Sashe 21
Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
Yaya fauxan bai iya cewa komai bah Dan Shima yasan ana cewa Ahmad mijin aunty hmmm kiyi hakuri sister zan taimakeki Amman bazamu Bari yasan kina sonsa bah eh Yaya karku Bari yasani nasan Daman zaku taimakeni nagode Yaya feenarht nagode sosai karki damu aunty zamu fidda ke Amman kidena yawan kukannan tohm nagode muku