Sashe 32
Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
________💚💔 *KADDARATA* 😔✍🏾
Story and written by *Naanah M Sha'aban* 💔✍🏾
Page 144-145
Wani direba neh naji Yana fadar motar garin gombe batare da nayi tunanin kudin motar da zaa ceh Mana bah na Kama hannun baffah muka nufi motar.....
Direban ya bude mana motar muka shiga sai da motar ta cika sannan direban ya shigo motar yaja Muka dauki hanyar gombe.......
Gudu kawai direban yake Kamar zai tashi sama har mutanan motar Suka shiga yi Masa magana akan yayi tuki hankali Amman ni ko kadan ban damu bah dan hankalinah baa gurin yake bah kwata kwata baffah kwa tunda Muka shigo motar hawaye neh kawai yake xuba a idanuwansa😭ynx shikenan yarabu da kowa nashi kenan.....
Kallonsu take kawai gabanta na faduwa abunda yafaru shekaru Ashirin da biyar yafado mata tabbas duk da irin yadda matar ta chanja Amman bazata taba manta kamanninta bah koda ace tazama tsohuwa tukuf yau zata fada musu gskyr komai ko zata samu hankalinta ya kwanta da nauyin da ta dorawa kanta.....
Jinayi an dafani dasauri na juya mukayi ido hudu da wata mata tadan manyanta Amman irin yadda naga tana yi min kallon sani yasa nadan saki fuska nace mata sannu ta amsa min da ywwah har lokacin hannunta nakan kafadata
Radiyatu Abdullahi koh??dasauri na kalleta tare da cewa eh....nasan Baki ganeni bah Amman idan zaki iya tuna matar da taxo ranar da yaranki Ibrahim da binta Suka bata.....wata iriyar zabura nayi cikin fushi na cukumeta Ina fadar Ina yarana ganin zata tara mata mutane nashiga cewa bani bah ceh baffah wanda farin ciki ya cikashi dan tunda matar tafara magana ya fahimci so take tafada musu inda yaransu suke....yakama ni Yana fadar yi hakuri radiyatu...kila yau Allah ya amsa addu'armu da muka dade muna yi...Dan Allah baiwar Allah fada Mana Ina yaranmu suke ki dubi girman Allah ki fada mana.....ramatu ta juya taga duk mutanan cikin motar kowa harkokinsa yake saboda daman bah da hayaniya baffah yake magana bah nice daman nafara kuma ya dakatar dani
Nice taka a kullum akoda yaushe NAANAH KHADEEJARH MUHD SHA'ABAN
___________ 💔💚
*KADDARATA* 😔✍🏾

Page 146-147
Ajiyar xuciya tayi tace kuyi hakuri nayi babban kuskure Amman wlh ba yin kaina baneh sharrin shaidan neh da Kuma son xuciya Amman ynx wlh nayi nadama Kuma yaranku sunanan lpy klau Ibrahim mah Yana aikinsa a Abuja har yayi aure mah binta ceh dai ake shirin yin bikinta nan da sati biyu.....
Sani akayi insace suuu Kuma bakowa bace illah zulai Yar uwarka tafada tana nuna baffah tabani kudi masu yawa tace intafi dasu in tabbatar ankashe su ni kuma lokacin dana tafi dasu Imani yashiga xuciyata naga bazan iya kashesu bah haka natafi dasu gidana nahadasu d yarana na sakasu a makaranta takarasa da nayi niyyar dawo dasu Amman tayi min barazanar indai na tona mata asiri koh nadawo da yaran banyi abinda tasani bah zata kasheni shiyasa ban dawo dasu bah takarasa maganar tana kuka......
Mutuwar zaune mukayi dagani har baffah jin zulai ceh tasaka aka sace mana yara ni dai a iya zamana a kauyen babu wani abun da yataba shiga tsakaninmu da ita.......
Zulai pha kika ceh baffah yafada cike da mamaki🤔😧
Eh ita ceh.....tohm ynx Ina su binta suke natambaya suna gombe gurin iyayenah Amman nan da sati daya zasu koma Abuja.....zaku iya biyoni mah muje kugansu..tohm shikenan babu damuwa daman mumah gomben zamuje....
A haka har muka isa gombe muna ta hira Amman duk akan yarana neh.....da mukaxo sauka ramatu ita ta biya mana kudin motar....
Nayi matukar farin cikin ganinsu binta ranar kwanan farin ciki nayi da sati yazagayo muka nufi Abuja domin yin bikin binta.......
BAYAN WATA UKU
Komai yalafa hankalina ya tafi da naje yola gurin mahaifana domin na nemi yafiyarsu...ranar wata laraba nasami baffah da maganar Shima ya goyi bayana dan haka ya tsayar mana da ranar da zamuje nan da kwana uku masu xuwa yakama asabar kenan da asuba Muka shiya dagani sai baffah muka nufi garin yola.....
Ban wani Sha wahalar gane gidan bah duk dah irin yaddah aka gyara gidan yayi kyau sosai...
Mommy tayi farin cikin gani sosai Kuma tace ta yafe min bayan anyi Yan koke koken da mukayi mommy take fadan cewar abbanah ya mutu bayan tafiyata da shekara daya yayi rashin lafiyar ciwon ciki shineh yayi ajalinsa.....nayi kuka sosai wlh mommy tabamu part daya tace muxauna anan ta dinga ganinah dan bataso taga nakara nesa da ita💔💔
Wannan shineh asalin labarinah💃🏾💃🏾
______💚💔 *KADDARATA*😔✍🏾
Story and written by *Naanah M Sha'aban*✍🏾💔
Page 148-149
Sun tausayawa Anni matuka da irin kalubalan rayuwar da suka fuskanta *yaya umar* mai raunin xuciya harda yin kuka😭 daga karshe Kuma kowa yakoma dakinsa dan yin bacci xuciyoyinsu fas........
*ANA WATA GA WATA*...
Tunda usman ya aiko *fadilah* take ta tunanin yanda zaayi tahadu da Samira dan gobe neh ranar karshe da *usman din yabata akan kota wacce hanya ceh tadauko masa samirah* idan bah haka bah tohm zai kasheta saboda bata maida hankali wajen aikin da yabata bah.....
Hankalinta ya tashi dan tasan halin usman zai aikata abinda yafada mata bashi da imani duk da cewar itama bata da imanin Amman tasan duk zalincinta da muguntarta usman ya dameta ita bazata taba iya kashe mutum bah....
Ya zamar mata dole gobe taje gidan Alhaji Ibrahim dan tahaka neh kawai zata samu ta ribaci samirar tafito da ita daga gidan........
Murmushi kawai take wayarta nah kunnanta wai yau Ahmad neh yake ceh mata Yana sonta da bakinsa Kuma harda rokonta wai Dan Allah taso shi...jinta take yau tamkar sarauniya dadi da farin ciki Kamar zasu kasheta muryarsa taji cikin muryar tausayi yana fadar haba sweetheart baki bani amsata bah koh bakya sona neh...plx bilkisu ki tausaya min wlh Ina tsananin sonki tun ranar dana Fara ganinki naji sonki da kaunarki a cikin xuciyata yakarasa maganar cikin muryar tashin hankali dan Jin bilkisun Bata ceh masa komai bah sai yake tunanin Kamar Bata sonsa neh shiyasa Bata ceh masa komai bah....bai San ita farin ciki neh yahanata magana......yaya Ahmad ta Kira sunansa ciki da shauki🥰😌ta cigaba da cewar wlh wlh ina sonka nima sosai da sosai ni kaina bansan wane irin so nake maka bah kawai dai nasan idan har bansameka a matsayin mijinah bah zan iya rasa rayuwa💔🥀sai Kuma ta kashe wayar dan wata iriyar kunyar *Ahmad* din take jiii...........
Mommyn saudat kuwa tunda aka kaita gidan mahaukata Mai makwan Abu yayi sauki sai cigaba yake dan yanxu tazama Kamar dodonniya idan kaganta aka ce maka ita ceh bazaka yarda bah....
Gashi Abbah yahana afadawa kowa Shima abin nadamunsa kodan yaran da suke tsakaninsu da ita dan wlh indan itaceh bazai saurareta bahhhh.....
Yau watan saudat biyu a gidanta tayi kyau Kamar bah ita bahhhh dan har wata kiba tayi ynx haka ciki gareta tana ta rainonsa👨❤️💋👨
*Anan zan tsaya sai naji comments dinku*