Sashe 23
Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
💔💙 KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼💔
Wannan page din sadaukarwa neh ga yar uwata data mutu plx duk Wanda ya karanta Ina bukatar yayi mata addu'a🙏😢
Page 96-97
Mommyn saudat ceh zaune gurin boka...boka Ina bukatar wannan yarinyar Samira asa fahid din yasaketa kuma...cikin sauri bokan ya daga mata hannu tun kafin kixo aka sanar dani abinda ke tafe dake Kuma kina so shi wannan yaro fahid yadawo ga yarki yanuna mata soyayyah kamar ransa kina so mu rabashi da iyayensa ya zama ko sunansu mah baya son ji murmushi tayi tare da cewa eh tabbas shineh burina anan ya babbuga kasa sau uku sannan yace ta rufe idanuwanta sa tasaka Yan yatsanta guda biyu akan kasar tayi kamar yadda yace yakara dube dubensa sannan yace gsky aikinki yana da matukar wahala daga Samira har fahid din dukkannin suna da matukar kula d addininsu basa Bari sallah ta wucesu Kuma kullum cikin yin xikirin safiya da maraice suke ga uwa uba sallar Daren dasuke yi mukuma aikinmu Yana tasirineh wajen wadanda suke matukar wasa da ibadunsu Kuma bayan haka wannan aurennasu babu yadda za'ayi in rabashi tohm yanxu boka kana nufin babu yadda za'ayi kenan akwai yadda za'ayi Amman aikin yana da matukar hatsari sosai ko wane iri neh in har burina zai cika kafada min ita yar taki zataje makabarta karbe 3 nadare zan Baki laya kibata taje ta binne a sabon kabari na jariri in har bata saka a sabon kabari Wanda aka binne jariri a ciki bah tasaka a wani ko da ace Shima saboneh tohm zata iya haukacewa idan kuma har nabaki layar baku binneta bah a yau dinnan kuka bari sai gobe tohm dake da ita zaku iya haukacewa Kuma idan aka binne layar duk lokacin da aka tona wannan kabarin aka dauko layar tohm asirin shikenan ya karye Kuma zaku iya gamuwa da cutar kuturta hajia Sadia taji matukar tsoro Dan haka tace toh boka babu wani Mai saukin wata iriyar mahaukaciyar dariya yayi babu wani Mai sauki wannan neh kawai zaku iya Dan idan aikin yayi kyau toh wannan yaron bazai karajin sha'awar zama da matarsa da iyayansa bah zai dawo gurinku ya tare jin haka hajia Sadia ta amsa da tohm Amman boka babu dama wani yaje mata makabartar dole........cikin wata iriyar tsawa da yayi mata sai da dajin ya amsa ta firgita matuka Amman sai ta dake me kikaji nace ita zataje karku Bari wani yace zaije zaku iya gamuwa da babban tashin hankalin da yafi Wanda na lissafa Miki yanxu gashi ya mika mata layar ta amsa sannan ta tashi ta dinga keta cikin dajinnan babban dajineh Wanda Yana da matukar hatsari a hanyar shiga dajin mah irin hatsarin dake ciki Yana da yawa gashi wajen bokan cikin dajinneh zan iya cewa karshen dajin neh Amman haka hajia Sadia ta iya xuwa har nan hmm ya Allah sakawa xuciyoyinmu kiyayyar xuwa wajen bokaye Ameen🙏
Samira ceh kwance kullum sai Yaya fahid yaxo yaga lapiyarta gashi yanxu laulayi yasakota a gaba komai taci sai ta a mayar dashi gashi idan ana girki a gidan sai ta shige dakinta tace ita bata son kamshin girkin fahid kuwa yanxu Yana jin matukar tausayin Samira ganin iriyar wahalar da take yanxummah Yana kusa da ita Dan ance masa ta wuni bata ci abinci bah Yana rike da kwanon abincin Yana bata dakyar take karba tana yi tana ya tsineh fuska su mommy suna gefe Dan yanxu fahid din Yana burgeta sosai gani yadda yake kula da yartata da jikanta ture plate din tayi tana turo Baki tare da cewa Ni nakoshi bana ci haba babyn mommy kwata kwata loma pha uku kikayi plx ki kara ko kadan neh kinji Samira tana tsananin mamaki ganin yanxu mutuminnata ya chanxa hmm Amman tasan duk saboda yaron da take dauke dashi neh Amman me hali baya fasa halinsa duk sanda Kuma ta tuno da maganarsa ta shi jikinta yake so takanji tsanarsa a cikin xuciyarta ko xuwa gurinta bata so yayi Amman babu yanda ta iya tunda yanxu tana dauke da kaya shiyasa duk yabi ya takura mata Dan cikinnan kaya yaxamar mata shiyasa take Allah Allah tayi ta haihu ta huta da wannan jarabar Ni bana ci tohm yanxu me kika ci meh Kuma baby yaci nakoshi Kuma shi babynnaka yafada maka Yana jin yunwa neh murmushi yayi gani yadda take maganar tana harararsa kingama kumbure kumburenki dai wallahi idan bakiyi wasa bah zan cewa mommy Ni Ina so ki dawo gidana sai muga ta tsiya kallonsa tayi ta murguda masa baki Allah ya sawaki nadawo gidanka wallahi Dana koma gidanka gwara na mutu Kuma indai Dan wannan kayar kake cewa zan koma gidanka tohm kabari indai na haihu zan baka yaronka idan kaga dama ka dorashi akai kayi ta yawo dashi wannan bai shafen bah dariya yayi sosai wallahi bari abban yadawo zaki Sha mamaki bani kike fadawa haka bah eh nafada maka Kuma gidanka neh bazan koma bah wallahi Baki isa bah doctor yace mu dinga yawan sex saboda lapiyar yarona Dan haka wallahi sai kin koma kuka saka wallahi babu wani doctor kai kakirkira da kanka ai Daman ku likitocinnan azzalumai neh su mommy kuwa dariyah ceh takusan kwace musu jin abinda Samira take cewa Dan basuji Mai fahid din yake cewa bah Amman suka hadiye daga karshe suka bar musu falon Awww haka kika ceh yafada Yana dariya tohm wallahi idan Baki kara wannan abincin bah zaki Sha mamaki bude bakinta tayi ya shiga bata abincin kadan takara sannan tace masa ita takoshi pha ya kyaleta Ok baby na rakaki dakinki koh? A'a ni anan zan xauna kallo zanyi Dan tasan idan tabari yakaita dakinta to wallahi sai yabi ya addabeta sannan zai tafi Shima ya fahimci abinda yfito
taki kenan yayi murmushi watau kina bakin cikin mu gaisa da yarona ta kallesa ta gefen ido sannan ta maida kallonta Kan t.v tana cewa ko bah gaisuwa bah ai nima ko sako bani zan iya kai masa ok tohm zan Baki yanxu kuwa ya dauketa cak suka shige dakinsa tana kuka da ihu Amman Ina babu Wanda yaxo taimakonta
💔🧡 KADDARATA😔✍🏼

Wannan page din nakuneh Samira usaini mamah & ramlat aleeyou💔Naga kuna yi min yawan comments ngde sosai kuyi yadda kuke so dashi
Page 98-99
Fahid Yana sauke Samira akan gado ta diro ta tsugunna tana bashi hakuri Dan girman Allah Yaya kayi hakuri ya xaunawa yayi Yana murmushi idanuwansa akanta wani irin Abu yake ji akan yarinyar Wanda bai San komai menene bah Kuma shi bai taba ji akan wata ya mace bah tunda tasamu cikinnan Ok babynah na hakura Amman zaki Bari in gaisa da babyna koh kuka tasaka haba Yaya ka tausaya min Mana wallahi bani d lpy Kuma duk kaineh sila duk abinda yafaru dani janyota yayi ya rumgumeta sosai a jikinsa Samira Dan Allah kidena rikona a ranki kinji na Dena Miki duk abinda nake Miki saboda babynmu karya taso yaga abinda yake faruwa a tsakaninmu kinji abinda abbah yaceh mamaki ya shigeta ta zame daga jikinta tana kare masa kallo taga Yaya fahid din data sani Wanda ya tsaneta fiye da tunani yake wani lallabata haka tasan kawai yaudara ceh ko Yana tunanin ta manta abinda yafada mata shi jikinta yake so hmmm kallon kallo suka shiga yi sannan tace Yaya fahid kenan yau Kuma ta wannan hanyar ka biyo wallahi baka isa ka yaudareni bah tashi tayi ta fita girgixa Kai yayi Daman yasan zai sami matsala Samira bazata taba yarda dashi bah duk yarasa meke masa dadi kwantawa yayi abokinsa hamxa ya fado masa a rai Wanda tun ranar da suka sami sabani a sanadiyar jefar da Samira da yayi bai sake barin sun hadu dashi bah gyara kwanciyarsa yayi zanje nasameka hamxa Kai kadai zaka taimaka min na shawo kan Samira dakai da Aisha Yana nan kwance Yana sake sake bacci Mai nauyi yayi awan gaba dashi..............
Wani uban ashar ta narka tana kallon mahaifiyarka ta mommy Ni zanje makabarta binne laya Kuma a yau da daddare chab dijam wallahi bazanje bah ai ban makance akan son fahid da har zansa kaina cikin hatsari bah saudat ceh take fadar haka cike da tsiwa kehhh idan kin manta bari in tuna Miki mahaifin fahid shineh minister na kudi a garin nan Kuma Yana harkar siyar da gwala gwale a kasar waje Yana da kamfanoni a gurare da dama anan gida Nigerian dakuma kasashen waje na super market event da dai sauransu Kuma shi fahid shineh babban asibitin garin nan na Abuja nashi neh Kuma shine likitan da ake ji dashi har akasar waje kina nufin zakiyi Mana bakin ciki Baki haihu dashi bah kiceh zaki barshi ya tafi haka kawai bakya son yayanki su taso cikin gidan masu arxiki wallahi saudat inaji har jikokin jikokinki zasu taso cikin arxiki Dan shi kanshi alhaji Ibrahim bai San iya adadin kudin da yake dashi bah Dan dai kawai rahmah yar uwata ceh da wallahi nayi duk yadda nayi ya saketa ya aureni zaro ido saudat tayi tana fadar Kai mommy daddyn pha tsaki tayi yayi xuciya yayi arxiki Mai yake dashi bayan kamfanoni guda biyar da yake dashi na atamfofi da las shadda sai taja tsaki Amman babu komai tunda gaki nasan bani da wata damuwa mommy nima wallahi sai yanxu zan iya yin koma menene akan kudi yauwa yata takaina suka tafa yanxu a Ina kikaji ance anyi mutuwa Kuma jariri neh Kinga kawai idan zanje club zan inbiya in binneh yawwah shi yasa nake sonki anan bayan layinmu naji ance amaryar da ta tare jaririnta ya rasu yau nasa anganomin a inda aka binneshi tohm mommy sai anjima tunda Kinga yanxu 9 nikuma sai 10 zan fita ok tohm Allah yakaimu Amin.......
Anan zan tsaya Dan Naga baayi min comments Kuma Ni gaskiya yawan comments yawan typing✍🏼💔