Sashe 21
Fahimah Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau ko abincin dare ba su ci ba, tsabar idanunsu sun rufe da dokin juna.
Duk da haka ya san limit dinsa, kuma ya kiyaye dokar Ubangiji bai tsallake boarder ba, don shi mutum ne mai kiyaye dokokin Ubangiji.
Washegari ya kama tahowar su gida Kano.
Tun asubah sun hade komai nasu.
Karfe tara za su tashi zuwa Kano, in ka gansu kamar wadanda aka yi wa duka duk ba su da kuzari.
A kan dalilin da kowannensu bai sani ba.
Kamar ba sa son komawa Kano sam, ji suke kamar su dauwama a Ikko cikin wannan yanayin, Ikko ta bar musu tarihi mai wuyar mantawa, zai iya rantsuwa kwanaki biyun nan da ya yi tare da Fahimah, duk da mai gaba daya ba ta afku ba, ya fi jinsu a ransa da gangar jikinsa da ruhin sa fiye da sati biyun farko na amarcin sa da Amrah.
*****
KANO
Shigowarsu gida ya yi daidai da kecewa da aka yi da ruwan sama kamar da bakin kwarya.
Da gudu-gudu suka karasa shigewa ciki, amma duk da haka ruwan ya taba su.
Musamman Fahimah da ta tsaya fiddo jakunkuna.
Tana shiga daki ta ji wani sururun sanyi na shigarta, tabbacin zazzabi ya shige ta sakamakon dukan ruwan saman.
Ta yi maza ta cire jikakkun kayan ta canza ta nemi rigar sanyi (sweater) ta saka mai kauri, ta shige cikin bargon ta mai tsananin laushi ta kudundune, hakoranta na karo da juna.
Bayan ruwan ya tsagaita Uwais ya fito falon, ya dauka zai taradda abinci ta shirya, amma sai ya ga wayam.
Ya san gajiya ce ta hana ta, don haka ya koma ya dauko mukullin mota ya fita.
Chicken Republic ya je ya yo musu takeaway na fried rice da kaza, sannan ya dawo.
A kan dining ya ajiye mata inda da ta fito za ta gani.
Amma sai ya kasa wucewa dakinsa ba tare da ya duba ta ba ko tana son wani abu.
Nan ya hango ta dukunkune can karshen gado, hatta bargon da ta ke ciki karkarwa yake yi.
Da sauri ya janye bargon gaba daya, ya dube ta a tsorace.
re you alright?
Murya can kasa ta ce,
ukan ruwa ya sa min masassara
a ki iya takawa mu je a yi miki allura?
Cikin azabar zazzabi ta ce,
a zan iya fita ba, in ka iya dai ka yi min kawai
i likita ne da zan miki allura?
C
mon tashi mu je nan clinic na bayan mu
Reluctantly ta ce,
i fa ba zan iya takawa ba
hen I will help you with that
?.
Ya ciccibo ta gaba daya daga gadon akan kafadunsa ya yi waje da ita kamar wanda ya dauki dan shekara biyar.
Ba zazzabi kadai ke damunta ba har da ciwon mara mai tsanani, ta dai ce zazzabi ne don ba za ta iya fada ba, kada ya fassara ta da wata manufa.
Amma da suka zo tebirin likita dole ta runtse kunyar ta fada, likita ya tambaye ta da ma ta saba tana yi ne?
Ta ce,
h, in za ta yi al
da tana yi sosai, amma yanzu ba ta san me ya kawo shi ba, don ta gama period din ma tun safe.
Tana kallon-kallon tuhumar da Uwais ke mata irin na me ya sa ba ki fada min ba ni?
Bayan kin san i'm patiently waiting for this?
Dr. ya yi
an rubuce-rubucensa ya ce da Uwais,
ou can take care of that aboki, ba sai ta sha magani ba, da ganin ku an ga sabbin aure, your wife needs you
Fahimah kamar ta rushe da kuka jin sharrin da likitan matan nan ke mata.
Shi kuwa Uwais ban da murmushi ba abin da yake fuskarsa har wani annuri na musamman ta ke yi kamar Doctor Haladu ya yi masa albishir da abin da ya jima yana jira.
9/23/21, 8:19 PM - Buhainat:
a baro ta a gida
Ya dan fiddo ido a kanta cikin tuhuma,
o you want to me to spend my precious kobo on you?
A wane dalili?
Ko matata dana ke so ban taba saya wa waya ba zan saya miki?
Haushi ya kama Fahimah, ta tsani wannan kwatantatan da yake da matar sa Amrah, mai nuna ta fi ta matsayi.
Ai ba sai ya fada ba, ta dade da sanin wannan.
Ita matar shige ce Amrah matar So.
Kuma ita ba ta ce ya saya mata waya ba, balle ayi mata gorin so, tambaya ya yi kawai ta ba shi amsa shi ne ya zama abin cin zarafi?
ana bukatar ka saya min waya, Yaya Uwais, bana bukatar komai daga hannun ka".
Ta fada a matukar gajarce.
Kura mata ido Uwais yayi kadan, yana iya jin little anger din dake cikin tune din muryar ta kadan, mai nuna maganar sa ta tunzura ta, duk da bata daga masa murya ba.
n ma kina bukata ba dai ni Uwaisun ba, sai dai wani mai tsananin kama da ni.
Bana kyauta sai ga wanda nake so, in kuma za mu yi deal ne, to mu yi
eal?
Fahimah ta fada a hankali da sigar tambaya.
Cikin alamu na rashin fahimta.
Don bata fahimci akan me yake magana ba sam.
es!
Deal!
Uwais ya fada, yana matsowa gabanta cikin takunsa na kasaita majestically, hannayen sa duka biyu zube cikin aljihu.
n ba ki Iphone dina, kiyi ta hira da Ammin ki, kin ga ni har uku gare ni, amma ba'a banza ba, ke kuma ki yi min tausa (become my messeuse) daga yau har mu koma, gabbaina duka ciwo suke, na dade ba ni tare da matata....
She left me stranded (abandoned, helpless) and
? want to be caressed (matata ta bar ni a gantale, kuma ina son kulawar mace
Ya mika hannu ya kamo kafadun Fahima in a gentle way, kwayar idanun sa mai sheki na nuna bukatuwar miji zuwa ga matar sa (sexual urge).
Saura kadan Fahimah ta saki fitsarin da da take ji tun a mota.
Idan akwai abin da ya fi shock to Fahimah ta shige shi a daidai wannan lokacin.
Ta kasa gane me ke faruwa yau, "Ikko Ikon Allah kawai!" Ta ayyana a ranta.
Ko me ke shirin afkuwa da rayuwar ta kuma?
Da alama rayuwar ta dauki another giant direction.
Uwais is touching her attractively wanda ke nuna he is attracted to her kamar yadda ya fada (he want to be carassed).
To tun yaushe wannan sabon al'amarin kuma ya fara ginuwa a zuciyar sa?
Wani tunani ne ya zo wa Fahimah.......a lokacin da Uwais ya kawo bakin shi dab da nata, da niyyar kai mata sumba
?...
(Wato a rashin uwa za a yi uwar daki da ita) since his loving wife left him stranded
? ita ga ta sarkin taimako, kwaryar da babu ta tsada, wadda da an kwankwasa ta za'a samu abinda ake so ko?
Shine za'a fake da wani 'deal'.
Ita da aka ce ba'a so, ba za'a taba so ba
?.... dare da rana ana kara maimaita mata kalmar 'rashin son' don ma kada ta manta ta yaudari kanta, ita da aka ce mummuna ce, "Blacky" ko sunanta ba a iya fada, sabida bata kai matsayin mutum a idanun sa ba, amma wai jikinta ne za'a yi maneji da shi yau
?.???
How dare Uwais wants her to believe these nonsense?
Da mugun sauri ta ja baya
amkar ya dala mata wuta.
Bayan ta doke hannayen sa daga kafadun ta.
Uwais ya dan dube ta da mamaki, kwayan idanunsa sun kada har sun shige ciki.
Tabbacin abinda yake fita bakin sa daga gangar jikin sa ne.
Takawa ya yi a hankali ya sake binta, ta cira kafa za ta ranta da gudu, Uwais ya cafko hannayenta ta baya.
Kallonta yake da reddish eyes dinsa cikin wata irin murya ya ce,
re you fighting me?
You better stay calm, in ba haka ba wahala za ki sha a hannu na, bani da compassion ko kankani a wannan fannin sai akasin sa.
Ai na ce is a 'DEAL' so don
worry I will pay for it
Don haushi Fahimah ji ta yi kamar ta wanka masa mari, ta sake wanka masa ko ya bude munafukan idanun sosai daga lumshe sun da yake faman yi, ya gane da wadda yake tare, don da alama ya makance, da karfi ta ce,
unana FAHIMAH
not AMRAH!
Kuma ni ba karuwa bace da za'a biya a taba jikin ta
Wata fizga Uwais ya yi mata zuwa sofa-bed, ya ce,
know
?..... i know u 're not Amrah.....ai taimako na ce ko?
Itama Ammi ta turo ki don ki taimaka min ne.
Kuma ba a kyauta ba, i will pay for everything.....
Daga haka ya kai bakinsa saman nata ya soma wani irin kissing din ta tun daga kolouwar ran sa ba tareda ya sani ba.
Duk kokarin Fahimah ta kasa kwatar kanta a hannun Uwais, ya birkice mata gabadaya hungrily yake kissing din nata, it was like he is enjoying kokawar da suke yin, don sosai ya bada himma ga taya ta kokawar ko a jikin sa.
Bakin ya samu a dai-dai yake ta sumbata yadda ransa yake so tamkar zai raba ta da luscious lips din nata.
Da alama tun jiya yake kintata how soft and sweet it will be.
Fahima ba ta san ma
nar abin da ya ce ba, lokacin da yake mata magana cikin lallashi, amma ta fahimci ko ma mene ne ba cikin hankalinsa yake fada ba da ko kusa ba zai soma ba.
Ba'a dauki wani dogon lokaci ba, ita kanta ta soma fita daga saiti balle shi da yake a kan network tun jiya dauriya kawai ya dinga yi don tsira da pride dinsa.
Har zuwa yau da ya fahimci pride din babu inda za kai shi gara kawai a fidda raini tsakanin shi da Fahimah, ta san cewa ba sai da so miji yake taba matarsa ba.
Wannan al'amarin daban yake.
It's a call of nature.
A kuma duk lokacin da tayi kira bata san dai-dai da ba dai-dai ba.
Ba kuma kowa ya janyo masa wannan rainin da zubar da kan ba yau sai Amrah.