Sashe 34
Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
💚💧 KADDARATA😔✍🏾
Story and written by Naanah M Sha'aban✍🏾💚
Page 156-157
Misalin karfe 7:30am na safe Samira ta tashi daga bacci ta kalli inda saudat take ta shararar baccinta tayi murmushi kawai ta tashi tashiga toilet tayi wanka ta dawo ta shirya cikin doguwar riga tayi wani irin bala'in kyau Kamar wata sarauniyar kyau.........
Dai dai lokacin data kammala shirinnata saudat ta bude ido tare da yin addu'ar tashi daga bacci...Honey honey abinda take cewa kenan sai Kuma ta tuna a inda take Samira tayi murmushi tare da cewa Kai aunty saudat irin wannan soyayyah haka daga tashi sai ki Fara da Kiran yaya faisal......duk da irin zafin samirar da take ji Amman sai da taji kunya kawai tayi murmushi tana cewa wlh ni har kinsa naji kunya....nasaba da nah tashi naji shi a kusa dani😁💔takarasa maganar tare da shigewa toilet....Samira tayi murmushi itama tare da fita ta nufi babban falo inda kullum da safe ake haduwa ayi breakfast🥰ta tarar dasu dukkansu har Abbah suna zaune har sun fara breakfast....ta gaishesu Suka amsa cikin sakin fuska mommy tace Ina saudat din koh bata tashi bah....Aa mommy ta tashi tashiga toilet neh tana rufe bakinta sai gashi ta fito cikin riga da siket tasaka hijab har kasa.......bayan ta gaishesu ta xauna domin tafara nata breakfast din....yaya daddy ya kalleta tare da cewa Ahhh irin wannan wanka haka matar Faisal kamar bah gobe.....kallonsa tayi kawai tare da ce masa Banda lokacinka kaji gauro wlh nakusan nafara tara yara ana maka waka........chabb waneh gauro wlh sai nasa Faisal yakaro Miki uku.....kasa yayi gomah mah koh a jikina wai an mintsini kakkausa🤷🏽♀️Aww haka kika ceh.....Kai malam watau kaci naka abincin shineh zaka uzzira min......wlh wannan matarka zata Sha aiki tafada tare da jefa Masa hararar wasa Abbah yace Kai Ibrahim bah yayarka baceh kah kyaleta taci abincinta Kai Abbah wlh kanwata ceh na girmeta pha Abbah ka kyaleshi wlh zan rama neh dariya sukayi gaba daya😁 Bata Kara kula shi bah Kuma har tagama cin abincinta......
Yusuf neh ya shigo rike da hannun iftee yaxo ya zaunah kusa da saudat Yana fadar aunty saudat wai yaya Faisal yaxo Yana waje a cikin mota.....dasauri saudat ta ajiye spoon dinta tare da mikewa zata nufi hanyar waje...mommy tace Kinga dawo ki zaunah Yusuf kaje kaceh ya shigo Dan Daman lokacin sun gama yin breakfast har Addah Mai aikinsu ta gyara wajen.....
Ta dawo ta zauna akan kujerar tana jiran shigowar habibinta💔
Chab irin wannan zabura haka wannan ai saura kawai kisa gudu yaya daddy yafada tare da yin dariya Bata kulashi bah dan tana daukin shigowar darling dinta dan tayi bala'in missing dinsa sosai🤧🥀
💔💧 KADDARATA😔✍🏾
Story and written by Naanah M Sha'aban✍🏾💔
*Uh can chat mei up through* *08122188717*
Page 158-159
Faisal ya shigo cikin manyan kayansa shadda ceh milk colour abinka da farar fata sai ta haskashi sosai Kamar wani balarabe🤧💔
Har kasa ya durkusa ya gaishe da su Anni da mommy da Abbah da yakeshi bappha Yana dakinsa yana bacci tun asuba da yatashi bai koma bacci bah sai da safen basamu yakoma😇😍
Bayan sun gaisa ya mike yace zai tafii mommy tace ya zauna yayi breakfast yace yayi Ah gurin mamah da yaje tace Babu komai saudat ta taka masa har bakin motarsa yace Masa yau da daddare zaixo ya dauketa su koma gidansuuu.......
BAYAN WATA BIYU✌🏾
Aka saka ranar feenarh da yaya daddy Ahmad da bilkisu, yaya fauxan da Asma'u, yaya jafar dan aunty binta da ra'isa,ra'is Kuma da Yar aunty binta kausar,sai bahijjah da Dan abokin Abbah murna da farin ciki gurin amaran baa magana barin mah bilkisu wata biyu akasa.....
Bangaren usman kuwa tunda yaji labarin ankama fadeelarh ya tattara yabar wannan dajin Dan yasan indai fadeelarh taji wahala zata iya tona Masa asiri yakoma wani guess house din daddynsa Wanda bai fiya xuwa bah sai dai idan Yan uwansa maza neh sukaxo zasu kwana shine yake saukarsu a chan.......shi Kuma Yana da mukullin gidan ya cigaba da harkar kidnapping dinsa🥺 ita kuwa fadeelarh da zata nuna musu taurin Kai Amman da taga tana Shan wahala tafada musu komai da Kuma inda zasuje su Sami usman din............Yan sanda sunje har dajin gurin data kwatanta musu Amman Basu tarar da kowa bah dan haka suka kara xuwa gurinta lokacin su mommy duk sunxo harda samira da saudat dasu yaya daddy aka fito da fadeelarh wacce tayi wujiga wujiga saboda wahala.....da aka fada mata cewar anje Amman baa kowa bah ta fashe da kuka tare da cewa wlh nasan yaji labarin ankamani Kuma zan iya tona Masa asiri....wata iriyar tsawa d.p.o ya daka mata saudat tace masa Dana Allah yallabai kayi hakuri kadaina yi mata irin haka....ta zagayo ta zauna inda fadeelan take durkushe tace Yaya fadeelarh koh....kallonta fadilan tayi ta gyada mata Kai alamar eh.....saudat takama hannayenta tare da cigaba da magana ynx kinfi so a dinga yi miki ixaya ta yau daban ta gobe mah daban Mai yasa bazaki hutar dakanki bah ki taimakawa Yan sanda akama wannan azzalumin.......wlh Yar uwa inda na kwatanta musu anan yake bah karya nake bah...tohm na yarda ynx a Ina kike tunanin zaa iya samunsa.... fadeelarh tadan yi dan gajeran tunani kafin tace ywwah zaa iya samunsa a club din delsa dake anan Abuja indai ba'a samai sah bah tohm Yana guess house din Abbansa dake garin kanoo G.R.A gida mai number 100 guri biyun nan ina tunanin zaa sameshi dan baisan nasani bah......d.p.o yayi murmushi tare da cewa good Amaryarmu aikinki yayi kyau Faisal shima ya murmusa Yana fadar gsky mommyn baby kina da matukar basirar tambayar mutane cikin nutsuwa😊Anan take d.p.o yabaza Yan sanda masu fararan Kaya suje su nemo usman a delsa club yakira wani Amininsa a garin kano shima d.p.o neh da yake yasan case din shima yabaza Masa Yan sanda suka nufi G.R.A saudat ta tashi zata tafi fadeelarh ta tsugunna tare da rike mata hijabi tana fadar Dan Allah ki taimakeni ki fitar dani daga nan wlh nayi nadama Kuma bah laifinah bai neh KADDARATA tace Kuma mahaifina shine yaja min saboda san kudinsa Amman wlh bahaka nake bah idan banyi abinda usman yace min bah zai kasheni Kuma mahaifina zai tsine min bani da zabiii takarasa magana tana kuka mai tsima xuciya dukansu tabasu tausayi Yaya umar kuwa kuka yake yi sosai na tausayi er karamar yarinyar data sah kanta cikin wannan mummunar harka Amman tunda yaji tace mahaifinta shine silar shigarta cikin wannan mummunar harka sai ya shiga mamaki..........Zama saudat tayi tare da cewa Aunty fadila bah fahimta bah Kamar yah kina nufin mahaifinki shine sanadiyarki shiga wannan harkar taya mahaifi zaisa yarsa ta cikinsa yabata mata rayuwa........hmmmm Yar uwa ni kwata kwata baiyi sa'ar mahaifi bah....wlh wlh da ace zaa bani dama ni da kaina zan kashe babanah Amman duk da haka ban makara bah bazan kasheshi bah Amman insha Allah sai Allah ya wulakantashi anan duniya da Kuma ranar tashi Alkima........da ace Allah Yana bawa 'ya'ya damar su zabarwa mahaifinsu makomarsa wlh ni wuta zan zabarwa babah Kuma sai na tabbatar wutar da zan zabar masa tafi kowacce azaba dukkansu Suka zaro ido😳 Dan saudat har firgita tayi Samira kuwa kafafuwanta kasa daukarta sukayi duk zaka zagayo Suka zauna Dan sunga abin bana tsayuwa baneh😤😯