← Book details Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 38

Sashe 8

Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

akwatin hannunsa afalon tacewa yusuf yazauna inda tashiga masa da kayansa dakinta shikuwa fahid dakinsa ya shiga alwala yayi yafito tare d yusuf suka tafi masallacin koda samira tafito taga basanan tasan sun tafi masallaci dan haka itama takoma tayi alwala ta Tatar da sallah saudat ceh zaune cikin dakinta son fahid kullum kara shiga zuciyarta yake gashi mommynta tayi mata alkawarin zata saka fahid ya aureta koda kuwa baya so gashi yanxu kusan sati uku kenan babu alamar Auty rahma ko kuma abbansu fahid tashi tayi ta shirya cikin wata shara sharar doguwar rigar kanta ko dankwali bata daura bah ga uban kitson atac har gadon baya takalmi tasaka mai tsini makullin motarta tadauka ko mommyn bata yiwa sallama bah motarta tashiga sai gidan yaya fahid din shikuwa fahid dakyar ya iya dawowa gidan sabida zazzabi a falo yazauna inda Yusuf a rude ya shiga dakin samira yana fadin aunty samira yayi zai mutu sai wani irin Abu yake da Jikinsa tare suka fito da samira zaunawa tayi kusa dashi tana yimasa sannu irin damkar dayayi mata yana ta surutai yasa tadan Kalli yusuf tace dauko min bargo a dakin dasauri ya shiga dakin ko minti 2baiyi bah yafito dauke da bargo yaron yakoma dakin samira yana shan kuka bargon ta lulluba masa amman ina babu alamar raina rawar sanyi jawosa tayi sosai jikinta tare da kankameshi filo yayi da kirjinta hannayenta duka biyu yasaka ya zayeta bai ahaka saudat ta shigo falon ko sallama babu dasauri taja da baya tare da saka kuka ❤️❤️KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah m sha'aban✍🏼❤️ Page 32-33 Dasauri samira takalli gurin dan saudat take a tsaye tana kuka abinda tafada mata ranar daurin aurenta neh yafado mata da yammah Ana shiriye shiryen kai Amarya daga ita sai fauziyyah a dakin dashiga tana tawani yauki ko sallama babu takalli samira dake kuka takwashe da dariya tana fadar ay duk wanda yace zaiyi auren cushe karshensa kenan kuka mah yanxu kika fara saboda yaya fahid mijina neh ni kadai shishshigi cusa kai babu kwarjini nasan cewa kawai zaki auresa neh amman bazai taba hada jikinsa da kazamar yarinyah irinki bah banxa tsintacciyar mage a dai dai nan kuma tunanin samiran yakatse ayau dole tanunawa saudat cewa ruwa ba sa'ar kwando baneh duk da cewa ita ko kadan bata jin son yaya fahid a zuciyarta kawai tana taimaka masa neh dan allah dakuma irin halaccin da mommy tayi mata hannunta tasaka acikin sumarsa wacce takwanta tayi luf akansa sai sheki take tana kallon saudat tana yi mata murmushi saudat shigo mana kiga yadda yaya fahid yake kwance a jikin kazamar yarinyah kinsan idan yana tare dani baya ji kuma baya gani sai kuma takalli fahid din dabaima san meke faru bah sai sambatu yake saboda zazzabin har yanxu ko sauka bai yi bah ita kuma saudat sai tazata ay irin tsantsar bukatar samira ceh tasashi hk ga kuma hannayensa data gani zagaye a bayan samira maganar da samira take fadawa fahid dinne yasata kidi mah babyna kaji dadin kwanciyarne ko kuma muje daga ciki nabaka zumata kawai kai yadaga mata dan baima san me take fada bahh fita saudat tayi dagudu motarta tashiga taja dagudu har tana kokarin banke mai gadin gidan tsaki samira tayi tare dacewa ay idan kinsan wata baki san wata bah da kin tsaya wallahi dasai namiki abinda har ki mutu baxaki manta bah doctor din gidansu ta kira yaduba fahid yabasa magunguna mahaukacin tuki take wanda koh gabanta bata iya gani watau daman yaya fahid yaudarar kowa yake dacewa ya tsani wannan yarinyar ashe karya yake yana tsananin sonta allah neh kawai yasa zata kai gida lpy kai tsaye dakinta tashiga dayake mommy tana sama tana bacci kan gadon dakinta tafada tare da fashewa da kuka mommy kuwa kwanan yusuf biyar agidansu samira ta turo daddy wanda bai dade da dawowa daga maiduguri bah dayake shi soja neh yaxo yatafi da yusuf yana kuka yana rike samira ahaka ta lallabasa dacewa zataxo dakanta ta dawo dashi bazai kara komawa bah jin haka yasa ya yarda shikuwa fahid yasamu sauki sosai dan har yakoma aikinsa a yaune yaya fahid yaci kudurin wallahi sai yafitar da samira daga rayuwarsa bama shiba har su mommy mah bazasu kara ganinta bahh saudat kuwa tun daga ranar dataje gidansu fahid kullum cikin kuka take tafadawa mommynta ta duk abinda yafaru d kuma irin yanayin dataga fahid din lokacin dasuke tare da samirar itama hankalinta yatashi tashiga rarrashin yar tata dayi mata alkawarin sai tafitar d samira daga rayuwar fahid tadaura dacewa ke kadai kika dace da fahid kuma kedai zaki zauna dashi zakiga yadda zan rabasu bazasu kara kasancewa tare da juna bahhh ❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️ Page 34-35 Yana tashi daga asibitin kai tsaye gida ya nufa lokaci karfe biyar dai dai na yammah hannunsa rike d wata hodar gusar d hankali yana shigowa bai tarar da ita a falo bah dan daman ba sosai take zaman falon bah jakarsa ya ajiye akan kujera ya shiga dakin samira bai taba shiga dakin bah sai yau.....yau dinmah mugun kudunrinsa akan samirar neh yasa ya shigo sanye take da katon hijabi a zaune kan gado dan lokacin tagama waya d mommy kenan kallonsa tayi cike d mamakin mai yakawosa bata ankara bah sai ji tayi ya watsa mata wani abu bata kuma kara sanin inda kanta yake bah shikuwa fahid bayan ya watsa mata hodar gusar d hankali yadauketa cak dan bata d wani nauyi kuma ba kiba gareta bahhh a mota yasaka ta inda yafiji motar dagudu....gudu kawai yake akan titi dasauri yake ya isa inda yakeson yaje karfe 7 nadare takawoshi garin kanoo awani daji dake cikin garin inda babu alamar wani biladama guri yasamu yayi fakin ya fito tare d bude mazaunin baya yafito d samira ya shimfideta a gurin yaja motarsa yayi gaba sai hanyar garin abuja baya tunanin irin halin d zata kasance kawai burinsa yaga yadena ganinta kwata kwata acikin rayuwarsa ita kuwa samira ba tafarka a wannan dajin bah sai wajen karfe 8:40 tayi matukar tsorata ganin inda take a hankali kuma ta tuno d abinda Yaya fahid ya watsa mata a fuska kuka tasaka duk a tsorace take kuka tasaka tana fadar wayyo Allah ni samira ina Yaya fahid yakawoni jitayi andosota d fitila anacewa yawwah ku tsaya gawata chan mah kafin tasan abinyi taga wani kato ya sarka mata wata ijiya ahannu sannan ya daka mata tsawa yana fadar tashi muje kina bata mana lokaci sai sannan takula dawasu yammata da aka daure hannayesu da wani dogon ice kuma aka sakawa kowaccensu akafadarta dakyar suke tafiya daga ganinsu kasan sun galabaita mikewa tayi dan bata da wata mafita igiyar d aka daure mata hannu aka saka aka daure d icennan wani irin nauyi taji dayasa tayi taga taga zata fadi taji an zabga mata wata murtukekiyar bulala wata iriyar kara tasaka Ina Wanda ya zabga mata bulalar yace auu kina wani kokarin faduwa idan kika sake kika bata min lokaci zan miki a zabar d sai kin roki mutuwarki dakan ki tafiya suke inda dukkannin karfin samira yakare bama ita kadai bah harda sauran wani daki aka shigar dasu dan karamine duk kura d datti fitowa sukayi suka kullesu acikin dakin samira tabi yammata da kallo tunanin Mai wadannan mugaye zasuyi musu takeyi dukkannin yammatan kana kallonsu kasan a tsorace suke abangaren fahid kuwa Yana zuwa garin abuja dan lokacin karfe 10:00 dai dai wanka yayi sannan ya kwanta zuciyarsa cike d farin cikin yau burinsa ya cika yafitar d samira daga rayuwarsa dariya takeyi sosai tana cewa gsky mommy wlh kina burgeni kina sona sosai yanxu kina nufin na kusa nazama matar Yaya fahid indai mukayi abinda boka yace tohm mommy dan naje nakwana dashi ay bawata matsala bace Kuma indai Samira zata fita daga cikin rayuwar fahid ay nasan zaki iya shiyasa banji wata damuwa bah dan idan mah kikayi karuwarki ce zan mah yi momcyyy I love uh mommy tafita inda ita Kuma tashiga wanka tashirya makullin motarta tadauka bayan tashiya cikin shigarta wacce bata dace bahhh gidan bokan tanufa xuciyarta cike d farin ciki ❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️ Page 36-37 Kwana sukayi babu wanda ya rintsa atsakaninsu ga sauro duk sau kurukuruwa yake musu a kunne sai yanxu ta kula da wata mai ciki dake cikinsu cike d tausayawa takarasa gurinta wani irin nishi take inda numfashinta yake fita sama sama ga cikinnata yakai lokacin haihuwa ko yau ko gobe anan take takara tabbatarwa d cewa wadannan mutanan gaskiya basu d imani kwata kwata su goma ne duk yammatane sai ita d take d cikin sannu samira tace mata dakyar ta iya amsa mata d yawwah daya daga cikin yammatance Samira taji tana cewa ruwa ruwa dasauri tajuya takalleta ay bama ita kadai bah dukkansu suna bukatar ruwa yar karamar kofar tanufa tana bubbugawa ko kadai bata damu d mai zai biyo baya bah wani mara imani neh yabude idanuwansa jajawur fuskarsa baka kirin kallon Samira yayi lokaci guda Kuma ya dauketa d mari yana fadar Kai Baki d hankali koh sarki barkodi Yana bacci zakixo kina bubbuga mana kofa naga alama kina bukatar mutuwarki yau dinnan ya mayar d kofar zai kulle tasaka hannu tare d tura kofar d karfinta taga taga yiyi yana kokarin faduwa inda kofar tabude gaba daya fitowa samira tayi tana huci nufarsa tayi itama ta zabga masa mari tana fadar kunxo kunsaka mu acikin dakin kuna tunanin bamu d gata neh koh mudin bayinku neh kai harka isa ka mareni tohm nayi hakuri a wanchan lokacin har nabari wani da namiji yamareni Amman yanxu wallahi baku isa bah babu wani da daya isa ya mareni in kyalesa na fuskanci ku maza baku d imani baku ba tausayi Kuma d kake cewa Wai mutuwata tana kirana a yau din karkafasa koka kasheni duk maganganun d samira take sarki barkodi yana jinta Dan magana take dakarfi Kuma cikin fushi muryar yarinyar tana yimasa dadi duk dacewa ransa abace yake dan bacci yake kuma a kaidarsa ko da ace daya daga cikin mutanansa neh yake bacci yaxo Yana masa magana Yana tashi kasheshi yake tashi yayi ya fito waje inda
Chapter 8 · 0% Book details