Sashe 101
Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayi tashiga dasauri ta wanke fuskanta tass tasa towel ta tsane fuskan but dudda haka idanunta sun nuna alamun tayi kuka sanan tafito daga bayin hartasa hannu zata bude kofa tafita hakanan kuma saita kasa fitan, dawowa dakin tayi taja hijabinta dake kan dadduma tasaka kawai sanan tafito tasauka kasa tana kakalo murmushi ganin Dad a falo zaune kan kujeran shi ga Sharif agefenshi sai Ammi dake zaune tanamai slicing fruits, ganinta yasa Dad yace "Allah sarki yarinya baiwan Allah gashinan har idanunki sunyi ja, yasaki kuka ko" dasauri ta girgiza kai tana karasowa gabanshi tace "gani Dad" murmushi yamata sosai yanuna mata kujeran gefenshi yace "zauna I have something for you, Sharif daukomin wata yar jaka nan adakina" Ammi murmushi tayi tana yankan abubuwan datakeyi, Dad yasake duban Du'a y'ace "Asad wutan masifan dake cikinshi yasa yadawo kaman mahaukaci ma, kinga barinma gidan yayi ko ina yaje oho, Allah yasa shiba ba on garin bane balle indamu zai bace, dan gidansu koma ina yaje dolen shi yadawo dan inada zuwa asibiti gobe" fitowa Sharif yayi da jakan dashi baimasan lokacin da Dad yadauko jakan ba, hannu Dad yamikamai yace "bani kagani Sharif nama matar d'ana kyauta" bashi yayi, budewa Dad yayi sanan yaciro wani sabon MacBook a kwalinshi yamikama Du'a yana murmushi yace "taaadaaaa, it's yours my pretty daughter inlaw" murmushi sosai Du'a tayi tace "Dad laaaaaa, oh My God, Dad yayi kyau nagode" takalli Ammi ta tashi dasauri zatai wajenta dasauri Dad yace "ina zaki ai bamu gamaba" dasauri tawaigo takalleshi tace "zanje na nunama Ammi ne" murmushi Ammi tayi tace "koma yagama baki saikizo mugani yar Dady" dan murmushi Sharif yayi abinshi yawuce dinning dan hada coffee, sake bude jakan Dad yayi yaciro wasu hadaddun bangles na zinare guda biyu yace "ga warwaron zinaren ki kawo hannunki mugani" dasauri tamika ma Dad hannunta tana murmushi feeling so happy, ahankali Dad yakama hannunta yarike yana mamakin taushi fatanta sanan yasamata warwarayen ahankali yana murmushi shima yana kallonta yace "haka nakeson kidinga murmushi kina farin ciki kullum karki damu da Asad, gani gakuma Ammin ki we will never let u be alone" tsabagen farinciki bama ta tsaya tai godiyava ta tashi taje wajen Ammi da tagama yanka fruits din tanuna mata hannunta da kwalin Mac book din tace "Ammi kinga abinda Dad yabani" murmushi Ammi tayi tashafa kanta tace "tubar kalla akashe lpy Du'a" murmushi tama Ammi ahankali, cikeda so Ammi tace "to jeki boye adaki" gyadama Ammi kai tayi ta tashi tai hanyar stairs tai sama abinta ta ijiye, jitayi anbude kofan dakin dasauri tajuyo Ammi ne tashigo murmushi tayi tace "kina daki ma kina yawo da hijabi, cire kihuta" ahankali tacire hijabin ta ijiye Ammi tadan saci kallon wuyanta sanan ahankali takalli wayanta dake kan gadon tace "bani wayata Du'a nai dan waya" kallon wayan Du'a tayi sanan tajuyo takalli Ammi ahankali tasaukar da kanta tashiga wasa da yatsunta murya chan kasa tace "Mum sorry nafasa wayanki fadi yayi daga hannuna, wayan bamata kawowa" shiru Ammi tayi saikuma ta kakalo murmushi tace "shine kike magana haka, don't worry anjima zansa Sharif yasayomin kin sha maganin dama hadamiki"? Gyadama Ammi kai tayi tace "eh nasha" murmushi Ammi tayi tace "to zauna kihuta abinki gobe nafita idan sun tafi asibiti tunda basa zuwa damu muduba gari ko" gyadama Ammi kai tayi da sauri tana dan murmushi Ammi tajuya tafi, tai hanyar dakin Sharif dake nan saman.
8️⃣6️⃣
Sharif na kwance yana waya ayanda yaga Ammi ta shigo tafada kan kujeran dakin tadaura hannunta akan idanunta tana goge kwallan daya zubomata yasa dasauri ya ijiye wayan yatashi zaune yace "Ammi menene jikin Dad yatashi ne?" Girgizamai kai tayi tama kasa magana sai share kwalla datakeyi, dasauri yazo gaban kujeran datake zaune yana kallon fuskanta yace "Ammi menene, why are u crying" ahankali tace "Sharif is Asad" saikuma tafashe da kuka cikin kuka tace "narasa wanda zan sama Dad dinku ba lafiya, Sharif yazanyi da Asad eh? wani kalan murdadden yaro ne Asad"? Ahankali Sharif yace "Ammi mai Asad yamiki kuma" murya chan kasa Ammi tace "ina kitchen na aika Du'a takaima su Baban ku juice, wlh Sharif ina kitchen saida naji tsawan da Asad yadakama yarinyar nan ya kadata daki, shine nafito dasauri koda nafito naga shima yayi sama hakan yasa ban bishi ba, yanzun nan nashiga dakin kaga yanda wuyan yarinyar nan yay jajir abunka da fara fata, wayana itama yafasa, is Asad beating dat girl!" dasauri Sharif yakalli Ammi ahankali yace "no Ammi Asad bazai daki matarshi ba haba saikace baida hankali" shiru Ammi tayi tace "Sharif bansan wani kalan hali Asad kedashi ba, kwanakin baya I was so happy dan nadauka yafara sonta, wanan dayafara dukan yarinyar wlh bazan yardaba nama iyayen yarinyar nan alkawari zan riketa amana, I love Du'a dabazan taba bari kodan cikina yaci zalunta ba, bani wayanka kagani" ahankali Sharif dake kallonta yadauki wayanshi daya bari kan gado yabata, karba tayi tai dialing number Asad takirashi yakai sau biyar amman bai dagaba zata kara kiranshi na shidda ne Sharif yakarbi wayan yace "Ammi please let him be, zai dawo, shima kanshi yayi zafi" cikin fushi sosai Ammi tace "yazo yabani takardan ta dudda yariga yamaidata bazawara but that's not the end of life" wani kalan kallo Sharif kemata ganin ranta abace yasa baice mata komiba kawai sai hakuri daya cigaba da bata, wasa wasa har dare yayi dayan dare yayi Asad baidawo gidan ba.
Washegari!
Duk suna zaune a dinning wuraren 8 suna breakfast aka bude kofa aka shigo, Asad ne yana sanye da kananun kaya na riga da wando na puma da dark shade a idanunshi, duk binshi sukai da kallo Dad daya kasa daurewa yace "ai dabaka dawoba" yatsine fuska yayi, murya chan kasa yace "morning everyone" sanan yawuce hanyar dakinsu, ahankali yabude kofan daidai Du'a nagama parking plates din dattin dake dakin zata fito tana sanye da hijab brown daya tsayamata acinya irin na zaman gidan nan yamata bala'in kyau, kallo daya tamai ta dauke kai tai kaman bata ganshi ba tawuce ta gefenshi tasa hannu tabude kofa tafice abinta yajuya yana binta da kallo kirjinshi nawani irin racing, ganin tafito yasa Dad harwata yar ajiyan zuciya yasauke yace "jeki ijiye kwanukan kizo nan muyi breakfast" ahankali tace "to Dad" sanan tashiga kitchen din itakuma Ammi tamike tsaye ahankali tai dakin Dad.
Bude kofan dakin tayi ahankali tashiga tana kallon Asad din dake warware igiyan takalmin shi, ganinta yasa ahankali yadago kanshi yana kallonta murya chan kasa yace "good morning Ammi na" bata kula shi ba memo da Byron datagani akan side bed drawer Dad yasa tai wajen dasaurinta dauka tayi tadawo zuwa gaban Asad din tamikamai tana kallonshi, ahankali yasa hannunshi yakarba yana kallon memo da babu rubutu cikinshi yace "mezan miki Ammi" ahankali tace "Asad I think daman nina saka ka auri Du'a ko? Tom nidinne still nabaka takardan nan rubuta mata sakinta!!!!" wani faduwa da gabanshi yayi saida pen din yama subuce daga hannunshi yafadi baimasan yazaro idanu ba but sosai ya zaro ido yake kallon Ammi, cikin fushi Ammi tace "let's end this marriage dabakaso Asad dudda kariga ka maida yar mutane bazawara, inada yara mata harsu uku wlh bazan taba yarda mazajen su su wulakanta su suna musguna musu ba haryakai ga Asad kana dukan Du'a" dawani irin sauri yamike tsaye yana kallon Ammi speechless, cikin fushi Ammi tace "yes! dani yarinyar nan ta kwana kalau take ko tabo daya babu ajikinta, kana shiga dakin nan dana shigo wuyanta yay jazur kasan shi farin fata baya karya, Asad sabida kai baka da kunya under the same roof dakake da iyayenka zaka bugi matarka an gayamaka batada gatane ko bakada daraja ne, to tanada shi. Asad wai anya ninai training dinka kuwa? Kataba ganin Babanka yabugan? Oya rubuta mata uku right now let's end this in peace nida kaina zan samar mata wani miji nagari wlh wanda yafika dakomi, rubuta" ta tsugunna tana daukan byro tamikamai kasa mika hannu ya karba yayi, cikin fushi tace "Asad wlh zan munnunan saba maka nace ka amsa karubuta mata, amsa" lips dinshi rawa suka fara sosai yana kallon Ammi kirjinshi nawani irin beating way to fast idan ya rabu da Du'a shi kanshi yasan bazai iya kara 24hrs yana numfashi ba dan he will die. "write it down nace Asad!" bakinshi narawa sosai yace " Ammi I......I......I....lov......Du...a!"
8️⃣7️⃣