Sashe 27
Fahimah Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daidai lokacin da Mahdi ya shigar da mota hotel din, shi ya je ya yi musu komai, sannan suka haura dakinsu ta elavator.
Suna shiga dakin wanka ta shiga ta fara yi sabida tunda suka iso ba ta yi ba, jikinta har danko-danko yake mata, sanda ta fito Uwais na kishingide cikin kujera ya yi rub-da-ciki yana waya.
Daga yadda yake magana kasa-kasa da tausasa murya ta fahimci shi da matarsa ne.
Sun gama fadan kuma sun shirya.
Maganganun da ta ji ana yi cikin wayar sun girmi kwakwalwarta, don haka ta ga gara ta fita ta ba su fili kafin ta samu heart attack.
Uwais har da gayya yake fadin,
an iya hakuri mana Amrah?
Amma na kwana arba
n, daga nan duk
ar akwalar da na samu zan yi maneji da ita, da yardar ki ko babu, kada ki ga laifina in ki ka dawo ki ka same ni da sabon aure
9/23/21, 8:19 PM - Buhainat: Murjanatu ta ce, "Ki yi wa mijinki kyakkyawan zato Amrah, Uwais mutumin kirki ne a fili da boye as far as i know, bana zarginsa da wannan.
Amma lallai ne Amrah in kina son aurenki ya dore, kuma martabarki ta dore a idon Uwais to ki sake shawara a kan karatun ki.
Tunda ya fito fili ya nuna miki ba zai iya hakuri ba, bana jiye miki matan waje don Uwais ba irin nasu bane.
Amma ina jiye miki kishiya da kuruciyar ki
Gaban Amrah ya yi bala
n yankewa ya fadi da kalaman Murjanatu na karshe, wani abu da ba za ta taba iya yarda da shi ba (tarayya da wata a kan Uwais), gara mata ranar mutuwar ta da ganin wannan ranar.
Amrah ta dubi Antin ta Murja cikin karaya, ta ce,
unty Murja, ba ni ce abun ji ba, Daddy ne, kuma dai kin san yadda karatun likita yake a kasar nan sai ka yi shekaru goma ma ba su sallame ka ba, sannan gaskiyar magana Uwais yana da takura, mayata har da hayyata.
Tafiyata na dan lokaci ba ki ji hutawar da na yi ba da sararawar da na yi.
Sannan ni ba zan iya karatu a Kano ba, gaskiya na riga na saba da Malaysia
Aunty Murja ta ce,
o Bamaleshiya, haifaffar Malay, sai kuwa ki baiwa Uwais dama ya yi aure shi ne kadai mafita ga matsalolin ku
Amrah ta kankance ido tana duban Murjanatu, ta ce,
"Over my dead body!".
Murjanatu ta ce, "Ki daina fadin haka kada ki fada da bakin Mala'iku Amrah, kuma ki mutun, a zo a yi, gara ma a yi kina rayen, kowacce ta murza kambunta, in ya so wadda ta fi son mijin ta kwace, don ina tantamar soyayyar ki ga Uwais idan ba ta fi cikin cokali ba.
Ki yarda kin fi muhimmanta karatu da aure Amrah.
Sannan kina son kan ki da yawa, kuma irin ku masu gudun kishiya an fi yi muku wallahi".
Maganganun Murja sun ki yi mata dadi ko kankami, domin Murjanatu irin mutanen nan ne masu tsage gaskiya komai dacinta.
Don haka Amrah ta tashi ta bar mata falon tana kunkuni, cikin kunkunin fadin ta ke,
"Aunty Murja ba ta sonta, tunda ta ke mata fatan kishiya".
Murjanatu ta bi ta da kallo cike da tausayinta, ta san upbringing na gidansu shi ne babban abinda yake wahalar da ita, ita ma haka ta sha wahala da Jabeer don shi cewa ya yi ko haihuwa ba za su fara ba sai sun yi shekara goma da aure.
So many challenges ta fuskanc
e su a kan Jabeer irin na Amrah a kan tsananin bokon su.
Farkon aurensu ko sallar asubah sai ya gama shirin ofis yake yinta don kada ya makara ofis.
Sai da ta dage wajen kyautatawa da lallashi cikin hikima ya koma yarda ta tada shi sallar asubah.
Amma har yanzu in yana wasu abubuwan za ka fahimci sun fi bai wa boko muhimmanci a kan addini.
Tana tausaya wa Amrah, musamman da ta fahimci weakness din mijinta, kwace mata shi daga wajen sauran mata na ciki ko na waje ba zai zamo abu mai wahala ba.
Wai Hausawa suka ce kwace goruba a hannun kuturu ba wahala......
****
KHARTOUM
Ammi ce ta kira wayar Uwais ganin shiru-shiru har azahar ba su ba alamar su a main house.
Ga shi Mahdi ya ce mata Fahimah ce ba ta jin dadi, don haka hankalinta ya ki kwanciya sam.
Uwais na dagawa, ta ce, "Ya ya jikin Fahimah?
Ko dai a kawo ni mu je asibiti?"
Uwais ya shafo lallausar sumar kansa cikin jin nauyi, ya ce, "Ammi ta wartsake fah, wanka ma ta ke yi yanzun, muna nan tafe zuwa karfe hudu".
Ammi ta ce, "To alhamdu lillah, abinci fa?"
Uwais ya ce, "Kada ki damu Ammi na yi order a nan an kawo mana tun dazun".
Hawayen farin ciki suka cicciko a idon Ammi, don ta gama gane ciwon na Fahimah ta ce, "Allah ya yi muku albarka Uwais, Allah ya jikan mahaifinka, yadda ka yi min biyayya Allah ya ba ka masu yi maka, yadda ka faranta min kai ma Allah ya faranta maka".
Tunda yake da Ammi ba ta taba yi masa addu'ar da ya ji dadi, kuma mai tsayi kamar wannan ba.
Ko don ya ci gaba da samun wannan tofin albarkar ya yi alkawarin rike auren Fahimah da amana da hannaye bibbiyu.
A ransa fadi ya ke, "Ammi ai gata ki ka yi mun, you gave me a precious gem, wanda ba zan gushe ba ina nema miki rahmar Ubangiji da gafarar sa a kansa.
Fahimah ta fito daga toilet, ta yi wanka amma ta dauko kayan da ta tube ta maka, kasancewar ta manta bata shiga da wadanda za ta canza ba, kuma ba za ta iya fitowa daure da tawul a gaban Uwais ba.
Ya daga lumsassun idanunsa yana kallonta, her radiant black skin sai wani sheki ta ke kamar ta matan kasar Ghana, ta wani fannin kuma Somalis.
Ta fiddo doguwar riga ruwan makuba kirar Dammam daga cikin kayan ta za ta saka, ba ta san lokacin da Uwais ya taso ya iso gabanta ba.
Fuskarta da ruwa bai iya zama sosai sabida santsinta ya dan shafo, sannan ya hau kici-kicin cire mata rigar da ta mako.
"Ya Uwais lafiya?"
Ta fada cikin kidima, don yanzu Uwais ya zame mata dodo.
Yesterday night will forever remain fresh in her memory kuma bazata gushe ba tana tuno komai da ya wakana cikin daren ba a duk lokacin da Uwais ya kusance ta.
Cikin kokarin kwantar mata da hankali da rage mata karfin tsoron da ya gani cikin idanun ta a kansa ya tausasa murya ya ce.
"Nothing as you expect, daga nan har dare kina da hutu, kawai kayan zan canza miki da kaina don ki sani yanzu ke da Uwais, babu sauran shamaki, ki daina wannan nukunukun na canza kaya a gaba na".
Fahimah ta runtse idanunta a lokacin da Uwais ya fidda rigar jikinta gabadaya ta saman kanta, ya tsura mata idanu yana tazbihi ga mahaliccinsa.
Ya juyo ta round sannan ya rungume ta.
He then began to kiss her passionately, al'amarin da bai tuke a ko'ina ba sai a tsakiyar gadon barcin su.
Hutun da bata samu ba kenan saidai wannan karon bata ji wahalar da tayi tsammani ba, ya tafiyar da komai gently cikin nutsuwa da soyayya.
Ba su suka tafi gidan su Ammi ba sai karfe biyar na yamma.
Ammi girki na musamman ta yi wa Fahimah da kanta, farfesun Zabuwa da ya sha kayan kamshin larabawan Sudan, sannan kunun kanwa mai yaji da zafin sa, ta sa ta a gaba ta ce sai ta shanye, kuma yanka daya ba za ta bari ba.
Ba su kara ganin Uwais ba sai karfe tara na dare, don sun je Oumdurman gaida wani kakan Ammi.
Yana shigowa dakin da suke da sallama dauke a bakin sa bayan dawowar su daga Oumdurman.
Fahimah ta kara mannewa ta lafe a jikin Ammi gabanta har lugulgude yake.
Soyayya kam ta ci gidansu, bata marmarin komai yanzu banda isashshen barci, yanzu Uwaisun kam shi da dodo ba su da maraba a idon Fahimah.
Ammi ta ce, "Har an dawo?
Ya ya ku ka baro mutanen Omdourman din?"
"Kowa lafiya Ammi duk suna gaishe ki, na gaji sosai Ammi, Oundurman akwai nisa".
Ammi ta dubi Fahimah da ta bingire a kasa tana barci.
Ta ce,
"Ke kuma Fahimah barci haka kamar 'yar goye muna hirar mu yanzun nan?"
Uwais ya yi wani miskilin murmushi don ya san barcin karya ne Fahimah ke yi.
Ammi ta soma bubbuga ta,
"Fahimah-Fahimah, tashi mana ku tafi?"
Fahimah ta tashi tana mutsittsikar ido da turo baki ta ce, "Ammi ni a nan zan kwana, wallahi Ammi ban iya takawa na gaji".
Uwais ya kanne ido guda a gaban Ammi, ya ce,
"Ba matsala, sai in dauke ki don dai zuwa mota?"
Kunya ta kama su daga ita har Ammin sai da ta yi da-na-sanin karyar ta, ya mike yana fadin, "Ammi bar abincin nan, mun ci a Oumdurman.
Idon na fita kuma, zan sha fresh milk a Fundaq".
Ammi ta ce, "Tashi ku tafi Fahimah kin ji?
Kin ga gobe za ku koma gida akwai bukatar ki tattaro kayan ki da kan ki, kada ya manta miki wani abu.
Amma Fahimah fir ta ki tashi, Ammi so ta ke Yaya Uwais ya karasa kashe ta da ranta, saboda cikin al'amarinsa babu daga kafa babu tausayi ko jin lallashi.
Ammi ta kada ta raya amma Fahimah ta kafe abinda bata taba yi wa Ammi ba (musu) ta ce ita kam ta zo kenan, Nigeria ma ba ta komawa sai tare da Ammi.
Ya dauko mata abinda zai iya ya bar ragowar.
Tausayi ya sa Ammi ta kyale ta, ta kira Uwais wanda har ya shiga mota ta ce su tafi su bar ta, ya taho mata da dukkan kayanta.
Za ta lallaba ta gobe su koma gida tare.
Bai ce komai ba amma ya hassala, ya ce da Mahdi ya ja motar su tafi.
Cikin daren kuma Ammi ta dauki lokaci tana nusar da Fahimah akan aure, ta ce, "Wannan shi ne ai auren Fahimah da manufar yin sa.