Sashe 18
Fahimah Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fahimah ta fahimci Uwais fita zai sake yi a daren nan, ba ta san lokacin da ta zari mayafinta ta rufa masa baya ba saura kadan su yi karo a bakin kofa.
e lafiya?
Ina za ki haka?
Ai kawai ba ta san sanda ta rike gefen rigarsa ba.
an jira ka a waje ka je ka dawo, dazu bayan ka fita aka yi ta kwankwasa min kofa.
Ni gaskiya tsoro nake ji an ce Lagos ana kidnapping
Ta fada da iyakar gaskiyarta.
Uwais ya rasa me zai ce, sai ya kalli hannunta da ya rike masa riga gam!
o cika ni tukunna ko?
Ta sake shi cikin jin kunyar abin da ta yi, har ga Allah tsoro ta ji, ba ta san lokacin da ta yi hakan ba.
Juyawa ya yi ya fita ta rufa masa baya, ya rufe kofar dakin.
Suna sauka ta lifter yana kiran direbansu da ke zirga-zirga da su, don haka suka samu direban ya yi parking kofar reception yana jiransu.
lease take us to the nearest supermarket
done, Sir.
Tafiyar mintuna sha biyar suka yi ya kai su wani supermarket shahararre a nan Ikoyi.
Fahimah ba ta yi niyyar fita ba, amma da ta tuna pad dinta saura uku sai kawai ta balle murfin mota ta bi shi a baya ba tare da ya sani ba.
Shi dai sai hango ta ya yi a wani bangare daban na shagon tana daukar abu.
Ya yi kamar bai ganta ba ya ci gaba da sayayyarsa.
Duk abin da za su bukata da ma wanda ba za su bukata ba sai da ya daukar musu daga nan Lagos har zuwa Sudan.
Ta ja gefe ta tsaya tana ta kallon mutane wadanda yawancinsu couples ne da yaransu suke sayayya gwanin sha
Da ta ga ya doshi wajen biyan kudi, sai tayi maza ta bi shi a baya tana dan bobboye abin da ta dauko.
Daga bayansa ta tsaya, ya yi kamar bai ganta ba.
Da aka fara lissafa kayansa ya juya yana amsa waya, sai ta yi wuf!
Ta jefa always pad din data dauko cikin kayan.
Da ATM card ya biya aka dauko masa kayan zuwa mota.
Suna shiga wayar Ammi na shigo masa.
a ce in ka koma gida za ka ba ni Fahimah kuma na ji shiru
sorry Ammi, mun dan fita ne zuwa supermarket, bari mu karasa masauki zan kira in ba ta
o lallai gobe ka duba lafiyar wayar ta, haka kawai Fahima ba ta kashe waya, gara da waya a kusa ko da ba ka nan za ta iya kira
Suna ajewa direba ya ja motar.
A can Khartoum Haj.
Safeeyyah-Basudaniyyah sai ta dungura goshinta cikin hali na sujjadah ta godiya ga Ubangiji.
Ko ma dai ya ya ne, ko ba shiri suke ba, ko ba soyayya suke ba, ko babu mu'amalar auratayya a tsakanin su, ta fahimci Uwais ya daina kin Fahimah, ya daina kyararta.
Ya karbi auren ta kan ba yadda zai yi.
Ya kuma fara daina dagawa kansa hankali akan kiyayyar ta.
Shi yasa katin hannunsa ya bude dakin suka shige.
Yana rufe kofar ya dube ta a dage, ya ce,
ou Goddam Black, ina wayar ki?
Your Mum wants to talk to you in bana nan
9/23/21, 8:19 PM - Buhainat: Yana gama daure mata hannun ya fice ba tareda ya kalle ta ba, tare da cewa,
dan kin gama kukan I
waiting for you outside.
Ni ba ni nasa kika yanke ba balle ki kai karata wajen Mamar ki
Ta dauki mintuna biyar kafin ta iya komawa hayyacinta.
Abubuwa na ta faruwa cikin
an dakikannan kamar a mafarki.
Kwakwalwarta ta kasa digesting kowanne daga ciki domin Uwais Shagari ya koma mata tamkar hawainiya.
Bata yi zaton yana da wannan compassion din ko yaya a kanta ba, bata yi zaton zai yi wani action a dalilin fitar jini daga jikin ta ba.
Har ya bita da kalaman kare kansa.
Ta fahimci dai guilty ne ya lullubeshi kawai.
Hijab dinta ta sanya wani zurmeme da shi sannan ta janyo trolley din kayanta ta da Ammi ta hada mata ta tadda shi a waje.
Uwais ya baza shanyayyun lumsassun idanunsa don ganin ina Fahimah za ta zaba don zama.
In ta jera da shi a gidan gaba ya zama raini, haka in ta je baya ta zauna ya zamanto shi ne direban ta ya zama rashin kunya da tsaurin ido, ace ya zama direban
ar gidan marayu tsintacciyar Ammi?
Ga mamakinsa tsayawa ta yi hannayenta dogare da karfen trolley din tana jiran umarnin sa.
Wato ya zaba mata wurin shiga da kan sa.
"Bata da azarbabi"
Ya fada calmly daga cikin motar ba tareda Fahimah ta ji shi ba.
o ai gara in zama direbanki da ki zauna a muhallin AMRAH, don haka shigo baya
Ta kyabe baki ba tare da ya gane ba.
Ta rasa me ya sa ta daina jin shakkar sa yanzu, ta fi alakanta hakan da maganganun da ya gargasa mata wadanda suka taimaka gaya wajen gaya mata ta kara martaba kanta a idanun Uwais idan shi bai martaba ta ba, ta daina yarda wata mace ta fi ta don kalar fata kamar yadda Baba Talatu ta ce.
Sai dai kuma ba za ta iya yi masa tsaurin ido ba, don haka ne ta bi umarninsa ta bude booth ta sanya jakarta, sannan ta zagayo ta bude kofar baya ta shige kamar yadda ya umarta.
Tana kallonsa sai da ya karanto addu
r barin gida, ya shafa, sannan ya ja motar a nitse.
Ya kure kira
r Minshawy cikin suratul Nisa
.
Uwais na jin darajojin da Allah ya baiwa mata da hakkokin su a wurin Ubangiji kasancewar sa masanin tafsiri.
Dukkansu zuciyarsu ta nutsu da sauraron karatun nan, tension din bacin-rai da fargaba da ke cikin zukatansu na tafiyarsu tare da juna da Ammi ta hada su ba zato ba tsammani ya ragu 50% a dalilin jin ayoyin Ubangiji mai girma.
Ko da suka iso airport ya nemi inda ya adana motarsa kirar Elantra yadda ko kwana nawa ya yi zai dawo ya tadda ita a wajen lafiya.
Fahimah dai bin Uwais ta ke inda duk ya jefa kafarsa kamar rakumi da akala, tana fama da jakarta da ta dan fi karfin ta domin ya ki karba mata tasa kawai yake ja.
Ba su bata lokaci ba suka samu jirgin Bell-View mai tashi zuwa Ikko a yanzun nan.
Uwais don dai ya bakanta wa Fahima sai ya kai ta economy class shi ya zauna a first class seats.
Abin da bai sani ba Fahimah ko a jikin ta, don ba ta san wani bambanci tsakanin economy da first class ba.
Ita hakan ma ya fi mata, domin zama kusa da Uwais ai ba karamin takura ba ne.
Har suka sauka a Lagos ba ta bawa zuciyarta damar yin wani tunani ba bayan na yadda za ta zauna da Uwais a muhalli guda.
Something inescapable, something terrible
?...something unavoidable, Ammi ta rigada ta hada tafiya kuma ta gudu ta bar ta, haka ta ke kallon wannan moment din da za ta yi tare da Uwais a wannan dan tsakanin na rayuwarta like eternity moment.
Ammi ta kinkimo mata aikin da ba ta taba shiryawa ba (zama da Uwais a muhali guda).
Jin dadinta daya tsoron Uwais da ta ke kamar na mala
kan daukar rai ya ragu sosai daga zuciyar ta.
Tana jin kanta ta daidai da daukar kowanne irin challenge daga gare shi, tunda dai ya bi umarnin mahaifiyarsa bai yaudareta ya baro ta a gida a bayan idanun ta ba.
A nan filin jirgin Fahimah ta fahimci tafiyar tasu ta gamayya ce shi da abokan aikinsa.
Sai dai mutum daya ne Bahaushe, sauran duk kabilu ne.
Wasu cikinsu sun taho da matansu, amma Uwais bai yi introducing Fahimah ga kowannen su ba, su dai sun ganshi tare da mace, kuma da ya ke sun san ya yi aure ba dadewa sai ba su ce komai ba.
Domin sama yake da su a mukami, matan biyu sun gaisa da ita, Femi da Ronke, amma yadda ta ga Uwais na harararta sai ta kama kanta bayan gaisuwar ba ta kara kallonsu ko shiga sha'anin su ba.
Da kananan motoci na GT Bank aka zo aka kwashe su zuwa masaukin da aka tanadar musu a (Cascade- Wellness Resort Hotel).
Hotel ne mai kyau sosai a Ikoyi ta jihar Lagos.
Ta lifter suka bi zuwa dakin su, Uwais ya sa key din da aka ba su ya bude.
Fahimah bata san lokacin da ta yi catching numfashinta dinta da karfi ba, da ta fahimci dakin falle daya ne tal, ma
na ba ciki da falo bane bedroom ne guda daya.
Amma gadon dakin babba ne sosai yadda sai mutum biyar su kwanta ba tare da daya ya gogi daya ba.
A gefe ga sofa-bed, sai tebirin aiki da study-lamp daga can gefe.
Bedside fridge da tv a jikin bango, sai wardrobe ta kayan sawa, bayan wannan babu wani tarkace a dakin, very neat ga rabar A/C na fita ko ta ina da kamshin room freshner mai sanyi, kuma komai dake dakin daidai bukatar kowanne dan Adam ne.
Uwais bai ce wa Fahimah komai ba yana aje trolley dinsa ya yi zaune gefen gado yana latsa wayarsa.
Wayar Ammi ya kira don ya ji saukar ta, amma ba ta shiga ba, sai ya aje wayar ya fada toilet.
Wanka ya fara yi sai alwallah, ya yi brush sannan ya fito daure da towell iya kugunsa.
Har zuwa wannan lokacin Fahimah na nan tsaye inda ya barta tana sakawa tana kwancewa.
Ko da ta daga ido ta dubi Uwais daure da towell saura kadan fitsarin da tuntuni ya cika mata mara ya balle ya zubo.
The extra-ordinarily well-built structure, the physique chest, the muscles and masculine appearance su suka taru suka kusa nakasta
an kananan idanunta.
Fahimah tayi maza ta runtse su gam-gam ba ta kara budewa ba, jikinta na mazari kamar wadda sanyin kankara ke kadawa.
Sauri ya yi ya zura jallabiya a jikinshi don shi ya manta ma tana dakin.
Da bai fito a haka ba, kada ta raina shi ko ta kalle wa Amrah miji.