Sashe 47
Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel · about 4 min read
Sai wuraren 4 suka baro shagon Hudayya kowa rikeda hadadden dress dinshi, around 5 suka dawo, da kyar sukabar Du'a ta tafi gidansu shima dan sunga dagaske take dan koda sukaje shagon Hudayya tai shiru duk tai wani irin sanyi tana shiga a falo ta yarda jakan kayan tawani irin fada jikin Grandma dake zaune tana waya tai shiru, saida Grandma tagama sanan tadubeta tace "Ya akayi Yammata na" murmushi tayi tace "Grandma nagaji" dariya tayi tace "su Aneesa basusan ke baki saba da irin gantali gantalin nan bane, sannu" lumshe ido tayi tace "Grandma zanyi bacci 6 saiki tadani" shafa fuskanta Hajiya tayi tana kallonta tace to, lamo tai jikin Grandma tanajin natsuwa she really needed this, dan tundazu ba'a natse takeba tarasa mezatayi tadaina tunanin abinda Asad yamata abu kadan sai takai hannunta ta taba bakinta ahaka bacci yay awon gaba da ita.
6 daidai Grandma ta tadata da kyar ta farka sama tawuce tai wanka sanan tai salla tana zaune kan dadduma tai isha'i sanan ta tashi da sauri jin Grandma na kwala mata kira dasauri tacire hijabin tasauka kasa da gudu Mariya tagani taci gayu sosai anmata makeup tareda wata mata da Grandma, tana ganin Du'a tace "hope kinyi wanka duk mun shirya fa mai makeup nakawo tamiki naki" gyadama kai tayi batare datai magana ba, Grandma tace "jeki zauna to amiki" zama tayi aka fara mata makeup din Grandma ta tashi tawuce sama tana waya Du'a nabinta da idanu dan daga gani wayan kind of seems serious.
💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫
✍️M SHAKUR
EPISODE 4️⃣0️⃣
Da aka fara mata makeup din ita kanta Mariya waje tasamu kan kujeran dake facing nasu tana kallon Du'a, wato hakika tsarki ya tabbata ga ubangijin daya Hallici yarinyan nan, takalli Du'a, takalleta takara takalleta dan tanemi nakasun yarinyar in term of hallintanta amman babu, abunku da wacce bata taba makeup ba saitai wani kalan kyau da duk wanda zai kalleta saiya sake kallo, saida aka gama tsaf mai makeup din tace "jeki saka kayan saiki sauko mu gyara gashin muyi styling gashin gaban kan nan naki" tashi tayi Mariya tabita da sauri sukai sama, bude jakan huddayan tayi taciro wani hadadden black gown da akayishi dawani silk material saidaga tawajen wuyan da kirjin da hannun kayan aka yisu dawani net lace dake wall wall mai duwatsu, sakawa tayi Mariya tajamata zip tabaya rigan baiwani kaimata kasa chan ba saita dawo kaman wata cindarella, kallon gaban rigan tayi yanda ake ganin alamun boobs dinta sabida yanda yataso yasa takalli Mariya kaman zatai kuka tace "jibe fa ana ganina bazan iya fita ahaka ba" dasauri Mariya tace "dalla ke Du'a nan kin cika kauyanci baga nawa ba gana Ya Rahima duka iri daya fa aka mana, boobs dinki basu fitowa wlh sabida kawai kinfimu boobs ne yasa suka taso kikaga kaman ana ganin ta net lace dinan ne" sauka muje amiki head saikisa takalmin ki" bata jira amsanta ba takama hannunta suka sauka kasa ita kanta mai makeup din saida tace "masha Allah kinyi kyau, bari ayi daurin" wani simple modest dauri tamata dayama kanta kyau sosai, sanan Mariya yabada wasu silver dankunne aka samata wow, saiga hill din mai wasu irin silver stones haka, samata akai akafa, kafanta kadai ka kalla saikaji kaman kaci wow, sama Mariya ta tafi tafito da turarukan ta tafesa mata sanan ta ijiye turaren awajen tace "tashi muje" tashi tayi tana kallon kanta feeling so uncomfortable dayasa Mariya taso a dariya ta fizge hannunta tace "wlh bazaki ja afara bani ba" hakanan tabita suka fita compound sai lokacin ma sukaji kida natashi alamun anfara, tsayawa Du'a tayi tana kallon kanta tace "gyale fa" "gyalen me ga gidanmu ga naku muje jor" tanaji tana gani Mariya tajata haka suka fita, gate din gidansu sukayi dayake abude zaka dauka rana ne sabida yanda ko'ina wuta bauu gawani maddd decoration da akayi na gold da black, ga kawayensu yan Nile maza da mata dasuka cika gidan ana raye raye ana ganin Du'a aka bita da kallo dayasa tama sauke kanta kasa sabida yanda takeji suka shigo tana tafiya ahankali sai abin yayi kaman wani yanga takeyi, wajen wasu kawayen ta Mariya tayi hakan yasa da sauri Du'a ta tafi chan baya chan tasami wani empty table dake zagaye da kujeru taja kujera daya daga cikinsu tazauna tana kallon yanda yammatan ke rawa abinsu babu kunya.