Sashe 30
Fahimah Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fahimah da gudu ta runtuma ta rungume Ammi.
Yayin da Ammin ke fadin,
utar Ammi, na yi kewarku.
Da fatan na same ku lafiya?
Amrah ta iso tana yi wa Ammi barka da zuwa.
Ammi ta kama hannunta tana tambayarta karfin jikinta.
Daga nan suka karasa mota Uwais ya ja suka tafi, amma wannan karon Ammi ce a gefensa, Amrah da Fahimah suna baya, hira suke sosai.
Fahimah na ta bai wa Ammi labarai har suka zo gida.
Baba Talatu ta yi musu girkin tarbar Ammi, Uwais da Amrah ba su jima ba suka wuce, Fahimah na kokarin kaucewa hada ido da Uwais a duk inda Amrah ta ke, haka yanzu da za su wuce ya biyo ta har dakinta yana so su yi sallama cikin gigicewa Fahimah ke korarsa.
a yi wa Allah Ya Uwais ka tafi, in yaso ka dawo daga baya, I cannot hurt this beautiful soul!".
Gaba daya ta rude har tana tura shi waje da hannayenta.
Shi abin ma dariya ya ba shi.
Ya ce,
an tafi, amma ki sani kin ci bashi ba dan kadan ba, next haduwarmu biyan bashi ne, DEAL ne.
Amrah kuma na gaji da wasa da hankalinta, don haka ki kwarara zuciyarki, soon ba da jimawa ba zan gaya mata
Fahimah ta ci gaba da tura shi, fatanta kawai ya fita a dakin.
Uwais ya shammace ta ya hade bakunansu, kissing her deeply har sai da al
mura suka soma fin karfin Fahimah.
Can cikin tsakar kanta ta jiyo Amrah na fadin.
abiby, where are you?
Fahimah ta ja baya da karfi, trying hard ta yi pushing Uwais back, amma ta kasa.
Wata irin kyakkyawar runguma ya yi mata yana fadin.
ahhimah don Allah kada ki bar ni saboda Amrah, don na ga yanzu kin fi sonta a kaina
Fahimah ta gatsina baki, ta ce,
a can din sonka nake yi Ya Uwais?
Ka yi wa Allah ka tafi
Uwais ya ce,
ummm!
A bar kaza cikin gashinta, amma Fahimah na san kin dade kina son mara kirkin Yayan nan naki, dalili na na kara uzzura miki kenan, da kiranki da sunan da zai dinga bakanta zuciyarki don ki cire ni a ranki don na san duk ranar da Ammi ta gane hakan sunana angon Fahimah, ina so ko bana so
To kana naka Allah na naSa, yau ga ni red - handed a dakin Fahhima cikin tafin hanun ta, ina begging for shan minti ana ture ni
Anyway bazan gaji da cewa ba kin burge ni, da ko Ammi bata taba sabin zuciyar ki ba.
I salute your courage.
Hannu ta sa ta toshe kunnuwanta tana fadin,
aya Uwais ka fita ko in yi magana da karfi Amrah ta san kana nan
a kin hutar da ni, don kullum shirya yadda zan fada mata nake yi kwarin gwiwar na subucewa, musamman da na gane tana son ki sosai".
Daidai lokacin Amrah ta iso kwanar dakin Fahimah tana kiran sunansa.
Juyawa ya yi ya fita, ya bar Fahimah tana sakin murmushi, in wani ya ce mata Uwais ne wannan din da gudu za ta karyata ba don ra
yal aini abubuwan ke faruwa a gabanta ba.
Lallai shi Allah mai canza al
mura ne zuwa duk yadda ya ga dama, kuma buwayi ne gagara misali, sannan ba abin da ya fi karfin ikonSa.
Ta kwanta a hankali rigigine bisa gadonta tana tariyo dan abin da ya faru tana ta blushing ita kadai, amma wani bangare na zuciyarta ya shiga fargaba, fargabar ya ya al
mura za su kasance when Amrah comes to know the bitter truth din da ba ta sani ba???
******
9/23/21, 8:19 PM - Buhainat: Ta rasa irin godiyar da za ta yi wa Ubangiji da ya mallaka mata soyayyar Uwais.
Amma duk lokacin da Amrah ta fado mata a rai sai ta ji gabanta ya fadi.
Ya Uwais ya yi babban kuskure da su duka ba ta san ya za su yi da consequence dinsa ba.
Ammi da ma ta ce babu ruwanta, shi da ya boye shi zai warware, wanda ya ja ruwa shi ruwa kan doka.
Ita ba a boye ta yi hukuncinta ba.
A yanzu kam babu tsanar Amrah a ranta don ta yaba da halayenta.
Ko mata hudu Uwais zai kara aure a cewarta ba ta da matsala da su, tunda Fahimah ce uwargida, karatun Amrah a wata kasa shi kadai yake ci mata rai.
A karshe kuma ta gode wa karatun na Amrah, don da ba don shi ba ba ta san ranar da Allah zai karkato da hankalin Uwais ga Fahimah ba.
******
Uwais ya sauka a kasar Switzerland lafiya, aka dauke su zuwa masaukin da aka tanadar musu.
Thing are perfect ga hutu ga jin dadi, amma rashin iyalinsa ya sa ba ya jin dadin komai.
Ita da ma Amrah ya daina sa ta a lissafi don ta gaya masa ya daina takura mata da kiran waya, da jidalallen cikinsa za ta ji mai tsirfar tsiya, ko da karatun da ke gabanta?
A lokacin da ta gaya masa hakan, ransa ya yi matukar baci, ba ta ma tsaya ba ta saurari abin da ya kira ta ya fada mata ba ta fadi hakan, dama ya kira ta su yi sallama ne a kan tafiyarsa Switzerland.
Don haka sai kawai ya sauke wayar daga kunnensa ba tare da ya ce da ita komai ba.
Yasa a ransa ba zai kara kiran ta ba har ya bar kasar Switzerland.
Kwanaki uku da yin hakan ta kira shi at her leisure time, shi kuma ya ki ya dauka.
Sai ta turo text na ban hakuri da kalaman soyayya, ko kula ta bai yi ba, hankalinsa kacokam ya koma kan wadda ta ke da lokacinsa, wadda ita ko karatun ta ke yi ya kira ta za ta tsaya ta saurare shi, ita a kan karan kanta Fahimah tana kiransa idan kewarshi ta dame ta, wani abu da Amrah bata iya ba.
Fahimah ta kan kira shi a lokacin da ta tabbata ya bar ofishin su na World bank zuwa masaukinsa.
A wannan dan tsukin Uwais ya tantance da abu guda, gara ka auri matar da ke matukar sonka, a kan ka auri wadda ka ke matukar so.
Domin ita wadda ka ke matukar so, in ta gane za ta yi ta wahalar da kai ne.
Ita kuwa wadda ke matukar son ka, ko da daga baya ka zo ka kaunace ta da dukkan zuciyarka, ita a wurinta ka yi mata favour din ta ke kallonta as fortune.
Probably zata yi hakuri da kai akan komai cikin kowanne hali.
A typical example of Fahimah a gare shi.
Sannan duk abin da yake hangowa a Amrah, sai daga baya ya samu kyal-kyal banza ne, farar fata kam akwai ta da dogon gashi, sannan
ar babban gida ce,
ar manyan 'yan bokon kasa.
Amma a mua'amala ta auratayya ya fi samun nutsuwa da satisfaction daga mara kyale-kyalen 'yar marainiya wato Fah-himah.
an manyan mutanen sai mulki da iko da kansu.
Ba kuma yadda za a yi da su.
Cikin biyu ne ko daya; ko ka yi hakuri da su as they are ka nema wa kanka wata madafar, ko ka hakura da aurensu ba su da damuwa, domin suna hango wanda ya fi ka a komai.
They may find thousands of you....
Wannan ya taimaka gaya wajen dusasar da tauraruwar Amrah daga zuciyar Uwais, ya dai saka a ransa ko me za ta yi masa ba zai sake ta ba.
Don kuwa yana sonta har gobe.
Amma zuciyarshi na kuna in ya tuna boko ya fi shi muhimmanci a wurin Amrah kuma za ta iya zabar karatun ta a kan aurensa.
*****
Fahimah, ta ci gaba da zuwa makaranta don bayan sun gama exams ba su samu hutu ba zarcewa suka yi da sabon zango.
Tafiyar Uwais ta samar mata da nutsuwa domin a da kullum cikin damuwa ta ke da takunkumin Ammi a kansa duk da bata nunawa, wanda ya maida shi Uwais dinsa na baya mara walwala, mara kula kowa.
Zuwan Fahimah cikin rayuwarsa ya canza da yawa daga cikin odd behaviours dinsa, ya fara zama jovial har kafin Ammi ta sanya masa get da kebewa da Fahimah.
Ammi da kanta ta fahimci walwalar da Uwais ya shiga a baya na da nasaba da samun hadin kan Fahimah da ya yi a Sudan, sannan walwalar ta ragu, da ta ce sai ya gama gini, ya kuma gaya wa Amrah gaskiya, sannan zai sake mallakar Fahimah a matsayin matarsa.
Ba ta regretting decision dinta, domin ta ga yadda Uwais ya maida hankali a kan gininsa da kuma irin kudin da yake kashe wa ginin ya tabbatar mata Fahimah ta samu kyakkyawan matsugunni a zuciyar Uwais.
Fahimah Shagari, dalibar tsimi da tanadi, ga ta da uwa farfesar tsumi da tanadi, idan suka dawo gida babu abin da Ammi ke yi sai koya wa Fahimah economics, assignment, test da statistics duka Fahimah ba ta da matsalarsu.
Da aka yi jarrabawar zango na farko Fahimah 4.50 ta fito da shi.
A hakan ma sai da Associate Prof.
Safeeyyah Shagari ta yi wa Fahimah korafi cewa tunanin Uwais ta ke, shi ya sa aka kada ita maki 50 daga cikin CGPA din ta, bata tunanin cewa shi yana can yana kara gina kansa?
Zata zauna ta maida kanta baya a kansa.....
Fahimah sai ta yi murmushi kawai, don ita wannan makin ma da ta samu bata zaci za ta same shi ba.
Da gaskiyar Ammi duk abinda ta fada ahaka yake.
A kullum sallamarsu da Uwais ta ke tunawa which was so emotional; ya nuna mata kauna da soyayya mai tsayawa a zuci, mai kassara diya mace, wadda ta bar ta emotionally disturbed.
A haka watanni uku ke gangara musu da ci gaba da nasara a tare da kowannensu.
Dukkansu are goal oriented musamman Amrah is very determined.
Wannan ya sa ta manta da mijin gabadaya, in har ba ta kalli zungureren cikinta bama ba ta tuno shi, shi ma ya yi banza da ita, don duk wata kulawa da yake so yana samu daga Fahimah cikin dare ta waya.