← Book details Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 38

Sashe 6

Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

aurena da yaya fahid tanuna cewar tafison wannan tsintacciyar magen ta aureshi tace sai dai yaya umar ya aureni shima Abba d kikaje ya fada miki abinda mommy tafada miki mommy cike d bacin rai tace daughter wallahi koh tahalin yayane sai ya aureki sai nayi abinda fahid zai saki samira kuma dole rahma ta tako da kafafuwanta taxo neman aureki kuma tabani hakuri haka saudat tashiga yin dariya dan tasan halin mommynta sai tayi yanda tayi ta auri fahid dan haka tafara daukan kanta tamkar matar fahid ❤️❤️KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah m shaaban❤️✍🏼 Page 22-23 Abangare samira tun ranar da taga yaya fahid da wuka bata yarda tafito bah ko window bata lekawa kwana uku kenan Dan madaidaicin frigde din dake dakin Ana take samu tasaka Abu acikinta dayake mommy tasa ansa mata frigde a dakin ko idan da daddare tana son Abu basai tafito falo bah drink da cake sune abin cinta shikuwa fahid tun ranar dayaje yabugawa samira daki taki budewa nan pha yaji wata sabuwar tsanarta kuma ya kudurce acikin xuciyarsa indai samira tabari suka hadu ba abinda zai hanashi bai kasheta bah yanxu mah shine acikin dakin yana shirin xuwa office babban likitane wanda agarin suke matukar ji dashi dan yakware a aikinsa sosai fitowa yayi rataye da jakarsa akafadarsa yakalli kofar dakin samira yace hmmm ai baxaki taba dauwama a daki bahh kuma indai kere na yawo zabo nayawo wata rana dole zaa hadu yana gama fadar haka yana tafiyarsa tunanin samira dakuma halin datake yahana shi yin komai yasan yanxu yaya fahid yana chan yana wahalar da ita maganarsu dasukayi da yaya fahid din ce tadawo masa ranar daurin auren da daddare ya shiga dakin yaya fahid din shi kadaine a dakin dan yahana kowa shigowa sallama yayi masa ya amsa masa batare da yasamu ko kallo kirki daga gurin yayannasa bah dan yasa akan wannan yarinyar yaxo yayi masa magana durkusawa yayi akan gwiwarsa yana fadar yaya fahid kadubi girman Allah dakuma son dakake yiwa annabinmu annabi Muhammad s. a. w karka cutar da samira kaga dai nafarko samira maraini yace bata d kowa sai mu wallahi nasan samira zatayi maka biyayyah kaga umar meye nawani durkusa min kaga wannan abin dakake neman a gurina bazai taba yiyuwa bah bana sonta kuma wani dakake cewa marainiya ceh Meya hanata zama gurin dangin ubanta da uwarta kaga umar tun kafin raina yabaci nayi maka abinda bazaka taba mantawa bah katashi kabarmin daki numfasawa umar yayi tare da gyara kwanciyarsa gashi mommy tahana shi zuwa gidan wai yabari bah yanxu bah su samu sudai daita kansu mommy kenan yaya fahid bazai taba yarda su dai daita da samira bahhh yafada cikin raunananniyar muryarsa samira kuwa dataji karar fitar motarsa daga cikin tayi hamdala sannan tafito jakarta tadauka takoma dakinta dasauri takara sawa dakin key wayarta tadauka acikin jakar taga missed din mommy yafi 30 bin kiran tayi bayan sun gaisa take tambayar dafatan dai komai lpy keda yayannaki lpy klau mommy yanxu mah yafita office tohm Masha Allah amman meyasa nake jiranki amman baa dauka mommy nasa wayar acikin jakane kuma na nemi jakar banganta bah sai yanxu ok tohm sannan sukayi sallama bazata iya fadawa mommy abinda kefaruwa bah sabida bata so tayi masa magana kuma abin yayi tsanani tayi alkawari bazata taba yarda tafita daga dakin bah yauma sabida wayarta ne kuma tasan mommy zata kira taji lafiyarta ❤️❤️KADDARATA😔✍🏼 Story and written by nanah m sha'aban✍🏼❤️ Page 24-25 Mahaifiyar saudat ce zaune akan daya daga cikin maka-makan kujerun dake zagaye afalon nata gefe guda kuma mahaifin saudat dinne sai kuma saudat din itama akan kujerar sanye take cikin wata Riga wacce zaa iya cewa da ita gwara babu sai kuma wando da yayi matukar matseta yadan haura gwiwarta kadan tunda saudat taje kasar waje karatu takoyo komai nasu kuma abangaren iyayennata basu damu da irin shigar datake yi bah ko kuma mu'amalar datakeyi da maza dan har agaban mommynnata idan wani yaxo gidannasu irin wadanda sukayi karatu akasar wajen takan rungumeshi kuma tayi masa kiss💋ita kuwa sai dai tayi murmushi tace irin taku wayewar kenan haka wata ranan idan ta shirya zata fito cikin shigarta dabata dace bah dan wata rana daga ita sai wando da bai kai gwiwarta ba tace mata zataje club sai da tace adawo lpy hk zata kwana achan idan tadawo sai dai tayi mata sannu d xuwa harda tambayarta ya Hanya wadannan sune kadan daga cikin halayyar saudat dakuma mahaifiyarta shikuwa mahaifinta sadiya taga asirceshi sai yanda tayi dashi duk halayyar saudat bawacce hajiya rahma bata sani bah dan idan tayiwa yar uwar tata akan bai kamata taringa barin saudat din tana shiga irin haka kuma tana fita saboda ita macece sai tanuna mata babu ruwanta da ko yatake tafiyar da tarbiyyar yayanta dan hajiya sadia macece da bata son laifin yaranta shiyasa ko da taxo neman a hada aurensu da fahid tanuna rashin amincewarta tace sai dai umar shima umar din kawai tafada ne hajia sadiya yayanta biyar saudat sai kuma ahmad sai ra'isa dake binsa sai ra'is, ra'isa da ra'is yan biyu ne sai kuma yar karamar kanwarsu bahijjah Ahmad kwata kwata bai da hali mara kyau kuma sam baya jin dadin abinda yayarta shi takeso tamayar da rayuwarta abin kyama akan dai maganar auren fahid d saudat din suka tattauna tadora dacewa kuma bance kaje kasami alhaji Ibrahim din dakansu zasu kawo kansu yakamata kafara shiryawa auren 'yarka dan nan ba dadadewa bah zata zama amarya tohm hajia sai da tabashi ixinin tafiya sannan yatashi yatafi hajia sadia tamayar da kallonta kan saudat wacce sai murmushi take tana taunar cingum kinga yarda namayar da daddynki to kema haka zansa fahid ya dinga yimiki sai yanda kikayi dashi dariyar mugunta suka saka gaba daya.......... Kwance take idanuwanta a rufe kai zakayi tunanin bacci take Amman ko kadan ba bacci take bah yau kwannata goma bata yi yunkurin zuwa ko nan d bakin kofa bah tun ranar da ta fita tadauko jakarta kullum sai sunyi waya d mommy bata taba fada mata halin d take a cikin gidan bahh haka mah kawunta umar shima sai yakirata kullum yanxu mah sun gama waya dashi neh takwanta mommy kuwa da sassafe take kiranta kuma da daddare mag takira ta agogon dakinne ya buga karfe biyu dai dak tashi tayi ashiga toilet tayi alwala tadawo tayi sallah abangaren fahid yau bazai je office bahh dan baya jin dadin jikinsa zazzabi yake dan dashi yatashi sai rawar sanyi yake kiran sallah azahar dinne dayaji yasa yatashi dakyar yayi sallah bayan ya idar yajewo alqur'ani yafara karantawa dan fahid badaga baya bah wajen riko da addini ajiye alkur'anin yayi a inda yake ajiyewa ya mike zai koma kan gadon jiri yadebeshi yazuba akasa wani irin kara yasaki mai karfi achan bangaren samira tana idar da sallah taji irin karar da yaya fahid din yayi kamar tashare sai kuma tayi saurin nufar kofa tabude data tuna nasihar mommy samira bai kamata dan mutum yana maka mugunta bah ko ya tsaneka kaga wani abu zai faru dashi kana d halin taimaka masa ka ki idan kataimaka masa wallahi ko agurin Allah kinfishi dan baka zama irin shi bahh wannan nasihar ita mommy take mata akullum dakin fahid din tashiga aganinshi tayi akwan karasa tai gurinshi tana kokarin daga shi ❤️❤️KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah m shaaban ✍🏼❤️ Page 26-27 Duk da irin tsananin tsanar da yayi mata yasan a yau dai babu mai taimakonsa sai ita dan da data fara kokari daga shi tureta zaiyi amman sai yaji bama zai iya bah da taimakonsa tasamu tadaga shi tamayar dashi kan gadon agarin kwantowa tayi kamar zata fada jikinshi sabida ya damki hijabin dake jikinta dayake samira maabociyar sanya hijabi ceh wannan shine tarbiyyar da mommy tayi mata dan bata cireshi sai dai idan zata kwanta karki ga wai kinyi min alfarma kin taimakeni kizata hakan zai sa indai na tsanarki to kisani yanxu akafara kuma wallahi sai na fitar dake daga cikin rayuwarmu gaba daya banxa yar gidan talakawa duk da irin yadda taji zafin kalamansa amman kuma da tatuno maganar mummy ay babynah dayake wata rana mommy hk take cewa yayannan naki zuciyar karfe gareshi ji dakansa yake tamkar wani sarki koda kuwa yanxu kayi masa abun taimako sai ya nuna ay bakayi wani bajinta bah duk dacewa a cikin xuciyarsa yana jin dadin taimakon dakayi masa murmushi tayi tace mummy kinyi gaskiya a tunaninta acikin zuciyarta tafada haka sai ji tayi yajanyo ta tafado kan gadon duk da irin rashin karfin dayake ji amman haka bai sa yaki nunawa samira karfinshi akanta bah yaya fahid yana d jiki amman ba sosai bah amman zaa iya sakashi asahun masu kiba gaba daya yahau kanta gaba daya yamatseta dan karamin bakinta yakama yasaka hannunta guda daya ya matse yahada hannayenta guri daya yana fitar dawani irin numfashi watau dan kinga nataimaka na aureki kika samu damar fada min magana har inyi magana kice wai mummy tayi gsky koh kuka samira kawai take dan ko numfashi bata iya fitarwa sai dakyar yahaye kanta gashi yamata matsar da ko motsi batayi bakinta kuma sai fitar da jini yake hannayenta duk sunyi rudu rudu dan bakaramar matsa yayi musu bah sun dauki kusan minti 40 ahaka amman bashi da niyyar dagata gashi yamatse mata baki bazata iya magana bahh bare tabashi hakuri shi kuma ganin kukan datake yasa yayi murmushi yana fadar cigaba d magana mana mara kunya gurin daya ajiye wukar yakalla hannun daya matse bakinta yasaka yadauko wukar gaban samira ne yafadi anan tasake fashewa da sabon kuka tana fadar dan allah yaya karka kasheni allah bazan kara cemaka komai bah kuma ba rashin kunya namaka bah kallonta yayi yace au ba rashin kunya kika min bah koh yafada yana saka wukar ajikin wuyanta dan allah yaya can sai kuma tatuno da irin yanda idan saudat taxo gidansu d shigar banxa yake rutse ido duk da cewa tana matukar tsoran yaya fahid din amman dole yau tayi abinda zai ceci ranta wukar ta kalla sai kuma tayi murmushi tafara magana haba yaya fahid wai ko kaji dadin kwantawa akan jikina ne idan kaji dadi ni ba bakuwar zafi bace kawai kacire
Chapter 6 · 0% Book details