Sashe 12
Kaddarata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mamah duk suka mike fauxan batare d yatsaya dogon zance bah yafada musu yadda yaga idi mai gadi yake kokari wurgar da ita tare da jaririyarta waje yadora da cewa ban tambayeta labarinta bah Amman idan tasamu tahuta taci abinci sai ku tambayeta bilkisu data sauko yanxu idanuwanta suka Kai Kan samira ay ko a mafarki taga Samira zata iya ganeta duk da irin yadda tasauya Samira tafada tare d nufar inda take ta rumgumeta kuka tasaka tana fadar Samira haka kika dawo sai Kuma ta kalli jaririyar hannun Yaya fauxan din tace wannan jaririyar suraiya ceh ko Dan Naga tare kuka gudu Samira tace eh hajia mamah tace kinsanta neh eh mamy ay wannan itace wacce nake fada muku ta gudar damu daga hannun wannan mugun daba Dan itabah ta tuni rayuwarmu tagama gurbata dasauri hajia mamah taxo takama hannun Samira suka zauna Yaya fauxan mah zama yayi Dan kuwa kullum sai bilkisu tayi hirar Samira a gidan bayan gurin yadau shuru nawasu lokaci fauxan yakalli bilkisu Yana cewa kika ceh yarinyar nan bah yarinyarta bace eh Yaya suraiya itace mahaifiyarta itama tana cikin wadanda aka kamamu tare tana da ciki Dan a lokacin kowane lokaci zata iya haihuwa ok sai Kuma yakalli Samira Yana fadar tohm ya sunan jaririyar bansani bah tabashi amsa a takaice kina nufin bakisa mata suna bahh Kai kawai ta daga masa Usman kuwa tunda fauxan ya shigo da Samira yake kallonta Yana lasar lips dinsa tabbas yasan Allah yayi halitta anan gurin Usman namiji ne Wanda indai yaga mace tayi masa tohm sai yayi lalata da wasu yammatan har kansu suke kawo masa wasu Kuma idan har yaga tayi masa toh duk hanyar da zaibi ya lalata su sai yabi wannan itace halayyarsa Kuma duk abinda yake matan gidan suna kallo hajiya mama bayadda ta iya Dan datayi magana alhaji zai ce waya takurawa nata yaya Kuma hajiya ummah ranar yuni zatayi tana zazzaga mata ruwan bala'i shiyasa ta xuba musu ido tana Kuma kula da tarbiyyar nata yaran feenat ce tace toh kawota Yaya insa mata suna kaga kai aiki zakaje toh Ina ga son Yara yau ai nima Naga baby gal ba inda zani mamy tayi dariya tace toh yanxu dai kawo yarinyar kaje kasiyo mata kayayyakin bukatarta tunda Naga kamar yunwa takeji mikawa mamyn yayi tare da mikewa Yana fadar tohm mamy Amman yakamata afara bata wani Abu kafin nadawo eh zan bata madara ta Dan Sha hajiya ummah sam bataji dadin abinda hajiya mamah tayi bah taya zata bar yarinya balagaggiya kamar wannan a cikin gidannan bari alhaji yadawo dole wlh sai tabar gidannan bazai yiyu bah nan taji tsanar Samira d jaririyar nan na ratsa mata xuciya ❤️❤️ KADDARATA😔✍🏼 Story and written by Nanah M Sha'aban✍🏼❤️ Page 54-55 Shirye-shiryen bikin fahid d saudat ake tayi Dan bikinsu saura kwana uku saudat kuwa wani irin farin ciki take ciki Wanda bata taba cintar kanta aciki bah saura kwana uku afara kiranta da matar fahid ta Dade tana jiran wannan ranar Ahmad da sauran kannansa uku bahijja da ra'isa da ra'is Sam basa cikin farin cikin da sun san kwata kwata Yaya fahid bai dace ace ya auri saudat bah duk dacewa ita din yayarsu ceh Amman tana da munanan halayyah da Wanda taboye da Wanda bata boyesu bah take bayyana su a gaban koma waye kullum Ahmad sai ya zaunar da kannansa su uku Yana musu wa'izin kada su sake suce zasuyi kwai-kwaiyon abinda yayartasu take Dan daga karfe zasuyi dana sani Kuma ance Dana sani keyace tabbas Kuma suna amfani da abubuwan da yake fada musu kwata kwata bahijjah da ra'isa basu tabayin shigar banza bah Kuma suna da ilimin addini dana zamani Dan kullum bayan sallar ihsha sai Ahmad yatara su yakoyar dasu abubuwan daya shafi addini abinda Basu gane bah su tambayeshi Kuma yaganar dasu aunty binta da Mommy ceh zaune sai Kuma babban danta jafar dasu Yaya umar suna ta hirar zamani dayake aunty binta taxo bikin tun Yana saura kwana biyar aunty binta ceh ta kalli mommy aunty rahma yanxu haka zamu bari fahid ya auri yarinyar nan mara tarbiyya numfasawa mommy tayi sannan tace binta ayshi yajawa kansa kina ganin da babyna na nan ay bazan taba ce masa ya auri saudat bah Dan nima kwata kwata bana so ya aureta kina gani wulakancin da yayiwa marainiyar Allah yanxu Allah ne kadai yasan ko tana raye ko tamutu Kinga kuwa ay dole ya auri saudat tunda haka yazabawa kansa gskyne aunty rahma fahid yagama wulakantamu Kuma yakamata ayi mishi horo anuna masa kuskurensa Amman gsky yabani tausayi jiya bayan nashiga daki natarar da missed calls dinsa yafi goma shine Dana bi yake kuka yake cewa intaimaka masa wallahi bayason ya auri saudat shi zaije ya nemo duk inda Samira take indai zaki yarda afasa aurensu da saudat mommy tayi wata yar dariya Ah lallai Ashe Dan nawa ba namiji baneh Naga ay da kwarin gwiwarsa yaje yawurgar min da yarinyata Amman Kuma yanxu hardasu kuka zai auri wacce tafi karfinsa dukansu sukayi dariya Dan maganar mommyn tayi matukar Basu dariya Yaya daddy yace ay mommy Mai auren saudat sai Wanda ya shirya Dan yarinyace fitsararriya bata girmama kowa bata San mutuncin kowa bah hatta mahaifiyartata mah da take goya mata baya bata barta bah bare akaiga mahaifinta Wanda suka mayar dashi tamkar wani soko sai abinda sukace ankaishi wurin gobe da nisa mommy tace Allah yashiryeka daddy idan bakayi wasa bah Kai zan bawa ita kaiiiii mommy yafada tare da fito da kyawawan idanuwansa waje🥺rufa min asiri nayi shiru dariya su umar sukayi masa jafar yace wallahi mommy sunfi dacewa dashi kuwa aunty binta tace rufa Mana asiri Shima fahid din shiya jawa kansa da yabar matarsa da babu yadda za'ayi ace zai aureta Dan haka yazamar masa dole yayi hakuri Kuma ya zauna da ita mamyce zaune rike da jaririya a hannunta tagama shiryata gefe guda Kuma fauxan ne da feenarh da bilkisu sai Kuma Samira acikin falon mamyn suke Dan hajia ummah taja danta sun tafi sama mamy ce tafara magana Samira muna so muji tarihin rayuwarki Kuma Ina rokonki da girman Allah kifada min gsky karkiyi min karya kuka Samira tafara sannan tafara magana cikin kukan mamy zan fada Miki gsky Kuma bazan Miki karya bah nan tabasu labarin rayuwarta da irin yadda yadda fahid din yadaukota daga garin Abuja yakawota kano yawurgar da ita dasauri fauxan yace kina nufin kece Samira bukar kanwar umar Ibrahim bukar eh tabashi amsa tana cigaba da kukan ay kuwa umar abokina tare mukayi makaranta a Malaysia dashi yafada min cewar kanwarsa Samira tabata kuma yace zai turo min da hotonki natayashi nemanki yaturo min Ni Kuma ban bude hoton bahhh Bari inkirashi nafada masa an ganki cikin sauri Samira tace karka kirashi Dan girman Allah Samira kinsan irin halin da Mommy tashiga saboda baa ganki bah tohm mommy sai da yazama bata San wayake kanta bah dasauri ta mike jikinta sai rawa yake Dan Allah ka Kira min mommy kace karta mutu Ina lapiya murmushi yayi tare dacewa yau babyn mommy Kiran umar yayi lokacin yashiga dakinsa hello abokina kana lpy Umar yafada lpy klau Ina d labari Mai matukar dadi pha wanne kenan ko anga lovely sis babyn mommy yafada dasauri eh gashi nan muna tare da ita Bari in bata Samira takarbi wayar tafara magana kawuna ay dasauri Umar yafito daga dakinsa Yana fadar mommy ga babynki fauxan yaganta dasauri yasaka wayar a handsfree Samira tace mommy karki mutu Ina lpy Samira ceh babynki wayar mommy takarba babyna kece kina lpy eh mommy Ina lpy yanxu kina gidansu fauxan din eh mommy Ina nan tohm gobe zamuxo mutafi dake kinji ko kishirya tohm mommy sai kunxo daddyne yakarbi wayar cikin tsokana yace ahh ay nazata babyn mommy tadade da mutuwa Ashe kina nan tohm shikenan kina dawowa a goben zamu komar dake gidan Yaya fahid dariya tayi tace ay mommy bazata Bari inkoma bah zan makale a bayanta duk Wanda yaxo tabani yasha duka dariya yayi sosai yace tohm sai gobe da karfe 10 nasafe zaki ganmu tohm Yaya daddy suka ajiye wayar cike da farin ciki hakama Samira tashiga farin ciki KADDARATA✍🏼❤️ Story and written by Nanah m shaaban✍🏼❤️ Page 56-57 Samira tamikawa fauxan wayar tana murmushi mai bayyanar da farin cikinta shima murmushin yake yana fadar wannan duk murnar zaaje aga sahibul kalbi noorul hayat yaya fahid kaiii yaya fauxan ni ba murnar ganinsa nake bahhh murnar gobe zanga mamyna nake tafada tana xama a kujerar da ta tashi tohm ai shi mijinki neh kinga dole kinyi murnar ganinsa yafada cike d tsokana kai yaya ni bana sonshi shi bahh mijina baneh la la la ai kuwa kamar a kunnansa kika fada dariya tayi har sai da fararan hakoranta suka bayyana kuma kumatunta ya lotsa dukka biyu toh ay idan kafada masa mamy baza barshi yatabani bahhh ywwah kuma idan katshi fada masa kace idan ya isa yace zai tabani yaga yadda momcyy zatayi kaca-kaca dashi bilkisu dake gefenta ta kura mata ido tace wallahi samira kina d kyau na daukar hankali ko ni danake mace nake ganin ina da kyau da nakalleki sai d zuciya takaraya kuma nasan ni bazansa kaine a sahun masu kyau bahh ina mai tabbatar miki wallahi yaya fahid sai yasoki kamar zaiyi hauka domin kina d kyau da zaki iya shawo kansa yaji babu wata mace d zai iya rayuwa d ita inba kebahh hmm samira ta numfasa sannan tace bilkisu yaya fahid baya cikin irin wannan mazaje shi kawai kiyayyah yasa a gaba tohm idan basonki yake bah ay zai sakeki murmushi tayi tace yanxu ko mommyna ce tace ya sakeni bazai taba sakina bahh saboda mommy tace masa idan har yasakeni to a wannan ranar zaiga fushinta kuma zata cireshi daga sahun yaranta shiyasa baiyi yunkurin sakina bah kwata kwata dan shi bakyason iyayansa suyi fushi dashi mamy dake jinsu tayi murmushi tace daman haka ake son da yabi umarnin iyayansa tohm Allah yasa mudace duk suka ce amin hajia ummah ce rike d wayarta a kunne tana yiwa Abba bayanin ay hajia ummah takawo musu wata karuwa cikin gida kuma harda yi mata masauki a gida cikin fushi yake cewa