← Book details Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 38

Sashe 16

Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yatashi ta niyyar Shima ya cire nasa kayan Amman sai ta jawosa ta kankameshi sosai plx karka tafi ta cigaba kaji honey murmushi yayi ya kwanta Yana fadar my sweet saudat kibude idonki kiga waye a kusa dake inyaso zan cigaba da nuna miki irin kaunar da nake miki ai ki ban bude idona bah wannan muryar bazata hanani gane wane bah sweet bro faisal plx ka taimaki kanwarka mana ok tohm anan ya shiga yi mata romantic kala kala kwana yayi a gidan suna yin abinda suka ga dama ❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️ Page 72-73 Shi kuwa fahid Yana fitowa kai tsaye gidan mommynshi ya nufa Samira tana sanye da hijabi har kasa suna hira dasu mommy a falon har su Yaya umar Dan yanxu basa xuwa ko Ina idan har ba ranar aiki bane shine zasu je gurin aikin suna dawowa Kai tsaye gida suke xuwa hon din motar Yaya fahid neh yasa Samira tayi xumbur ta tashi tashige dakinta Dan tasan hon dinsa indai shine hon biyu yake you a lokaci daya mommy tabita da kallo tana tambayarta menene Amman bata bata amsa bah Yaya umar yace hon din motar mijinta taji shine ta tashi ta gudu dariya Yaya daddy yayi Yana fadar xama kidena neh wallahi Dan zan tona asirin duka Yaya jafar yakai masa Yana fadar yi Mana shuru tana matar babbar Yaya kana mata shakiyanci Kuma.........shigowar Yaya fahid dinne yasa yayi shuru da maganar da yake son fada ya shigo ya gaishe da mommy da aunty binta suka amsa fuskokinsu a sake suma su Yaya umar suka gaisheshi bayan ya zauna ya amsa Yana tambayarsu ya aiki suka amsa da lafiya alhamdulillah tohm Masha Allah haka akeso mommy tace ya saudat din ya bata rai tare da yatsine fuska mommy Ina abbah ya tambayeta Dan baya son ta cigaba da yi masa maganar wannan yar iskar yarinyar mara kunya abbanku Yana Dubai sai nan da sati daya zai dawo Allah yadawo dashi lpy yafada Amin suka amsa gaba daya babu Wanda ya dada yi masa maganar saudat tunda Daman sun san basanta yake bah baranta na sun san halayyarta bazasu taba dede tawa dashi bah kukan ifteehal neh yasa mommy ta tashi dasauri ta nufi dakin Samira tana shiga taga Samira a zaune akan gado tayi tagumi ita Kuma ifteehal tana xaune kusa da ita dayake tafara xama ifteehal din tadauka tafito da ita falo ta dawo gurinta ta zauna tana bata fidarta da aka xuba madarar jarirai a ciki fahid cikin mamaki yace mommy wannan yarinyar pha kallonsa tayi sannan tace sunanta ifteehal mahaifiyarta tarasu a lokacin da ta haifeta ranar da zanje bauchi na ganta zaa je akaita gidan marayu shine na karbeta Dan yarinyar tabani tausayi su aunty binta sunyi mamakin yadda mommy tayi wannan karyar bayan sun san bata taba karya bah Amman da sukayi raakarin idan tafadi gaskiya shirinsu zai tarwatse sai suka ga hakan shine mafita shikuwa fahid ya yarda Kuma har yaji tausayin yarinyar yakamashi ya tashi yaxo har kusa da mommy ta karbi ifteehal Yana mata wasa basuyi mamaki bah Dan sun san Yaya fahid Yana son Yara tun daga ranar kullum Yaya fahid sai yaxo gidan mommy gurin ifteehal idan kuwa babu aiki wuni yake a gidan ita kuwa Samira ta zama bata da wurin zama sai dakinta dan bata taba yarda sun hadu dashi bah kullum tana daki ❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️ Page 74-75 Saudat da ita da Faisal kuwa suka sami damar sheke ayarsu saboda fahid baya zama a gida sai ya zama shine Mai gidan Dan har a dakin fahid din xuba shaaninsu suke yi bari muji wanene faisal.....Faisal Dan gidan kanwar abbansu saudat neh suna da kudi suma dai dai gwargwado Dan babansa Yana da kamfanin buga leda tunna kanana suke tare da saudat saboda shi Faisal tun Yana secondary school yadawo gidansu saudat sai Kuma daga bayane yakoma gidansu a lokacin daya shiga ss 1 haka zai Kama saudat yasata a dakinsa yacire mata kaya ya kwantar da ita Yana kwakwalarta tun tana kuka sai ya dinga ce mata zai siyo mata chocolate idan tayi shuru ita kuwa da yake tana son chocolate sai tayi shuru makaranta mah tare suke xuwa ita da yake a play group take shikuma sai yashige secondary a lokacin da saudat din ta girma tafara zama budurwa lokacin tagama secondary shikuwa yaje ya cigaba da karatunsa na zama barrister akasar Malaysia Yana dawowa kwanansa daya a gidansu yaxo gidansu saudat ko da yaganta takara girma tafi daa sai ya dinga jin wata iriyar shaawarta na fisgarshi kallonta yake sama da kasa sai Kuma ya dawo Yana kallon kirjinta hmmm lallai yarinyar nan komai nata ya ciko Amman Banda nonowanta daga ganinsu kananu neh ita kuwa tana ganinsa ta taho da gudu ta rumgumeshi Daman haka yake so Dan haka ya kankameta sosai yasa hannunsa guda daya Yana shafar kirjinnata mommy da take gefe tayi murmushi tana fadar barka da xuwa babban barrister sai ya cika saudat din yaje ya rumgume mommy kokadan ita bata damu bah sai kara kankameshi da tayi tana fadar uh re highly welcome Faisal shikuwa Faisal lumshe ido yayi Yana raya abubuwa da yawa a xuciyarsa a gaskiya Abba Yana hutawa anan gurin irin wannan laushi da taushi ko Ina a cike dama saudat irin nonota tayi da Shima zai huta sosai Amman ita sai ya ja tsaki sai mommy ta dagoshi tana tambayarshi menene murmushi yayi tare tayi mata wani irin kallo Wanda kana gani kasan a tantiran Yan duniya neh yace no.. babu komai kawai wani Abu na tuna yake bani haushi ayyah tohm ko kaci abincinka yajuya yakama hannun saudat suka karasa gurin dinning table Yana gama cin abinci yakama hannun saudat suka shiga dakinsa ita Kuma mommy takoma dakinta Dan tasan sun Saba tun suna kanana suke kwana daki daya yanxu kuwa bazata hanasu bah da kansu zasu Dena saboda kowannensu aure zaiyi a wannan dare ya lalata rayuwar saudat yaraba ta da budurcinta zan ita cewa shine mutum na farko daya fara saninta a ya mace sai Kuma daga baya da taje kasar waje suka kara bude mata ido Wannan shine tarihin Faisal zaune yake akan kujera 1 seater Yana bawa ifteehal madararta su aunty binta da Usman tun jiya suka tafi gidan yazama babu dadi suna ta kewarsu yamaida hankalinsa gurin iftee Yana bata madarar Yana mata wasa mommy kallonsa kawai take tabbas sai yanxu ta tabbatar fahid Yana son Yara sosai ❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️ Page 76-77 Samira ce zaune sanye da hijabi ita dasu fauxiyyah kasancewar yau akai makaranta sun fito daga lecture suna dan huta achan nesa kadan da ajinsu karkashin wata bishiya mai sanyi da dadin kamshi hira suke sosai abin shaawa dan duk makaranta kowa yasansu Dan kullum suna tare ko makaranta mah tare suke xuwa shiyasa Yan makarantar mah suke tunanin su din Yan gida daya neh Dan har cewa suke suna kama sosai dukkansu su ukun sai dai suyi dariya Zahra ceh ta kalli Samira tace Samira Wai ke yanxu haka zaki cigaba da zama Baki san halin da kike ciki bah yakamata ace yanxu kina da yaranki Samira ta harareta tace tohm hajia Zahra ita Kuma ifteehal din bah yarinyata baceh Wai ku Ina mamakin yadda kuke min wai yanxu yakamata ace Ina da yara kamar wata akuya sai tayi tsaki plx kudena yi min irin wannan zancen Dan nasan daga haka zaki fara yi min maganar Yaya fahid dariya sukayi kawai dai kin tsargu neh Amman daga magana sai ki ara kiyafa kude kuka sani ta fada tare da tashi tayi hanyar ajinsu Dan idan ta cigaba da zama tohm zasu iya kular da ita bin bayanta suka suna cigaba da tsokanarta shikuwa fahid yau Yana gidansa Dan yadan tashi da ciwon ciki shiyasa ko aiki baije bah barantana gidan mommy yaga ifteehal tashi yayi yasha magani yakoma ya kwanta har ya manta rabon da yaga saudat Dan tunda Faisal yaxo bata fitowa ko Ina kullum suna cikin daki suna sheke ayarsu yau mah kwance suke suna rumgume da juna babu komai a jikinsu sun lilliba da bargo ya kalleta sosai Yana fadar sweetheart kinsan me mommy tace min ranar farko da naxo gidannan tace Aa wai naxo na Baki hakuri Kuma nabaki lemon tsami Dan kiji saukin shaawarki dariya tayi sosai tace ai kuwa ga babban lemon tsami da kake bani dayake son sakani in haukace gaba daya dariya Shima yayi yace kike son dai haukatani koh tafada tana kallon cikin kwayar idonshi ehmn sai kuma suka tintsire da dariya a bangaren daddy da feenart Kuma soyayyarsu suke sha kamar ba gobe Yau anan zan tsaya sai Allah yakaimu gobe..........nabarku lpy masoyan littafin KADDARATA 🥰🥰💖much love😘 ❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️ Page 78-79 Samira na komawa gida da yake tare dasu fauxiyyah suka taho suka ga mommy ita kadai a falo hankalinta a tashe Yaya daddy yayi tafi yau kwanansa uku a gurin aikinsa aka turashi kaduna sai yayi sati daya zai dawo Yaya umar kuwa yaje gidan aunty binta dake barno saboda Yaya jafar yakira waya yace aunty binta bata da lpy shine mommy tace shi yaje zasu xo daga baya tunda daddy gobe zai dawo idan yadawo sai suxo har dashi dasauri samira takara gurin mommy tana tambayarta menene meke damunki ko wani neh ya mutu a family Yusuf neh yafito daga dakinsa Yana kuka Dan yaji muryar Samira neh shiyasa da fito aunty Samira Yaya fahid yau baixo bah Kuma an Kira wayarsa a kashe aunty Ina ga ya mutuneh aunty saudat ta kasheshi shuru tayi nawasu lokaci duk da yadda bata so fahid yasan ta dawo cikin rayuwarsu dole yau taje har gidansa ta duba lpyrsa koma mezai faru dole taje kodan hankalin mommy ya kwanta kallon mommy tayi tace mommy bari inje induba gidansa naga ko bashi da lpy neh yawwah yarta Daman nasan bazaki taba bari a cikin damuwa bah eh mommy bazan barki a cikin damuwa bah damuwarki tawace tana gama fadar haka suka juya ita dasu fauxiyyah kowacce sai data ajiyeta a gidansu sannan ta huce gidan Yaya
Chapter 16 · 0% Book details