← Book details Fahimah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 35

Sashe 22

Fahimah Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da ta yi zamanta dakin aurenta wata mace ma ta isa ta ganshi balle har ya nemi hakkinsa azo ana kokawa da shi kamar dan dambe?

Matarsa caressing dinsa ta ke with so much affection kamar jariri, ba ta taba nuna gazawa ko gundura da bukatunsa ba.

Fahimah, ta ga cewa kokawarta, protest dinta da dan karfin da ya rage mata bai isa ya kwace ta hannun Uwais ba, idan kuma ta kyale shi za su aikata haramci domin jini bai dauke mata ba, amma da wane language za ta yi wa wannan mayunwacin Zakin magana ya saurare ta har ya gane abin da ta ke fadi?

Da za ta iya cutar da Uwais cizonsa za ta yi, amma ina!

Ko mintsininshi ba ta iyawa, kuma idan ta ce itama ba ta enjoying wadannan deep kisses na Uwais Shagari ta yi karya, ta kwana da yunwa.

Dama ce ba ta so ya samu a kanta, dama irin wannan data kunshi dukan pride dinta na diya mace, tunda ba son ta yake ba; he just want to take advantage of her body and left her stranded shima kamar yadda matar sa ta Soyayya ta yi masa.

Tunanin hakan ne ya sa wani karfin zuciya ya zo wa Fahimah.

Ta janye da karfi daga Uwais, sannan ta saki kuka mai tsuma rai.

Ta durkushe a kan kafafunta fuskarta a tsakanin cinyoyinta.

Kuka ta ke mai ratsa zuciya na tausayin kanta.

Da tunanin duka wadannan sensual touches da Uwais ke mata ba ya sonta ko da kankani, yana yi ne domin ya taimaka wa kansa, su koma Kano ta ci gaba da zama a dakin mahaifiyar sa ya koma wajen matar da yake so su cigaba da rayuwar su ya manta da ita.

Sai ganin Uwais ta yi ya biyo ta ya durkusa, ya dora hannunsa bisa gwiwoyinta.

Idanunsa kadai sun gaya mata ba asalin Uwais ba ne da ta sani, he
in urge don haka ba Uwaisu ba ne sarkin izza, ba irin dadin bakin da bazata ji ba yanzu don ya samu abinda yake nema a wannan takaitaccen lokacin.
i fahimce ni Fah-himah... (daga ji ko iya fadar sunan bai yi ba, yau ya fara koyon fade).

Ina da damar in nemi hakan daga gare ki sabida yadda na biya sadakin Amrah, babu bambamci da yadda na biya naki, I didn
say I love you balle kice karya nake ko na canza (doctrine) dina a kanki, just ki taimaka min yadda Allah ya taimake ki, komai ki ke so zan miki.

I
your husband even without love, abinda zaki duba kenan, wani irin mutum ne ni Fahimah mai wannan weakness din, bana iya zama haka tsawon lokaci, zan halaka.

Idan Amrah ta guji ladanta da aljannarta ke ki karba Fah-hima, na yi miki alkawarin daga miki kafa ki shige aljannah unquestionably.

I promised it will not be hurting, just loving and romantic, Fah-himah, idan kin duba rashin kyautawa ta a gareki kin yi la'akari da ita kin hana ni, zan fita a daren nan zuwa inda zan biya kudi na a ba ni.

Kada ki manta a Lagos muke ba a Kano ba, kasa kawai zan sauka suna nan birjik suna jira a reception da bakin beaches.

Ke da Amrahn in ya so duk kun zama
an wuta, don wallahi dukkanku na yi zina ba zan taba yafe muku ba
Wani irin tsoro mai tsanani ya kara kama Fahimah.

Ta daga kumburarrun idanunta tana kallonsa.

Yana kara jaddada mata ba ya sonta, amma yana rokon ta ba shi jikinta
?

Uwais wane irin mutum ne selfish haka, ko me ya dauke ta?

Dabba ko mara hankali?

Har da wani cewa kome take so zai yi mata, ita almajira ce?

Ina ruwan ta da abin hannun sa?

Ko dai Yaya Uwais yana dan taba shaye-shaye ne?
i yi min kallon wanda ya sha kwaya ko Dagga (marijuana) daidai ne, in dai za ki bar ni Fahhima
? yau kawai, sau daya., just once
Fahimah ta kara ja da baya, as he is coming closer and closer...
ana nufin in sa miki karfi, ki bi ni a hankali tunda na lallashe ki, na durkusa miki, abinda ban taba yiwa ko matata ba, the last attempt will be otherwise
Fahimah ta daga jikakkun idanunta tana kallonsa jin abin da ya ce.

A sanyaye ta ce,
ill you rape me idan na ki?

A hankali ya daga mata kai tare da lumshe rinannun idanunsa in affirmation, wato cikin tabbbatar mata da zai yi hakan.

Babu shakka.

Sai ta ce cikin karkarwar murya.
o da ina period ne?

I mean jinin al
9/23/21, 8:19 PM - Buhainat: Idanun Fahimah suka rufe ruf!

Sabida bakin-ciki.

Ita ce akwalar kenan?

Za ta shayar da Uwais mamaki, ya karawa kansa bakin fenti a idanun ta, za ta nuna masa kowacce mace sunanta mace, kuma ta fi karfin a yi maneji da ita don tana marainiya mara asali, kuma zabin mahaifiyar sa.

Dakin ciki da falo ne, don haka falo ta koma ta haye bisa doguwar kujera ta rufe jikinta da mayafin ta, ta yi addu
ba ta san sanda barci ya dauke ta ba sabida gajiyar da ke tare da ita.

Duk yadda ya yi don ya samu barci a daren nan Uwais ya kasa.

Jan ajinsa da izzarsa da jin kansa na rokonsa kada ya kara attempting neman wani abu daga Fahimah tun daga sanda ta yi rantsuwa kan cewa ba za ta ba shi budurcinta ba alhalin ta san ba ya sonta.

Sai ya hau lalubawa sako-sako wai ya nemo rashin son nata daga zuciyarsa a daidai wannan tsakanin, inda ya fahimci ya yi decreasing gradually da 50% a lokutan da suka kasance tare a Ikko.

Amma ya fi karfin ya yi fyade ga matarsa, ko da hakan na nufin ya koma yin azumin tadauwa
kullum.

To amma a yau akwai babbar matsala tare da shi da Fahimah bazata gane ba, da ta tausaya masa koda itama bata son nashi, da ta yi don ceto da neman aljannah, azumi kuma sai gobe zai iya daukar sa.

Cikin dare Fahimah ta ji sanyi na kada ta, sanyin da ba ta san daga inda yake ba.

Tashi ta yi ta kashe A.C amma ko da ta koma ta kwanta sai ta ji hakoranta na haduwa da junansu.

Cikin abin da bai wuce minti goma ba wani irin zazzafan zazzabi ya rufe ta.

Ga mayafin da ta rufa da shi ji ta yi kamar babu shi, ta rasa inda za ta sa kanta da sanyin da ta ke ji, sai kakkarwa ta ke.

Ta ga cewa in ta yi shiru ta kuma kwana a haka, to da safe kam gawarta za a kai wa Ammi.

Bargo ta ke so ko ta halin kaka don haka ta mike da dafa bango ta shiga dakin da ta baro Uwais da zummar dauko bargo ta dawo.

Ashe da rabon za ta yi mummunan gani, ganin abun da ya narkar da duk wata soyayyar Uwais daga zuciyarta.

Duk wasu emotions
? duk wasu dadaddun mikin soyayya na shekara da shekaru suka ware, suka kama gabansu.

Fahimah ta ambaci innalillahi wa
nna ilaihi raji
n, sannan ta sakar masa kofar da gudu ta juya zuwa falon da ta fito.

Uwais ya razana, ya kuma ji kunya irin wadda bai taba ji a rayuwarsa ba.

A zatonsa ta jima da yin barci, kuma ko ma me ya yi daga ita har Amrah sune masu babban kamasho.

Gara ita Amrah a bisa yarjejeniyar da ya aure ta kenan, daga baya ne ya ga ba zai iya ba, ita kuma ta yi kan gaban kanta, amma ita fa?

Ita Fahimar fa?

Hujjarta ta fi ta Amrah rauni, hujjarta shi ne ba ya sonta, don haka ba za ta ba shi kanta ba, to ko yana sonta ko ba ya sonta yana da wannan hakkin a kanta.

Allah ya bashi.

Amma ta yi rantsuwa sai ranar da ya furta mata kalmar so
? an gaya mata son kirkirarsa ake yi, ko ana karyarsa???

Bai jin sonta, amma a halin yanzu bai jin kiyayyar ta, ya fara sabawa da ita, sannan yanzu abin da ta gani ya sa ya ji nan duniya babu wanda yake jin nauyi da kunya kamarta.

Wane tsautsayi ya kai shi?

Abu ne da bai taba yi ba ko a lokacin samartaka, sai yanzu da ya mallaki matan sunnah har guda biyu?

Ya mike yana maida jallabiyar jikinsa, har ya sauko daga gadon da niyyar binta, wata zuciyar ta dakatar da shi.

Yanzu ko me zai ce mata zai zamo ihu ne bayan hari, ko ko ta ce borin kunya ne.

Wanda a zahiri haka ne.

Ka kasa jin kunyar Ubangijinka sai kunyar Fahimah?

Komawa ya yi bakin gado ya zauna ya dafe goshinsa da hannun damansa yana fadin,
stagfirullah Ya Allah!

Wa'atubu ilaik
Fahima saboda kidima bandaki ta shige ta kulle kanta.

Tuni ta nemi zazzabin da ta ke ji ta rasa, ji ta yi ta tsani Uwais ba ta ko son sake ganinsa.

Ba ta san ma
nar abin da idonta ya gani ba, amma jikinta ya ba ta ba abu ne mai kyau ba, abu ne na haramci ko daga yadda Uwais ya yi da ya ganta duk da cikin dim-light ne.

Kuka ta saki mai sauti, ta kwantar da kai a jikin sink tana ta yi.

Kukan da ya je har kunnen Uwais, ya rasa inda zai sa kansa, ba damuwar Fahimah ce damuwarsa ba, a
h, mutuncinsa da girman sa a idanunta.

A haka suka wayi gari, hasken asuba ya ratso ta tagar toilet din, tana rangaji ta yi alwallah ta fito ta yi sallah, tana idarwa ta yi lullubinta sannan ta shiga inda Uwais yake.

Yana kwance saman gado, ya dafe goshinsa da hannun damansa.

Nadama goma da ishirin ta damesa.

Kafafunsa zube a kasa.

Ya yi nadamar abin da ya yi din a daren jiya, kuma tun jiya yake istighfari, a fili da boye, zuciyar sa na mai sakancewa da cewa Ubangiji ya amshi tubansa, tunda shi Yace "ku tuba da niyyar bazaku sake komawa izuwa zunubi ba".

Kallon da Fahimah za ta ke masa shi ne babbar damuwarsa.

Dauka zata yi tuntuni rayuwar sa kenan.
Chapter 22 · 0% Book details