Sashe 11
Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mommy bata farka bah sai karfe 10pm nadare babu mutane da yawa a cikin dakin aunty sadia d saudat sun tafi dan daman ba xuwan allah d annabi baneh Ahmad ne sai umar da daddy da yusuf sai abbah dake kan gadon sai kuma aunty binta da taimakon abbah ta tashi zaune kuka ta fara sosai tana fadar yanxu Daddyn yara abinda wannan yaron yayi adalcine yarinyar nan fah marainiyace bata da kowa sai mu amman yayi mata wannan wulakanci kiyi hakuri rahma ki kwantar d hankalinki zamu shawo kan matsalar taya zan iya kwantar da hankalina bayan bamu san wane irin hali samira take bahh ya kasheta koh ina yakaita babu wanda yasani zamuyi magana idan muka koma gida yanxu fatanmu ki kwantar da hankalinki ki samu sauki dan komai yaxo mana dasauki shuru kawai tayi aunty binta tace sannu aunty rahma kai kawai ta gyada mata Ahmad kuwa a gidan ya kwana dan daman bayason zaman gidansu tafiya take duk tagama jigata rabon da ta saka abinci a cikinta harta manta ga jaririyar sai kuka take alamar tana son bukatar abinci tsayawa tayi kusa dawani babban shago hawaye zai gangarowa suke daga kan kuncinta mai shagone ya kula da ita yaga tana bukatar taimako dan haka yakirata tana xuwa yake tambayarta Meya faru nan take fada masa cewa dan allah ya taimaka mata d abinda koh jaririyar nan neh nabata toh babu damuwa zan taimaka miki kunce jaririyar tayi bayan yamiko mata wata fida da akasa madara d ruwan dumi aciki tasha sosai sannan bacci yakwasheta maida ita tayi tagoyata sannan takalli mai shagon tace ngde babu komai kawai ina son kiyi min addu'a neh dan a halin yanxu ita nake bukata sannan ya miko mata wani drink mai kauri yace kema gashi tohm ngde yadda kataimakeni allah ya taimakeka kaima amin daga haka tajuya ta cigaba d tafiya ❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️ Page 48-49 Mommy ceh zaune akan gado yau kwananta biyar da aka sallamota daga asibiti abbaneh akusa da ita ta kalleshi sannan tace daddyn yara dole muhada auren fahid d saudat tunda ya riga da ya jefar min da yarinyata bansan inda yakaita bah bansan a wane hali take ciki bah a dah naki aurensa da saudat saboda halayen saudat sam bata dace ace itace zata zama sirikarmu bahh Amman yanxu dole ya aureta ko Yana so ko baya so tunda Daman Ni nace ban yarda bah toh yanxu na yarda Abba baice komai bah Dan yasan duk cikin bacin rai take maganar Kuma yasan yadda take tsananin son samirar saboda bata da yarinya mace ita Kuma tana son yarinya mace tashi yayi yace toh ay duk abinda kika yanke banda tacewa Ni zan fita tayi masa adawo lpy sannan takira daddy a waya tace yakira fahid yace tana son ganinsa yace tohm baa fi mint 10 bah sai ga fahid dayake karfe 6 na yammah bayan sun gaisa yake mata ya jiki koh amsawa batayi bah ta mike tsaye tafara magana fahid wannan umarni nake baka nan da kwana 15 zaa daura daurenka da saudat sai kaje kafara shirye shiryen auren a firgece ya dago Yana fadar mommy saudat pha kika ceh kin manta halin saudat neh mommy nasan kike ko mari ta dauke shi dashi jikake tas tas har sau biyar ❤️❤️KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah m shaaban✍🏼❤️ Page 50-51 A firgice yadago yana kallon mommyn dan bata taba marinsa bah sai yau watau nizaka tsaya kana tambayata wai wasa nake ni sa'ar wasanka ceh rashin mutuncin naka har yakai ni ina matsayin mahaifiyarka ina fada kana fada kuka tafara yi inda taxauna a kasa hankalin fahid yakai kololu gurin tashi wannan wacce iriyar asarace ace mahaifiyarka ta dinga kuka saboda shi ay tazama dole ya auri saudat duk da cewa baya sonta matsowa yayi gurin mommyn yakama kafafuwanta yana fadar dan allah mommy kidena kukannan kiyafe min wallahi natuba nabi allah kuma nabiki zan auri saudat wllh duk da dai bana sonta amman zan bi umarnin da kika bani shikenan na yafe maka tafada fuskarta babu yabo babu fallasa dan har yanxu haushin dannata take saboda yayi sanadiyar fitar d yarinyar data dauka tamkar yarta daga rayuwarta haka yatashi xuciyarsa babu dadi gida yanufa yana xuwa akan kujera zauna tabbasa yasan d samira tana nan babu abinda zai sa mommy tace ya auri wannan watsastsiyar wadda sam bata san darajar mutane bah bare tasan tata jiyayi ana shafar masa fuska a firgice ya mike daga shigidar da yayi akan kujerar dan yasan gidan babu kowa wazai gani saudat ceh sanye d wani gajeran wando sai kuma wata half best wadda iya kirjinta kawai tarufe mata bata d hannu kallo daya yayi mata yakawar da kansa gefe yana fada ke tashi kifitar min a gida uban waye yace kizo ko na gayyaceki neh aa mijina ko kadan baka gayyaceni bah kuma babu wanda yace inxo kawai nazo na dauke maka kewane dan nan ba dada dewa bah zaka zama mallakina ni kadai zan dinga kwana Ana har sai lokacin bikinmu kallonta yayi dasauri lallai sai yau ya tabbatar saudat bata da hankali ance mata shi din watsastsene irinta amman yanxu zai koya mata hankali ❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️ Gargadi ban yarda wani ko wata tayi min amfani da littafina bah ko ta wacce iri yar hanya wannan ni kadai nake da ixinin yin haka sai Kuma iyayena Wanda sadaukarwa neh gasu Page 50-51 Ya dan kalleta yayi murmushi ita Kuma ganin murmushinsa a tunaninta shikenan zai yarda sudinga kwana tare har xuwa ranar d zasuyi aure yaya akayi kikaxo dan ni banga shigowarki bah kana shigowa nima na shigo na dade da xuwa Amman sai naga falon a kulle shine natsaya a mota najiraka hmm ohk kama hannunta yayi kamar zasu shiga dakinsa sai Kuma ya juyo yakalleta murmushi take tasakar masa tsayani bari inshiga infito Yana shiga yadauko belt dinsa Yana fitowa bai jira wata wata bah ya shiga dukanta baji bah gani fita tayi da gudu tashiga mota taja dakarfi tanufi gidansu shashasha da kin tsaya kinga abinda zan miki kinyi tunanin kowa irin halinki gareshi tohm ni zuciyata a tsarkaketake sai kuma yaja tsaki yanufi kofar shigowa falon ya kulleta sannan yakoma dakinsa tafiya take gashi duk yunwa ta isheta dan wannan drink din da mutumin nan yabata bata sha bah ko kadan jaririyarta take bawa da zarar taga tafara kuka dan ita yarinyar har tasaba dan bata taba shan wani abu bah sai wannan madarar dakuma drink din Samira wata rana har kuka take yiwa yarinyar ganin daga zuwanta duniya har tafara ganin kalubale dare yayi sosai dan lokacin karfe 10 nadare ga unguwar shuru bah abinda kakeji sai kukan karnika abinda yafaru da ita jiya ta tuno wani dan iska da yaso yayi mata fade Amman Allah ya taimaketa ta kubuta daga gurinsa dan lokacin da daddarene irin tasamu guri ta zauna ga yunwa ga bacci sai kawai mutum tagani yana shafata tasamu wani dutse ta buga masa ta dauki yarinyar suka bar gurin da gudu kuka tafara sannan ta cigaba d tafiya gaskiya bazata taba barin rayuwarsu ita d yarinyar nan ta gurbata bah dan haka duk da irin baccin da takeji bazata zauna a cutar da rayuwarta bah wasu yan shaye shayene taga sun dosota dasauri tafara dubi dubin inda zata shiga tabuya duk gidajen unguwar a rufe suke chan ta hango wani gida mai gate a bude ay kuwa dasauri ta shiga gidan tare da saka sakata Mai gadin gidanne ya leko jin alamar mutum ya shigo harda saka sakata dasauri tabuya a gurin wani lungu dan tana ji ana cewa masu gadin unguwar duk basu da mutunci kuma basu da tausayi koda yafito yashiga dube dube dan idan wani neh yashigo yau zai raina kansa idi yana daya daga cikin marasa mutunci a masu gadin unguwar komawa dakinsa yayi dayaga babu kowa ita kuwa Samira fitowa tayi jin alamar yakoma dakinsa chan ta hango wani plate an rufeshi dasauri ta isa gurin tana budeshi sai taga abincine anci rabi aka ajiye rabin a gurin wanke wanke ay kuwa ta zauna tashiga cin abincin sai da ta cinye sannan takoma cikin wannan lungun ta zauna bacci tafarayi harda munshari yaushe rabon data samu tayi baccin koda awa daya neh Amman gashi yau ba ita tatashi bah sai karfe 8 nasafe jaririyarta ceh tafara kuka tarasa inda zata saka kanta tasan kuwa yau korar wulakanci idi zaiyi mata ay kuwa Yana fitowa yanufi lungun Yana fadar toh nuna fika fito nan barauniya a dai dai lokacin fauzan yafito zashi aiki kukan dayaji neh yasa yakalli gurin dayake jin kukan wata baiwar Allah yagani ga jaririya a hannunta Amman duk da haka saboda rashin imani idi yake kokarin tunkuda tah dasauri cikin tsawa yace Kai idi baka da hankalinehhhh ❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️ Page 52-53 Idi mai gadi ya tsugunna har kasa yana gaishe d fauzan ya amsa idi mai gadi yasan fauxan kwarai tsani a wulakanta wani dan adam barantana yau yaganshi yana kokari fitar d mace ta karfi shiyasa duk yakaraya yasan yau cin abincinsa yakare a gidan hakuri ya shiga bashi ya dakatar dashi dasauri tare da cewar kabata hakuri idan ta hakuri shikenan dan bani kayiwa bah hakuri yashiga bata tabude bakinta dakyar fuskarta na zubar da hawaye tace bakomai xuyawa tayi zata fita daga gidan taji muryarsa nacewa baiwar Allah tsaya tsayawa tayi inda yakaraso har inda take Yana cewa idan bazaki damu bahh zaki iya tsayawa anan idan kin huta sai ki tafi Dan Naga kamar kina da nisa koh bata ce masa komai bah dai kukan yarinyar neh yasata saka kuka tasan yunwa takeji Kuma ita bata d abinda zata bata taci kabar yarinyar yayi yanufi kofar da zata sadashi da falo bin bayansa tayi hajiya ummah d hajiya mama duk suna falo tare d yaran gidan hirar duniya sukeyi abinsu bilkisu ceh kadai bata nan itama bata dade da tashi tahau sama bah feenat naganin Yaya fauxan din da jaririya ta tashi dasauri tana fadar yayana aina kasamo Mana baby matar d tagani a bayansa ceh tasa tayi shuru hajia ummah d hajia