← Book details Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 38

Sashe 25

Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

mah haurina yake tafada tare da dafe cikinta Kai aunty kiyi hakuri Bari in bace masa na hakura takara bakinta Kan cikin Samira tana cewa kanina na hakura kadena damun aunty ywwah Kinga ya dena kiyi hakuri kinji yarinyar kirki na hakura antiti tafada tana dariya shi kuwa fahid xuba musu ido yayi Dan sun burgeshi sosai hmm my wife kenan gsky sai yau na yarda ke din ta dabance yafada a cikin xuciyarsa Samira taja hannun ifteehal suka fita daga dakin dasauri Shima yabi bayansu yaga har Samira ta kullo kofar girgixa kansa yayi sannan ya shiga dakin Abba Yana karanta jarida ita Kuma mommy tana xuba masa abinci da sallamarsa ya shiga suna ganinshi taka fara murmushi ya karasa ya gaushesu dukansu sannan sukayi Dan hira kadan ya tashi ya tafi dan yau neh yaware zaije gurin abokinsa hamxa Dan ranar nan yaje baya nan shi Kuma da kunya ace ya kirasa yace masa zaixo gwanda yayi masa bazata 💔💚 KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼💔 Page 104-105 Bilkisu ceh rike d cokali an xuba mata abinci Amman ko loma daya bata samu tayi bah sai jujjuya abinci take da cokali feenarht da Yaya fauzan suna kallonta Amman ba damar yi mata magana tunda su daddy suna nan mamana lpy ke Naga bakya cin abincin ko ba irin abincin kike so bah kamame kamame tafara yi Aa daddy kawai dai exam muke da ita gobe shiyasa hankalina duk a tashe Ayyah mamana ai nasanki da kokari insha Allahu zakici dukka exams din ki kwantar da hankalinki kinji kici abinci tohm daddy ta dibi abincin zata Kai bakinta kenan wayarta dake kan dinning table din ta hau ringing dauka tayi taga number ceh ba suna kamar taki tagawa sai kuma ta daga tare da yin sallama ajiyar xuciya yayi ya amsa sallamar cikin sassanyan muryarshi sai da bugun xuciyarta ya tsananta buguwa jin muryar dataji kamar ta Yaya Ahmad tunanin bilkisu dafatan kina nan lpy lpy alhmdlh nasan Baki san Mai magana bah ko?Ahmad mudansir safwan neh dafatan yanxu kingane shuru tayi wani irin farin ciki neh ya ratsata yau Ahmad neh ya kirata da kansa Ashe dai bai manta da ita bah dakyar ta iya sassaita muryarta fuskarta dauke da murmushi eh Yaya Ahmad nagane ka Ina su bahijja sunanan klau wlh Dan Allah kagaishesu insha Allahu zasuji Daman cewa nayi Bari in kiraki mugaisa tohm Yaya nagode sosai bakomai sai anjima kigaida mamy da daddy da matar Yaya daddy da Kuma yayanmu zasuji insha Allahu yawwah bilkisu Mai gadon zinari ya katse wayar Amman ita Sam tama kasa ajiye wayar saboda tsantsar farin ciki ranar haka ta wuni cikin farin ciki kowa ya kalleta yasan yau kam bilkisu babu wata sauran damuwa kuwa..... Yana yin parking a gidan yaga hamxa ya fito da alama masallaci zaije Yana ganin motar fahid ya cika da mamaki Ahh lallai yau ranar ta daban ceh Daman yasan duk iya fushin da zaiyi dashi wata Rana yasan dole sai ya nemesa Dan Daman sun Saba tun suna kanana yafito fuskokinsu dauke da murmushi sukayi musapaha gurinka naxo Amman muje muyi sallah Amman ni zanyi alwala ok tohm bamatsala bari in debo maka ruwa sai kayi alwalar yayi bayan hamxa yadebo masa ruwan sukaje masallaci sukayi sallar Ahzahar gidan hamxan suka shiga gaba daya Daman da ya shiga debo masa ruwa ya fadawa Aisha fahid yaxo sai sunyi sallah zasu shigo tagama hada musu abinci tajera akan center table din tsakiyar falon tashige dakinta zaunawa sukayi sai dasuka gama cin abinci sannan Yaya fahid yace gurinka Kai da Aisha naxo pha Ahh tohm Bari in kirawota ya shiga dakinta mint 2 sai gasu sun fito a tare babban Yaya ganinka sai ancike form murmushi kawai yayi bai ce komai bah ta zauna kusa da mijinta Aisha taimako naxo kuyi min keda hamxa nasan ku kadai neh zaku iya taimaka min ku fahimtar da Samira tasan da gaske nake bah karya nake ko yaudararta bah ya numfasa sannan ya cigaba da magana Aisha Ina son Samira ta yafe min komai ya huce Amman Samira kwata kwata taki bari muyi cikakkiyar maganar da zata gamsu dani murmushi Aisha tayi tare da furta Alhmdlh yau babban Yaya Kai kake fadar wannan maganar da kanka yau addu'ar mu ta amsu kaga karka damu zanje nayi mata magana nasan zata hakura kasan abinda ciwo dole kayi hakuri da ita idan kayi la'akarin abubuwan da kayi mata haka Aisha ngde bakomai babban Yaya sai ta kalli mijinnata tace honey banji kace komai bah murmushi yayi yace tohm maizance tunda sai da bukatarsa ta tashi ya nemeni hmm Kinga Aisha kyaleshi Daman ai nasan sai yaja min aji sannan zai taimaka mini shiyasa nace yakirawo ki dariya tayi tare da cewa kunfi kusa duk Wanda yashiga tsakaninku kunya zaiji yanxu xakuyi fada yanxu zaku shirya dariya sukayi dukkansu sweetie watau haka zakice ehmn abinda nasani shi nafada anan mah sai da suka yi hira Dan sai da yayi sallar la'asar sannan ya tafi...... Wani irin mari ta dauketa dashi sai da ta kifa ta fada Kan kujera tare da dafe kuncinnata tadago cike da mamaki yau mommy ke kika mareni abinda Baki taba yi min bah Amman yau sai gashi kinyi min saboda......cikin fada da hargagi tace dakata min haka ai gwanda na mareki idan da akwai abinda yafi Mari mah zanyi Miki kina kokarin sakani a bala'i saboda baki da hankali Baki da tunani har zaunar dake nayi nafada Miki abinda boka yace zaayi ke akeso ki binne layar idan bahaka bah zamu shiga cikin masifa shine zakije kibawa wani kato ya binne Kuma ba lokacin da akace a binneh bah meye amfanin barinki da nayi kikeje club din saudat ta taji mommy tana ta mata fada ta tashi ta tafita ranta a bace Aww fita kikayi wlh Baki isa kija min bala'i bah zaunawa tayi akan kujera ta zabga tagumi Nashiga uku ni Sadia tun kafin dare yayi min yakamata yanxu na shirya na koma gurin bokannan mayafinta kawai ta dauka tafita dasauri motarta ta shiga ta dauki hanyar dajin da bokan yake......saudat kuwa tana fita sukayi kicibis da Ahmad Aunty saudat ya Kira sunanta dai dai lokacin da take kokarin wuceshi tsayawa tayi Dan Allah idan bazaki damu bah Ina son yin magana dake shuru tayi kamar tace masa ita bata da lokacin saurarar maganganunsa Amman sai takoma tasamu kujera ta xauna Shima zama yayi a kujerar da take kusa da tata yafara magana Aunty saudat kinsan dai ni kaninki neh Kuma bazamu so muga abinda zai cutar dake bah wlh aunty ina shiga cikin matsanancin bakin ciki ace Wai kece kika zama haka Ni nasan kwata kwata da bahaka kike bah sai da kikaje American kika chanxa aunty Wai ace kece yau wani kato bah muharraminki bah ace ankamaku a dayaki daya wlh nashiga cikin matsanancin bakin ciki lokacin da drivern da Yaya fahid ya Aiko yake cewa Wai an kamaki da Faisal yanxu aunty dawani ido zaki kalli ubangijinmu mai zaki ceh masa Abbanmu daya tsaya tsayin daka Dan yaga yabamu tarbiyyah wacceh kowa zaiyi alfahari damu Amman kika wasar da ita yanxu kina tunanin Yana jin dadi ganinki a haka Aunty Dan girman Allah ki tuba ga Allah tun kafin lokaci ya kure miki kixo kina nadamar da bata da amfani kuka saudat take sosai tare da kallon Ahmad tana cewa nagode da tunatarwarka agareni kanina kuma insha Allahu zan gyara zan tuba ga Allah Amman Kai yanxu kana tunanin idan Allah zai iya yafe min na aikata laifuka kala kala Ahmad sayar da miyagun kwayoyi, lesbian,zina wacce yanxu ta zame min jiki,shirka,sata Kai gasu nan barkatai bazasu irgu bah idan har kika tuba ga Allah zai yafe miki Amman aunty kiyi min alkawarin bazaki kara yin daya daga cikin laifukan da kikayi abaya nayi maka Alkawarin wlh nadena Astagfirullah wa'atubu alaik tafada tare da fashewa da kuka shi kuwa Ahmad wani irin farin ciki yake saboda yau auntynsa ta gane gaskiya Kallon Ahmad take hawaye na cigaba da xuba a idanuwanta tace yanxu xan baka kudi kaje ka siyo min hijabi da dogayen riguna kafin na siyo atamfofin a dinka min Ok aunty kibarshi indai wannan neh zan siyo miki su basai kin bani kudin bah nide fatana Allah yasa kirike Alkawarin da kikai min
Chapter 25 · 0% Book details