← Book details Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 38

Sashe 20

Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

saboda jikinki nake kulaki Kuma duk zan cigaba da yi miki duk abinda kike son ki kula min da jikina sosai tashi tayi Dan maganganunsa sun bata mata ran sosai Kai fahid ta Kira sunansa cikin fushi Dan yanxu ji take duk duniya babu wanda ta tsana irin fahid ta cigaba da cewa lallai yau ka tabbatar min da cewa Kai dabbaneh kana tunanin zan kara yarda ka tabani idan kana tunanin haka to ka gaggauta daina yi Dan Ni Samira natsaneka me sonka mah bana sonshi ka tashi ka fita wallahi idan bah haka bah zan iya kasheka Dan iska mara mutunci kawai insha Allahu Allah bazai barka bah baza kaga da kyau bah tafada tana kuka hade da huci murmushi yake sakar mata kawai sai da ya tabbatar ta gama fadar duk abinda zata fada masa yaceh Ok sweetheart babu damuwa Ni dai kawai ki kular min da jikina Dan akoda yaushe zan iya bukatar abuna idan so kike ki kasheni Kuma gani a kwance kawai ki dauko wuka ki luma min shikenan matsalarki ta kau Amman idan har Ina numfashi bazan taba barinki ki huta bah Ni din Mai yawan bukata neh sai Kuma ya kalleta tare da yunkurawa ya tashi zauneh ya kalleta tana ta faman huci wai sweetheart bah keh bace kike cewa Naga alamar kaji dadin kwanciyah a jikina Ni bah bakuwar zafi bace idan kana so mah sai na cire hijabina ka kalleni da kyau kaima kasan Ni din cikakkiya ceh tako Ina babu inda na ragu yafada cikin kwaikwayar miyarta tare da daga mata gira sunkuyar da kanta tayi Ashe Dan iskannan bai manta bah ita harta riga tamanta da tama yi rayuwa tare dashi a gida daya baranta tana ta tuna wannan maganar Dan ita ta fada neh Dan ta kwaci kanta daga gurinsa dariya yayi sosai ganin ta sunkuyar danta Ok kinga jeki dauko min takarda da biro bazan dauko bah tafada tare da murguda masa baki fusgota yayi ya cire mata hijabi riga da siket neh a jikinta duk ya matseta daga rigar har siket din rabin kirjinta duk a bude kamar su faso rigar su fito kuka tasaka tana dukansa ya kwantar da ita yasaka hannayeta a bayanta tsotsarta ya shiga yi tako Ina Dan la'ilaha illallahu Yaya fahid kayi hakuri na tuba wallahi zan dauko papper da biro kallonta yayi Yana murmushi da Dana bidake ta lallami ai Baki ceh zaki dauko min bah sai da yanxu xamuyi soyayyah da jikina shineh zaki ceh zaki dauko toh bana son jikina Yana kewata nima Kuma Ina son shan koko sweetheart kiyi shuru Dan koda kinyi ihu su mommy suka ji wallahi bazan fasa abinda nake so bah Dan zan iya fadawa mommy soyayyah muke dadin da kike ji neh yasaki yin kuka Dan Allah Yaya wallahi bani da lapiya tohm shikenan zan hakura Amman da sharadi menene tafada tana kuka sharadan guda uku neh idan har kika bisu tohm wallahi bazan sake yi miki dole bah har sai dai idan keh kika bukaci nayi miki eh zan bisu daga ta yayi tohm jeki dauko papper da takadar zan Fadi sharadan zanyi sanin kema kuma zakiyi Ni zanyi akan bazan sake kusantarki bah sai dai idan ke kika ceh kina bukata ke Kuma zakiyi akan sharadan da zan fada eh na yarda ta tashi ta dauko papper da biro ta mika mishi sai da yafara yin wani rubutun daban sannan yasaka takardar a aljihun rigarsa Samira bata san me ya rubuta a cikin takardar bah Dan bai bata damar gani bah sannan ya rubuta sharadan ya kalleta yaceh bari in karanta Miki sai kiyi sanin yafara karantowa My sweetheart zaki dinga xuwa gidana domin ki dinga xuwa yi min girki Ina ganin jikina Ina son idan kinxo kiyi min kiss sannan kiceh baby kamar yadda kike ce min a baya Na ukun kuma shineh......gsky ni bazan iya bah kallonta yayi Yana dariya Awww tun kafin na fadi na ukun shikenan kifara kyakkyawan shiri domin ni Ina son jikina kuma bazan Ina rayuwa bah batare da shi bah ji tayi ana knocking din kofar dakin muryar ifteehal taji tana fadar aunty ki bude kofar Ina son zan sha tea mommy tace naxo ki hada min iftee Samira ta fada a firgiceh tajiyo tana kallon Yaya fahid din Dan Allah Yaya ka tashi ka tafi kada iftee ta ganka a dakina wallahi yarinyar magananniya ceh zata fadawa mommyna dariya yayi tare da kwanciya ai na fison ta fadawa mommy ifteehal dasauri ta toshe masa Baki ita kuwa iftee jin muryar Yaya fahid yasa tafara murna tana fadar Yaya kana cikin dakin aunty Samira ka bude min kuka Samira tasaka shikenan ka tona min asiri Dan Allah ka tafi Dan manxon Allah tohm daga ni dasauri ta daga shi tana goge hawayen fuskarta sai da yayi kissing dinta sannan ya tashi ya fita daga dakin yana ta faman dariyar mugunta sai da ya kofar dakin yace sweetheart I love ur body Ashe 90-91 ba complete nayi bah gashi nan tohm 💜💙 KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah M Shaaban✍🏼💜 Page 92-93 Budewa ifteehal tayi tana shigowa ta shiga dube dube sai Kuma ta kalli Samira ta dafe kanta aunty Ina Yaya fahid dasauri samira takalleta babyna fahid Kuma kinta taba ganinsa yayi min magana barantana ki ganshi ya shigo dakina Aa baya miki magana Amman naji muryarsa dariyar yake Samira tayi muryar kuma iftee ai ni na kiraki da ina toilet kinsan idan mutum Yana toilet yayi magana muryarsa chanxawa take laaa aunty da gaske Amman muryar tayi irin na Yaya fahid Kinga xo na hada Miki tea dinki ki sha koh dare yafara yi kije gurin mommy kuyi bacci tea din ta hada mata sannan taraka tah har dakin mommy ta gaisheta mommy ta kalli Samira lpy yau babyna kina dawowa daga makaranta kika shige daki ta kofar baya ko lekowa bakiyi mun gaisa bah mommy kiyi hakuri yau da ciwon Kai na dawo Amman yanxu naji sauki Ayyah tohm Allah kara sauki Ameen tashi tayi tana cewa mommyn sai da safe Allah ya tashemu lpy mommyn ta fada tana kwantar d ifteehal Amin Samira ta fada tana fitowa daga dakin ta koma dakinta ta kwanta baccin kwata kwata baya idanuwanta fahid kuwa Yana fitowa gidansu saudat ya nufa domin yakai mata takardar sakin daya rubuta mata Yana xuwa Mai gadi Yana Shirin bude masa gate ya dakatar dashi ya kirawo shi yabashi takardar yace yabawa saudat yaja motarsa yayi tafiyarsa zaune take tayi shuru kullum soyayyar Ahmad kara shiga xuciyarta take Dan yanxu ta daina zama a falon mamy sai dai taxo falonsu tayi ta tunanin Yaya Ahmad din yanxu haka xuciyarta zatayi min meyasa zaki hukuntani ta wannan hanyar dan Allah kidena hukuntani ta wannan hanyar ina matukar shan wahala ya Allah ka kawo min saukin wannan jarabawar a fili take ta surutai tana kuka feenarht da Yaya fauzan da suka shigo tun daxu Dan jinta shuru yau bata fito bah Kuma suna shigowa sukaji ta tana ta surutai tana kuka Daman Yaya Fauxan shi Yana kula da irin yanayin da take a kwannan kwata kwata bata cikin hankalinta ko Kiran sunanta kayi haka zata kalleka a firgiceh duk ta susuce zaunawa sukayi a gefenta feenarht a barinta na dama shi Kuma ana hagu Amman har suka zauna bata mah San sun zauna bah sai da feenarht ta tabata tayi saurin kallonta a firgiceh tafara murmushi yake tana Dan goge hawayen kan fuskarta a boye ki Dena gogewa Dan munga kuka kike Dan Ni yau nagaji da ganinki cikin damuwa ki fada min abinda ke damunki idan bah haka bah wallahi wallahi kinji ransuwar musulmai zanje nafadawa daddy Dan na fahimci saboda damuwar dake damunki yanxu ko karatun makaranta bakya yi Kuma bakya zama da kowa kuyi hira sai dai ki zauna a daki kiyi ta tunane tunane kina kuka dasauri bilkisu ta sauko daga kan kujerar da take ta durkusa a gaban Yaya fauxan Dan girman Allah Yaya karka min haka wallahi na rantsa maka da girman Allah zan dinga fitowa falo muna hira Amman karka tambayeni mecece damuwata Ni bazan iya fadawa kowa bah Dan Allah karka fadawa daddy kuka take sosai kamar ranta zai fita ita da ana chanxa xuciya da tuntuni ta chanxa ta ta Dan tasamu tarabu da son Ahmad feenarht ta sauko itama tana kuka duk da bata San meke damun yar uwar tata bah tana jin tausayinta sosai kiyi hakuri aunty bilkisu kidena kuka yanxu idan Baki fada Mana damuwarki bah bazamu taba jin dadi bah Kuma tayaya zamu taimakeki ki fita daga damuwar da kike bilkisu ta kalli feenarht tana murmushi takaici feenarht nasan da zaki San meke damuna zaki bi duk wata hanya domin ki taimakeni Amman wannan bazaki iya taimaka min da komai bah xuciyata ta cuceni xuciyarki Kuma feenarht tafada cike da mamaki tana kallon Yaya fauxan yayi mata alamar da ta cigaba da kukan Dan su samu su shawo kanta har tafadi abinda ke damunta kuka feenarht tasaka sosai harda fadin mun shiga uku aunty dasauri bilkisu ta toshe mats Baki kiyi shuru Mana feenarht Kar mamy taji tani yanxu taya zanyi shuru bayan bansan abinda ke damunki bah ta bude Baki zatayi ihu tayi sauri kara rufe bakinta zan fada Miki abinda ke damuna feenarht karki tara min mutaneh ta fada tana goge hawayen idanuwanta Ahmad ta furta a hankali tare da fashewa da kuka Ahmad Kuma waye Ahmad din?? Yayansu bahijja da ra'isa zaro ido feenarht tayi tana fadar meyayi Miki aunty ba abinda yayi min sonsa kike neh Yaya fauxan ya tambayeta ta gyada Kai alamar eh shineh kike tafaman kuka kamar wacce ake son rabata da rayuwa Yaya dole nayi kuka saboda nasan bazai taba Sona ki kwantar da hankalinki insha Allahu Ahmad zai soki kina da komai kina da abinda duk wani namiji zai so ya aureki da aure Amman idan kina ta faman kuka da shiga damuwa ai sai ki rame Kinga kidena damuwa Amman yakamata ki fada masa dasauri tace Aa bazan fada masa bah kema karki fadawa kowa nasan bazai soni bah Danni baa Abuja nake bah Kuma Yana mah da wacce zai aure tafada tana saka kuka shikuwa
Chapter 20 · 0% Book details