← Book details Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 109 OF 109

Sashe 109

Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel · about 9 min read

Oya asaurara aji!
Wanan February zan fara group din Matan aure wanda nasaba yi last month ne kawai banyiba sabida this novel wanda zan gamashi before this month end.

Group din Matan auren na group ne danake koyarda ilimi na zamanta kewan aure, ilimin dazai amfaneki wajen haukata Oga akan gado, ki iya different styles, da abubuwa da dama na gyara jikinki, dakuma yanda zaki gyara jikin mijinki ta yanda zakiji dadin shi.

Inayin classes din Saturday and Sunday of kowani sati ne.

Idan kinason ki shiga group din registration is 1k kacha.

Zaki turo ta 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment sainai adding naki a group din

Bayan Kwana uku da sallamanta suka koma Nigeria har gida sukaje suka gaida Grandma taji dadin ganinsu yanda suke soyewa abinsu, da kyar yaje gidansu yagaida Ammi ko 1min baiyiba yatashi yatafi yakoma gidan Grandma, awajen Grandma yabar Du'a tai 2days batare daya yarda tafita koda zuwa gate ba sanan yakoma gidanshi, washe tari yay resuming office bakaramin dadi Sharif yajiba ganinshi nan yake bashi labarin budurwan dayayi wata Nurse yanace ma Asad zai rakashi tadi ko gigin tambayan Asad abinda yahadashi da Dad baiyiba dudda yasan something happen he just belive idan he's bound to know he will idan he's not he will not haka sukasha hiransu rayuwa na tafiya smooth, Du'a tadage sai tara kudaden daya bata take tagayama Grandma akan filin da Asad yabata tanason tama Dad gini, Asad stood yay supporting nata aka fara gini nagani nafada a kano nan.

Dad damuwan yanda Asad ya shafeshi zasu hadu gashi gashi amman uppan Asad bazai cemai ba bazai kalleshi ba abin yamai yawa kawai yasa baida aiki sai ciye ciyen mata dabayama iya boyewa agaban Ammi yakemagana dasu, Ammi kuma ta shareshi ta zubamai idanu yayi duk yanda yaga dama tagaji itama.

Yauma kaman kullum yana cikin gidan shakatawan shi yanacin wata yarinya haka aka turo kofa aka shigo dakin dasauri yajuyo, wata babe din da kwanan nan da ita yake running package ne tashigo Munari taci gayu taci attach ga Jan jambaki a lebe, daure fuska Dad yayi yana cigaba da cin wacce yake kanta yace "waike Munari bance miki yau banason ganinki ba eh please fita daga dakin nan I am busy" cikeda rigima kana ganinta kasan yar wahala ce masifaffa da shegen tsiwa ta yarda jakanta akan wajen tace "bazan bar gidan ba mazinaci kawai, kekuma tashi kibar nan tunda ba Papi ki bane" wani kalan hararanta wacce yakecin tayi tace "Alhaji zan wanka ma wanan mahaukaciyan mari f......" kafin takarasa maganan Munari ta yanka mata mari, zabura yarinyar tayi ta sauko daga gadon zata chapke Munari, Munari tarigata fizgota tahau dukan yarinyar cikeda mugun kishi tace "ai naganeki wato tunda nidashi mukazo wanan party ranki yabiya saida kika zo kika dandanashi ko" dasauri Dad yaja gajeren wandonshi yasaka yasauko daga gadon yazo inda suke fadan yana masifa zai shiga tsakiya. "wai Munari mehaka? saisa ban mu'amala dake tunda na lura kinada hauka akai banson mahaukatan mata irinki..." wani irin tura Dad tayi yay baya yawani irin fadi saida yay kara, sanan tasaki yarinyar kwalban wani wine datagani kan table na dakin da ba'a a shanye ba ta dauka tawani buga abango yafashe tarike ragowan taikan yarinyar, ganin zatai kisan kai a gidanshi yasa dawani Sauri Dad yatattaro karfinshi yatashi zata lumamata yawani fizgo hannunta cikeda masifa tana juyowa batai wata wata ba sai cikin Dad ta chaka mai.

Wani irin zaro idanu Dad yayi jin abu kaman yana yanyankamai hanjuna aciki sanan ahankali yasaukar da kanshi ya kalli cikin nashi wasu uban jini yaga yana tsiyaya yanabin boxer shi zuwa kasa sanan yadago yakalli Munari data kwalalo idanu, cikin wani kalan murya dabaya fita da kyau yace "ku....kaini.....as.....bi...ti.....kar.....na......mutu" yay maganan taredayin baya yazube akasa miyau nafita daga bakinshi, dayan karuwan ne tai wajen kayanta jikinta narawa tasaka ta kwashi hills dinta a hannu tafice da gudunta securities na kallonta tafice daga gidan dagudu, saiga Munari ganin tafito dagudu yasa daga daga security yace "tare wanan kuyangar Alhaji meke faruwa suke gudu haka ko sata sukamai" tare Munari yayi dayan yay dayan dakin, ganin Dad kwance cikin jini hannunshi kan wajen yana tarewa trying to stop the blood yasa security yay ihu yace "akulleta Mujitapa takashe Alhaji" ahankali Dad dababu abinda yake tsoro sai karya mutu yace "ku kaini....as.......bi.....ti." rude wa security yayi yatashi yadauki wayan Dad daga kan gado yabude number dayay saving da wife yay dialing yana Ammi na dauka yace "Hajiya ankashe Alhaji amman bai mutu ba, yanzu zamu kaishi asibiti na nan anguwan GRA" baima tsaya jiran maganan Ammi ba yakatse wayan sanan ya ciccibi Dad saiga dayan yazo tare suka daukeshi suka sashi a mota sai asibitin da babu nisa da gidan.

Asad na zaune a office dinshi yana wasu paper work Sharif yashigo idanunshi sunyi jajur, hannun Asad kawai yakama yace "let's go" kallonshi Asad yayi zaiyi magana saikuma yay shiru ganin yanayin Sharif din yabishi motan Sharif suka shiga yatada hakan yasa yace "wai ina zaka kaini da tsakiyan rana haka in the middle of aiki" Sharif bai iya ya amsashiba sai fanfala uban gudu yake har sukazo GRA, asibiti dayaga sun shiga yasa yakalli Sharif dasauri yace "is Ammi okay" gyadamai kai kawai Sharif yayi yakashe motan atare suka fito, suna shiga asibitin, tun kafin sukai ciki ya hango Ammi, Grandma, Anty Turai, Du'a, Rahima, Aneesah, Mariya, dawasu security dabaisan suba guda biyu kayansu duk jini agaban wani daki idanun kowa yay jajir, hannunshi Sharif yakama gam suka karasa gaban dakin kafinma ayi wani magana Dr da Nurses din dake ciki suka fito yakallesu sanan ahankali yace "waye Asad anan" hannu Asad yadaga ahankali, ahankali Dr yace "mahaifinka na nemanka ka shiga" ahankali Asad da jikinshi yay sanyi sosai yabude kofan yashiga, sanan Dr yakalli su Ammi ahankali yace "I am sorry there's nothing I can do anan his organs are failing, idan yagama magana da danshi Asad I advice u all go inside kuyi farewell dashi kafin yakoma ga ubangijinshi I am sorry" Dr yay maganan ahankali yana tashi daga wajen ganin idan yadade yana kallonsu zai iya kuka dan sunyi kalan ban tausayi.

9️⃣8️⃣

💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫

M Shakur

NOW LET'S TALK.
Haba Anty wanan handbag dinan naki, da takalmin nan naki, da zanin gadon nan naki duk sun tsufa suna bukatan chanji, kinkosan M Shakur nasaida jakunkuna, takalma dakuma zannuwan gado hadaddun gaske???
yi maza kiyi saving number M Shakur sanan kimin magana nima na seva naki domin dinga ganin tallan zannuwan gado, takalma da jakunkuna a status dina.....ku garzaya agurguje kuyi saving number na sanan kumin magana sabida nima nai saving akwai wani hugeeee giveaway dazanyi na jaka, takalmi dakuma zanin gado.

Ga number na nan 07012181461.

you can also chat me up directly by clicking on this link
wa.me/+2347012181461

Oya asaurara aji!
Wanan February zan fara group din Matan aure wanda nasaba yi last month ne kawai banyiba sabida this novel wanda zan gamashi before this month end.

Group din Matan auren na group ne danake koyarda ilimi na zamanta kewan aure, ilimin dazai amfaneki wajen haukata Oga akan gado, ki iya different styles, da abubuwa da dama na gyara jikinki, dakuma yanda zaki gyara jikin mijinki ta yanda zakiji dadin shi.

Inayin classes din Saturday and Sunday of kowani sati ne.

Idan kinason ki shiga group din registration is 1k kacha.

Zaki turo ta 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment sainai adding naki a group din

Duk yanda Asad yakai da tarin zuciya saida zuciyanshi ya tsinke dayaga yanayin Dad, kankameshi Dad yayi yana kuka sosai yace "Asad dan Allah kayafemin, Asad kacireni daga hospital dinan ku kaini outside banson na mutu basusan mesukeyi ba basu iya aiki ba, Dr yace wai organs dina are failing, Asad don't let me die kaji yarona, Asad I love you so much kayakuri abinda namaka kayafemin dan Allah" ganin yanda bandejin da aka samai aciki ke jikewa da jini yasa Asad really understood dat his organs are failing din, dan jininshi yadena clothing kawai zuba yake yariga yatsinke, daurewa yayi yadake sanan ahankali yakalleshi murya chan kasa yace "nayafe maka Dad, but stop talking bari nakira maka Ammi, karoki kowa ya yafe maka" gyadama Asad kai yayi daga inda yake Asad ya kwalama Ammi kira, dasauri tashigo idanunta sunyija sauran duk suka biyota ciki, hannun Dad itama tarike tana kuka sosai ahankali yace "kiyafemin Zainab yarana dukanku kuyafemin, Du'a kiyafemin, Turai kiyafemin sanan kifadama Dadda yayafemih, Hajiya kiyafemin, My Sharif kiyafemin kaima" babu wanda ya iya magana sai kuka, wani kalan mikewa yafara idanunshi nafitowa waje sosai kaman za'a cisgesu, ahankali Asad dake rikedashi yace "Dad kace Lailaha illallah Muhammadu Rasulullah" duka dakin dauka sukayi suna bashi Amman yakasa karba yafadi ahaka rai yay halinshi. Kaico Allah yasa mucika da imani.

Asad ya tsaya akai komi aka kaishi makwancin daga baya yaji labarin komi daga bakin security da Munari dasuka kulle agidan yace suje su saketa baida wanan lokacin na sata akotu taje chan da halinta duk wanda yay mai kyau zaiga mai kyau, su Mami da Abba da duka family su Du'a harda Kaka saida sukazo ma Ammi taaziya, Du'a taji dadin ganin yan gidansu, saida akai bakwai sanan suka tafi, kowa yakoma aiki Ammi ma is holding up fine sama da yanda Asad yadauka ita ke llallashin su Rahima ma kafin kaceme kowa yakoma normal life dinshi, Asad yadauki matarshi suka koma gidansu suka cigaba da soyewa daga inda suke tsaya.

Bayan shekara daya, yau ake bikin Sharif dasu Rahima, da Mariya da Aneesah data sami wani lecturer su a Nile ta aura, adaddafe take komi sabida mugun laulayin datakeyi, tun bayan barin datayi sai yanzu tasami wani cikin, tai wani irin kyau na ban mamaki, babu wanda yake family dabaisan kalan son da Asad kema yarinyar nan ba, killaceta yake na bala'in dan he's a very jealous husband yahanata karatu amman yabata employment a company shi as illustrator dinsu tana aiki daga gida tana musu zanen takalma kuma duk wata yana biyanta banda uban kudaden dayake bata.

Su Nana da Hawwa ma tuni sukai aurensu, Nana wani abokin Ya Hamad tasamu ta aura soja ne shima, itakuma Hawwa wani dan anguwansu ta aura, Mom tuni tai hankali taroki Mami da Du'a gafara dan tariga taga nagaba yay gabane kawai, kazan da Allah yanufa da chara saitayi fa against all odd dan tuni Du'a tabama Babanta gida da school data gina mishi Abba yay mamaki kuma yakara reliasing shima yay kuskure arayuwan nan.

Bayan wata tara Du'a ta haifo yarta mace mai kama da ita sak a kyau dakomi, Asad kaman zai xauce da murna, ranan suna yarinya taci suna Noora suna kiranta da Noor ko Noori dan haka Grandma da Ammi ke kiran lovely girl din.

Ahaka rayuwa takasance ma Du'a, bata taba nadaman auren Asad ba dan tasan babu wanda zai taba sota kaman yanda yasota and tanason mijinta da yarta Noora sama da komi da kowa. Karshe!!!!!

Alhamdulillah anan nakawo karshen littafin nan mai suna KYAWUNA JARABTA TA.

Kuskuren danayi ciki Allah ya yafemin.

AKARSHE DUK WACCE TAKARANTA LITTAFIN NAN BATARE DATA BIYABA BAN YAFE MATA BA HAR LAHIRA.
Chapter 109 · 0% Book details