← Book details Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 38

Sashe 27

Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

Samira tayi tagumi dan ganin irin halin da Mommy take ciki saboda Yaya fahid bashi da lpy bata son ko kadan taga damuwa akan fuskarta tashi tayi daga gurin da take dakyar Dan yanxu cikinta Yana wata na hadu Amman idan kaga girman cikin zaka xaci yayi wata shida samun guri tayi taxauna a kusa da mommyn takamo hannayenta duka biyun ta rike tadora kanta akan kafadarta Samira nasan duk akanki fahid ya shiga wannan halin da yake ciki yanzu Amman bazan takura Miki bahh Ni nasan Mai zanyi duk mommy ce take fadar haka a cikin xuciyarta........

Zaune suke a cikin falon Abban..mahaifiyar Faisal falmata wacce suke kiranta da ummi sai Kuma kishiyarta hajia rabi dasauran yaran gidan sai saudat da Faisal din Abba neh yayi sallama ya shigo dakin duk suka amsa yasamu kujera ya zauna saudat ta karasa har inda yake zaune ta durkusa ta gaisheshi ya amsa mata fuskarsa a sake cike da jin dadin irin shigar kamalar da ya ganta a ciki Allah yayi Miki Albarka kinji Allah yakara tsarkake xuciyarki daga aikata mugayen halayyah haka yayi tasa mata albarka mahaifiyar Faisal kuwa ranta yakai kololuwa gurin baci Daman bason hadin auren saudat din da Dan nata Amman tasan halin mijinnata baya magana biyu kuma idan ta bayyana masa bata son hadin auren zai iya sauke mata kwandon masifa Dan Daman har yanxu haushin Faisal din yakeji Amman ita tasan mezatayi duk yadda zatayi sai tayi bazata Bari a aura wannan auren bah yanxu mamana yaushe zaki kammala iddar taki abban ana da kwana uku zan gama Masha Allah tohm ki shirya ana da kwana shida zaa daura muku aure murmushi tayi ummi ta mike tsaye malam banganeh nan da kwana shida bah eh nasan kingane abinda nake nufi Daman abinda na taraku nafada muku kenan Dan haka kowa zai iya tafiya yatashi yanufi hanyar waje har yakai bakin kofa yajuyo yace mamana kijirani zan Baki sako ki kaiwa babanki tohm abbah tafada tana murmushi idanuwanta akan Faisal tana masa wani irin kallon bakaga komai bah mah😂❤️
Anan zan tsaya sai naji comments dinku nagode nice taku a kullum a Koda yaushe
Naanah Muhammad Sha'aban❤️💔 luv uh so much masoyan littafin kaddarata
❤️💚 KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼💚
Page 114-115

Kwana uku likitoci suna Abu daya wajen ganin sun ceto rayuwar fahid amman Sam fahid babu abinda yaragu sai mah karuwa da yayi Dan yanxu numfashinsa kokarin daukewa yake yi hankalin mommy abbah da Samira da sauran Yan uwansa yagama tashi Samira kuwa yanxu ko bacci bata iyawa kullum kwana take tana sallah Allah yabawa fahid din lpy ko hankalin mommy ya kwanta yau abbah ya yanke shawarar ya fita da fahid din kasar waje Dan Daman yayi niyyar kai shi tun ranar da aka kawosa asibitin yaso ayakai shi kasar waje amman hamza yace masa yabari su gwada irin nasu kwaraiwar amman da yaga babu abinda yaragu shi da Kanshi yacewa abban a fita dashi dan fahid din yakamu da ciwon xucia mai tsanani wanda idan mutum yakai irin wannan matakin tohm sai dai a dage da addu'a sai kuma ya fashe da kuka hankalin Abbah ya tashi babu shiri yasaka akayi musu visa xua newyork dukansu zasu bi jirgin karfe 5pm na yammah
Saudat wai badake nake magana bah kika mayar dani wata shashasha ta dago cikin sanyi murya saudat din take cewa haba mommy tun daxu kike tambayata Kuma nabaki amsa ni na hakura da yaya fahid na amince zan auri faisal wari irin mari ta wanketa dashi watau ni kike kallon cikin kwayar idanuwana kike fadan zaki auri wannan fakirin yaron mai yake dashi mai na sama yaci barantana yabawa na kasa barrister neh fah ga inda zakije ki huta nima in huta zaki yayibo min gayyar tsiya tohm wlh baki isa bah kudaden da nakashe wajen ganin kin auri fahid bazasu tafi a banxa bah mommy wlh ni bazan aureshi bah faisal zan aura tunda........ Keh dakata ni sadia wlh indai ina numfashi ba zaki auri faisal bah shima ubannaki zai xo zai sameni ta juya fuuuuuuu... Ta fita daga dakin kwantawa saudat tayi tana tausayawa abbanta amman insha Allah takusan ta fitar dashi daga tarkon da mommy tayi masa dan ya huta da abubuwan da take masa.......
Kuka yake mata kamar wani Kara in yaro yana fadar mommy yanxu haka zan zauna ina call on zan auri waccen yar iskar yarinyar abinda yafaru a tsakaninmu tsautsayine Kuma ita tasaka min maganin bacci a juice nasha amman ummi ke kinsan ba halina neh bah baa taba kamani da irin wannan halin bah ummi plx ki san duk yadda zakiwa Abbah yafasa wannan hadin hmmm faisal ai ni nasan bah halinka baneh amman zance nacewa abbanku a fasa aurennan bai mah taso bah kasan halon abbanku da kafiya zamu bari a daura auren amman wlh da kanta saudat zata nemi kasaketa zamu takura mata kabarni da ita kawai murmushin jin dadi yayi yasan tunda yasamu umminsa a goyon bayansa yasan bashi da wata damuwa zasuyi duk yadda zasuyi sun wulakanta saudat din Kuma yasaketa batare da abbansa yayi fushi dashi bahAllah KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah sha'aban✍🏼❤️
Page 116-117
Karfe 8pm jirgin su mommy yasauka a kasar New York Kai tsaya babban asibitin garin suka nufa da yake abokin Yaya fahid din shineh babban likita a asibitin suna xuwa aka shigar dashi dakin taimakon gaggawa su mommy suka nufi hotel din dasuka kama babban falo neh da dakuna guda shida kowane daki da toilet dakuma kitchen abban da mommy suka shiga daya sai Yaya umar da Yaya daddy da Ahmad a daki daya sai Samira da bahijja sai ra'is suma daki daya ifteehal kuma dakinta daban mommy ta ware mata gadon dakunan kuwa kowanne zai dauki sama da mutum 10.........
Yau yakama zaa daura auren saudat da Faisal da misalin karfe 3pm narana bayan an dawo daga sallar jumma'a gidansu Faisal din tadawo tun jiya mamy tace mata tadawo Dan afara yi mata gyaran jiki Kuma Daman bata jin dadi zama da mommy tunda tadawo gidan take ganin alamun tsana da kyara daga gurin ummyn Faisal Wanda ada batayi mata hmm watau saboda zata auri danta shine take nuna mata bata sonta zanyi maganinku gaba dayanku wallahi bari ayi auren ni daku muxuba mugani tafada a cikin xuciyarta karfe 3pm aka daura auren Faisal da saudat kwata kwata Faisal bai fadawa abokansa gamai da aurennashi bah Amman sai gashi yaga harda wadanda sukayi karatu a kasar waje duk sunxo dauri auren bakin ciki da takaici suka kara kamashi Dan yasan saudat ita tayi masa wannan lalatar Amman zai ci ubanta idan yakoma gida............
Mommy tunda taga saudat tahada kayanta tayi tafiyarta hankalinta yakara tashi watau wannan yarinyar wulakancin da zatayi mata kenan kwata kwata bata san zata tafi bah shammatar ta tayi tana bacci shine ta fita babu irin abubuwan da batayi bah Dan taga anfasa auren Amman ina....abun yafaskara gashi su bahijjah mah sai ji tayi wai sun tayi newyork kai fahid asibiti hauka neh kawai batayi bah ganin duka yayannata yanxu babu mai biyen mata wayyo ni Sadia kwata kwata banyi sa'ar haihuwa bah yanxu ace yayanka kwata kwata babu Mai sonka saudat din mah datake yi min duk abinda nake so yanxu tafara bijirai min irin makamantan surutannan take yi zayi ta zagaye falo hannunta akai🙆🏽‍♀️kamar wata zararriya😂.......
Feenarh ceh zaune a falonsu daga ita sai bilkisu tana chat da Yaya daddy takalli bilkisun aunty bilkisu kinsan Yaya fahid bashi da lpy kuwa Aa wlh bansani bah wlh ki kira mommy a waya Dan Yaya yace min bashi da lpy sosai har ankai shi newyork tare da Yaya Ahmad akaje Allah sarki zan Kira mommyn kuwa naduba shi inyaso idan sun dawo sai muje mu dubashi eh gsky kam feenarht ta cigaba da chatting dinta bilkisu kuwa tayi shuru yanxu kenan Yaya Ahmad Daman ba sonta yake bah tunda har Dan uwansa bashi da lpy bai iya kiranta a waya yafada mata bah tana gama wannan tunanin Kiran Ahmad din ya shigo....wani irin murmushi tayi Dan halak ina tunaninka a xuciyata sai gashi ka kirawo ni bata San maganar tafito fili bah sai ji tayi feenarht nacewa Ahhhh lallai aunty kiyi sauri ki daga karta katse dai tafada tana dariya harararta tayi ta tashi tashige bedroom dinsu feenarht nayi mata dariya Assalamu alaikum wslm
babyn yayanta murmushi tayi naam Yaya Ina wuni ya Mai jiki dasauki kiyi hakuri wlh ban fada Miki bah sai yanxu nasamu kaina saboda jikin Yaya gaskiya sai dai kawai sai dai mu daje dayi masa addu'a
Allah sarki Allah yatashi tafadunsa
Ameen ai idan kun dawo zamuxo dubiya
tohm shikenan
sai anjima yayi nasan yanxu dare yayi ko a chan
eh wlh karfe 12 kai yakamata kaje kayi bacci tohm babynah gud night yakashe wayar murmushi tayi😊tare dawowa falon ta xauna feenarht na tsokanarta Amman tayi banza da ita har tagaji tayi shuru Dan tasan halin yayartata da miskilancin tsiya😍
Muku manage da wannan sai naji comments dinku taku a kullum akoda yaushe Nanah M Sha'aban🥰 love uh all💚💙💜
Ina matukar godia da irin addu'ar dakuke min
💙💜 KADDARATA😔✍🏼
Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼💙
Page 118-119
WASHE GARI
Abbah da mommy neh zaune a cikin office din doctor Salim...bayan sun gaisa yagama dan rubuce-rubucen da zaiyi sai dago yafara magana Abbah a gaskiya fahid Yana cikin wani matsanancin hali wanda idan bai samu abinda yake so bah tohm zai iya rasa rayuwarsa kuma yana ta kokarin fadar wani suna abban yasaka karasawa sa...sa..sa abinda yake iya fada kenan dasauri mommy takalli doctor tabbas ranar da tataishi asibiti maganar karshe da tayi samira taji yace Abban yara tabbas fahid Samira yake kokarin fada dan ranar da nakaishi asibiti sunanta yafada a karshe... doctor Salim yace tohm mommy wace ce Samira idan babu damuwa Ina son ganinta Dan itace kawai zatasa aikinmu ya tafi yanda yakamata matarsa ceh mommy tafada a takaice matarsa kuma mommy Eh takara bashi amsa dan mommyn tashi cikin wani hali yanxu taya Samira zata yarda da abinda zasu ceh mata akan fahid din gani take kamar zataga takura mata zasuyi akan danta Abbah neh yabawa doctor Salim labarin auren Samira da fahid din tun daga farko harshe murmushi doctor din yayi ai takwana gidan sauki tunda tare kuke da ita ni nasan abinda zanyi akai Amman abbah idan bazaku damu bah Ina son ku turo min samirar zan mata magana babu damuwa sukayi masa godia suka tashi suka nufi hotel din da suke.........
Kallonta doctor din yake sosai bayan sun gaisa yagama tsokanarta hajia Samira Ashe mun kunsan samun da... murmushi kawai tayi ta sun kuyar dakai daman abinda yasa nace kixo shine yayanki fahid a yanxu mah zai iya rasa rayuwarsa saboda irin halin da yake ciki dasauri ta mike tsaye tare da saka kuka Dan Allah ka kaini inganshi wlh idan ya mutu mommy zata iya rasa rayuwarta itama Kuma yarona zai taso maraya bashi da babah zauna mana ai kina da yadda zakiyi kisaka shi yasamu sauki insha Allahu zama tayi tare da cewa nikuma doctor eh ke nake nufi....tohm ta Yaya yawwah tahanyar ki kwana dashi domin idan yafara kokarin Kiran sunanki ki matsa sosai kusa dashi ki amsa tayi mamaki sosai da taji doctor yace idan yafara kokarin Kiran sunanta banganeh bah taya Yaya zai Kira sunana murmushi yayi yaceh ai kece musabbabin rashin lpyr dayake gabanta neh yafadi kenan saboda taki yafe masa shine zai jefa kansa a cikin halinnan tohm doctor na mince zanyi koma menene indai Yaya zai samu lpy tohm alhamdulillah insha Allahu zai samu sauki tayi masa godia ta tashi takoma hotel din hankalinta atashe tunda taji doctor yace saboda ita yayan yake kwance akarasa meke damunsa........
Saudat ceh kwance a daya daga cikin kujerun falon mamy tana tafaman chatting dasu bahijja Faisal neh ya shigo falon Dan tun ranar da aka daura musu aure da saudat din yau sati daya bai kara ganinta bah daya Aiko mah yace taxo Yana son ganinta cewa tayi ace bata taxo bah kallonta yake yadda tayi daire-daire akan kujerar kamar dakin uwarta fusge wayar hannunta yayi ta mike a fusace wani irin gigitatcen mari yayi mata har sau uku itama Yana sauke hannunsa akan fuskarta tarama dai-dai lokacin da mamyn tashigo dakin Dan tafita makobtansu matar gidan ceh ta haihu taje mata barka salati da sallallamai tafara yi saudat Faisal yanxu abin naku har yakai haka yamareki ki rama mijinki neh pha Kuma kaima matarka ceh saboda tsabar......saudat ceh ta fashe da kuka tare da rumgume mamyn tana cewa mamyn wlh Yana shigowa ya fisge min waya ya mareni shi yafara mari nah Ni babu ruwanah kunyiwa abbanku wannan bayanin Dan kuwa kunfi karfinah tafita taje dakin Abbah tafada masa komai yace taje takirawo masa su saudat din😂🙆🏽‍♀️
Anan zan tsaya yau tunda jiya babu Wanda yayi comments sai takwarata🥰❤️Kuma nace muku yawan comments yawan typing✍🏼🥴
Chapter 27 · 0% Book details