← Book details Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 38

Sashe 15

Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

aka hankadata taje ta xube a kasa yace shashasha ballagaza kina tunanin ni fahid zan kusanci macen da ta taba bayar da kanta ga wani namijin ga uwa uba ke yar lesbian ceh keh ba irin maccen da ya dace musulmi ya aura bane sai dai kafirai dan kinfi kama dasu shashasha ko kafiran mah basa irin abinda kikeyi yanxu ya ja tsaki ya mayar da kofarsa ya kulle kamar tayi kuka jin irin maganganun daya fada mata sai kuma tashiga murmushi dan kuwa yau wallahi sai Yaya fahid ya biya mata bukatarta leka window dakinsa tayi ta ganshi ya daura towel ya cire jallabiyar tuni takara rudewa Daman haka Yaya fahid yake d sura ta daukar hankali takasa dauke idonta daga kanshi har sai data ga yagama shiryawa taga ya juyo bangaren window dasauri takoma dakinta drower ta bude inda taga kayan samira kwata kwata ko tabasu batayi bah tunda tashigo dakin Dan da tace zubar dasu zatayi Amman yau kam zatayi amfani dasu wajen ganin Yaya fahid din ya saurareta wasu riga d siket tasaka Amman sunyi mata yawa dayake Samira tafi saudat kiba ciresu tayi ta dauko doguwar riga Dan taga duk kayan samirar babu dai dai ita tasakata dayake doguwar rigar tun Samira tana secondary school mommy ta siyo mata Dan yanxu ta dena sakata tayi mata kadan yasa tanwa saudat dai dai itama tayi mata yawa Amman ahaka tasakata ta nufi dakin Yaya fahid ❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️ Page 68-69 Tana xuwa ta shiga buga dakin yana jinta yayi banxa da ita har ta gaji takoma dakinta kayan datasa duk sun dameta Dan haka tacire tamaida na gadon watau kananun kayanta data saba sakawa tana ta sake sake xuciyarta fal cike d bakin ciki gashi billy bazasu dawo yanxu bah Kuma yanxu tana tsananin cikin sha'awa tarasa yadda zatayi kawai ta kwanta saboda yanxu burinta ya xatayi ta shawo kan fahid Amman da tuni ta manta taje club tasan a chan ai dole tasamu wanda zai nuna mata soyayyah tunda tana d farin jini maganar fahid ceh ta dawo mata dayake cewa kalli nonuwanki kananu Kuma kike tunanin zan tsaya kula ki duk kin gama rabawa Yan gari sun san komai na jikinki shine zakixo kice wani ni kike so aka manna minke sai kije idan har kina son na tsaya kula ki.....ki zama cikakkiyar budurwa wadda babu wani da namijin da yataba saninki a ya mace to Ni Kuma zan nuna miki soyayyah fiye d tunaninki Dan ni bana son ragowar wani na fiso ace ni nafara bude matata ita taya zata zama cikakkiyar da Yaya fahid yake so bayan tasan bazata taba dawowa kamar budurwa bah Dan ita bazama ta iya irga sex dinta da tayi bah barantana lesbian da tun da aka kaita America sukeyi Kai zata iya cewa tun kafin akaita mommynta ta Kira tafada mata duk yadda sukayi dashi sannan ta Dora dacewa mommy wallahi yanxu mah Ina cikin bukata na rasa yadda zanyi plx ki taimaka min wallahi zan iya mutuwa subhanallillahi kidena fadar haka ki kwantar d hankalinki yanxu xan turo miki sako kinji menene mommy basai kinji bah kawai kaxi gani a dakinki nan d 5 mint ok mommy duk suka ajiye wayar ta kamkame pillow tana cixon lips dinta idanuwanta a rufe a bangaren samira kuwa takoma makaranta tunda Daman a iya diploma suka tsaya mommy tasaman mata wata makaranta anan abuja da zatayi degree dinta achan tare da fauxiyyah da Zahra suke tafiya Dan suma sun sami admission a makarantar Daman duk bangaren daya suke karanta watau orthopedic kawai dai ita Zahra tana xuwa wani asibiti ne dake layinsu anan takoyi yadda ake karbar haihuwa Yaya daddy yafadawa Samira cewa Yana son feenart dayi murna Kuma taji dadi sosai Dan haka a ranar takira feenarht tafada mata halin da yayannata yake ciki a bangaren feenarht mah bata tsaya wani boye boye bah ta fadawa Samira Daman itama tana sonshi tun ranar da suka fara xuwa gidansu kawai tayi masa shiru neh ko Yana da budurwar da yake so Kuma bata son ta xubar da ajinta tafara cewa shi take so ta roki Allah indai shine mijinta Kuma shine mafi alkhairi agareta Allah yabata shi a matsayin mijinta Samira tace feenarht wallahi Yaya daddy Yana sonki kinsan bai taba kallon wata mace yace Yana sonta bah sai akanki kuma kullum sai ya kalli hoton da kukayi tare tayi murmushi jindadi tace Allah nagode maka tohm yanxu dai zancen boye boye babu shi anyi walki duk munganku dariya tayi sosai haka aunty Samira Ni wallahi kunya mah naji da kika ganmu dariya sukayi sosai sannan ta kashe wayar ta kalli Yaya daddyn dayana jin duk zancen su da feenarht din da yake yau babu makaranta duk sun taru Dan aunty binta mah bata tafi bah sai anan satin Mai xuwa zata tafi a handsfree tasaka wayar murmushi yake tace to kaji Kuma ni Daman na rafko ku tuntuni dariya Yaya umar yayi yace Ashe shiyasa baka ita bacci yanxu Ashe Dan kaninnawa yakamu da soyayyah dariya Samira tayi tace wallahi kawu tayi masa kabe kabe a xuciya ya tsaya miskilanci tohm ke Samira da kike son hada aure ai kamata yayi suma su taimaka Miki naki auren yayi dai dai Danni wallahi zanje har gidan in ci masa mutunci yabarki Baki san a wane hali kike bah ke gashi kullum samari cikin sintiru suke a gidannan ana sallama da samira Amman yabarki haka keba mai aure bah Kuma ke bah mara aure bah aunty binta ce take magana cikin fushi sunkuyar dakanta tayi ita har bata so ayi maganar Yaya fahid Kuma samari da idan sunxo ai ana ce musu ita matar aure ceh duk da cewa ba yarda suke bah gobe mah dawowa suke karayi Yaya umar neh ya shiga bata hakuri Yana fada aunty binta wallahi Yaya fahid da kansa zai dawo Yana neman inda zai ga Samira ba dai an aura masa wacchan yar iskar bah zakice na fada miki Dan zai gwammace duk da irin kiyayyar da yakewa Samira gwara ita da saudat wallahi hakane Yaya umar cewar Yaya jafar dake kusa dashi tohm shikenan Allah yasa mu dace Yaya jafar ya Dora dacewa tunda Yaya fahid baisan har yanxu anga Samira bah plx momcy karkije ki bata mata shirinmu tohm bazanje bah yawwah mommynah ❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️ Page 70-71 A bangaren mamy kuwa tun daga ranar da abbansu fauxan yayi nadamar abinda yayi mata abaya ta shiga ganin soyayyah a gurin mijinnata ba ita kadai bah harda yayanta su fauxan ita kuwa hajia ummah ta shiga cikin tashin hankali mara misaltuwa yanxu shikenan raba musu kwana alhaji yake da wannan dakikiyar gashi Kuma ba damar tayi mata rashin mutunci tunda tasan halin alhaji dakyau idan ya fadi abu tohm idan har ka tsallake tohm zaiyi abinda yayi niyyah Kuma babu Wanda ya isa ya hana shi shiyasa ta xuba musu ido xuciyarta cike da bakin ciki Kuma tarasa wacce hanyar zata bi ta dawo da alhaji nata ita dai ga Usman nan shi kullum cikin jin haushinta yake babu magana mai dadi sai dai yayi ta fada mata bakaken maganganu ta bata masa rayuwa yanxu abbansa idan yaje masa da maganar kudi baya bashi saboda cewa yake yawonsa yake yi yaje ya batawa yayan mutane rayuwa da kudinsa na halak kudinsa bah na albazazzaranci bane da dai da Allah bai ganar da ni bah na baka Amman yanxu bazan baka bah sai dai ka Fadi abinda kake so a siya maka badai na baka kudina bah tohm duk sanda yaje gurin abbah ya fada masa haka tohm fa idan ya fito daga dakin abbah gurinta kawai yake xuwa yayi ta mata masifa harda zaginta ai ita taja masa da tuni abbansa bazai juya masa baya bah ita kuwa sai dai tayi ta kuka tunda bata da damar da zata tsawatar masa zaune fauxan da bilkisu suke feenat na kusa dasu a falon mamy bilkisu take tafada fauxan ai feenat ta fada soyayyah haba dai sistoo da gaske kike waye wannan Mai saar ita da tace babu ruwanta da samari ita bazatai soyayyah bah ahhh tohm yaya dai ta chanxa ra'ayi yanxu dai Yaya daddy ya rusa wannan kurin nata da kalamai masu dadi feenart ta turo Baki tohm yanxu shikenan kowa sai kin fada masa muna soyayyah da yayah wallahi sai na fadawa abbah awww je kifada ni sai inma rakaki wallahi idan kin gama fada masa sai indora nawa bayanin ince masa tohm aure kike so kawai ayi miki mu huta kai aunty bilkisu Dan Allah kiyi hakuri bazanje bah dariya Yaya fauxan yayi sosai yace kanwata xo ki fada min ya akayi kika kamu da so haka xuwa tayi gurinshi ta zauna Yaya Allah inaji idan ban auri yaya bah zan iya mutuwa sai ta fara kuka haba sisi meye na kukan plx ki daina baya ce Shima Yana sonki bah eh Yaya yace min bayan aunty samira ta Kira Shima daga baya ya kira Amman inajin daddynshi kamar bazai yarda ya aureni bah tunda mu bamu da kudi kamar nashi murmushi yayi yace Sam bahaka baneh zai yarda ki aureshi mana bakiga samira bah dabama susan iyayanta bah Amman suka aura mata babban dansu Yaya fahid shi abbansu ba irin wadannan mutananne bah idan suga suna da kudi suce ai dansu ko yarsu bazasu auri na kasa dasu bah sai dai na sama duk Wanda dansa yaxabo yace ita yake so ya aura toh Yana aura bashi goyon baya dan haka kidaina kuka murmushi itama tayi tana rufe fuskarta Dan kunyar yayannata take ji shigowa yayi Kai tsaye dakin tayake mommy tayi masa kwatance dakinnata Kuma da zai shigo yaga fitowar Yaya fahid daga cikin gidan da mota bai bari ya ganshi bah ganinta yayi achan kan gado tawani kanannade guri guda idanuwanta a rufe kulle kofar yayi sannan ya nufi gurinta yana xuwa ya hau kan gado yafara shafar jikinta ita Kuma tana kara kankame pillow data rumgume dago ta yayi ya dorata akan cinyarshi Yana cire mata kayan jikinta har ya cire bata bude idanuwanta bah murxata ya shiga yi tako Ina kwantar da ita yayi
Chapter 15 · 0% Book details