← Book details Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 38

Sashe 7

Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hijabin ay abin sai yafi koh bah haka bah tafada tana kokarin saka bakinta cikin nasa dasauri ya mike cikin fushi yace mara kunya fitsararriya kawai xo kifitar min daga daki hijabin ta tacire tana daga kwance Dan yau kam sai ta kunna yaya fahid din zata tafi daga ita sai rigar bacci ko gwiwa bata karasa bah kuma duk shara shara ce tace ayni yau kam adakin mijina zan kwana zance infita mah bai taso bah kawai kahawo kan gado dan kasan yar talakawa pha baa barta abaya bah wajen nunawa miji soyayyah tashi tayi taxauna idan naga duk rabin nononta duk awaje suke ya rintse ido ko d taga haka tayi murmushi tace haka akeyi nifa matarka ce amman kake wani rintse ido ko bakai bane kake son kasheni bah zo mana yaya amman plx ina son ka kasheni ina kan cinyarka abin sai yafi bada kala kuma barin mah ina tsotsar lips dinka Dan allah samira kixo kifitar min adaki yau pha nagaya maka a dakinnan zan kwanta jiyayi yana kokarin faduwa tayi saurin karasowa ta tareshi baby kana lpy wata uwar harara yayi mata ita kuwa dan takara kular dashi tafara kokarin kwantar dakanshi akan kirjinta dasaurin yaja da baya itama tamatso tacewa wai menene ajikina kai kanka yau kasan ay ko ina nawa acike yake kare mun kallo daga sama har kasa plx ka kasheni mana yayana tafada tana kwantawa akan kirjinsa dan yakai karshen bango takalli wukar dake hannunsa tadora akan wuyanta sannan tafara kokarin saka lips dinta cikin nasa dasauri yakana hannunta ya tura ta waje sannan yasaka key a dakin murmushi tayi tace muxuba mugani wallahi nima duk abinda kake min sai narama dakinta tashiga tayi wanka ta shirya cikin doguwar riga pink nd black falo tafito tana cewa aranta daga yau bazaman daki kallo ta kunna tanayi tayi kyau sosai dan ko hijabi bata saka bahh ❤️❤️KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah m shaaban✍🏼❤️ Page 28-29 Shi kuwa fahid tunda yatura samira yazauna akan gado yana tunani wai daman haka samira take shi dai yasan achan gida ko kadan bata taba mayar masa da magana bah sai dai mah jikinta da zaiyi tabari idan ta ganshi kai ko muryarsa taji hankalinta yatashi kenan kodan yanxu taga shi din mijinta neh shine zata fara raina sah ay kuwa wallahi baki isa bah samira anan take kuma yaji tsanarta na ratsashi ita har ta isa tanuna masa fitsara ji yayi alamun an kunna kallo ya leka window a zaune ya hangota tana kallo gaba daya hankalinta nakan t.v wani film din Hausa akeyi atashar arewa 24 koba kallo bah wallahi zanyi maganinki haka ya lallaba ya shiga wanka shadda yasaka kalar sararin samani yayi kyau sosai makullin motarsa yadauka yafito falo inda samira take kallonsa tayi suka hada ido tayi murmushi dan ganin yadda yahade fuska samira har yanxu tana jin matukar tsoran yaya fahid din kawai dai yanxu tana boye tsoronne acikin zuciyarta yanxu mah data ganshi sai d taji gabanta yafadi har yahuceta yaji muryarta tana cewa honey adawo lpy wani irin bakin cikin ne yaturnuke acikin xuciyarsa ay dole mah yasan matakin da zai dauka akan yarinyar nan tafiyarsa yayi batare d yace mata komai bah hmm ta sauke ajiyar xuciya sannan tamayar d idonta kan kallon datake yi axuciyarta tana ta tunanin irin abinda zata dinga yiwa yaya fahid din sanye take cikin wasu matsastsun riga d wando dan tunda tadawo daga America tadene saka atamfa kwata kwata atsakiyar wasu classmate dinta dasukayi karatu tare take su biyune kuma dukkansu mazane kallonta dayan yayi cikin wata kasalalliyar muryarsa yace saudat yanxu duk irin son danake miki amman kice wai wani dan uwanki kike so ki aura yafada yana kamo hannunta tare da janta jikinsa murmushi tayi tace baby ay kaima kasan son danake maka daban yake karka manta pha saboda kai har Paris naje dan dai nafaranta maka ran baby ay koda na auri fahid bamu rabu bah zan dinga kawo maka ziyara har Paris murmushi shima yayi yace ok babyna nasanki da cika alkawari har naji dadi usman idris shine sunansa haifaffan garin Paris neh mahaifinsa yana da kudi sosai dan sanaarsa shine ya saro gwala gwale ya dinga siyarwa sun hadu da saudat a america dan shima yaje karatu achan yarinyar tana burgeshi dan kodayaje ya mika tayin soyayyarsa bataki bah dan tana so tanunawa kowa a makaranta ita ba matar kananan mutane bace harsai datake saudat kullum a dakin usman take kwana kuma koda yagama karatunsa dayake yarigata farawa har chan Paris din tabishi tayi sati biyu agidansu dayake shima iyayensa yan bokone ko kadan basu damu bah kuma shi kadaine dansu Ok baby kinsan kwana biyu nayi missing dinki pha nima haka baby abokinsa yayi murmushi yace lovers tohm Asha soyayyah lpy yana fadar haka yatashi yakoma mota yana jiran abokinnasa a xuciyarsa kuma yana ganin haukan yarinyar da har take cewa ko tayi aure basu rabu bah bata san yaudarar usman baneh sukuwa saudat dakinta suka shige ita d usman wa'iyaxubillah sai d suka gama abinda zasuyi suka fito tare da usman din hannunta a sakale danashi Ahmad suka gani yana kokarin shiga dakinsa ya kallesu ya Manda kansa ya shige daki har mota taraka shi sannan takoma cikin gidan tunda yafito daga gidan tuki yake xuciyarsa cike da bakin ciki dakuma tsanar samira wai adawo lpy honey maganar data fada masa takarshe kafin ya fito daga gidan watau harta samu fuskar tace masa honey lallai gidan abokinsa hamza yanufa hamza abokinsa neh iyayensa basu da wani karfi yana d mata daya sai yaransa biyu mace d namiji khaleesat d Mahmoud yana zuwa hamza a yayi masa iso har xuwa falonsu dan daman anan suke zama idan yaxo matar hamza Aisha tafito rike d tire a hannunta na abinci mijinnata yatareta yakarbi tire din mataka su hamza suna birge fahid sosai irin yadda sukeyin soyayyarsu dakuma rayuwarsu abun shaawa aisha ce tace ahh babban yaya ina Amarya tamu tsiki yaja inda hamza yace ay idan kina so kiga bacin ransa kitambayeshi ina samira take ya dorawa yarinya mai hankali kiyayyah kuma idan an tambayeshi meyasa yake mata haka wa ya tsaneta ne kawai ❤️❤️KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah m shaaban✍🏼❤️ Page 30-31 Fahid yakalli abokinnasa yace wai kai wannan mara kunyar yarinyar kake cewa mai hankali sai kuma yaja tsaki da yatuno irin abinda tayi masa yau aisha tace kaga wannan maganar abarta dayake tasan irin tsanar da yakeyiwa samira aisha tana zuwa har gidansu fahid tagaishe da mommy kuma iyayen hamza dasu abba suma sun san juna sanadiyar abotar hamxa da fahid din hamxa mutum neh meh hankali gashi da riko d addini a asibitin da fahid din yake aiki anan shima yake yi tohm yanxu yaushe zaa kawo min kanwar tawa tawuni musha hira hmmm abinda fahid din ya iya cewa kenan hamxa ya zauna tare d dire tire din abincin agaban fahid yana cewa matar tashi wallahi myy idan baso kike yadena xuwa gidannan bah tohm saiki cigaba tohm nayi wannan mah ni na isa nasa babban yaya yadena xuwa tafadi haka tana mai shigewa dakinta ya jikinnaka ko dayake naga alamar kaji sauki tunda har ka iya fitowa ay ko banyi niyyar fitowa bah dole nafito wannan fitsararriyar yarinyar bazata barni in huta bah dariya hamxa yayi yana cewa tohm ay dole kila itama tafara gajiya da irin abinda kake mata dasauri ya mike afusace zaiyi waje hamxa yasha gabansa tohm daga magana allah yabaka hakuri abokina ay indai zaka cigaba dayi min maganar wannan yarinyar ina mai tabbatar maka bazan kara xuwa gidanka bah tohm nadena yahakuri koma muje muci abinci koma wa sukayi bai wani ci abincin sosai bah yatashi yace zai tafi aisha tafito sukayi sallama hamxa yaraka shi har bakin mota sannan yakoma gida gidan mommy yanufa yana shiga yatarar da mommy d abba afalon sai kuma yusuf dake kan cinyar mommy suna hira yagaishe da mommy da abba cikin girmamawa suna suka amsa fuskokinsu dauke da murmushi mommy tace dafatan duk kuna lpy lpy klau mommy tohm ya babyna yadanyi murmushin yake yace hmm mommy itama tana lpy tohm Masha Allah yusuf neh yaxo yazauna akan ciyarsa yana fadar yaya fahid zaka kaini gurin aunty samira yadan ja dan karamin tsaki a xuciyarsa yana cewa kowa samira kowa samira wannan yarinyar kodai mayyah ceh kuka yusuf yasa dan shi atunaninsa yayannasa bazai kaishi bah dasauri yace Ehmn autar mommy mai zai hana dariya yaron yayi tare da yin tsalle ya nufi gurin mai aikinsu yana cewa bari inje gurin inna tahada min kayana mommy takalli fahid sosai tace kodai baka jin dadine eh wllh mommy ina dan zazzabine ina umar wallahi umar yau kwanansa uku an nemaisu agurin aikinsa yatafi kaduna zaro ido fahid yayi yace amman shine bai gaya min bah ay fushi yake dakai shiyasa saboda acewarsa kana takurawa samira kuma amana ceh a hannunsa mommy tafada abba yadanyi murmushi tohm kasha magani eh abbah nasha agidan hamxa nabiya tachan sannan nayo nan tohm kaga wanchan dan rigimar yatafi kayi sauri katafi dan magriba takawo kai kafin yafito dariya yayi sannan yace mommy tohm natafi yana tashi yusuf yafito rike da kaya niki niki dan har inna ta tayashi daukar wasu dasauri fahid yakarasa yakarbi na hannun innah yana mata sannu xuyawa inna tayi tashige bangarensu na masu aiki fahid yace tohm mommy zan tafi dashi kawai dan idan nabarshi zai dameki da rigima babu yanda mommy ta iya haka suka tafi da fahid da yusuf amota aka saka kayansawar yusuf a cikin boot dan akwatine babbah sai kuma yar karamar jaka suna isa gidan yusuf yafita daga motar dagudu yanufi hanyar falo bubbuga kofar yake achan cikin dakinta taji alamar ana buga kofar tasan dai bah fahid bane dan inda shine yana d makullin falon sai dai yabude ya shigo fitowa tayi sanye da hijabi har kasa tanufi kofar tana budewa taga yusuf cike da jindadin ganin yaron ta tsugunna tayi hugging din yaro tare d sumbatarsa akuncinsa duka biyu duk abinda takewa yaron fahid na kallonsu dan ita sam bama ta kula dashi bah sai d ta dago suka hada ido karasawa tayi kusa dashi rike da hannun yusuf takarbi
Chapter 7 · 0% Book details