Sashe 20
Fahimah Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idanunta suka cicciko da kwallah, ta ya za ta iya cin abinci yana gasa mata bakaken maganganun sa masu kona ruhin ta, yana hantara da kyarar ta yadda yake so?
Shi cin abinci ai sai da sukunin zuciya ake yinsa, ita kuma zuciyar ta babu sukuni ko kankani.
Something deep down inside her is disturbed, she is emotionally disturbed.
A kan me ya kamata ta yi a duniya Uwais ya so ta?
Ta laluba ta ko
na ta rasa, shi ba irin mazan da wani abu ke jan ra
yinsu ba ne, tsayayyu ne a kan ra
yin su da akidun su kamar mahaifiyar sa.
Amma daga jiya zuwa yau ta yarda Uwais ya ragewa kansa tsanar ta, tunda har ya iya ya kwana daki guda da ita bai yi amai ba, bai yi bacin ran nan nasa ba.
Kuma ko sau daya bai kira ta Goddam Black ba tunda suka bar Kano.
Ammi ta sake maimaita tambayarta jin Fahimah ta yi shiru.
Wannan karon ta sassauta murya,
ahimah, me ya sa ki ka ki cin abinci?
Ko akwai damuwa ne?
Is he maltreating you?
Da sauri Fahimah ta girgiza kai,
a komai Ammi, lafiya muka zo.
Na ji ciwo a hannuna ne kafin mu taho yana dan damuna
Ammi ta ce, "Zan fada masa ya sa miki magani, ko ku je asibiti a duba.
Don Allah ki kula da kwalliya Fahimah, na san ki ba damun ki ta yi ba, ki yi ta yin ta akai-akai, ki zama cikin kamshi kodayaushe, sabida da da yanzu ba daya bane zaman wani kike yi yanzu, zaman samar wa mijin ki hutu da nutsuwa daga ni'imar da Allah ya baki, ki sa a ranki ke amarya ce da ke cin lokacin ta
Maganar Ammi ta karshe ta ba ta dariya, sai da ta murmusa, wai amarya!
A'ah muna amarya dai, ita da yake ce wa tana tsami ban da abin Ammi ina ruwansa da wata kwalliyar ta?
He may not notice ma idan ta yi tunda ba wani kallon ta yake ba.
Ammi ta ce,
a abin da ban saka miki cikin kayanki ba na kwalliya da kamshi.
Dama ce muka samu Fahimah mu yi amfani da ita, don masu iya magana na ce wa, wai sau daya ta ke zuwa a rayuwa
Fahimah, ta daga lumsassun idanunta tana kallon kyakkyawa Uwais Shagari na ficewa daga dakin, goye da jakar sa ta kwamfuta ba tare da ya kara bi ta kansu ba daga ita har Ammin, kyau kamar shi yayi kansa, tsaf-tsaf da shi gonin sha'awa wanke hannu ka taba inji Hausawa, miji iya burin kowacce diya mace, kai kace balaraben Kuwait ne ko na Abudhabi ba na Sudan ba, don bashi da duhun kalar su (sudanese) shi a wanke yake tas, bai kara bi ta kansu ba ya fice.
Har ya fita ya tuna wayarsa ce a hannunta, sai ya dawo da sauri.
A hankali yadda Ammi ba zata ji ba yace.
ou Goddam Black, ba ni wayata haka!
Ta mika masa wayar da hanzari, bayan ta ce,
mmi sai mun sake kira
Yana karbar wayar ya sa a aljihu, ya juya yana fadin,
o ki ci, ko kada ki ci, ba abin da ya dame ni ba ne fa.
Kada ki ji ina gayawa Ammi ki dauka ko na damu ne.
Hakkin dake kaina kawai na sauke.
Kin gan ni nan idan nas kafa na fita yanzu, sai karfe shidda na yamma zan dawo.
Ba zaman mace na zo yi ba da aka lika min ke.
Sai ki zauna ki ta gadin daki tunda haka Ammi ke so.
Na sa a kawo miki lunch karfe biyu, bayan shi in wani ya buga kada ki bude.
I
e my keys with me
Fahimah ta yi masa shiru, ya sa kai ya fice da sassarfa don he is almost late.
Yau ne za su fara seminar din da ta kawo su a babbar shiyyarsu ta GT da ke birnin Ikko.
9/23/21, 8:19 PM - Buhainat: Uwais ji ya yi kamar kwarankwatsa ta fado a kansa, sai ya soma ja da baya idanunsa a kanta, sai kuma ya juya da sassarfa ya dauki wayoyinsa da mukullin kofar ya juya zai fice.
Da wani zafin nama Fahimah ta riga shi kai wa bakin kofar ta babbake ta da hannunta.
abu inda za ka je Ya Uwais
Wata uwar harara ya zabga mata da idanunsa da suka rikide kamar na wanda ya sha Dagga.
dan ke uwata ce sai ki hana ni fita
not your mother, but a good daughter to her, amma zan iya gaya mata tabbas.
Wallahi ka fita sai na gaya mata yanzunnan ka tafi neman mata
Duk halin da Uwais yake ciki sai da Fahimah ta ba shi dariya, amma ya gintse bai yi ba.
o shin ina ruwanki in ma na je neman mata?
Na ga dai ba ke zan debo cutar in shafawa ba matata mai hada jiki da ni zan shafawa
hatever!
In ji Fahimah,
ta ma
ar uwata ce a musulunci, zan taya ta kiwon rigimammen mijin ta
Maganarta ta yi wa Uwais dadi har cikin kokon ransa.
Bai san sanda ya kama hannayenta biyu ya rike cikin nasa yana murza yatsunta cikin wata irin siga.
ah-himah, a woman can care for her husband, ko da tana period din, in dai da gaske kina taya Amrah kiwon rigimammen mijinta, to ki taimake ni!
"Ni BLACK?"
Tambayar ta subuto daga bakin Fahimah ba tare da ta shirya ba.
Sai kawai Uwais ya ja ta jikinsa a hankali ya rungume ta tsam-tsam, kamar bai ji tambayar rainin hankalin data yi masa ba.
Hausawa suka ce baki shi ke yanka wuya
? yau ya yarda da wannan.
"Ki ba ni dama ta hanyar ba ni 'yan mintuna kalilan cikin mintocinki masu alfarma, I will show you
? and I will teach you
? the way you can caressed for your troublesome husband even with period..." .
Fahimah ta runtse ido tana jin sakonnin da Uwais ke aika mata na ratsa ta, cikin rawar murya tace "sai ka janye kalaman ka Ya Uwais.... sai ranar da ka daina goranta min kalar halitta ta, ina son kaina kamar yadda kake son kan ka, sai ranar da ka furta kana so na nima a matsayin matar ka in ba haka ba....".
"....In ba haka ba sai me?"
Ya tambaya cikin kankanuwar muryar data rage masa.
Daga haka bai ba ta damar kara cewa komai ba, domin gabadaya ya sure ta zuwa gadonsu, gaba daya ya birkice mata har ta fara tantamar anya ba sake mata shi aka yi a garin Ikko ba, da wani mai tsananin kama da shi?
Yaya zata zo da mutum kamar fir'auna a kwana daya ya koma mata Musa???
****
WASHEGARI
Daga Fahimah har Uwais sun kasa kallon juna after the incidence, the images of yesterday night, the glimse of the occurances, the gentle love making, the caresses of the mid-night, under the dim-light, wasu scenes ne da suka kasa bacewa daga idanu da zuciyar Uwais da Fahimah.
Everything happened majestically in a dignified and inspiring way.
Kamar yadda Uwais ya fada ne a baya, "an fidda raini tsakaninsa da Fahhimah", kowanne baki ya mutu, fiffika ta kare, babu wanda ke iya kallon kwayar idon dan uwansa.
Ko karin kumallo bai tsaya ya yi ba, idan ya tuna abubuwan da ya yi jiya, wai da wata mace ba Amrah ba, watan ma Fahimah din Ammi, wadda suka tashi gida daya ba irin tozarcin da bai mata ba, al'amarin da ko Amrah bata taba samun kamar sa ba, me ya sa ita wannan harkar ba ta san girma ba ne?
Me ya sa ba ta san hakuri ba?
Fahimah ta gama sanin sirrinsa da Amrah kadai ta sani, ta san abinda Amrah bata sani bama, me ya saura masa na yi mata fiffika?
Ai kawai ya gode Allah ya gode wa Ammi Safeeyyah, ya samu mace daya da daya a cikin mata, wadda ta mallaki komai da yake so a diya mace, in ya ce komai yana nufin komai banda kalar fata.
Ga mamakin Fahimah yau karfe hudu na yamma ya dawo maimakon shidda.
Ba'a tashi seminar din ba ya nemi excuse ya taho.
Yana shigowa ya aje jakar computer sa ya fada toilet ya sakar wa kanshi shower mai sanyi karara.
Tana zaune bisa sofa ta harde kafafun ta cikin kayatacciyar kwalliya ta lace cotton ya fito daure da towel da kuma wani karami a kansa yana tsane ruwan da ya jika sumarsa.
Ya tsaya a kanta yana tambayar ta da sanyin murya,
"Kin ci abinci?
A cikin muryar akwai wani irin concern da sauyin amo kamar ba ta Uwaisu ba.
Kai ta daga masa ba tare da ta dago ta dube shi ba.
Ya ce,
ah-himah, magana nake yi
Kanta yana durkushe ta ki dubansa kamar yadda yake so, hawaye sun wanke mata fuska.
Uwais ya kama hannayenta ya cira ta tsaye, nan ya gane ashe kuka ta ke yi.
koke sarkin kuka you easily cry kamar karamar yarinya, yanzu kuma me aka yi miki?
Fahimah da za ta iya da ta gaya ma Uwais cewa; tana kuka ne don rashin sanin takamaimai makomar rayuwarta in sun bar Ikko zuwa Kano.
Sannan ta kasa gane a ajin da Uwais ya sanya ta.
Daga jiya zuwa yau dai al'amuran sa masu ban mamaki ne da suka sa ta kasa gane inda yasa gaba.
So ko rashinsa?
Ta kasa ganewa.
Idan babu so, abubuwan da ya yi a jiya ba su yi kama da na yaudara ba, sannan sun tsaya mata a rai sun hana ta sukuni tun safe, sun barta emotionally tortured.
Ga dukkan mamakin ta kamar Uwais na karanto zuciyarta.
Domin murmushin da yake ta yi, tamkar yana gaya mata ne cewa,
na hango abinda ke karkashin zuciyarki
Ya rage tsawo zuwa dai-dai nata, ya soma sumbatar ta softly.
"Kin ga abinda ya dawo da ni, ya hana ni zaman seminar, (these luscious lips....)".
Bai kara ba ta damar kowanne bahagon tunani ba sai nasa shi kadai; Uwais Shagari
Har magriba Uwais da Fahima ana murzar juna kamar ba gobe.
Gabadaya wayoyinsa ya kashe su.