← Book details Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 109

Sashe 107

Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel · about 8 min read

WARAKA_TEMPLE is home of natural aphrodisiac and 100% Islamic medicine, suna bada intimate solution to sexual needs kaman su rashin sha'awa, ga mata, bushewan gaba, rashin Ni'ima ciwon sanyi, budewan gaba, warin gaba, infection da sauran su, indai matsala gareki kogareka to da yardan Allah Waraka temple zasu taimaka maka, suna bada magunguna kan psychological issues, sunada office a Kano dakuma Abuja.
Uwa uba magungunan su na aiki kaman yankan wuta sanan zaku iya tuntubarsu a lamba kaman haka 07042419516.

zakuma iya chatting dinsu anan watsapp directly by clicking on this link:;
wa.me/+2347042419516

Zakuma ku iya following nasu a'a Instagram by clicking on this link;
I'm on Instagram as waraka_temple. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1yilmhe8g54y&utm_content=9fpsfhs

Duka wayanda nan words din ahankali yake fadinsu ahankali kuma yaji zuciyanshi dake tsinkewa yafara dawowa daidai wani kalan karfi na shiganshi, lallabawa yayi yamike tsaye chak sanan yawani irin shiga dakin dasauri wani irin komawa baya Dad yayi danya dauka duka Asad zaikaimai ayanda yaga yanayinshi amman ko kallonshi Asad baiyiba kawai bayin yafada yawani irin maida kofan da bala'in karfi yarufe sanan yay wajen cubicle din yasa hannu yawani irin bude glass din dasauri Du'a dake enjoying bath nata da warm water takalli Asad dataga yabude mata kofa, zatai magana kawai taji yasa hannun yawani fizgota yaja towel azuciye dasauri takalleshi tace "Ya Asad menene"? towel din yadaura mata yaja hannunta yabude bayin suka fito babu kowa adakin gaban wardrobe dinsu yakaita yabude first doguwan rigan daya gani yawani jawo yawurga mata dasauri tashiga warware rigan tana kallonshi jikinta narawa ganin kaman bashiba, akwatin ta daya gani yajawo yabude duk wani kayanta da hannunshi yasauka akai kawai yake jawowa yajefa a box din sanan yahada yarufe yamike yana kallonta yake take kallonshi gashinta nazuba da ruwa, hijabin daya gani yadauka yasamata akai murya chan kasa dake rawa sosai tana kallonshi tace "Ya Asad menene namaka wani abune" wani irin fizgan hannunta yayi da akwatin suka fito daga dakin suka shiga saukowa daga stairs atsakar falo sukaga Dad tsaye ya sanya jallabiya ganin Asad yana saukowa da akwatin ta yana janta kaman yanajan Karen dake kulle a chain yasa yay gaban stairs din dawuri cikeda tashin hankali yace "Asad ina zaka? Wait I need to explain to you, you need to hear it from my mouth, Asad" ko kallonshi Asad baiyiba ta gefenshi yabi yakarasa sauka daga stairs din zai wuce shan gabanshi da Dad yayi yasa ya tsaya chak yana kallon gefe dan baimaso ya daura idanun nashi akan Dad, murya chan kasa dake rawa sosai Dad yace "I know ka tsaneni Asad but dan Allah ka saurareni, shairin shaidan ne, kuma wlh banma ganta da ky.......""Abdullahi Kitse!" Asad yakira sunan Dad awani kalan zuciye dayasa har Du'a dayake rikeda ita saida ta firgita kaman ta kwace hannunta ta gudu dantaga kaman Ya Asad nada ciwon hauka, dan ka ganshi yanzu bazakace mutumin dasuka sha wasa jiya da daddare bane ba, wani irin shaking jikin Dad yake, at this point yaji he has lost everything in his life, baitaba sanin dan da yahaifa da jininshi da maniyyin shi zuwa duniyan zai iya bude baki yakirashi da sunanshi ba kai tsaye, yarda akwatin dake hannunshi Asad yayi sanan yawani irin nuna Dad da yatsa yana bude idanunshi dakaman jini zaifito daga cikinsu tsabagen yanda sukai ja yace "stay out of my way Oldman, stay out of my way inba hakaba za'a fitar da ko gawata ko naka daga gidan nan!" Yanda Asad yay maganan Dad jiyayi jikinshi narawa ko'ina yama farajin to mema yakaishi, mema yakaishi, bakinshi nawani irin rawa akuma mugun tsorace da shakkan dan nashi yace "S......Son lis.....ten... to me So......""don't you dare call me son Abdullahi Kitse! I am not your Son, and u are not my father, as from today henceforth I server all ties with you! You are not my father!" Wani kalan hawaye Dad yaji yazubomai daga idanu zuciyanshi kaman an wasamaai kankara, tsugunnawa Asad yayi yadauki akwatin Du'a sanan yawani finciki akwatin daidai zai bude kofa aka rigashi Ammi ce tashigo ga Sharif abayanta dai Dr dake waya awaje, ganin fuskan Asad da Du'a dayake fincika tana kuka ga Dad tsaye akan kafafunshi atsakiyan falon yana share hawaye yasa dasauri gabanta nawani irin fadi takalli Dad da Du'a da Asad din tace "what.....naiya faru" cikeda bakar zuciya Asad yace "ki tambayi mijinki" yawani ja Du'a data kankame mayafin Ammi yabi ta gefensu zai fice, Du'a ta kankame mayafin Ammi gam tana kuka sosai tace "Ammi Ya Sharif dan Allah karki bari yatafi dani wlh ya haukace ni tsoronshi nakeji" wani kalan hannu yasa kan mayafin Ammi ya fizge hannunta yawani jata duksu Ammi suka bishi da kallo sun kasa cewa uppan tariga taga idanunshi Asad bayama hayyacin shi sef, tasan abinda tahaifa rabon da Asad yay fushi haka ita kanta ta manta.

Fita daga gidan yayi yajata tana kuka sosai suna tafiya akan titi gashi babu taxi babu komi dake aiki, sunyi tafiya nakusan 1hr sanan sukakai wani hotel, yana rikeda ita yay checking in, aka kaisu hadadden daki, wani kalan jefata yay a gado idanunshi sun juya sanan yashiga kwance belt din wandonshi, wani kalan kuka tafashe dashi tana kallonshi tace "Ya Asad wlh wlh tsoro nakeji, wai meya sameka eh? mena maka dan Allah kayakuri" wani irin jan wandonshi yayi kasa hade da boxer batare daya cireba yawani jawo kafafunta tazo gabanshi nan bakin gadon yajuyar da ita tai ruku'u kawai jitayi yatura mata abun gabanta mercilessly, kafin yawani irin fara pounding dinta wanda zata kira da clearly punishment, dan dawani irin rage and anger yakeyi, Asad nada matsala na mahaukacin anger issue, wani irin cinta yake hankalinshi bama ya kan fuck din, he's just doing it kozai sami kanshi back dan he's very very lost in anger world, Dad kawai yake gani yana kallon matarshi tana wanka, all kalaman dayake fadi kan zaisha nono da sabida ita yay karyan ciwo nadawo mai zuciyanshi na neman fashewa, wani irin mahaukacin kuka yafara sosai na bakinciki, kuka kuka yana babbaka kukan yana fucking nata da mahaukacin karfi kaman zai mutu yakeji sai yau yakara yarda kishin nan nashi kam ciwo ne, kuka yake kaman ranshi zai fita yahau dukan ass dinta da hannunshi with all his power bayama cikin hanyacinshi yana nishi, Du'a kawai tasadakar kasheta zaiyi........

PLATINUM IS KYAWUNA JARABTA TA SWEET? TELL ME.

KUNSAN AKWAI KISHI DAYAKE KAMAN DISEASE THAT'S CUTA? KUNSAN IRINTA ASAD KEDA SHI? AGANINKU ZAI IYA FIGHTING WANAN CUTAR MAHAUKACIN KISHIN DAYAKE DASHI??

9️⃣5️⃣

WARAKA_TEMPLE is home of natural aphrodisiac and 100% Islamic medicine, suna bada intimate solution to sexual needs kaman su rashin sha'awa, ga mata, bushewan gaba, rashin Ni'ima ciwon sanyi, budewan gaba, warin gaba, infection da sauran su, indai matsala gareki kogareka to da yardan Allah Waraka temple zasu taimaka maka, suna bada magunguna kan psychological issues, sunada office a Kano dakuma Abuja.
Uwa uba magungunan su na aiki kaman yankan wuta sanan zaku iya tuntubarsu a lamba kaman haka 07042419516.

zakuma iya chatting dinsu anan watsapp directly by clicking on this link:;
wa.me/+2347042419516

Zakuma ku iya following nasu a'a Instagram by clicking on this link;
I'm on Instagram as waraka_temple. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1yilmhe8g54y&utm_content=9fpsfhs

Saida yaci Du'a yaci yacita saida yaga ya sumar da ita sanan yabarta abinda ko first night dinsu bata sume ba amman yau saida yasumar da ita sanan yabarta bayi yawuce dasauri yabude shower yasakin ma kanshi yafashe da kuka sosai, tunda yake baitaba kuka irin nayau ba, komi nadawo mishi fresh, one of the reasons dayasa yay sauri ya aure Du'a is Dad! yalura Dad na kallon yarinyar, and yasan Dad bazai taba auren taba danshi baida ma burin kara aure arayuwanshi daya bata rayuwan ta sanan yabata relationship din dake fsakaninsu da Grandma yasa ya aureta, he knows Sharif loves her, but Sharif baida hikima da wayan da he can stand against Dad, dayama fito yace yana sonta Dad zai hanashi ne there and then kuma shikenan zai hakura dan baya iya ma Dad musu that's what pushed him yay killing two birds with one stone, bawai baya sonta bane yana son yarinyar komi about her yana so but sanadiyan Dad shiyay pushing nashi to marrying the girl sharp sharp before anything yafaru tundaga ranan daya kama Dad yashiga yana kallonta tana bacci, he thought bayan ya aureta Dad yahakura dan yaga ya chanza he has become a very good person lately, he takes care of Ammi sosai, he loves her, yadawo koda yaushe yana tareda ita, all this while yadauka Koran Zinariya dayayi ne yasa yatuba and realise his mistakes ya chavza ashe all this while he has been crushing and fantasizing matarshi, Omg how can he have such a mutum a matsayin mahaifinshi, why does his father has to be like this? Tayaya zai dinga kallan Du'a yanzu yana aure yana zaune da matar da ubanshi keso, tayaya zai dinga kallon Du'a duk idan yakalleta saiya tuna babu abu na jikinta wanda ubanshi baigani ba, tayaya zai cigaba da rike Dad amatsayin ubanshi haryaje gidan koda yaushe yaganta yana tuna abubuwan daya gani ajikinta eh? That's the reason baibari tasan abinda yafaru ba baitaba so bazai kuma taba so matarshi tasan ubanshi na sonta ba, ubanshi yazo yana lekata datana wanka ba, ubanshi yazo yacita yay Zina da ita, he hope bazai fadima su Ammi maiyayi ba dan ko zuciyan gold Ammi takedashi saita having one wired feeling akan Du'a da mijinta keso mijinta yagani tsirara dankoshi yanzu he's having that feeling, Ya Allah! Yakira sunan Allah abayi dan yama manta ina yake yana goge hawaye.......
Chapter 107 · 0% Book details