Sashe 28
Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
💙❤️ KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban💙✍🏼
Page 120-121
BAYAN KWANA UKU
Zauneh suke a cikin dakin da fahid din yake dukansu da yake yau ake saran zai iya farfadowa da taimakon Allah tunda samirar ta yarda tana zaune kusa dashi akan gadon da aka kwantar dashi ta rike hannuyensa tana shafasu a hankali idanuwanta akan kyakkyawar fuskarsa da ta rame tana ta shashshekar kuka kar tayi sanadiyar mutuwarsa pha saboda tunda akace Yana Kiran sunanta tayi matukar damuwa ko bacci bata iyawa saboda tsoron karta kwanta ace mata ya mutu kusan awa biyu da rabi kenan suna zaune suna zaman jiran ya farfado Dan doctor Salim yace daga ynx xuwa kowa neh lokaci zai iya farfadowa sumar gashinshi ta shiga shafawa a hankali hannunta na sakale danasa dan ko kadan bata son tayi koda motsineh Yaya katashi Dan Allah Dan annabi karka tafi kabarmu wlh na yafe maka har cikin xuciyata nake fada maka tana magana tana kuka ta kwanta a jikinsa tana cigaba da kukan😢 babu Wanda yayi yunkurin hanata dan doctor Salim yace komai tayi Kar Wanda yahanata a hankali sukaji yafara kokarin Kiran sunannata sa...sa..sami...mi dagowa tayi dasauri ta rike masa hannaye Yaya gani nan taba ni katashi kaji katashi....tafada tana jijjigashi hannunta dake cikinnashi taji ya rike sosai..... Zara-zaran gashi idanuwansa sai motsi suke ya tsun hannunsa Shima Yana ta motsi.....a hankali yafara bude idanuwansa kamshin turaren Samira nayi masa barka da farfadowa🥰Samira ganin haka tafara murna tana cewa mommyna Yaya yatashi Kinga kalleshi😊dukansu hamdala suka fara yi da godewa Allah....shi kuwa fahid yakafe Samira da ido wacce sai dariya take tana rike da hannunsa Kuma har lokacin hannunta na cikin sumarsa.........
Jawota yayi jikinsa batayi wani kunkurin hanashi bah sai mah kara kwantawa da tayi a jikinnasa ta lunshe ido😌
Su mommy kuwa murna kamar su xuba ruwa a kasa su sha💃fita sukayi daga dakin ya rage daga ita sai Yaya fahid din🥰.....Faisal kabani mamaki ni duk a zuri'armu babu Wanda yataba daga hannunsa da niyyar ya duki matarsa Amman Kai yau gashi kayi bayan abin kunyar da kaja min a baya bai isheka bah sai ka kara jamin wani sai ya rushe da wani matsanancin kuka da sauri Faisal yakara kusa da abbannasa ya rike kafafuwansa Dan Allah abbah kayi hakuri wlh bazan kara bah kadaina xubar da hawayenka innalillahi wa'inna ilaihi raju'un na shiga uku Dan Allah abbah kayi min koma Mai zakayi min abban karka xubar da hawayenka saboda ni masifa zasu zamar min kayafe min shuru yayi sannan yace tohm idan har kana so inyafe maka karna karajin wani Abu yashiga tsakaninka da saudat na wulakanci ko Kuma duka kaga na farko saudat yar uwarka ceh Kuma yanxu a matsayin matarka take tohm Abbah insha Allah zanyi duk abinda kace tohm tashi muje Allah yayi muku Albarka cikin masifa da bala'i ummy tace haba malam abinda kake baya kyautawa watau zaka ware min da kace shishi kadai neh meh laifi bayan kuma itama tana da laifi sabida rashin tarbiyyah baa koya mata tarbiyyah bah ta dauki hannu ta mareshi bayan shi din a matsayin mijinta yake saboda ubanta Yana baka toshiyar baki dole ka kareta ka nuna ita bata da laifi ummyn Yara ni kike fadawa wadannan maganganun marasa dadi tashi yayi bai kara cewa komai bah ya shige bedroom dinsa shi kanshi Faisal baiji dadin abinda mahaifiyarsa tayiwa abban bah Amman yasan mommynsa indai ranta yabaci komai mah fada take Kuma idan ya nuna mata baiji dadi bah zata iya hucewa akansa Dan haka ya tashi yafita yakoma dakinsa saudat mah ta Kama hannun mamy suka koma bangaren mamyn kowa xuciyarsa babu dadi☹️
Yau anan zan tsaya sai Kuma Allah yakaimu gobe nagode sosai Allah yabarmu tare🥰💔
💜🖤 KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼💜
Page 122-123
BAYAN KWANA BIYU
Fahid yafara samun sauki sosai dan har yakan iya zama yana kuma magana Amman bamai tsayi bah kullum Samira tana makale dashi dan ko kadan baya yarda tayi nesa dashi Koda na minti 1 neh sai da yazama tare suke kwana da ita......yau mah kamar kullum suna tare da ita gasu Mommy da doctor Salim suna dan taba hira sama sama Samira ta kalli Yaya fahid yayanah yau kwata kwata kaki cin abinci yakama kaci ko kadan neh
wlh baby bana jin yunwa neh
gaskiya ni sai kaci abinci taya bakaci abinci bah kace bakajin yunwa neh
Flacks din da doctor yakawo musu daga gidansa tajawo farfesun Kai da kafa neh narago takalleshi tana murmushi😊 favorite food dinka neh mah murmushi Shima ya mayar mata baby Amman tare zamuci koh??Kai ta gyada masa alamar eh Dan ynx kullum tare suke cin abinci dashi haka tagama xubawa ta ajiye plate din suka fara ci a hankali a hankali abin sha'awa har suka gama......
Tun daga ranar da abbah yayiwa Faisal nasiha bai kara kokarin yiwa saudat wani abu makamancin rashin mutunci ko duka bah itama haka kullum zataje dakinsa da safe tagaisheshi ta Kai masa abinci da Rana mah haka da daddare mah tun Yana shareta har yadena yake Dan kulata har idan takawo masa abinci yakance mata ya gode Allah yayi mata Albarka ta amsa da Amin tayi ficewarta..........
Tagama shirya masa abincin ranarsa Dan yau tayi lating gamawa da wuri cous cous neh Wanda yasha alayyahu a cikinsa sai tayi miyar jajjage Tasha nama tayi dadi sosai wadannan abubuwan duk a wajen mamy takoya ta nufi dakin Faisal din sanye take cikin doguwar riga pink color Mai ratsin fari sai tasaka hijabi har kasa tashiga dakinnata da sallama bayan ta kwankwasa kofar dakin yayi mata ixinin ta shiga.....daga shi sai gajeran wando yake ko riga babu a jikinsa kallo daya tayi masa takawar dakanta gefe ta gaisheshi kamar yadda tasaba ya amsa ta dire masa tiran abincin a table din da yake tsakankanin kujerar daki tajuya zata fita a tsaye taganshi a bakin kofar toh yau Kuma tafada a cikin xuciyarta a fili Kuma tadanyi murmushi tace Yaya lafiya? Lpy klau yau Ina so ki tayani hira yafada tare da tura kofar dakin ya rufeta bata ceh komai bah ta xauna a kujerar da take fuskantar gadonsa....Shima zama yayi da yake kujarar mutanan biyu zasu iya zama......saudat ya Kira sunanta a hankali takalleshi tare da amsawa da na'am yaya💜Ina son ki manta da komai da yafaru a tsakaninmu mu gina sabuwar rayuwa Mai kyafta Ina so muxama abin kwatance ga al'ummah tohm shikenan Ni Daman komai yahuce tuntuni a gurina.....ya rike hannunwanta honey yanxu ki xuba Mana abincin muci koh?? Yaya ai sai dai Kai kaci naci nawa tuntuni yahade fuska ☹️ai kuwa sai kin kara idan bahaka bah ki dauki abincinki kikoma dashi bana ciii😟tohm zanci Amman kadan ta xuba musu abincin loma biyu taci ta ajiye spoon dinta sun dade suna hirarsu ta masoya sannan ta tashi ta tafi bangaren mamy dakyar Faisal din yabarta Dan haka yace tare yau zasu kwana tasamu ta lalabashi yabarta ta tafi.........
Ummy tun daga ranar da abbah ya tarasu akan ya sulhunta su Faisal ya dauke mata kwata kwata ko abincinta yadena ci yade shiga dakinta tun tana tunanin na dan lokacineh Amman yanxu ta fahimci abin bana wasa baneh duk tabi tadamu gashi Faisal din datake abin akanshi ya silale yabarta a ciki😂😂 Amman dole taje ta dai daita nata auren dan yanxu ta saduda ta hakura Faisal din mah gashi yanxu yadai daita da matarsa ta nufi dakin abban bayan tagama yi masa tuwo miyar kuka Wanda yaji kifi busasshe Dan abban Yana son tuwo d daddare😌💚