Sashe 79
Kyawuna Jarabta Ta Complete Hausa Novel · about 6 min read
Washe gari da sassafe aka tadata aka mata turare dawasu abubuwa dabatasan na meba kafin mutane su cika gidan, danyau za'ai wankin Amarya, gobe jumma'a Asa lalle da yamma walima, sanan jibi asabar jinin biki dakai amarya ahakama dan shege Asad yace shi bayason wani event yace musu ko sunyi bazaije ba kuma sunsan zai aika saisa basuyiba dan Sharif yazo yahada dinner.
Wuraren 9 Abba da kannenshi sukazo gidan dawata katuwar trailer na kayan daki, Grandma tai mamaki bata taba sanin zai mata kayan dakiba dan tuni tamata komi, some of kayan dakinta ma Muhammad danta dukya turosu daga UK but dudda haka bazata taba hana Du'a kayan da mahaifinta yamata ba, Sharif takira yahada trailer da security aka tafi da kayan gidan Du'a, Grandma ta aika trusted friends dinta da some yan aikin data kwaso aje gidan a jera kayan tama Abba godiya da kannenshi suka tafi.
Wuraren 2 na rana aka fara event din ana kidan kwarya, Mami dakanta da shirya Du'a cikin wani hadadden lafaya, da kyar ta iya hadiye kukan datakeji she can't believe yarta tai aure bikin ta ake, ita Du'a din tai zuru zuru tana neman fara kuka kaman yau za'a kaita komi wani iri yamata, aka fita da ita tsakar gida su Rahima duk sukazo suna kallon yanda ake wankin Amarya ana waka suna amshi suna rawa the event was fun sai wuraren 5 aka gama, dakinta Grandma takaita dan tai wanka taci abinci tasha magani tahuta tai bacci haka akayi kuma.
washe gari sa lalle shi dj aka kira akai decorating compound din, ga masu lalle sama da 30, ja, baki duk wanda kikeso za'a miki, sanan ga Ogan masu lallen da ita ce zatama amarya kadai, fitoda Du'a akayi cikin wata vilisco atampa red worth 200k ana rawa sanan Mami ta zaunar da ita akan filo dj yasaki kida aka fara rawa ana mata lalle gidan yacika makil, ihu Rahima data fita waje tayi tace "agyara ga ango zai shigo yabiya kudin lalle" gyarawa akayi, Mom dake tareda wasu kawayen ta data gayyato yan Abuja duk suka zubama gate idanu, Sharif ne yafara shigowa cikin manyan kaya, saiga Asad yaci wani mahaukacin faran shadda yasa bakin glass a idanunshi fuskar nan nashi bayabo ba fallasa yay kyau sosai, saiga wasu abokanansu guda biyu suka shigo Dj nasaki wani sabon kida.
Ahankali Asad ya tsaya agaban Du'a da aka gama zanama lallen hannu daya hadu sosai yana kallonta ta cikin glass, dudda kanta akasa amman tai bala'in kyau, hannunshi yasa ahankali yazare glass din yamikama Sharif dake gefenshi yana wani irin kallonta cikeda so, sanan yatura hannunshi a aljihun riganshi yaciro wrap na yan 1k sababbi guda biyar, ahankali yace "Du'a" dago fuskanta tayi ahankali takalleshi, wani dan lumshe ido yayi yabude kafin ahankali ya ijiye mata wrap din kudin ajikinta daya bayan daya, sanan yakara sa hannunshi a dayan aljihu yaciro 5 more ya ijiye mata, sanan yamikama Sharif hannunshi batare daya kalleshi ba, dasauri Sharif yaciro 5more yabashi sake zuba mata yayi, sanan yasake niko hannu aka sama 5 again yasake zuba mata, saida ya ijiye miliyan biyar duk Mom na kirgawa sanan suka wuce suka tafi ana mugun ihu, sai wuraren 4 aka gama sanan taje tai wanka lallen yamata kyau ja da baki abinku da amarya sanan aka shiryata cikin wani leaur abaya akazo walima sosai tai kuka dan waazin ya ratsa jikinta gani take mafarki take, dan she can't believe itace ke aure Amarya, duk wanan jama'an datake gani sabida itane sukazo wajen nan ga Grandma da mutane wai ahaka ma dan gobe asalin ranan biki batayiba danhar ministers ta gayyata.
Ance rana bata karya ko, yau asabar ranan biki, gabaki daya Du'a farkawa tayi kaman ma batada lpy, kana ganin fuskanta kaga fuskan wacce jira kawai take ko murmushi ne kamata tafashe da kuka, gashi tayi wani arnen kyau tai fresh, yau magungunan da kalan wankan turaren da aka mata daban ne, biyonce makeup artist aka dauko tamata makeup ta shirya cikin wani white gown aka gyara gashinta da Solange tamata akai parking aka mata dauri da head dinta aka zubo da gashinta ta tsakiyan ashoki, subhanallah, yau duk kunyan Mami dataga yarta rungumeta tayi sai kawai tahau kuka, shigowa Asad yayi shida friends cikin shadda da za'ayi couples pictures photo shoot, duk iskancin shi da boye abinshi saida ya rungume matarshi agaban kowa yana ganinta su Rahima sukahau ihu, Mami kuma tashiga daki kunyan siriki, sanan ahankali yariketa yamanna mata peck a forehead aka dauki hoton, kana ganin Asad kaga akwai wani special happiness dayakeji na musamman yau, kusan 2hrs akayi ana hotunan sanan suka sake mata manni shida abokanshi tunda ba dinner zokaga kudi afalon Grandma harda dollars dan da Asad da Yayan Mami da matarshi dasukazo jiya da daddare dukda dollars suka mata manni, Mom da yaranta sai suka dawo yan kallo. Sha'aini akayi nagani nafadi manyan mata na minitoci da ministers duk sunzo bikin manya gidaje biyun nan sun cika makil, tun around 1 Du'a tafara kuka sabida yanda duk wanda zaizo fada ake mata akan zaman aure, gabaki daya batada joy tai zuru zuru tai wani shegen kyau kuma.
Wuraren 5 sabida Asad ja'irin yaro ne mara kunya motocin abokanenshi sukai layi kofar gidan Grandma wai sunzo daukan Amarya, da Ammi taji labarin salati tahauyi tace "jama'a yau naga da, wai Asad harya tura motoci yo saikace wani gari za'a kai Amarya"
Wani sabon wanka Grandma tasa Mami tamata na turare bayan tai sallan magrib sanan aka kawo wani lafiyayyen lafaya aka sama ta sarkan gold aka shiryata tsaf aka lullube mata fuska sanan Mami tafito da ita aka kaita wajen Kaka fada tamata sosai sanan tace dare yayi tagaji amman gobe zatazo yaduba gidan nata, sanan aka kaita wajen Abba da kannenshi fada suka mata sosai dayasa tasha kuka sosai, fitoda ita akayi ana waka ana rawa aka kaita gidan yan uwan mijin, Ammi rungumeta tayi sanan tamata kyauta na darham dubu daya suma ne kawai Mom batayiba sanan aka mata wazai, Ammi tasa tai sallan isha'i sanan aka fito da ita, akofar gidansu taga Grandma tsaye tana magana dasu Sharif dawani irin sauri ta fizge hannunta Grandma jitayi anririketa ana kuka sosai, tace "Grandma dan Allah ni awajan ki zan zauna please Grandma, dan Allah bazan ba" duk dauriyan irin na Grandma saida tadan koka rungumeta tayi sosai tana mata wasu maganganu akunne, sanan takaita tasata amota tarufe sosai Du'a ke kuka kaman zata mutu, Grandma ma Hawaye ta shirya tana tsaye aka wuce da Du'a amota zuwa gidan mijinta, Kaka da Mami ne kawai basu bitaba ita Kaka gajiya ce dan dataje, amman Su Mom da Nana duk sun bisu.