Sashe 49
Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sama yayi dasauri kirjinshi na beating fast fast, direct dakinsu Rahima yayi yabude kofa ahankali kaman barawo, ganin dakin da duhu yasa ahankali yakai hannunshi kan switch din wutan dakin, kunna wutan dakin yayi dakin yay wani haske bau, ganin Du'a kan gado tana bacci yasa da sauri yawani irin waiga baya yana kallon falon saman su jin shiru babu wanda yakenan acikin gidan yasa yamaida kofan yarufe ahankali sanan yasake waigowa, tundaga kan kafafunta dabata cire silver hill dinta ba yake kallo dasukamai bala'in kyau zuwa kafafunta dasuke abude sabida daman rigan bai kaimata har kasaba gashi yanda ta kwanta yasa yadan kwashe gefe sai faran kafanta ya bayyana harzuwa wajajen bayan gwuiwanta, wani irin lashe miyau bakinshi yayi jikinshi har tsuma yake yace "wanan wace irin danyar yarinya ce haka, yarinya kaman hurun ini, Ya ilahi jibi fata saikace da jinin dawisu take wanka kullum wayyo Allah na gabana" yay maganan yana takawa zuwa gefen gadon yana wani irin kallon fuskanta da gaban riganta dayasa yanayin kwanciyan ta kirjinta yadan fito, wanan karan harwani zazzago harshe waje yayi kaman dan kare yana kallonta baisan lokacin daya mika hannunshi zai tabataba yaji anbude kofan dakin dawani irin sauri yakoma baya gabanshi nafaduwa sosai yakalli kofan Asad yagani da headphone makale akanshi hada ido sukayi da mahaifin nashi, saikuma ahankali yajuya yafice dawani irin sauri yace "shitttt nima maiya kaini, na kwafsa wlh" yay maganan dasauri yajuya yafita, ganin Asad zaune kan kujeran falon sama yana daddanna wayanshi yasa yay wajen yasami gefenshi yazauna yana sauke ijiyan zuciya yace "Asad wacece wanchan yarinyar wai nashiga dakinsu Rahima naduba yama sunanshi gorona dan nemanshi nake naganta kwance tana bacci wacece ita" batare daya kalli Baban nashiba yace "I don't know her" dan murmushi yay yace "kai daman dababu ruwanka da yan gidan nan wama zaka sani" yay maganan yana murmushi yana kallonshi ganin Asad ba kulashi zaiyi ba yasa yatashi yay dakinshi daidai Mariya nahayowa falon saman da gudunta, hada ido dasukai da Asad dake mata wani mugun kallo yasata rage gudun murya chan kasa tace "sorry Ya Asad I'm about to pee on my panties ya matse ni" dauke kanshi yayi yace "when u go inside wake that girl ta tafi gidansu" gyadamai kai tayi batare data iya magana ba dan fitsarin ya matseta tawuce tashiga dakinsu tana fitowa tashiga tada Du'a da kyar ta iya tabude idanunta takalli Mariya, Mariya tace "sannu da aiki Du'a wanan ne birthday ko to tashi kutafi gida dare yayi, fara zuwa ki wanke fuskanki" ajiyan zuciya ta sauke cikin bacci sanan ta tashi ahankali zaune takai kusan 2nin ahaka Mariya tace "kefw nake jira" tashi tayida kyar tashiga bayinsu fuskanta ta wanka fuska sanan tafito tana hamma, wayanta da Mariya tadauka tabata tace "muje" tana gaba Mariya na biyeda ita abaya tana sosa idanu tabude kofa tafito, hada idanu tayi da Asad dayasa taji ta turgude tai baya zata fadi dawani irin sauri Mariya tariketa tace "subhanallahi ke Du'a wai haka kikeda bacci karki fadi kiji ciwo fa" tai maganan tana dan turata sabida ta tashi tsaye da kyau, tashi tayi tasauke kanta kasa tawuce tai stairs batare datasake bari sun hada idanu ba.
Har gate dinsu Mariya tarakata sanan tadawo ahankali tabude kofa tashiga falonsu tana tafiya babu kowa falo tariga tasan su Razika sunyi bacci stairs tayi tahau tun kafin takai karshen stairs din takejin muryan Grandma nafada, mamaki abin yabata to dasu Razika take fada, but hardly kaga Grandma nama su Razika fada dan bama su cikamata laifi ba, tun tanajin hayaniya fadanta bata jin maganganun datake tana kaiwa falon sama tasomajin maganganun da kyau. "Muhammad nagayamaka ka kira kanwarka ka shaida mata wlh inhar tazabi mijinta kanni mahaifiyarta dana haifota duniya na shirya na yafe Zainab, tasha min laifi I ignore nahakura I always term abubuwa da kuskuren datakeyi amatsayin soyayya ce tarufe mata idanu but nalura abin mata tsabagen iskanci ne, kagaya mata maganan Du'a tadawo karta karamin shi inba hakaba wlh wlh wlh saina masifaffen bata mata rai"...... iyanan taji kawai taji gabanta na mugun faduwa, tana ganin tunda tazo gidan nan bata tabajin Grandma nafada tana masifa ba sai yau, Du'a tadawo! Du'a tadawo! komarda ita kano za'a sakeyi, nooo jitayi kanta yawani irin buga yasara dasauri tajuya takoma kasa, kitchen ta shiga tadau ruwa tashiga sha dasauri sauri, wani irin shakewa tayi hakan yasa tasaki cup din kasa tana tari sosai tana bubbuga kirjinta, Grandma ta fitowanta daga daki kenan ranta abace jin tari yasa tasauko dagudu tayo dinning gani Du'a a kitchen ta dafa fridge tana tari sosai idanunta sunyi ja yasa tace "subhanallahi sannu sannu, daga shigowanki sai tari Du'a, halan kishi ki kije sosai, sannu ko" tai maganan tana bubbuga bayanta, tsayawa tarin yayi Grandma tace "sannu, iyye daman haka akasha kyau yanmata ko a nunamin aka wani tafi, ya akayi kika dawo naji ba'a gamaba" asgaeabe tacd bacci nakeji, fuskanta Grandma tashafa tace "jeki kwanta to kinji, amman ki wanke wanan fentin da aka miki kafin ki kwanta kinji yar albarka, Allah yatashemu lpy" gyadama Grandma kai tayi tana tafiya sama hawaye ya zubo mata Grandma tabi bayanta da kallo cikeda wani irin so dan sosai Du'a tashiga zuciyanta yanda yarinyar nan ta zama happy girl gashi harya making friends bazata taba bari tKoma kangin datake ciki daba wlh.
💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫
✍️ M SHAKUR
EPISODE 4️⃣2️⃣
Yau dakanta ta tashi da Asuba sabida batama iya tai baccin kirki ba tunda taji wayan da Grandma keyi, koda Grandma tashigo taganta akan dadduma murmushi tayi tawuce tafita daga dakin, tadade kan dadduma sai wajajen 8 tafito da safe, ahankali tabude kofan dakin Grandma ganinta zaune kan gado yasa tashiga ciki tamaida kofa tarufe tana murmushi takarasa wajenta tace "Grandmaaaaa dina, good morning" hararanta Grandma tayi tace "daga zuwa birthday party sai bacci kai Du'a" dariya tayi sosai batace komiba, Grandma tace "oya sauka kasa kiyi kari saikije ki shirya yau malaminki zaizo" sauka tayi dagakan gadon tace " to" juyawa tayi tafita daga dakin, breakfast tayi tanayi tadawo sama sanan tai wanka tashirya 10 nayi malamin ta yazo, hadda tabashi shi karan kanshi malamin yanda yaga takeda kwazo dakuma kokari yasa saida ya yabamata, karfe 1 suka tashi fitowa tayi tana tafiya tun kafin takai falon takejin hayaniya, da Sallama tabude kofa tashiga Ammi tagani tareda Dad da Grandma duk zaune a falo suna hira, suna ganinta duk suka bitada kallo hakan yasa cikeda kunya tadan duka tace "ina yininku"murmushi duk sukamata Ammi tace "har an tashi Du'a" gyadamata kai tayi ahankali, Ammi tace "to Allah bada sa'a, tai sama abinki ki huta" sama Du'a tayi Dad yabita da kallo yace "yanzu wanan yar Zainab ce Hajiya, lallai Allah mai iko, ni inda acema yar Muhammad ce zan iya na'am da abin duba da shi achan kasashen turawa yake, yarinya gatanan jazur kaman balarabiya" murmushi Grandma tayi tace "wlh yar Zainab ce" dan gyaran murya tayi tace "babu abinda yakai kwanciyan hankali da zaman lpy da iyali Baban Asad, Ammin Su told me everything, Allah ubangiji yamuku albarka Allah yabarku tare" washe baki yayi yana murmushi yace "Alhamdulillah, yanzu sai yan wajenki Asad da Sharif sunakeso yanzu suyi aure" murmushi sosai Grandma tayi tace "zasuyi" sosai sukasha hira, bini bini Dad idanunshi nakan stairs har addu'a yake Du'a ta sauko koya kara ganinta amman bata sauko ba haka wuraren 4 suka tafi.
Monday!
Wuraren 7:49 nasafe tafito ashirye tana sanye dawani bakin abaya plain black mai flowers bakake, saukowa kasa tayi tana rikeda jakanta a hannun, sahun tafiyanta da Grandma dake cin dumamen tuwo taji yasa dasauri tadago kanta ganin yasa tace "Yammatan nawa ne haka har anfito" wani irin murmushi tayi arayuwa ayanzu jitake batada wanda takeso kaman Grandma tace "Grandma nima zanci dumamen" gyara zama tayi tace "Alhamdulillah zokici zanma iya barmiki idan zaki cinye" dariya tayi tasa clean hand dinta tafaraci tana kallon TV dake aiki, Grandma tace "kibar office dinan yau gobe sai ki fara, sai anjima da yamma za'a kawomin abubuwan ki, banson ki saba dokan Asad ne" dasauri tace "yauwa Ammi namaje wajensu Aneesa" hararanta Grandma tayi cikeda wasa tace "sannu uwar yawo angulu" dariya tahauyi Grandma ta harareta tace "ci abinci kafin na makeki awajen nan" dasauri tacigaba dacin tuwon, Grandma dake kallonta tace "su Aneesa suntafi school yau, kema inaso nakira malamin ki na tambayeshi progress dinki, yanamiki su biology da chemistry da kyau ko tunda kince ke science zakiyi" dasauri tace "eh yanayi ina ganesu amman Grandma maths ne kebani wahala da physics but ina ganewa suma" "duk zaki iya ai AbdulFatah ya iya lesson, zan tambaye shi if u can stand ma waec zan biya miki kiyi this year kome kikeso ki zama Du'a inhar ina raye I will help you achieve it" murmushi tayi ahankali tace "Grandma thank you" "now stop talking ki cinye ingani" Grandma tai maganan tana tashi tai kitchen dan ta wanke hannu.....