Sashe 80
Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel · about 6 min read
Wani anguwa sukayi acikin Asokoro District, anguwan shiru babu hayaniya gaban wani dankareren gida da ita kanta Mom gani tayi yafi na Grandma da gidan iyayen mijin dayake Minister ma kyau, wani security mai uniform ne yabude gate din motoci suka shiga, Allahumma Barik! Mom taji Nana dake kusada ita tafadi sabida haduwa gidan, parking aka yiyyi suka fito, Babban kanwar Grandma da Grandma ta damka mata amanan Du'a da matar Muhammad Yayan Mami ne suka fitoda Du'a daga mota kanta na kasa, gasu Rahima da Mariya banda Aneesah, gawasu yan uwa, da kanwar Su Abba itama sai kalle kalle take baki yaki rufuwa ana rawa ana wakokin kawo amarya bismilla akasa tayi sanan tashiga gidanta da kafan dama jama'a suka bita, wani irin mad penthouse ne gidan, ya ilahi! bene biyu ne dana farkon falonta, sama nabiyun nashi, bango Mom tadafa jin tana nema tasume to kodai mijin ne suka mata kayan dakin nan! Dudda su Mami nada kudi ina uwarta taga irin wanan kudin, nan ko batasan Muhammad da Grandma ne suka mata komi ba, kayan da Abba ma yamata a guest house aka dankasu kayan kitchen ne aka debo aka kawo aka danki dasu a store dinta, kuma Abba yay kokari yamata set na gado da kujera guda daya daya masu kyau sai kayan kitchen. sama aka kaita tana wani irin kuka sanan aka zaunar da ita akan lafiyayyen gadonta, wani kunu da Grandma tabama kawarta a flask cewa ana zuwa abata tabude tace "gashi shanye Du'a Grandma dinki tace na makesure kinsha, please kidena kuka idanunki sun kumbura dayawa" gyadamata kai tayi sanan takarbi flask din takai baki, itadai batasan kynun me wanan ba amman all abinda takeji is dabino, kwakwa, dakuma abu kaman yogurt kunun dai dadi, kira yaran duka sukayi wajen dakin suje suga gida, ga gidan kamshin turaren wuta sanan da kanwar Abban ta, da kawar Grandma da Matar Baffa Muhammad, da Mom dake wajen dabata cewa komi suka shiga yimata fada sosai ana mata nasiha mai ratsa jiki, kaga Du'a saita baka tausayi, wuraren 10 abokanen ango dake jiransu awaje suka keko sukace munzo tafiya da manya, baki Kanwar Abba takama tana murmushi tace "Baza abarmu mu kwana ba ai shikenan, kumuje su Nana sa zauna ayi siyan baki kafin adawo dasu" sosai Du'a tahau kuka saukowa tayi daga gadon zata bisu amman suka sake maidata suna bata hakuri sanan suka tafi, su Nana suka shigo dakin, zama kusada ita Mariya da Rahima sukayi, Rahima tace "common Du'a kukan ya isa haka idanunki sun kumbura" make mata kafada tayi tana kuka kaman wata baby tace "ni wajen Grandma zan koma" kallon junansu sukayi harda su Nana sanan dukansu suka kwashe da dariya Du'a takara fashewa da kuka, zasuyi magana sukaji anyi sallama, dasauri kowacce ta gyara, Rahima tace "anzo siyan baki ba mutunci, idan basu bamu 10M ba bazasu ga Amarya ba" zaro idanu Nana tayi jin yanda ake kiran kudi, Rahima da mariya suka tashi sanan suka kalli su Nana ganin sun zauna yasa tace "kutaso muje" tashi sukayi suka bisu kasa, wasu hadaddun classic men ne gayun abuja afalon a zazzaune harda Asad dake sanye da wata white shadda yakafa hula yay wani irin bala'in kyau yana daddanna wayanshi, kana ganinshi zakasan shine angon but yanda yakeyi bazaka dauka shine angon ba, yana zaune yana jinsu Rahima tadage aiko saida takarbi 10M din sanan tace "bari nakawo muku Amarya" "Ke" sai alokacin Asad yay magana, duk kallonshi akayi harsu Nana, kofa yanuna mata yace "kuwuce kubarmin gidana I am sleepy" kafin ma Rahima tai magana abokinshi su Jabir sukahau mahaukacin ihun shakiyanci afalon, Sharif ma murmushi kawai yayi yatashi yace "kunga kutashi muje mu sauke yaran nan mutafiyan mu tunda mu dan iskan nan yake kora, don't worry mumadai mun kusa shiga daga ciki" yatsine fuska yayi kaman bada shi akeba yadanyi murmushi kadan yacigaba da danna wayanshi, yana zaune awajen duk suka fice, saida yaji karan motansu da fitansu da rufe gate din sanan yatashi ahankali, rufe kofan falon yayi da key sanan yawuce kitchen wani hadadden warmer yabude yadau plate yaciro wani grilled chicken yasa a plate da fork sanan yadauka a tray yafito daga kitchen din yay sama, dayazo falon farko saida yaji sound na kukanta tsayawa yayi yana sauraron yanda take kuka ahankali tana kiran sunan Grandma sanan yawuce saman shi, gawani irin mad palour awajen da akamai wani design aka zuba wasu beds kujeru awajen da complete wall TV, falon anyishi kaman cinema, wani daki yabude Ya Rabb! dakin komi is off white gadon ciki zaka dauka gadon sarki ne, ijiye tray yayi kan lallausan carpet din wajen sanan yabude kofa yafito yasauka, ahankali yabude kofar dakinta da sallama abakinshi, dago kanta da sauri tayi takalleshi gabanta nafaduwa, hada idanu sukayi ahankali tasa bayan hannunta dayasha lalle ta g0ge fuskanta lips dinta narawa.
6️⃣2️⃣
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA
PAY 500 INTO 3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK SAIKI TUROMIN EVIDENCE OF PAYMENT TA WATSAPP NUMBER NA 07012181461
YOU CAN ALSO CHAT ME UP DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK
wa.me/+2347012181461
Maida kofan yayi ahankali ya rufe sanan yakaraso cikin dakin gaban gadon ya tsaya daidai inda take yana kallonta, murya chan kasa yace "why are you crying" girgixa mai kai tayi batare datai magana ba kaman yar baby, hannunshi yamika mata, kallon fuskanshi tayi da jajayen idanunta sanan takalli hannun ahankali Akuma tsorace tasa nata hannun acikin nashi, hannunta dumi gashi duk ruwa sabida yanda taketa goge hawayen dashi, lallen hannun dayamai bala'in kyau yabida kallo kafin gently yasa yakai dayan hannunshi yakamo dayan hannun nata sanan yadauketa yasauko da ita dagakan gadon, kawai jitayi ya rungumeta tsam tsam murya chan kasa yace "Assalamu Alaykum Mrs Asad Abdullahi Kitse" sanan ahankali yacirota daga jikinshi yay cupping face nata da two hands kafin gently yakawo fuskanshi saitai fuskanta, dawani irin gudu ta runtse idanunta tadauka wani abun zai mata ahankali ya manna mata very light kiss a forehead, sanan yajanye bakinshi ahankali kaman baiso yacire shi kanshi kamshin datake na gyaran jikin amare dana wankan turare datake yana wani dibanshi he's just feeling kaman ya kankameta and never let go of her, sanan yakama hannunta yafara tafiya ahankali tana biyedashi abaya, bathroom dinta yabude ya shiga, karamin tap yabude mata sannan yawani jawota ahankali yasata agabanshi yana kallon fuskanta ta mirror dake gabansu dabama ta luradashi ba, sanan yakai hannun karkashin tap din ruwa na sauka kan hannun murya chan ciki yace "perform alwala" gyadamai kai tayi ahankali sanan tafara, shikuma ya tsaya agaban babban tap yayi nashi sharp sharp yagama yazo ta bayanta ya tsaya saida tagama sanan yasake rike hannunta suka fito, wani drawer gaban gadonta yaja yaciro dadduma ya shimfida musu sanan yahau yace "let's pray" salla yajasu raka'a biyu, daya idar yajuyo yakama goshinta batasan maiya karanta ba but ita kawai she just want to cry and cry nd cry taji dadin ranta, awanan gidan itada shi zasuyi rayuwa, jin yadagata yasa tadan kalleshi da sauri dadduman ya kwashe ya maida inda ya dauko sanan yace "let's go" hannunta yakama yajata ahankali fita sukayi daga dakin bayan ya kashe wutan, sukai sama, dakinshi yabude wani sanyin kamshi ne yadaki dakin, zaunarda ita yayi gaban kazan yace "let's eat" gyadamai kai tayi ahankali irin na wacce tacika tai fam da kukan nan duk yana lurada ita, kasama taba cokalin tayi ahankali ya yanko naman yakai bakinta yana kallonta tana kallonshi tabude bakin ahankali yasa mata sanan yaciro fork din daga bakinta, fara taunawa tayi ahankali sanan tafashe da kukan datakasa rikewa mara sauti, yakai kusan 1min yana kallonta tana kukan sanan ahankali yace "zakiyi magana da Grandma" dasauri ta gyadamai kai tana goge fuskanta, wayanshi yaciro yay dialing number Grandma yabata sanan yatashi daga wajen yana dauke kasan dan yasan baci zatayi ba yamaida kitchen yadawo da madara nai sanyi cikin cup.