← Book details Fahimah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 35

Sashe 35

Fahimah Complete Hausa Novel · about 3 min read

Tsoron nata bai je ko
na ba ta ji Uwais ya sure ta bai aje ta ko
na ba sai tsakiyar gadon dakinsa.

It was kind of gentle romance wanda ya motsa zuciya da ruhin Fahimah har sai da hawaye suka fito daga idanunta.

Hawayen da ta tabbatar na farin ciki ne, farin cikin cikar buri, burin mallakar Uwais a rayuwarta, ta tabbata da ba ta samu Uwais ba rayuwarta ba za ta taba komawa cikakka, kuma mai dadi ba kamar yadda ta faro a baya.

A bangaren Uwais 100% satisfaction irin wanda bai taba samu a rayuwarsa ba.

Da komai ya lafa a tsakaninsu ya koma gefe tallafe da kansa yana kallon Fahimah daga karshen idanunsa yana mamaki yana tu
jjibi a cikin ransa na yadda ta juya masa rayuwa cikin dan lokaci kalilan.

Ya man
ta da asalin, ya manta da kalar fatar da ba ya son, ita din kadai yake son kasancewa da, fiye da kowa a halin yanzu.

Ita ce sirrinsa marufar asirin sa.

Inda yake jin zai iya sauke duk wani urge da bukatun sa babu shamaki.

Hannu ya sa ya janyo ta gaba daya ta dawo samansa.

Ya ce,
ahhimah, yau hira za mu yi, madallah da Ammi na, uwata wadda ta fi ta kowa, da ta mallaka min this rare gem.

Fahhimah ki ba ni labarin duk da ya shafe ki da na rayuwarki, ina kuma son sanin duk abin da ki ke so da wanda ba kya so
Fahimah ta ce,
have a very short biography wanda ka fi ni saninsa.

Na tashi na gan ni a duniya ban san kowa ba bansan komai ba sai AMMI.

Don haka na shiga tsananin kidima da Ammi ta dauke ni ta baka Ya Uwais, babu wanda zai so dansa ya auri mara asali,
ar da ba a da tabbacin ko shegiya ce
?....

Hawaye suka fito idonta, Uwais ya sa tafin hannunsa yana share mata ya ce,
ou are a darling (ke abar so ce) ko da kuwa a ce daga sama ne ki ka fado, ba dan Adam ne ya haife ki ba!

Ki yarda da ni Fahhimah
? and I promise you LOVE and protection till my last breadth.

Ko kin ga iyayenki watarana, ko ba ki gansu ba har abada, Fahhima zan rayu da ke matsayin uwargidana kuma uwar 'ya'yan da zan haifa a gaba, daga gidan duniya har gidan aljannah
Kalaman Uwais sun narka zuciyar Fahimah, sai ta rungume shi sosai tana hawaye.

Ta ce,
a Uwais na dade ina sonka, ina son kasancewa da kai, your odd behaviours ba su taba sanya min tsanarka ba.

Kullum gaya wa kaina nake I didn
deserve to be loved shi ya sa ka ke maltreating dina
?....

Uwais ya sanya tafin hannunsa ya toshe mata baki yana girgiza kai, ya ce,
ctually Fahhimah
jeolous of you.

Sabida son da Ammi ta ke miki, bayan wannan sai kuma ganewa da na zo na yi Ammi daga gidan marayu ta dauko ki,
sorry Fahhimah, amma ki yarda soyayya ba ta yin kanta, sai lokacin da Allah ya nufa.

A yau na samu kaina dumu-dumu a so da kaunarki, wanda nake fatan har mutuwa ta dauke mu tare, mu tashi tare a aljannah matsayin miji da mata ranar gobe kiyamah
Fahimah sarkin kuka, kalaman Uwais sabida dadin da suke mata hawaye kawai suke sanya ta.

Ba su suka bar gidan ba sai wajejejn karfe goma na dare, Amrah ta yi kira har ta gaji ba ta same shi ba don tun shigarsa gidan Ammi ya kashe wayar sa.

SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
c26e0e453a744c62b7e0a40c34dc0b0b
Chapter 35 · 0% Book details