Sashe 36
Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
💜💧 KADDARATA😔✍🏾
Story and written by Naanah M Sha'aban✍🏾💜
Page 164-165
Abinda yafaru neh yashiga dawo min kuka nasaka Ina rokon Allah yasa dai babu abinda wannan Dan iskan yayi min motsin kofa naji alamar zaa budeta na kafe kofar da ido ina jiran Naga waye zai shigo......wannan dai mutumin neh na daxu kallonah yayi tare da shekewa da wata iriyar dariya har Yana tintsirawa🤣🤣
Hmmm fadeelarh koh...har kin gaji kin tashi kenan🙃kallonsa kawai nake daga kwance idanuwana na zubar da hawaye natashi dakyar duk jikina yana min wani irin xugi Mai kayi min.......wani irin kallo yayi min irin na cikakkun Yan bariki yace Awww tambayata kike ance miki ni irin mazannan neh marasa tunani in ajiye budurwa kamarki har tsawan kwana uku ace ban jiii dadinah bah........duk da irin kukan da nake sai da na firgita kenan shikenan yarabani da komai nawa.....cikin wani irin zafin rai na tashi a wahale na shiga buga Masa duk abinda na daukooo Ina fadar mugu azzalumin Allah ya isa tsakanina dakai fita yayi dagudu tare da rufe kofar....Amman duk da haka ban mah san yafita bah duk bayan kwalbah sai da na fasa na hargitsa dakiii nadawo Kamar wata mahaukaciii.....
A daidai anan fadeelarh ta tsaya tana cigaba da kukan idanuwanta nakan Yaya umar tace Yaayah kasan koh anan na tsaya wlh kasan mahaifina yayi min abinda bazan taba mantawa bah har nakoma ga Allah Dan Mai zan kii tsanarsa Dan Mai bazan yi Masa addu'ar Allah ya tozartashi bahh ya wulakanta.......mommy ceh ta toshe mata baki wacce ta girgiza da jin labrin fadeelarh Kuma tayi matukar tausaya mata sosai🥰🥀
Kiyi shuru kidaina fadar irin wadannan abun akan babanki ae komai yayi miki mahaifinki ae bazaki taba chanxashii bah Kuma insha Allah zamu fitar dake daga cikin halin da kike ciki Amman kemah sai kin taimaka mana ankama wannan azzalumin......insha Allah zan taimaka tayi maganar tana mai xubar da hawayeeee.....kiyi hkr kinji kanwata insha Allah indai ina raye bazan kara barinki kisha wahala bah karshen wahalarki taxo bijahi rasulullahi🙏💔Yaya umar yafada tare da Bata wani farin hankey takarba ta goge hawayenta tare da yi masa murmushi😊sun dade suna bata baki sannan suka tafiyy suka barta daga ita sai Yaya umar dan yace bazai tafiyy yanxu bah shi kuwa d.p.o tunda yaga yanda Umar Ibrahim yake ta lallaba fadeelan yasan da wata a kasa kuma ya shiga taitayinsa da irin abubuwan kyarar da yakewa fadeelarh....... fadeelarh kuwa taji matukar dadin yanda Yaya umar yake nuna mata kulawa Ashe daman akwai ranar da wani zai kula da ita zai bata lokacinsa akanta......kaiiii alhamdulilah😊🙏
Sai wajen karfe 8pm ya tafiyy bayan ya siyo mata abinci sai da yasata a gaba taciii ta koshi sannan yatafiyy ita kuma takoma cikin sell ta kwanta domin tayi bacci dan wani irin bacci take jii sosai🥱😴
BAYAN KWANA GOMA
Bangaren Fahid kuwa shida Samira yau watansu biyu da komawa gidansu wata iriyar soyayyah suke nunawa juna Kamar sa cinye juna😁 shurac da ifteesan yanxu watansu hudu Amman idan kagansu kai zagayi tunanin sunyi wata bakwai saboda irin girman da sukayi da wayoo ga Kuma gata da suke sha ta wajen iyayensu da kakanninsu🥰😘💔
Anan zan tsaya sai Allah yakaimu tomorrow✍🏾🥰
Nice taku a kullum akoda yaushe Naanah Sha'aban✍🏾💔
💔💜 KADDARATA😔✍🏾
Story and written by Naanah Sha'aban✍🏾💜
Page 166-167
A yau akayi nasarar Kama usman bayan takaddamar da akayi kafin akashi d.p.o ya bukacii dasu mommy suxo domin akwai maganar da yakeso yayi dasu akan fadeelarh💔
Suna xuwa suka tarar dashiii a inda d.p.o din yake maganar da bakinsa dakuma masu laifii usman Yana durkushe ya sunkuyar da kansa bazaka iya ganeshi bah inbah dago kansa yayi bahh fadeelarh kuwa sunki barin tafito domin sunga zatayi musu hayaniya tana ganin Yaya umar ta shiga yin kuka tana fadin Yaya kace suu barnii wlh nii bani da laifii.......matsawa Umar yayi Yana murmushi yace haba kanwata meye abin kuka ynx zaa budeki kowa mah ae yasan Baki da laifii Amman dole sai kinje kotu domin kii bada shaida Dan alkalii zaiso jii daga gurinkiii.......
Tohm shikenan tafada tare da sauke ajiyar xuciya....... Mukullin sell din aka bashii ya budeta tana fitowa tayi gadan gadan gurin usman....lokacin shikuma ya dago da fuskarsa Yana Kara jaddawa d.p.o din cewar eh shi yace fadeelarh ta sace Samira.....wani irin azababban marii tayi Masa hagu da dama tana daukar duk abinda yaxo hannunta tana Dora Masa akaiiii ae kuwa kafiii kace Mai jini ya wanke Masa fuska saka makwan kwalbar da tarotsa Masa a goshiii mummy ceh ta riketa tana fadar haba fadeelarh menene kina so ki aekata laifiii.......mommy ku barni in kasheshi bashi da imanii...Kinga fadeelarh ki kwantar da hankalinki Mana abii komai a hankalii Yaya umar yafada Yana maii janta Suka koma gefe.... d.p.o Kuma ya Kira wani doctor domin axo a duba usman domin suu samu su cigaba da tambayarsa..........koda doctor yaxo yaga ae batayi Masa wani rauni sosai bahh....ya nade Masa Kai da bandage......aka mayar dashi sell d.p.o yace wah suu mommy da Abbah su shiga office dinsa Suka shiga Suka zauna akan kujerun office din d.p.o yafara magana Kamar haka Alhajii ynx dai komai insha Allah muna sa ran zai tayii Kamar yadda muke Soo Kuma zaku iya tafiii da fadeelarh Amman idan za'ayi zaman kotuu sai ta dinga xuwa Daman abinda yasan bamu bada bailing tah bah saboda baa kama shii aenahin Mai laifiii bahh.......... murmushi Abbah yayi tare da cewa Alhamdulilah Allah mun gode maka....mungode sosai sagir Abbah yafada Yana Mai fiddo da kudii ya ajiye masa a gabansa Yana fadar gashi wannan kasha ruwa😁😁shima godia yayi musu sosai sannan suka fita suna mah farin ciki...................
A motar Yaya umar fadeelarh ta shiga tana mai farin ciki da yiwa suu mommy godia da Suka tsaya tsayin daka har aka bada bailing tahh......shi kuwa Yaya umar sai satar kallonta yake Yana Kara jin wani irin abuuu a xuciyarsa game da yarinyar Dan yarasa maiyasa koh kallonta yayi sai yajii dadi a cikin xuciyarsa....idan Kuma bai ganta bah koda kuwa nah rana daya neh sai yajii duk babu dadii.......
Anan zan tsaya sai kuuu dakaceniii gobe kuji yadda zata kaya.....🔥🔥🔥
Nice taku akullum akoda yaushe Naanah Sha'aban💔🥀
💜💔 KADDARATA😔✍🏾
Story and written by Naanah Sha'aban✍🏾💜
Page 168-169
A yau aka yankewa usman hukuncin rataya bayan doguwar shari'ar da akayiii...... fadeelarh Suka dawo gida cike da farin ciki.....a faloo ta tarar da Yaya umar da yake shii bai samu damar xuwa bah saboda bashii da lafiya shine mommy tace ya zaunarh.......yaya....Yaya tafada tare da shigowa dakin da gudu koh sallama batayi bah....kana kallonta zaka San tana cikin tsantsar farin ciki mara misaltuwa.....kare mata kallo yayi shima Yana sakar mata wani irin sirritatcen murmushi.....Oyyah kafin kifada min lbr Mai dadi ki koma kiyi sallama😊💔Ohhh sorry Yaya tafada tare da dafe goshinta takoma......sannan ta dawoo dauke da sallama a bakinta duk suka amsa tare taxo ta xauna kusa dashii tana Masa ya jiki....dasauki sister anyi nasara kenan tunda Naga kin shigo kina tawani murmushi hakoranki Kamar gonar Audiga😁😁ehmn Yaya anyi nasara tambayi mommy kajii kaiii najii dadi sosai pha.......Ashe yayansuu bilkisu neh wacceh Yaya Ahmad zai aura....haba yafada tare da xaroo ido Yana kallonsu mommy.....mommy tace wlh yayansu neh usman Dan har kokarin Kama mahaifinsu yayi zai garkuwa dashiii......Allah bai basa sa'a bah shineh aka kamashii.....kaiii Amman tirr da wannan rayuwar daya daukarwa kansa......ifteehal ceh ta shigoo tare da Samira rike da ifteesan a hannunta shikuma shurac Yana bayanta dasauri fadeelarh ta tashi ta daukar mata ifteesan din ta dawo ta xauna a inda take tana mata sannu da zuwa......Samira taxo tare da amsawa da yawwah dafatan anyi nasara a kotun dai koh???? Fadeelarh ta gyada kaii tana murmushii tare da jijjiga ifteesan saboda kuka da tafara.....Masha Allah Alhamdulilah....Allah mungode maka...kawota nan uwar quya Yaya umar yafada tare da Mika hannu ya dauki iftee.....Samira ta gaishe dasu mommy Suka amsa mommy tace Ina toh shiii babban yayan koh kun barshi a gida....aa wlh tare muka tahoo ya ajiyemu a wajen aikinsa Muka karasoo sai xuwa anjima zaixo ya daukemuu da daddare...Allah yakaimu......
Yau yakama bikin suuu Yayah Ahmad saura satii daya anata shirye shiryen bikin......saudat kuwa cikinta ya tsufa sosai tare da Samira suke ta shirin bikin tare Dan har kayan da zasu sah iri daya neh wata iriyar shakuwa ceh a tsakaninsu Dan duk satii sai saudat taje gidan Samira Kuma itama samirar tana xuwa gidanta....... sun manta da abinda yafaruu a baya.....abbah yasa hada Auren fadila da yaya umar Tunda yaga alamar yaya umar din yana sonta Amman fadeelarh sam bata san da maganar bah shii yaya umar din Amman yasanii kuma yayi farin ciki da hakan sosai........... Ita da Asma'u mommy tabiya musu suka je gidan wata kawar fauxiyyah take musu gyaran jiki dubu 100........ Yau suna xaune da saudat da samira a babban falon mommy da yake biya sukaxo yau Zasu koma gidan mazajensu sai kuma biki... Mommy tana dakin abbah su biyu neh a falon suna hirarsu ta duniya....
Sukayi sallama yaya daddyne a gaba sai yaya umar suka Amsa fuskokinsu dauke da murmushiii... Saudat tana xolayar yana daddy ango sabon sarki a ganka Ana kare maka kallo kadai kusan tashiii daga gauroo... Harararta yayii sannan ya xaune shima yaya umar ya xauna yana dariya ae saudat bazai kulaki bah sabida baisamu yaga heartbeat dinsa bahhh sunje gyaran jiki.... Anyi masa dai kamar yadda akayi min dole Kayi hakuri dan uwa wlh kamar najawo satii dayan nan yafada yana yatsine fuska....... Dariya sukayi sosai samira tace kaiiiii kawu tohm ae kamar yau neh....... Dan haka kudai nah fushi haka saudat kuwa takasa daina dariya kaiiiii Chabbb ran maza yabaciii watau shine naga yauu kawani daure fuska Ahhhh Wallahi sun kyauta min😜😜😜😜dan Allah aunty saudat ki barni haka wlh bakiji xuciyata bah kamar zata fashe........ Ayyah sorry bro ka kwantar da hankalinka ae saboda kaiii zaayi mata gyaran Kaga kwata kwata sauran pha kwana biyar ahaka sukayi ta jansu da hira har suka waraiiiii suka dawo kamar daaa
Anan zan tsaya kuyi hkr kwana biyu bana yin typing wlh ina busy neh Amman Insha Allah ynx zan dinga yi muku akan kariii.....
Kuma sabon littafinmu da nace on 5 march ynx sai on 12 saboda bangama wannan littafin bahh