Sashe 37
Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Nagode sosai🥰😘💙💞
Much love💕💕💕
❣️❣️KADDARATA😔✍🏾
Story and written by Naanah M Sha'aban✍🏾💖
Page 170-171
Yau Yakama za'a fara bikinsu Yaya Umar tun asuba gidan ya cika damkam da Yan uwansuu....
Amare sun cii kwalliya cikin wanii less kofi mai ratsin milk har su bilkisu mommy tasaka taka daukosu domin ayi bikin a gurin daya....Angoyen Kuma yau sun kaguu suje gurin partyn su hadu da babynsuu......fadeelarh ta kallii su bilkisu da Wanda suke ta waya da angwayen nasuu ita dai ta rasa maiyasa take jin gabanta Yana faduwa tun da suka dawo gida......kwantawa tayi akan kujerar da take zaune ringing din wayarta neh yasaka ta xura hannunta akan center table ta dauka sabuwar number tagani daaa kamar bazata daga bahhh Dan har ta mayar da wayar ta daukota ta daga tare da karawa a kunne Assalamu alaikum tajii wata murya Mai dadin sauraro tayi mata sallama Bata wani Sha wahalar gane Mai muryar bah Dan koh a mafarki tajii tah tasan waye mamallakinta wslm yayanah ina yinii ya taroo duk lokaci daya tayi maganar lpy alhamdulillah.....Masha Allah ina auntyna banganta a gurinsu aunty bilkisu bahhh murmushi yayi kamar tana ganinsa yace Awwww Ashe bakisanta bah koh....hmmm tohm Yaya taya zan santa bayan koh a picx baka taba nuna min ita bahh....Ohk karki damu so nake nayii miki surprised kyakkyawa ceh sosai muryarta abin son a saurara cehhh..... murmushi tayii tace tohm Yaya nasan daiii ae yauu zaayi walkiya inganta tunda yau zata fashe da yammah.....dariya yayi sosai Dan tunda take Bata Bata jin yayi dariya haka bahhh....uhmmm watauu abinda nafada neh ya baka dariya koh yaayah koh da yake ae yau ranarka ceh dole kayiiii....yesss my darling sis fadii kii Kara ae bani kadai bah harda kehh...Dan haka kiyi jam'i Kuma ae Baya zata fashe bah saii gibiiii Ido ta zaro tare da kashe wayar tana fadii baruwana wlh Yaya kafii karfinah😆😆
Fahid neh zaune rike da matarsa a dakinsuu nah gidan mommyy kallonsa take tana wani Dan murmushi Dear wlh kullum jin sonka nake Yana Kara shiga zuciyata bansan Mai yasa bahh jiii nake kamar idan Babu kaii bazan rayuu bah❣️Kara janta yayi kam jikinshiii Nima habibtee daga Ana suka shiga raya suna............
Wasu zafafan motoci neh suke ta fakin a babban gurin party dake garin abuja Wanda duk Wanda akace yakamashi bah karamin Mai kudi baneh......kusan motaci guda talatin neh sukayi parking......kowacceh daga cikin amaran mota guda ta shiga shine yazama nah motocin da amaren suke ciki neh a gaba...........duka suka fitoo suka shiga gurin partyn kamshii Yana tah tashiii......Angwayen duk suna zazzaune a katafaren xujerun alfarma gefen kowannansu akwai gurin da amaran zasu zauna...... fadeelarh ganin anxo gurin partyn sai taje ta nemi gurin mommy ta zauna kusa da ita Yaya Umar duk yaji Babu dadiii gashi matan Yan uwannasa duk sun zauna shi kadai ace fadeelarh bazata zauna bahhh Wai sabida baa so tasan anhada auren tohm ae shii baiga abin boyewa bah Dan yasan fadeelarh bazata kishi bah..........hmmmm Ana wata ga wata❣️❣️❣️
Ku biyonii Dan jin yadda zata kasance🔥🔥🔥🔥
Taku a kullum akoda yaushe NAANAH KHADEEJARH
❣️❣️ KADDARATA😔✍🏾
Story and written by Naanah M Sha'aban✍🏾❣️
Page 172-173
Tashi yayi ya nufii inda suke ita da mommy Allah yasa yayi sa'a kuwa kafin yakarasa mommyn ta tashi da yake taga wata kawarta ta shigo gurin biki karasawa yayiii tare da Kiran sunanta a raunane fadeelarh 😍 kallonsa tayi tare da yin murmushi naam yaayah Wai mah niii tun daxuu nake ta juye juye naga ta inda zanga auntyna Amman banganta bah koh har ynx bazaka barnii inganta bah domin nasanta takarasa maganar tana turo bakii......harararta yayi sannan yace Awwww ynx bamah zance wata auntynki bahh ni ae rabon da nayi wata aunty tun ina primary da mukayi wata aunty blessing yafada Yana harararta dariya tayi sosai Ayyah sorry babyn aunty hmmm keh Kuma kika santa Yakama mata hannu yace xoo muje.....ina ta tambayeshii tare da dafe kirjii dariya yayi aww zan sace kineh Aa wlh nasan bazaka taba cutar dani bah Koda kuwa kaga Mai cutata sai inda karfinka yakare........tohm indai hkneh kixo muje ki tayani zama Kuma bana Soo inji kince komai Bata Kara tanka Masa bah kamar yadda ya bukata🍀💖suka jera suka nufii wajen da aka tanada nah AMARYA da ANGO masu daukar hoto suna tayi musu hotuna💫 sai wajen karfe 10 aka tashiii daga partyy kowa ya nufii gidah amaran suka shiga mota daya da angwayen kamar yadda sukaxo kowa a motarsa hk suka koma.....Ana xuwa gidan kowa ya nufii hanyar dakinsuu domin suyii barci Dan sunyiii matukar gajiya............
Yau Yakama za'a daura auren suu Yaya Umar wajen karfe 11:30am nah safe bayan parties din da akayii kusan kwana biyarrr anayii.......ankwan shadda sukayii kopii colour duk families har amaran da angwayen anyiii bikiii kamar bazaa dainah bah ancii nah shaa gsky biki yayii bikii kamar bah gobe an daura dauren kowacceh akan sadakii naira million 1💖🍀ankawo motocin Kai amaran sunfii guda talatinn Kuma a lokacin mommy ta yanke shawarar da tafadawa fadeelarh komai tunda anxo wajen da baxai iyiyu ace an boye mata bahh..taje tasameta ita kadai a dakiii Dan su bilkisu sunje suna ta shirin yadda zasujewa angwayen nasuu.....zama tayi a kusa da ita takira sunanta tashiii tayii ta zauna akasa tare da amsawa da naam mommy anan take ta zaiyane mata komai da komai ta Dora da cewa da fatan zakiii fahimcemu 'yata durkushewa tayii akasa tana kuka Mai tsima xuciya tare da kama kafafuwan mommyn tana cewa mommy gsky bansan da wane irin kalamai zaiyii amfani wajen gode muku bah duk da irin ae bun da nake dashii Amman har kuka amince Dan kuuu ya aurenii nagode nagode sosaii dagata tayii tana fadar ya Isa haka daina kukan ynx ki tashi kije kii shirya Ana jirankuu tohm shikenan mommy sai da "mommy" ta tabbatar fadeelarh ta shiga bathroom domin tayi wanka bayan ta saka mata madarar turare a ruwan wankan sannan ta tashi ta fita.....ita Kuma fadeelarh ta fito ta shirya cikin wata atampa super tayi kyau tafito a asalinta nah AMARYA Samira ceh ta shigo Dan lokacin tagama shiryawa tace ta fito ita kadai ake jira tace laa aunty Samira nama gama samirar ta lillibeta da mayafii sannan takama hannunta suka fita a mota daya suka shiga aka nufiii gidan amaran...........
Sai min hadu a next page💫💫💫