshi yasoma tsuma baison abinda zaisa yayi abin kunya agidan Grandma bude kofa yayi yawuce yafita, wayan ma kasa gane abinda ake fadi yayi hakan yasa ya katse wayan kawai yatura wayan aljihu yasauka kasa, ganin babu Grandma a falo bakaramin dadin abin yajiba dasauri yawuce yatafi gida abinshi gabaki daya hankalinshi yatashi he's way too Horny.
💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫
✍️ M SHAKUR
EPISODE 5️⃣0️⃣
Wuraren 3 na Asuba tafarka daga baccin daya kwasheta ganin inda take yasa tabi ko'ina da kallo ganin baya dakin yasa dasauri tazabura tasauka daga gadon taiwajen kofa tana taba kofan taji yabude harda gudunta takwasa ta tafi dakinta, kwanciya tayi tacigaba da baccin ta ana kiran salla ta tashi bayi tashiga tazo tai salla tazauna ta gyara haddan ta sanan ta tashi lokacin gari haryay haske, bude kofa Grandma tayi tashigo, baki Du'a tabude zata gaida Grandma ta tareta tace "ki shirya kitafi wajen aiki bazaki zauna min agida yauba ehe" turo baki tayi tazo gaban Grandma shigewa jikinta tayi ashagwabe tace "har yanzu banda lafiya fa" turamata hanci Grandma tayi tace "sake ni naje nai lazimi nidai" sakinta tayi Grandma tawuce tafita babu yanda ta iya bayi ya shiga tayo wanka tafito shiryawa tayi cikin wani mustard abaya sanan tasauko kasa bintada kallo Grandma tayi, zama tayi tai breakfast tadanci abinci sanan ta tashi tana kallon agogo 8 saura minti 15, tsayawa tayi gaban mirror falon tai rolling gyalenta tai kyau sanan tazo cikin falon bye Grandma, daidai lokacin security gidansu yay knocking, isowa Grandma tamai hakan Yasa yashigo rikeda leda Du'a ya kalla yamikamata wata yar milk color paper jaka yace "gashi Mr Asad yace nabaki" kallonshi Du'a tayi takalli ledan a little bit confuse, dasauri Grandma tace "karba mana mijinki ya aikomiki da abu kin tsaya turus kina kallonshi" ahankali tasa hannu ta amsa security yajuya yafita, bude wayan tayi ganin kwalin waya iPhone 13 pro max irin nashi yasa Grandma kawai tai murmushi tace "daman wani zai siyamiki saisa ya karbi wanchan ai yayi kyau" bude kwalin tayi taga wayan a kunne da Sim ajiki, Grandma dake kallonta tace "kinga sa wayan nan ajaka kikakai office kya kalleta da kyau karki latti" saka wayan tai ajaka tawuce tafita, gaida direban Grandma tayi sanan tashiga baya aka bude musu gate suna fita motan gidansu Asad suka gani pake kofar gidan bude motan akayi taga Aneesah tafito tasaka wani red atampa tai kyau sosai tana dagama direban hannu alamun ya tsaya hakan yasa ya tsaya, faduwa gabanta yahauyi sosai amman dai ta daure tana kallon Aneesah natahowa, tana zuwa bayan motan tabude tana kallon Du'a data juyo tana kallonta atsorace kana ganin idanunta kaga tsoron, ga mamakinta saitaga Aneesah tasakin mata murmushi tace "kinsan kinmin laifi shine kika dena shigowa gidanmu ko kinma kashe wayanki bana iya kiranki eh Du'a"? Tai maganan tana murmushi sosai, ahankali Du'a na kallonta cikeda tsoro tace "kiyakur......" hannu Aneesah takai tadaura kan bakinta tana kallonta tace "tsakanina dake babu ban hakuri Du'a, hasalima nine yakamata nabaki hakuri I was so angry naje inata crazy things a group sorry kinji Du'a wlh bakimin komiba, mun shirya" dawani irin sauri Du'a ta gyadamata kai tana murmushi, murmushi itama Aneesa tayi tace "ina zaki"? Ahankali tace "office" dasauri Aneesah tace "zomuje ta motan mu muyi hira mundade bamu hadu ba ai duk hanya dayane" dan kallonta Du'a tayi kaman tanaso tagano wani abu, hannu Aneesah tamika mata tana murmushi tace "wuce mutafi tare, Uncle munhutasheka kagayama Hajiya mune yau zamu sauketa a office saimu wuce school" dariya direban Hajiya yayi yace "tom shikenan" kallon Du'a tayi tace "let's go kawo jakanki na rikemiki" karban jakan Du'a tayi, ahankali Du'a tasauko, Aneesa tamaida kofan tarufe sanan tabata jakan takarba ta sagala a kafada sanan suka wuce motansu suka shiga, Mariya kadai tagani a motan itama murmushi tama Du'a, zama Du'a tayi suka sata atsakiya sanan direvan yajasu suka tafi shikuma direban Grandma yakoma gida.