Sashe 18
Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kana sonsu wulakanci sai Wanda ka gani Kuma idan kayi yunkuri ramawa ko kace karabu dashi sai suce Daman bamu neh mukace muna sonki bah ke kika fada Allah ya kiyayemu da son maso wani Amin🤲🏾wannan dalilin neh yasan bazata fadawa kowa bah tabarshi a cikin xuciyarta duk da feenarht taso tagano cewa kamar yayar tata karya take mata tunda tasan ta da xurfin ciki Amman bata cewa mata komai bah ta dauko mata maganin ciwon ciki tabata ta dauko mata ruwa a fridge haka Tasha magani Dan ta tabbatarwa da feenarht din cikinta neh yake ciwo haka suka kwanta bacci kowacce daga cikinsu tana sake sake a xuciyarta tunda tashiga dakinta tashiga toilet tasakarwa kanta ruwan zafi Dan taga da Yaya fahid ya dannata acikin ruwan zafi taji saukin xugin ta Dade a cikin ruwan xafin Yana ratsa ko ina a jikinta sannan ta fito ta shirya cikin doguwar riga kallon abincin da mommy takawo mata take Dan tana shigowa babu dadewa tashigo takawo mata abincin ganinta a kwance yasa mommy tambayarta baby baki da lapiya neh??ko duk gajiyar ceh wallahi mommy lapiyata kalau yau kawai nagaji neh ayya sannu tashi muje asibiti Dan a Baki magani Aa mommy ay idan na kwanta na huta zan warware tohm shikenan sai da safe gobe ki shirya abbanku zai dawo Kuma zamuje duba binta tohm mommy Allah yakaimu Amin kwantawa tayi tasaka kuka ita yanxu ai babu abinda zai iya shiga cikinta bakin cikin da Yaya fahid din ya kunsa mata yau mah kadai ya isheta ❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️ Page 84-85 Ahmad neh zaune Yana koyawa kannansa bahijja,ra'isa,ra'is karatu mommy suka gani akansu ta tsaya fuskarta a murtuke tana kallon Yaya Ahmad tohm munafiki kaxo ka tara min yara kana nuna musu yadda zasu tsaneni kwata kwata basa min biyayyah saboda ka hure musu kunne tunda Kai ban isa infada maka kaji bah sai kabar min Yara ga maza masu kudi suna xuwa suna son aurensu Amman saboda irin hudu bah da kake musu shine suke musu rashin mutunci har nacewa bahijja jiya alhaji musa yaxo Yana jiranta zasu fita nace taje kace min gaskiya bazata je bah bah mutumin kirki baneh bashi da hali Mai kyau to Kai din mutumin kirki neh ko Kai din har wani haline da Kai Mai kyau baka da wani hali sai na bakin ciki da hassada hanyar alkhairi tana xuwarwa Yan uwanka Amman saboda baka son cigabansu kake hanasu bahijja da taji wulakanci da mommyn takewa Yaya Ahmad yayi yawa Kuma yakasa ce mata komai bayan alhaji musan nan dai kowa yasan halinsa na batawa yayan mutaneh tarbiyyah shineh watau take kokarin turata gurinshi so take yadda tabatawa saudat tarbiyyah itama tabata mata lallai mah tashi tayi tsaye tace Wai ke wacece da kikewa yayanmu haka karki kara daga masa murya saboda mu bamu da wani gata in bashi bah da badan shi bah da tuni ki tarwatsa Mana tarbiyyah kamar yadda kikayi wa saudat da yake ita jaka tafiye Miki bata San kaita zakiyi ki barota bah Kuma da sannu zaku girbi abinda kuka shuka zaku ga abinda son kudinku zai dawo muku amman ni bahijjah wallahi wallahi nafi karfin a ringayeni da kudi tana gama fadar haka ta shige dakinsu ita da ra'isa ra'isa mah tashi tayi tace Kuma karki saka ran cewa mu muna ganinki a matsayin mahaifiyarmu sam bazan taba nuna ki a matsayin mahaifiyata bah Dan halayyarki ta dabbanci Basu....... kehhh ra'isa Yaya Ahmad neh yakirata yayo kanta da niyyar marinta ra'is ya taresa Yaya Ahmad yau zamu fada mata gaskiya Dan mu mun tsaneta bama sonta wallahi da ana chanxa mahaifiya da tuni na chanza mana ra'isa ta bi bayan bahijjah ra'is yakama Yaya Ahmad suka shige nasu dakin kuka mommy take tana fadar ta shiga uku ta lalace yanxu Ni yarana neh ysuke fada min sun tsaneni wayyo Ni sadiya tafada tana Dora hannu akai ❤️🧡 KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼🧡 Page 86-87 Ahmad sai da yaje har dakin su bahijja shi da ra'is yayi musu wa'axi duk abinda tayi Mana bazamu taba iya chanxata bah saboda ita din mahaifiyarmu ceh dole muyi mata biyayyah idan har bata sabon Allah bace kuma bai kamata ace kuna daga mata murya bah Ni bah irin tarbiyyar Dana baku bah kenan kamata yayi ku fahimtar da ita gaskiya kusa ta gane tun kafin lokaci yakure tunda ni kunga haushina take ji toh yanxu kunsa zata dada ninkawa akan na da yaya kayi hakuri insha Allahu bazamu sake yi Abu makamancin irin wannan bah yawwah shiyasa nake sonku yan kannena sukayi murmushi gaba daya muma shiyasa muke sonsa mijin aunty dariya yayi sosai sannan yakama hannun ra'is suka fita zaune take a cikin harabar makarantarsu agurin da suka saba zama idan suka fito daga lecture kuka tare sosai fauxiyyah da xahra suna bata hakuri Dan tabasu labarin abinda Yaya fahid din yayi mata tana kukan take cewa yanxu fauxiyyah ya lalata min rayuwa Kuma kullum sai yaxo gidan idan yaganni yayi tamin dariyar mugunta wallahi xahra na tsani rayuwar duniyar nan ya Allah ka dauki raina nahuta da bakin cikin da bawanka yake kunsa min ya Allah Kai kace murokeka zaka amsa Mana ya Allah ka hukuntashi ka azabtar dashi kayi masa abinda har......sai xahra tayi saurin toshe mata baki tana fadar keh Baki da hankali mijinki kikewa wannan mugayen addu'ar toh meye Dan ya sadu dake keh bah matarsa baceh ki dinga amfani da hankalinki kafin kiyiwa mutum irin wannan addu'ar bai dace kiyi masa bah saboda Koda ace baya matsayin mijinki ai mahaifiyarsa tayi Miki komai na rayuwa barantana shi din mijinki neh wani irin bakin ciki take ji a cikin xuciyarta watau bayansa mah Zahra take bi bata ga abinda shi yayi mata bah harda cewa Wai shi din mijinta neh ita da bata taba daukarsa a matsayin mijinta bah ta ja wani tsaki karki kara hada ni dashi ni bazan taba karbar shi a matsayin mijina bah abin yabawa Zahra dariya Amman sai ta basar ban ta fuskanci kawar tasu tana cikin matsanancin fushi tun ranar da Yaya fahid din yasanta a ya mace gashi yau sati uku Amman kullum sai tayi musu kuka tana yi masa mugayen addu'o'i sune mah suke hanata fauxiyyah taceh idan ranki ya baci bai kamata kina rokawa kanki mutuwa bah wannan jarabawa ceh Allah yayi miki yakamata kiyi kokari ki cinye wannan jarabawar nasan kina da ilimin addini Amman meyasa bazaki yi amfani da iliminki da hankalinki bah ok yanxu da kike irin wannan addu'ar yanuna cewa kina fushi da abinda Allah ya jarabgeshi dashi wannan duk a cikin kaddararki ceh yakamata ki rumgumeta hannu bibbiyu domin shine cikar imanin mutum ya rumgumi kaddararsa Mai kyau da mara kyau shuru tayi Dan maganganun fauxiyyah sun ratsata wasila salisu ceh ta nufosu cikin sauri tana xuwa ta kalli Samira beauty yau pha kinyi laifi dayake duk makarantar haka suke ce mata kallonta tayi wane irin laifi babban likitan da yake duba principal kika tarewa hanya da motarki bakiyi parking dakyau bah Dan wallahi principal sai fada yake yi cikin sauri fauxiyyah da xahra suka tashi Dan sun san halin wannan principal din bashi da mutunci ita kuwa Samira tsaki tayi dan ko a jikinta tashi tayi ta bi bayan su xahra wajen da aka tana da danyin parking Dan su har sunyi nisa suna xuwa sukayi turus ganin yaya fahid a tsaye xahra tace lallai yau akwai babbar drama tafada tana dariya fauxiyyah tace wallahi Baki da kirki itama din dariyar take Samira tana xuwa taje xata shiga motarta wa zata gani yays fahid neh a tsaye fuskarsa a murtuke Amman da suka hada ido yaga itace yafara dariya babyn mommy Ashe kece lallai kam Yaya fahid ya kalli principal yace Kamal karka damu Ashe abokiyar gabana ceh ta tare min hanya babu komai ka tafi zanyi maganinta kila Ina ga ta manta abinda yafaru sati uku dasuka huce but yau kila na tuna mata ranta yake kololuwa gurin baci tafara magana mara imani kawai ban manta bah Kuma bazan manta irin wulakanci da kayi min bah mugu azzalumi yayi murmushi gaskiya naji dadi da Baki manta bah plx Dan kara yi min Allah ya isa kinsan kwana biyu banji dumi bah kamar ta rufeshi da duka haka take ji yi Mana Ina jinki Ina son naji kince mugu azzalumi Allah ya isana ban yafe bah ya fada cikin kwai-kwaiyan maganarta kuka tasaka Dan kuwa shineh abin yi bakinta ya mutu shi kuwa yayi dariya tare da matsowa har inda take kamar zai rumgumeta hawayen fuskarta ya shiga goge mata cikin rada yake cewa haba mana Dan Allah yi min Allah ya isa Mana Ina so zan Sha koko duka takai masa bazaayi bah azzalumi mugu yauwa cigaba ankusa saura kadan mugu azzalumi Allah ban yafe bah shi pha kawai nake son naji kince bazaa ceh bah tafada tana kokarin tureshi Amman Ina bazata iya bah sai tafara Kiran mommyna kixo ki taimakeni zai kasheni dariya yayi lallai yar gidan mommy ai bazataji bah but zan kyaleki yanxu kije gurinta Naga Yan makarantarku sai kallonki suke bata ankara bah taji yayi kissing dinta💋ki shiga mota zan huce da motata Amman idan Kuma kinki Bari in huce to wallahi zan fito Kuma kafata kafarki sai nasha nono sannan zan kyaleki ya juya sannan kalli principal din yace Kamal na tafi but ka kyaleta ok ai naga alamar ita ceh amaryartamu bai ceh masa komai bah ya juya tashiga motarsa itama ta shiga tata ta gyara masa ya shiga motar yayi tafiyarsa fitowa tayi daga cikin motar Yan makarantar kuwa sai yanxu suka tabbatar Ashe dai dagaske su xahra suke fada musu ita matar aure ceh sai yau suka tabbatar lallai beauty ta more da miji wannan hadaddan gayen ai bazan bari ya dinga fitowa bah daya daga cikin Yan makarantar ta fada haka kowannansu da abinda yake fada Dan duk Yan matan makarantar Yaya fahid din ya tafi dasu barantana mah da suka ga yayi mata kiss 😘 gurinsu fauxiyyah take tana kuka yau yayah ya yarfata a gaban mutaneh na shiga uku fauxiyyah.......Kinga Samira karki tara Mana mutaneh tunda an tashi mu shiga