Sashe 24
Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
💔💙 KADDARATA😔✍🏼 Page 100-101 Shirye take cikin gown kanta ko Dan kwali babu tana tuki ta kunna waka a cikin motar ta kure tana bi wayarta ceh tayi ruri kamar bazata dauka bah ta duba taga waye wani irin ihu tasaki ganin utuba lallai yau zaa yiwa iskanci fintin kau ta daga wayar hello dear a chan bangaren akace hii beb kinganni nan Ina Kan hanya zanje club kina chan neh Aa nima Ina Kan hanya Amman sai na biya wani guri haba dear wani irin guri kuma Kinga fada min a Ina kk yanxu nan tayi masa kwatancen gurin da take yace tayi parking Yana kusa da gurin yanxu xai karaso taja tayi parking a gefen titi tana murna shikenan mah tasamu wanda zai rakata makabartar nan Daman tana tunanin ya zaai ta shiga makabarta karfe 3 Amman ita gaskiya yanxu xataje ta binneh bazata Bari wani karfe 3 bah ana tsaka da Shan chasu aceh bata nan chabb bazai yiyu bah Shima wannan bokan bansan a Ina mommy taje ta kwaso mana shi bah Mai shegen tsirfa ga gurin Wanda muke xuwa kawai muje muyi kwana daya a gurinsa bukata tabiya Amman zataje gurin wannan Dan iskan wani sai an binneh laya amakabarta Kuma a sabon kabarin jariri namiji sai taja tsaki tana tsaka da maganganunta taji an dafata utuba neh Dan Yana xuwa yaga motarta shine yayi parking din motarsa ya fito ya nufo motarta kallonsa tayi tana murmushi sannan tayi masa kiss a lips dinsa tana fadar lallai Ni yaushe rabon Dana ganka Daman talakawa suna ganinku manyan maganin kanana kanana Kinga ba wannan bah ya Naga har nashigo mota bakima San na shigo bah kina ta maganganun tsaki taja wallahi nida mommyneh Wai laya tabani naje makabarta nabinneh karfe uku toh pha saboda wannan mijin naki koh wallahi pha tafada tana tabe baki Kinga kinsan yadda zaai yanxu kawai muje mu binneh Dan karfe uku gsky muna Kan network nima haka nace ok gsky Ina ganin hakan zai fi eh tayiwa motar key Basu zame ko Ina bah sai makabarta har ta bude mota zata fita utuba yace dakanki zaki binneh kuma haka bani na binneh Miki Ok gashi ka hutar Dani mah tabashi layar ya fita yaje ya binneh layar yadawo Basu zame ko Ina bah sai club....... Bilkisu bilkisu Yaya fauxan ya Kira sunanta a firgiceh ta kallesa tafara murmushi Yaya fauxan Ashe.......ya daga mata hannu Yana fadar yi min shuru Ashe duk abinda nake fada Miki bakya ji yanxu idan kika cigaba da yin tunanin nan har yazama kin kamu da ciwon xuciya shi Ahmad din yasan kina yi neh koh asararsa ceh ko kadan bashi da damuwa muneh a ciki saboda haka Ni zanje dakaina Abuja na kawo karshen wannan abun kuka tasaka tana fadar Dan girman Allah Yaya fauxan tayi min rai karkaje ka fadawa Yaya Ahmad Ina sonsa wallahi na dena bazan kara yin tunani bah duk da bana tunanin zan iya Dena tunanin Yaya Ahmad a cikin xuciyarta wallahi Yaya Ina masa so Dani kaina bansan ya zan misaltashi bah gashi shi kuma baima San Ina yi bah takarasa maganar tana kuka yi shuru toh ya isa feenarht ceh ta shigo ta rumgumeta aunty bilkisu Dan Allah ki dena kukan nan haka kinji wallahi minyi matukar damuwa da irin damuwar da kike ciki da dahalin da zan ciro damuwarki nasaka a cikin xuciyarta danayi tuntuni rumgume juna su kayi suna kukan tare Yaya fauxan yayi matukar tausayawa bilkisun ya isa haka idan baso kuke su mamy suji bah kuma tohm shuru sukayi feenarht na rike da hannun bilkisu tace Yaya yanxu ya zamuyi mu fidda aunty bilkisu zaunawa yayi ya zabga tagumi yayi batare da yace komai bah na tsawon lokaci sannan ya numfasa yace feenarht ai babu abin yi sai dai kawai muyi ta addu'a har Allah ya taimakemu insha Allah komai zaiyi dai dai aunty bilkisu feenarht tafada tana goge mata hawayen fuskarta Allah ya yarda Ameeeen......... Daji neh babu abinda kake ji sai kukan tsintsaye Usman neh zauneh da bindiga a hannunsa ga mutaneh maza da mata an daure hannayensu da igiya suna zauneh masu kuka nayi masu addu'a nayi kallon daya daga cikin makarrabansa yayi Yana cewa kaje su baka nombobin wadanda suke ganin zasu iya bada kudin fansarsu nan da 43 hours idan kowannansu baa kawo million 10 bah zan aikasu gurin da baa dawowa angama oga 💔💙 KADDARATA😔✍🏼 Page 102-103 Mahaifin Faisal neh zauneh kusa dashi Dan yau kwanansu biyu da dawowa daga asibiti daga shi sai Faisal neh a dakin kana kallon fuskarsa kasan akwai tsantsar bacin rai a tattare dashi yafara magana Faisal kabani mamaki Ashe duk irin tarbiyyar da muka baka da kaje karatu kasar waje ka watsar da ita ka debo dabi'unsu yanxu kana Dan musulmi Amman kaje ka kwanta da matar aure ka xubar min da mutunci a gaban mutanan dasuke matukar ganina da mutunci baba Dan Allah.....dakata bana son naji kace komai baka da abinda zakace min yanxu umarni nake baka bah shawara bah kaje ku dedeta da saudat tunda naji ance mijinnata ya saketa tana gama idda zaa daura muku aure da ita dasauri ya dago Kai Yana fadar baba saudat pha kace Dan Allah kazabar min kowace mace wlh zan amince in aureta Amman Banda saudat wlh bata da kamun Kai kwata kwata bata dauki aure abakin komai bah wani irin mari ya daukeshi dashi sai da yajera masa sau biyar sannan yace auu sai yanxu kasani kenan aurenku da saudat babu fashi Dan jiya mah munyi magana da mahaifinta Kuma ya amince Dan haka Dan ubanka doleneh ka auri saudat ka tashi ka fice min daga daki mara kunyar banxa tashi yayi ya fita xuciyarsa cike da bakin ciki yasan tunda baba ya furta sai ya auri saudat toh yasan babu gudu babu jada baya Dan baya taba yin magana ya chanxata Dan haka ya kudurce a ransa zaije yayiwa saudat kaca kaca yadda bazata yarda ta aureshi bah........ Tuki yake cikin nutsuwa sanye yake da shadda kofi colour tunanin matarsa Samira cika masa xuciya hmmm yau dai duk jarabarki sai naganki nagaji da irin horon da kike min yau kwana uku bansan a wane irin hali kike bah plx baby kiyi hakuri kiyi hakuri wlh zan iya zaucewa idan Baki yafe min bah haka yayi ta surutai kamar a gaban samiran yake har ya isa gidan hon yayiwa Mai gadi ya bude masa gate din ya shigo......zauneh suke suna hira kasancewar yau weekend babu makaranta ifteehal ta kwanta akan Samira tana shafa cikin Samira Wanda yanxu watansa biyu ta dago tana kallon Samira aunty kin tusa kiyi min kani koh Kinga fahisat mommynta ta haifa mata mace Ni Kuma namiji nake so kinji mu dinga wasa dashi tafada cike da shagwaba Samira bata iya ceh mata komai bah sai Yaya umar neh yace ai ifteehal nima na ison namiji dan haka kiyi ta addu'a auntynki ta haifi namiji kullum idan kikayi sallah kinji eh zanyi uncle Kuma kasan meh? Aa sai kin fada sweet sis ni zan zabi sunan da zaa saka masa Ahh lallai tohm ya sunan shurac Samira tace shu meh? Yarinya karama dake sai shegen iyayi tafada tare da jan tsaki dariya yaya daddy yayi tare da cewa kinji ki yarinya ta Fadi sunan da takeso asawa son zaki ja wani tsaki babyna kinsan sunan yayi bala'in yin dadi bari Yaya fahid yaxo sai ki fada masa dan yasani koh?eh yawwah uncle dina muryarsa sukaji yayi sallama sukayi ido biyu sukayi da Samira ta dauke Kai lallai yau yayi mata bazata toh ya akayi bataji hon din motarsa bah su Yaya umar neh suka amsa sallamar iftee kuwa tana ganinsa taje da gudu ta rumgumeshi tana masa oyoyo zaunawa yayi a kujerar da take kusa data Samira duk suka gaisheshi Amman Samira ko kadan bata da niyyar gaidashi Ina mummy yau banganta a falo bah wlh tana dakin Abbah Yaya daddy yabashi amsa hada ido sukayi da Yaya umar yayi mata alamar da ta gaidashi kamar taki sai Kuma taga hakan bai dace bah zata gaidashi Amman wlh baa son ranta bah Ina wuni tafada a ciki ciki kallonta yayi sannan yayi murmushi lpy klau ykk d babynah tayi banxa dashi kamar bataji Mai yace bah ya bude Baki zai kara magana.......maganar ifteehal ta doki dodon kunnansa wacce tabashi dariya uncle sunan jaririn da aunty zata Haifa shurac cikin masifa Samira tace Dan ubanki idan kika kara ambatar sunannan sai na Miki dukan da bazaki iya kotsi bah shegiyar yarinya kin wani damaini da shurac shurac kuka ifteehal tasaka ta tafi dakinta da gudu ran Yaya fahid yayi matukar baci Dan bashi bah kadai har su Yaya umar da Yaya daddy Basu ji dadin abinda Samira tayiwa ifteehal din bah tashi tayi zata shige dakinta Yaya fahid ya fusgota ganin haka yasa su Yaya umar suka tashi suka shige dakinsu cikin huci yace matseta yayi sosai a jikinsa saboda kina jin haushina shine zaki huce akan marainiyar yarinya toh wlh Baki isa bah kiss yayi tayi mata kuka tasaka ganin ta fara masa kuka yasa ya dauketa cak ya shige dakinta akan gado dakin ya direta kuka take tana fadar Dan girman Allah kayi hakuri Yaya indai ifteehal ceh zanje na rarrasheta zata hakura janyota jikinsa yayi Samira meyasa hakan bai kamaceki bah Ni nasan bah haka halinki yake bah Amman kin ari halin da bah naki bah kin yafa meye Dan iftee tace ga sunan da takeso asakawa baby yakamata ki dinga sauke fushinki akaina tunda ni neh nayi Miki cikin insha Allahu nadaina tafada Dan tasamu su rabu lapia tohm yanxu muje mu rarrashi iftee tohm shikenan rike hannunta yayi sukajera tun daga kofar dakin suka fara jiyo sautin kukanta dasauri suka karasa cikin dakin a chan karshen gado suka tarar da ita ta kudunduneh hawa sukayi har Kan gadon Samira ta janyota jikinta tana fadar haba babyna kiyi shuru nasan nayi laifi Amman bazan sake bah yayar shurac am very sorry sweetheart dagota tayi tana goge mata hawayen fuskarta kiyi hakuri Mana so kike shurac Shima yayi kuka Kinga pha ceh min yayi idan ban Baki hakuri bah tohm shi pha bazata damuna wayyo Kinga yanxu