Sashe 41
Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel · about 6 min read
Wuraren 11 yafito daga side dinsu shima yunwa takadoshi, bude kofan flat dinsu yayi yashiga babu kowa a falon hakan yasa yaji bala'in dadi, dinning yawuce kujera yaja yazauna sanan yazuba shayi a cup yasa dan chips da egg a plate yanaci, bude kofan kitchen akayi dayasa dasauri yadago kanshi Aneesa ce tana sanye da rigan bacci daya tsayamata a guiwa mai hannun shimi baki, kanta babu dan kwali, wani irin murmushi tayi tace "laaaa Ya Asad bakaje office ba" dauke kanshi yayi daga kallon kofar kitchen din danya dauka Ammi ce batare daya bata amsa ba, dan turo baki tayi aranta tace "shegen wulakanci ne dashi" adan shagwabe tace "Ya Asad good morning" batare daya kalleta ba yace"morning" yacigaba da in abincin shi, kitchen takoma tajuye Indomie datake dafawa a bowl da egg tadau fork tafito tazo dinning din, kujeran dake facing nashi directly taja tazauna tafaraci, dago kanshi yayi kaman wanda yatuna abu yakalleta yace "why didn't u go to school yau Tuesday"? Dagokai tayi ta kalleshi faduwa gabanta yashiga yi yanda yazuba mata idanu yasa takasa karya ahankali tace "zanje birthday shopping ne birthday dina is this Friday, kuma Mum zatazo on Thursday" baki yabude zaiyi magana aka bude kofan falo aka shigo wani irin ihu Aneesa tayi ta tashi dagudu tai kofan "Daddy oyoyo, Dady oyoyo" tawani irin fada jikin Dad daya shigo yaci bugaggiyar malum malum milk ga gateman biyeda shi rikeda katon akwatin shi, budenata hannu yayi yana murmushi yace "oyoyo the smallest babygirl in this house princess Aneesah" dariya tayi ta kankameshi sosai cikeda murna dan sunason Dad sosai tace "Dad baka fadamana zaka dawoba bamu maka girki ba" dariya yayi yana kallon Asad dakecin abinci kaman ma baisan mutum yashigo falonba yace "it was a suprise Aneesah, Ya akayi bakije school ba" fitowa daga jikinshi tayi tace "because of my birthday ranan Friday Dad I wanna celebrate" dariya yayi yashafa fuskanta yace "oh my God don't tell me my princess is gonna be 22yrs on friday " cikeda murna tace " yes that I will be 22 of Friday" gyadakai yayi cikeda gamsuwa yace "we will throw a grand party call event planner na damka mata komi" wani kalan ihu Aneesa tayi tana tsalle tsalle tace "u are the best best of the best Dad bari naje nagayama Ammi kadawo daga UK" tawuce stairs dagudu juyawa Dad yayi yakalli gateman dake rikeda jakanshi yace "zaka iya barin jakan anan" juyawa yayi yafita hakan yasa Dad ahankali yatako zuwa dinning inda Asad ke breakfast abinshi ya tsaya akanshi yana kallon yaron nashi dayake bala'in so yace "are u not happy to see me, kaganni ko sannu da zuwa Asad" batare daya kalleshi ba cikin muryan wulakanci yace "welcome Dad" tsayawa yayi yay shiru yana kallonshi yanda yake breakfast din ahankali bayako kallon inda yake yay wani irin kyau yakara cika bakinshi na glowing kaman ba Asad din dayake goyawa abayanshi suje park bane yana siyamai all kind of toys, murya chan kasa cikeda damuwa sosai yace "why do you hate me so much Asad?" batare daya kalleshi ba yakai mug din shayi baki zai kurba yace "halinka" sanan ya kurba ya ijiye yadau fork yacigaba dacin Irish da egg dayake diban kadan kadan kaman wani dan baby, shiru Dad yayi yana kallonshi saikuma yay murmushi irin murmushin nan na manya yace "Asad kenan! My one and only Son, forget kawai, forget u are 33 u are still a small boy dabakasan komi gameda rayuwaba, all you focus on is neman kudi sabida ni, u don't want my money, u don't even spend my money Asad ina mahaifinka, sabida ni kaki bama any mace chance tasoka ko kasota, bamaka tunanin aure balle settling down but listen here" Dad yay maganan yanajan kujera dake right next to Asad yazauna very very close to Asad din yana kallonshi yace "kaine d'a daya tall dana haifa aduniyan nan, daga kanka Allah bai kara bani haihuwaba saisa kaga natara gidan nan da yaran yan uwana dan inason yara ni, jinin jikina dakake gani Asad shine ke gudana ajikinki, duk randa zaka kebe da mace Asad u will understand that I am biologically ur father and my blood runs through u, instead of wanan bakin tasnan dakamin kullum kana dana sanin samuna amatsayin uba u could have easily make me ur ally ur best friend and ur partner, I will spoil u da kudi, luxury and different mukami and position in the global market and the Nigerian economy, zan sangartaka nabataka dakomi kaci karenka ba babbaka, babu mai cemaka why kayi kaza or mesa kayi kaza, mata idan duk sakan sakan kakeson sabuwa zaka samu u are rich and ur father is rich kasan irin matan dayake suyi chilling da big boy irinka, mata ma yanzu ingaya maka begging suke acisu ko bazaka basu ko sisi ba kawai u just dull yourself here, office to office abinda ka iya kenan , u don't club u don't do women, u don't have fun da samari masu shekarunka ke having all in the name of u don't wanna be like me, ko shisha nan nan bakasha Asad, yaro har yaro mai jini ajika, two good degree holder amman bakasan komiba na more rayuwa, ni dinan ubanka daka tsana u will come to me one day kace nai cleaning mess din dakayi kuma........." wani irin tura plate din dayake cin abinci dashi Asad yayi yay wani irin kara hakan yasa Dad yay shiru, tashi yayi dagakan kujeran yadau tissue yashare bakinshi yajefar kan table din sanan yakalli Baban nashi disgustingly cikeda tsana yace "I've lost my apatite".
💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫
✍️ M SHAKUR
EPISODE 3️⃣5️⃣
Wuraren 5 Rahima da Mariya suka shigo gidan daga school ganin Dad a kitchen yana girki yasa duk suka rungume shi cikeda murna oyoyo Dad, murmushi yamusu yadau glass cup ya tsiyaya musu juice din daya hada yace "take this now, dinner is at 7 kuje dakinku kuhuta, Aneesa na gidan Hajiya wai taje wajen kawarta, today am cooking everyone's favorite dish in this house, tun 1 nake kitchen kunga Ammin ku ma her majesty nace tazauna and just be watching me ita kebani energy" yanuna musu Ammi dake zaune tanama yaran murmushi, cikeda murna sukace "Dad u are the best" wani irin fari yamusu da idanu yace "I know that girls kuje kuhuta" duk juyawa sukayi sukai dakinsu, shima Sharif daya shigo gidan around 6 bala'in mamaki yayi ganin Dad shi kadai yanata setting dinning, rungumeshi Dad yayi yacemai yaje yay wanka sutafi mosque yagama komi, sosai yake mamaki kannema Ammi idanu yayi irin iyye dinan sanan yawuce yatafi side dinsu, ganin Asad zaune afalo yana aiki a system yasa yadaure fuska yawuce, dan murmushi Asad yayi yace "are you gonna be staying angry for forever"? juyowa Sharif yayi yakallehshi batare dayacemai komiba, kannemai idanu Asad yayi yace "yes I want to know sabida insan kozanje na nemo wani brother ne ko saya akeyi in siya atoh" kwafa Sharif yayi yajuya yahau stairs yace "try it kagani wlh" dan dariya Asad yayi yace "I love u too" sake juyowa yayi yadaure fuska yace "who said I love you" dan sosakai Asad yayi yace "I thought u just said that" hararanshi shima Sharif yayi yacigaba da tafiya abinshi saida yakai gaban dakinshi sanan ya tsaya daga murya yayi yace "apology accepted, lemme shower nasauko muje mosque" daki yashiga wanka yayi yafito yasa wasu simple kaya sanan yafito Asad yagani dahar yay alwala yasaka wani simple riga da wando na yadi milk yasha guga, fita sukayi daidai Dad na fitowa shima daure da alwala yace "wait for me boys" tare suka jera zuwa masallaci Sharif ne kawai ke amsa hiranshi Asad ko uppan baice mishi ba, ana sallanewa baima tsaya zikiri ba yafito dan baiso sujero tareda Dad.