Sashe 40
Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel · about 7 min read
Assalamu Alaykum, inaso mu gina al'umma masu tsoron Allah da tsoron hakkin dan uwanshi musulmi, I was very kind and generous nayi pages talatin da daya (31) pages awanan littafin as free, dan Allah kudubi Allah badan niba badan halina ba karku karanta idan baki biya kin shiga group ba, dan idan kikai gaskiya Allah zai bimin hakkina.
Kudin karatun this novel is 500 kacal, pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting.
you can chat me up directly a watsapp by clicking on this link
wa.me/+2347012181461
💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫
✍️ M SHAKUR
EPISODE 3️⃣4️⃣
Tashi yayi yawuce yafita binsu da kallo Hajiya tayi cikeda murmushi sanan ta tashi dinning taje dakanta batare data kirasu Razika ba tazuba tuwo da miyan kuka da man shanu da nama a plate tawuce sama, bude kofanta tayi ahankali tashiga daidai tana karasa saka riga dan fitowanta daga wanka kenan, akan carpet dinta nakasa Grandma ta zaune tray sanan ta zauna tanuna mata gefenta tace "come and sit" karasowa tayi ahankali tazauna, abincin tanuna mata tace "what stain ur cloth Du'a" Murya chan kasa tace "MP ne bansamu na chanza pad ba" gyadamata kai tayi tace "maisa baki nemi Sharif kin karbi wayanki kin sanardani Asad yakoreki ba" hannu takai jin hawaye yazo mata murya chan kasa tace "kawai dayace I should get out yakoreni abin saiya dawomin da memory gidanmu yanda ake korana sama duk inda naje shine kawai nafita dagudu ina kuk......." saikuma tasake sakin kukan shiru Grandma tayi tana kallon Du'a dan from what she's seeing now Allah ne yaciro yarinyar nan yakawota nan danda depression yakashe Du'a tanada real bad memory of gidansu not good ones, idan ance mata yarda tahaifa Zainab zata iyama yarta haka kokuma zata iya tsayawa tanagani ama yarta haka bazata taba yardaba saisa haryau fada take da Mami, haushinta takeji sabida abinda sukama Du'a, matsarda tray abincin Hajiya tayi ta matsa jawota tayi tasata ajikinta tana bubbuga bayanta sosai tai kukanta takoshi murya chan kasa na lallashi tace "I will say and say this again to you Du'a keda komawa gidan ubanki wlh sai inda karfina yakare kinbar gidan nan har abada, kin barshi kenan so stop crying and leave you life, gobe zamuje mufara yin national Id card akwai wanda nasani zai miki yana fitowa sai mubude bank ko duka duka next week kin fara aiki kinji" gyadamata kai tayi, Grandma tace "good girl, Allah yamiki Albarka kinji" ahankali tace "Ameen" Grandma tace "ina kikaje hope nothing happened to you" girgixa mata kai tayi tace "bansan sunan wajenba mai taxi yakaini babu abinda yasameni yunwa kawai yasa nadinga bacci" dan dariya Grandma tayi tace "Alhamdulillah zokici abinci to maza" da kanta Grandma tasa hannu yashiga feeding yarinyar hakan yasa kuma taci abincin sosai kaman ba Du'a ba, tana gamawa paracetamol tadauko tabata tasha sanan tasa taje tawanke hannu tazo kanta tadaura kan cinyarta tana bata shawarwari kan yanda zatai handling any situation datake ciki ko data shiga ahaka bacci yay awon gabada ita.
Washegari!!
Hakanan yajima baijin zuwa office yau, kasa fitowa yayi dan jiya kiri kiri kin bin Ammi side dinta yayi yabata hakuri dan fadan dayasha awaya ya isheshi dana kofar gida baison wani kuma a dakinta, ga Sharif yashareshi tun jiyan nan da abin yafaru kodazai tafi aiki ma bai sanardashi ba, sai abin yazo yafara damunshi dan yanason dan uwan shi yasaba every minute Sharif ke tsokananshi yasashi surutu.
Wuraren 11 yafito daga side dinsu shima yunwa takadoshi, bude kofan flat dinsu yayi yashiga babu kowa a falon hakan yasa yaji bala'in dadi, dinning yawuce kujera yaja yazauna sanan yazuba shayi a cup yasa chips da egg a plate yanaci, bude kofan kitchen akayi dayasa dasauri yadago kanshi Aneesa ce tana sanye da rigan bacci daya tsayamata a guiwa mai hannun shimi baki, kanta babu dan kwali, wani irin murmushi tayi tace "laaaa Ya Asad bakaje office ba" dauke kanshi yayi daga kallon kofar kitchen din danya dauka Ammi ce batare daya bata amsa ba, dan turo baki tayi aranta tace "shegen wulakanci ne dashi" adan shagwabe tace "Ya Asad good morning" batare daya kalleta ba yace "morning" yacigaba da cin abincin shi, kitchen takoma tajuye Indomie datake dafawa a bowl da egg tadau fork tafito tazo dinning din, kujeran dake facing nashi directly taja tazauna tafaraci, dago kanshi yayi kaman wanda yatuna abu yakalleta ko kadan babu alamun wasa akan fuskanshi yace "why didn't u go to school yau Tuesday"? Dagokai tayi ta kalleshi faduwa gabanta yashiga yi yanda yazuba mata idanu yasa takasa karya ahankali tace "zanje birthday shopping ne birthday dina is this Friday, kuma Mum zatazo daga kano on Thursday" baki yabude zaiyi magana aka bude kofan falo aka shigo hakan yasa duk suka waiga, wani irin ihu Aneesa tayi ta tashi dagudu tai kofan "Daddy oyoyo, Dady oyoyo" tawani irin fada jikin Dad daya shigo yaci bugaggiyar malum malum milk ga gateman biyeda shi rikeda katon akwatin shi gemun nan nashi sai kyalli yake yaji shaving dan yanda tsabagen baison tsufa, budemata hannu yayi yana murmushi sosai yace "oyoyo the smallest babygirl in this house princess Aneesah" dariya tayi ta kankameshi sosai cikeda murna dan sunason Dad sosai tace "Dad baka fadamana zaka dawoba bamu maka girki ba" dariya yayi yana kallon Asad dakecin abinci kaman ma baisan mutum yashigo falonba yace "it was a suprise Aneesah, Ya akayi bakije school ba" fitowa daga jikinshi tayi tana kara kallon fuskanshi tace "because of my birthday ranan Friday Dad I wanna celebrate" dariya yayi yashafa fuskanta yace "oh my God don't tell me my princess is gonna be 22yrs on friday " cikeda murna tace " yes that I will be 22 of Friday" gyadakai yayi cikeda gamsuwa yace "we will throw a grand party call the event planner na damka mata komi" wani kalan ihu Aneesa tayi tana tsalle tsalle tace "u are the best best of the best Dad bari naje nagayama Ammi kadawo daga UK" tawuce stairs dagudu juyawa Dad yayi yakalli gateman dake rikeda jakanshi yace "zaka iya barin jakan anan katafi" juyawa yayi yafita hakan yasa Dad ahankali yatako zuwa dinning inda Asad ke breakfast abinshi kaman baisan da mutane afalon ba yakaraso ya tsaya akanshi ya tsaya akanshi yana kallon yaron nashi dayake bala'in so, sobana wasa ba yace "are u not happy to see me, kaganni ko sannu da zuwa babu Asad" batare daya kalleshi cikin muryan wulakanci Tashi yayi ahankali sanan yawuce yafita binsu da kallo Hajiya tayi cikeda murmushi sanan ta tashi dinning taje dakanta batare data kirasu Razika ba tazuba tuwo da miyan kuka da man shanu da nama a plate tawuce sama, bude kofanta tayi ahankali tashiga daidai tana karasa saka riga dan fitowanta daga wanka kenan, akan carpet dinta nakasa Grandma ta zaune tray sanan ta zauna tanuna mata gefenta tace "come and sit" karasowa tayi ahankali tazauna, abincin tanuna mata tace "what stain ur cloth Du'a" Murya chan kasa tace "MP ne bansamu na chanza pad ba" gyadamata kai tayi tace "maisa baki nemi Sharif kin karbi wayanki kin sanardani Asad yakoreki ba" hannu takai jin hawaye yazo mata murya chan kasa tace "kawai dayace I should get out yakoreni abin saiya dawomin da memory gidanmu yanda ake korana sama duk inda naje shine kawai nafita dagudu ina kuk......." saikuma tasake sakin kukan shiru Grandma tayi tana kallon Du'a dan from what she's seeing now Allah ne yaciro yarinyar nan yakawota nan danda depression yakashe Du'a tanada real bad memory of gidansu not good ones, idan ance mata yarda tahaifa Zainab zata iyama yarta haka kokuma zata iya tsayawa tanagani ama yarta haka bazata taba yardaba saisa haryau fada take da Mami, haushinta takeji sabida abinda sukama Du'a, matsarda tray abincin Hajiya tayi ta matsa jawota tayi tasata ajikinta tana bubbuga bayanta sosai tai kukanta takoshi murya chan kasa na lallashi tace "I will say and say this again to you Du'a keda komawa gidan ubanki wlh sai inda karfina yakare kinbar gidan nan har abada, kin barshi kenan so stop crying and leave you life, gobe zamuje mufara yin national Id card akwai wanda nasani zai miki yana fitowa sai mubude bank ko duka duka next week kin fara aiki kinji" gyadamata kai tayi, Grandma tace "good girl, Allah yamiki Albarka kinji" ahankali tace "Ameen" Grandma tace "ina kikaje hope nothing happened to you" girgixa mata kai tayi tace "bansan sunan wajenba mai taxi yakaini babu abinda yasameni yunwa kawai yasa nadinga bacci" dan dariya Grandma tayi tace "Alhamdulillah zokici abinci to maza" da kanta Grandma tasa hannu yashiga feeding yarinyar hakan yasa kuma taci abincin sosai kaman ba Du'a ba, tana gamawa paracetamol tadauko tabata tasha sanan tasa taje tawanke hannu tazo kanta tadaura kan cinyarta tana bata shawarwari kan yanda zatai handling any situation datake ciki ko data shiga ahaka bacci yay awon gabada ita.
Washegari!!
Hakanan yajima baijin zuwa office yau, kasa fitowa yayi dan jiya jiri jiri kin bin Ammi side dinta yayi, ga Sharif yashareshi tun jiyan nan da abin saiyazo yafara damunshi dan yanason dan uwan shi yasaba every minute Sharif ke tsokananshi yasashi surutu.