Sashe 31
Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
💚💙 KADDARATA😔✍🏾
Story and written by Nanah M Sha'aban💔✍🏾
Page 136-137
WATTPAD@Naananciey
Nidai sunana Radiyatu Abdullahi yar asalin garin yola ceh muna da rufin asiri dai dai gwargwadoKamar yadda ynx kuka sani ibrahim, Aminatou,binta dukkansu 'ya'yana neh muyi auren soyayyah da baffah dan yaxo garinmu siyar da dabbobi Kamar yadda yake ya siyo dabbobi ya kai wani garin ya siyar yanuna yana Sona da daure Amman iyayenah Suka nuna bazasu iya bashi aurena bah saboda shi din bah danginmu baneh domin gidanmu auren dangi akeyi mana gaba daya😇na shiga halin tashin hankali domin a lokacin soyayyar baffah ya riga da tayi xurfi a cikin xuciyata💔gashi Kuma iyayenah sun yanke shawarar zasu aura min dan uwana inuwa......wani irin baki ciki na shiga domin nasan inuwa kwata kwata bashi da wani hali mai kyau na shiga tunanin wai yanxu saboda tsabar rashin tausayi irin na iyayenah bazasu aura min mutumin kirki Mai hali Mai kyau bah zasuje su aura min mara tarbiyyah.... Saboda tsabar akida tasu wai auren xumunci...auren xumunci koh auren dole😨 wannan dalilin yasa na yanke shawarar nafadawa baffah kawai mu gudu muje muyi aurenmu a ranar na kirawo babbafa nafada masa shawarar da na yanke yanuna min kin amincewarsa ya shiga yimin nasiha Amman inaaaaa....xuciyata a lokacin ta riga da tarufe bana iya gane komai bana ji bana gani🥰haka nakoma Amman nashiga hada kayana dan wlh ko baffah bai xo munje an mana aure bahhhh tohm wlh ita zata gudu dan bazan bari a aura min shi bah Ina gama hada kayana dana tabbatar su Ammi duk suna dakinsu nafito dasauri nah nasamu Babu kowa a bakin gate....Ina ta sauri na nufi bakin titi Ashe baffah bai tafi bah ya tsaya wajen abokinsa da yake Babu nisa da gidan abokinnasa da gidanmu sun fito zai rakashi bakin titi ya hangoni.....yacewa abokinnasa yakoma zai karasa da kansa sukayi sallama.....yabiyo bayana Yana ta faman Kiran suna dana juya naganshi naji matukar dadi dan kuwa koh yaki koh yaso dole yahakura in bishi......bai ceh min komai bah yakarbi akwatin hannuna tare da ce min mutafi murna kamar ta kasheni Muka karasa babban titin garin yola Muka shiga motar garinsu fayauna🥰🥰😍
Anan zan tsaya jiya baayi comments da yawa bah😟gsky idan Kuna son typing Mai yawa tohm a dinga comments dan so nake mugama wannan littafin a cikin month dinnan
💔💙 KADDARATA😔✍🏾
Story and written by Nanah M Sha'aban💙✍🏾
Page 138-139
Kwananmu uku a mota sannan muka isa garinsu baffah kamar yadda kuka sani sunan baffah na gsky bukar Ismail iyayensa suke kiransa da baffah shine duka garin suma suke kiranshi da haka.....koda muka isa garin sai da muka hau mashin guda biyu sannan yakarasa damu cikin kauyennasu....iyayen baffah sunyi farin cikin gani na Dan Daman baffah Yana Basu labarinah sai cemusu yayi kawoni yay na gaishesu nan da kwana uku zai mayardani gida....kallonsa kawai nayi a xuciyata nace kaga wanda zai koma maka gida😕naji dadin zamana a gidansu baffah kwarai saboda iyayensa suna kula dani kullum cikin ciki nama nake da Kuma duk abinda zan bukata na more rayuwa ruwa mah bana shan na randa sai pure water da naga abin yayi yawa nace musu Dan Allah su daina su bari na dinga cin duk abinda suke ciiiii......Sam innah ta nuna rashin Amincewarta Babu yanda na iya haka nakasance cikin kyakkyawar kulawa harta tsawan kwana uku😍
Kullum baffah sai ya aika a kirani domin yasamu ya lallabani ya mayardani gida...Amman inaaa naki bashi wannan damar domin nii naga gurin zama...
Muna zaune da innah kamar kullum Ina tayata gyaran kayan miya dan yau na yanke shawarar nafada mata komai a daura mana aure da baffah anan take na zaiyana mata da komai nadora da cewa innah Dan Allah ki taimaka min karna koma gidanmu ni wlh nafison zama anan nakarasa maganar Ina shashshekar kuka rumgumeni innah tayi tana bubbuga bayana ta shiga rarrashina.....ta shiga yi min alkawarin bazan koma gida bah tunda bana sooo Kuma zata bada goyon bayan aurena da baffah....nashiga cikin matsanancin farin ciki shikenan yanxu burina yakusan cika nafada a cikin xuciyata💃🏾💃🏾💃🏾
Koda mahaifin baffah yaxo innah tafada masa duk abinda nafada mata yanuna rashin Amincewarsa Yana fadar yazama dole akomar Dani gida idan iyayanta sun amince baffan ya aureta sai a daura auren Amman ni bazaayi wannan al'amarin Dani bah...innah tasamu tashawo kansa da kalamai masu taushi da jan hankali yanxu idan muka ceh zamu mayar da ita zata iya cewa zata gudu bamu san hannun wanda zata fada bah Kuma muma tamkar iyayeneh a gurinta dan haka ni a gani nah kawai a daura musu aure da wannan yaron shine masalaha wadannan maganganun da innah tayi shineh yasa ya yarda Kuma aka tsayar da ranar daurin aurenmu ranar asabar idan anyi sallah la'asar......
Fans kuyi hakuri jiya bansamu nayi muku post bah Ina busy neh Amman Kuma da rashin comments dinku mah saboda nace yawan comments yawan typings💃🏾✍🏾🥰
💙💗 KADDARATA😔✍🏾
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏾💔
WATTPAD_@naananciey
Page 140-141
Yau yakama zaa daura aurena da baffah tun asuba gidan ya cika da Yan kauyan ana ta hada hadar biki masu gulma nayi masu yi musu fatan alkhairi nayi.....bayan sallar la'asar aka daura aurena da baffah nayi farin ciki matuka Ashe wannan ranar zataxo hmmm🥰innah tasaka aka siyo min tsadaddun kaya nasaka kwana akayi ana bikinmu da yake tsarin kauyenneh indai ana biki sai a yi kwana biyu ana abu daya....
WASHE GARI Aka kaini gidan da baffah ya gina babu nisa da gidan innah wajen karfe 3 nadare
Haka rayuwarmu ta cigaba da tafiya _cikin farin ciki ranar da nacika wata uku a gidan baffah_ laulayi yasakoni a gaba...gidan innah nadawo da zama saboda jikinnawa yayi tsanani sosai kuma shi baffah bah mazauni baneh kuma rashin lafiyar tawa ta hanashi xuwa koh ina...shiyasa na yanke shawarar nakoma chan inyaso shi yacigaba da xuwa naman kudinsa sai idan yadawo sai inkoma....cikina ya shiga wata na tara da yan kwanaki akoda yaushe zan iya haihuwa nashiga baffah yadena xuwa ko Ina kullum muna tare dashi🥰💃🏾ranar wata laraba da daddare nakuda takamani dasauri baffah yaxo ya kirawo innah taxo tabani wasu jikakkun tsumi ba'a fii minti 10 bah na haihu yarana mace da namiji Yan biyu
Plxxxx ku Kara hkr daniii da rashinn yawan typing kwana biyu ina busyyy neh
💗💔 KADDARATA😔✍🏾

Page 141-143
Ranar suna yara suka ci suna Ibrahim da binta ansha shagalin suna sai kusan karfe 3 nadare kowa ya watse aka barni dagani sai innah baffah kuwa tun ranar dana haihu yakoma shagon da abokinsa shu'aibu yake acewarsa gwanda ya tafi ya dinga zuwa kullum bayan suna yadawo dan tunda na haihu kullum haka gidan yake cika dankam da jama'a.........
BAYAN SUNA DA KWANA BIYAR.....
Innah ta shiga gidan makobciyarmu anyi mata mutuwa ina zaune ni kadai a tsakar gida su Ibrahim suna gefena na kwantar dasu suna bacci inajiran dawowar baffah naji anyi sallama na amsa macece bakuwar fuska ta shigo nayi mamaki kwarai da gaske dan ni ban taba ganinta a cikin garin bah..nayi mata ixinin da tashigo ta xauna..ta xauna kusa da su Ibrahim tana kallon yaran tsawan Yan mintina ban kawo komai a raina bah nace mata bari na debo mata ruwa tace min tohm na tashi nashiga dakin baffah dan ruwan dakinmu yakare fitowar nan danayi rike da kofin ruwa a hannuna naga babu wannan bakuwar Kuma Babu yarana na saki kofin na kwala wani irin gigitatcen ihu na xube a kasa sumammiya dai dai lokacin baffah ya shigo gidan yakaraso gurina da dasauri ruwa ya yayyafa min na farfado Ina wani irin nishi danaga baffah na kankameshi tare da rushewa da kuka Ina fadar yaranmu...yaranmu tasace mana su...dasauri ya dagoni Yana cewa Mai kike cewa neh Ina su Ibrahim anan nabashi labarin duk abinda yafaru da sauri ya tashi tare da fita dasauri bayan tambayeni kalar kayan danaga matar tasaka nafada masa.....
Kusan kwana uku ana Neman wannan matar da yarana Amman Babu ita Kuma Babu labarinta nazama abin tausayi dan ko abinci bana ciii bani da aiki sai kuka bani da magana sai ta yarana....
Baffah ya shiga cikin matsananciyar damuwa ganin irin halin da nake ciki haka kullum cikin rarrashina yake da bani baki da kalamai masu dadi....Haka Muka cigaba da rayuwa cikin kewar halin yaranmu ya tunanin sun mutu neh koh suna raye😭har Allah yabani wani cikin ban sha wata wahalar laulayi bah😉haka na cigaba da rainoncikina har Allah ya saukeni lpy na haifi yarinyata mace💃🏾ranar suna yarinya taci suna Aminatou daaa binta zaa saka mata innah tace asaka mata suna kanwarta dan ita kullum maganar ita ceh tana ji a jikinta su Ibrahim suna raye kuma insha Allah wata rana zamu hadu dasu...idan tana fadar haka sai naji xuciyata ta min zafiiii hawaye na xuba a idona......
Kullum Ina rike da yarinyata duk inda zanje ina kankame da ita dan gani nake itama zaa iya xuwa a sace min ita😕
Ranar da muka aurar da Aminatou ga bukar nayi farin ciki dan bukar mutumin kirki neh kowa Yana fadar kyawawan halayyarsa...ranar wata Alhamis muna xaune ni da baffah Yana cin abincinsa kawai mukaji kwata kwata bama son zaman garin burinmu kawai mubar garin haka baffah koh hannunsa bai wanke bah bamuyi wani tunanin dibar kaya bah kawai Muka Kama hanyarmu ta barin garin Muka isa tasha bayan munyi tafi mai tsawo dan mun mah fita daga cikin garin sai sannan muka samu sauki...nashiga tunanin idan Aminatou da innah sukaga ji labarin bama nan zasu shiga tashin hankali mara misaltuwa nashiga tausayawa kanmu Dan nasan wannan duk a cikin KADDARATA neh
Anan zan dakata sai naji comments dinku🥰😊